20

2.4K 110 19
                                    

http://www.youtube.com/channel/UCXz_jPVZsMtLDEbT4tnNTrw?sub_confirmation=1

*Ku danna wannan shudin rubutun dake sama👆👆👆👆 domin samun wasu littafan dana rubuta, tare da magungunan karin ni'ima domin jin dadin zamantakewa*

*GIDAN KASHE AHU*

*NA*
*MARYAM ALHASSAN DAN'IYA*
*(Maryam Obam)*

*Wattpad @maryam-obam*

*DEDICATED TO.....*
*HJY NAFISA MRS DAN MALIKIN KAWO*

*WARNING WARNING 'YAN MATA PLZ KARKU KARANTA MIN NOVEL, ONLY MATAN AURE NA YARDA SU KARANTA*

*PAGE 20*




Gaba D'aya ido suka Kura ma juna sun kasa magana, daga gani su duka suna mamakin ganin juna ne, wani kallo suke ma juna cikin Ido Wanda ko wanne tsantsar son dan uwanshi ne kwance a cikin idon nasu, lokaci daya David ya rungumeta yana wani hawaye

Itama hannunta tasa ta kara rungumeshi tare da furta am so sorry David, na cire line Dina just....... Shuru tayi lokaci daya tare da kokarin Jan jikinta daga nashi Amma ina ta kasa domin ya mata rukon gaske, she has no option than ta hakura, dan haka tana manne a jikin nasa ta fara magana da fadin what happen to you David? Maiya sameka haka? And mai kakeyi a man

Wani irin ajiyan zuciya ya sauke tare da fadin Muje mu zauna, janta yayi sukai wani wajan banci daga bayan asibitin inda Suka zauna, nan ya fara Bata labarin abunda ya faru har yayi accident, daura kanta tayi a jikinsa tana kuka tare da fadin ya yafe mata akan itace silan da tasa yayi accident, toshe mata baki yayi da fadin no Afrah bake bace, karki kara fadin haka I believe it a destiny, and bazan taba gujema destiny Dina ba

Da sauri ta dago kanta daga jikinshi tana fadin hope baka jin zafi?? Ina fatan you are ok babu wani damuwa??

David mai yakon ya Bata amsa sai Ido daya kura mata Yana kallonta kaman yaga sabon abu......

Hannunshi ta kamo ta matse da nata tana fadin plz tell me maike maka ciwo

David murmushi yayi tare da nuna mata dai dai saitin zuciyarshi yace nan yake mun ciwo.....

Da sauri tasa hannunta a wajan, inda taji bugawar zuciyar, idonta ta dago wanda ya sauka akan nashi, suka fara kallon juna, a hankali idon nashi na cikin nata ya fara mata magana kaman haka...... Afrah I can't live without you, Afrah sonki yana son ya zautar dani, plz am begging you karki karayin nesa dani, am incomplete without you, ina miki son da bazan iya juran rashinki koda na karamin lokaci ba, Afrah mai kika yanke a kaina??

Afrah kuka take sosai wanda yasa ta sauke idonta daga kan nashi, shi kam har cikin ranshi yake jin kukan nata, saida tayi mai isanta baiyi kokarin tsayar da ita ba harta gama tana sheshekar kuka, tare da ajiyan zuciya

Hura mata iska yayi a fuska sannan yace Afrah tell me mai kika yanke a kaina? Plz tell me

Afrah cikin muryan kuka ta fara magana Kaman haka David ban san mai zan fada maka ba yanzu, Amma Abu daya na sani shine ina matukar sonka......... Da sauri yace what?? Afrah are you serious kina Sona??

Kaita daga mishi alaman eh, sannan taci gaba da fadin David sai dai sonda nake maka bazai saka in kauce ma addini na ba, inaso ka sani David Addini na bai amince in auri namijin daba musulmi ba, kullum.........

David yace Afrah bazan bari ki canza addini ba, inaso ki sani am not that selfish, kaman yanda nima bazan iya canza addini ba, plz Afrah ki cire maganan addini ki ajiye shi aside plz

Afrah tace David hakan bazai taba faruwa ba, domin.. ...... Hannu yasa mata a baki tare da fadin don't say anything plz Afrah kawai ki yarda da abunda nace miki

GIDAN KASHE AHUWhere stories live. Discover now