THIRTY SEVEN

363 33 8
                                    

Karfin halin mutum ta gani ganin almost ten minutes Amma knocking yake tayi mata.

Sake kiran Abdallah tayi ganin he's getting more aggressive. Duk tabi ta rikice dayake this was something that never happened to her before.

Koda take budurwa saurayi bai taba yi mata knocking ba bale yanzu da take da aure.

A guje baqar Lexus din Abdallah ta shigo gurin dan har qarar birki saida sukaji. Fitowa yayi daga drivers seat sanyeda milk colored jallabiya.

Isa yayi gurin ya janye guy din daga gefen kofar ta.

Malam lafiya? Meye haka?

Meya hadaka da ita?

Gani nayi naji raina ya biya shiyasa nazo idan kaima hakan ne to ka jira daga baya abin first come first serve ne.

Kwasheshi Abdallah yayi da mari kamin yaci kwalarsa. Matar tawa ta biya ma a rai?

Kamin guy din ya amsa wata mata ta shiga tsakani dan Allah dan annabin Allah ka sake shi.

Ransa a bace ya juyo ya kalla matar Amma ganin ko batayi sa'ar mommy ba sai kadan yasashi sakinsa.

Nunashi yayi da yatsa yace kaci albarkacin wannan matar dan wallahi da badan ita ba da sai kasan cewa ka debo ruwan dafa kanka.

Knocking yayiwa Fatima yace da ita open up. Unlocking din motar tayi ya bude ya kalleta.

Kara hade fuska yayi ya sanya hannu ya kashe motar sannan ya cire key din yace come out.
Fitowa tayi ya rufe motar yaja hannunta sai passengers seat din Lexus din. Miqawa Bala driver key din motarta yayi yace kazo da ita gida.

Shiga drivers seat yayi ya figi motar a tsiyace batareda yace kala ba. Har yayi parking a gidan babu wanda yace Tak.

Fita tayi tabi bayanshi tayi hugging dinshi from behind tana hawaye kamin tace am sorry.

Cire ta yayi daga jikinsa sannan ya juyo ya kalleta. Fatima what are you sorry for? Me  kike bani hakuri akai? Is this not your fault?

Wucewarsa yayi ita kuma tayi part dinta. Wanka tayi tayo alwala sannan ta jero magrib zuwa isha.

✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨

Abdallah na gaji da wannan rashin adalcin da kake nuna min a gidannan. Naga sadda ka dawo da ita.

Sannan kuma ranar kwana na meye na wani rungumeta? Abdallah anya kanaso ka gama da duniya lafiya kuwa?

Abdallah abun ya wuce kana nan cin zali har yazo wannan babban? Abdallah mutuwa fa zakayi ka komawa Allah.

Wani kallo ya watsawa farida ta farin medicated glasses din nasa kamin yayi tabi Masha Allah ustaza farida.

Tunda kin musulunta kin komawa Allah har kin yimin wa'azi bari inyi isha sai ki karbi shahada sannan ki gaya min rashin adalcin danake miki.

Kallansa tayi sadda ya kabbarta. A natse yayi sallarsa ya gama ya mike ya kalleta yace bismillah.

Sakin baki tayi yanzu Abdallah nice kafira?

Glasses dinsa ya gyara yace ba shirka kika aikata ba? Ba gurin boka kikaje ba? Mai makon ki kaiwa ubangijinki kukanki ba gurin wani wanda Allah ya halitta kikaje ba?

Eh hakane Amma ban aikata shirka ba Abdallah ka daina kafirtani.

Yaushe na kafirta ki? Farida kin kuwa san meye shirka?

Ganinan tafara hawaye yasa yace kinga kiyi saving wadannan hawayen munafurcin har zuwa anjima.

Gaya min farida wane rashin adalci nayi miki?

Abdallah apart from cewa ka kaurace min tun bayan daren aurena dakai abinda duk ka siya a gidan nan saika kaishi gidanta.

Abdallah komai na gidannan fatima kaza fatima kaza sai kace ita kadai ce matarka? Abdallah kaji tsoron Allah.

Allah yace kayi adalci a tsakanin matanka. Abdallah duk inda wannan kazar zata kaine kake kaita bayan ni koya motocinka suke nan sani ba.

The only time da kake kaini unguwa is monthly shopping Abdallah a hakan kake so ka gama lafiya?

Yanzu kuma dan rashin mutunci da wulakanci Abdallah shine zaka rungumeta ranar girkina?

Kallan kinma raina min hankali yayi mata kamin yace to ustaza farida ke kikaga kaza ni ban ganta ba.

Gyara kuma idan zakiyi kiyi plus kina manta abu daya. Ke kika shigo kika isko Fatima a gidan mijin ta dan haka dole ki bita.

Mikewa tayi tabar part din a fusace. Kallanta yayi yaga ta buga kofar da karfin tsiya.

Fatima baiwar Allah dake zaune a palorn taji shigowar mutum. Kallansa tayi tace Ina wuni?

Zaunawa yayi baice komai ba yana wani tinani. Zaunawa tayi kusa dashi tace dan Allah kayi hakuri.

Laifin me kikayi? Ya tambaya yana wani Shareta. Dukarda kanta tayi tace na fita na wuce lokacinda kasa.

Fati yaushe kika fara maida maganata ba komai ba? Yaushe kika fara kaura cewa fushina? Meya kaiki sahad store?

Girgiza kanta tayi Allah saida naga yana bina a baya sannan naje chan. Abdallah ka yadda dani wallahi ban sanshi ba.

Rikeshi tayi idanta na cika da hawaye tace wallahi koda Ina budurwa namiji bai taba tareni a hanya ba I don't know why this happened.

Da kikaga ana binki kikaqi ki kirani?

Na kira farida ta daga that was why I went to sahad. Wallahi zargi kamar wannan nayiwa gudu.

Zargi? Na taba zarginki? Ko kinyi abun zargi ne da kike gudun zargi? Ko kuwa dama fita kike idan naje office?

Girgiza kai tayi aa wallahi ko daya. Duqawa tayi kasa tayi hugging dinsa waist down tana kuka.

Wallahi wallahi wallahi sau daya Tak nabar gidan nan bada izininka ka ba kuma assibiti naje dubin Abdallah.

Kallan yadda tabi ta rikice lokaci daya. Murmushi yayi batareda yace komai ba. Chan ya miqar da ita ya zaunarda ita kusadashi.

Shikenan Allah ya kyauta. Rike hannunsa tayi kamin tace nasan meke ranka wallahi ba haka bane.

Abdallah ban taba tsayawa da saurayi ba a rayuwata kuma kai kanka shaida ne bana fita saida izininka. Kaike kaini duk inda zani.

Aa fati ba gashi kin fita bada izini na ba batareda sanina ba.

Dolece tasa nayi hakan Abdallah ka yafeni wallahi bazan sake ba.

To naji ki gaya min da hakan bata faru ba da tsakanin ki da Allah zaki fada cewa kin fita?

Girgiza kanta tayi.

Murmushi ya saki sannan yace Masha Allah kuma ranar kinsan kinje tsabar mugunta irin taku ta mata na dawo a gajiye Amma saida naje na kaiki koki tausaya min

FATIMAWhere stories live. Discover now