1

10.7K 257 15
                                    

http://www.youtube.com/channel/UCXz_jPVZsMtLDEbT4tnNTrw?sub_confirmation=1

*GIDAN KASHE AWO*



*NA*
*MARYAM ALHASSAN DAN'IYA*
*(Maryam Obam)*


*DEDICATED TO.....*
*AYSHA A BAGUDU*


*PAGE 1*



~Da sunan Allah mai rahma mai jin kai, yanda na fara wannan labarin lafiya Allah kasa in gama lafiya dan alfarman Annabi muhammad SAW~




EMPIRE CLUB BARNAWA KADUNA

Yau club din cike yake da mata da maza, wnda ake ta faman tika rawa, yayinda karan sauti keta faman tashi, masu shan alcohol nayi, masu shan wine nayi, gefe guda wasu maza ne sun kai su biyar suna zaune suna shan Shisha, ko wanne akwai mace akan cinyarshi tana shafa mai jiki, sai dai mutum d'aya ne daga cikinsu babu mace akan jikinshi sai shisha da yake ta zuka tare da hadawa da alcohol dinshi yana sha, kallo daya zaka mishi ka gane yana cikin nishadi

Guy din yayi mugun haduwa, chocolate colour ne, yana da faffadan kirji, abun son duk wata mace taga namiji nada faffadan kirji, gashi dogo dai dai misali, shiba mai kiba ba haka ba gajere ba, ga idonshi sexy eye kaman mai jin bacci ko ince kaman wanda yake a maye irin yanayin idonshi, mai daukan hankalin mai kallon idonshi, kana ganinshi kasan naira ta zauna a wajenshi, domin irin kayan dake jikinsa duk da kananan kaya ne, kasan masu tsada ne, hannunsa yana sanye da wani agogo wanda kallo daya zaka masa kasan wannan agogon mai mugun tsada ne sosai, ga wani chain dake wuyarshi mai shegen kyau da tsada, wannan guy din ba kowa bane sai  AS...... Waye wannan guy din....??? Ku biyoni gaba kadan domin jin waye shi

Wajen Club din kuwa wasu mata ne guda biyu, cikin wani irin dressing wanda zamu iya cewa dashi gwara babu, domin half naked ne, masu gadin wajen suna ganinsu suka bude musu, domin wannan club din dressing dinki shine zai shigar dake, inko dressing dinki baiyi ba, ko kinfi kud'a naci bazaki shiga ba, domin yana daya daga cikin best Club a garin kaduna wanda manyan masu kudi ke zuwa, da manyan Bebes

Tafiya suke domin shiga cikin Club din, inda dayar taja hannun kawarta tana fadin Aysha kalleni dakyau sai nake ganin kaman kayan nan basu min kyau ba

Aysha tayi dariya tare da fadin wlh kina da abun haushi Afrah, taya zaki ce kayan nan basu miki kyau ba? Kodai dani kike??

Afrah tace a'a, kin jiki da wani magana

Aysha tace toh ai naga babu kayan da zaki saka yaki amsan ki, kefa kina da karuwan jiki komai yana miki kyau, sabanin mu

Dariya Afrah tayi, tare da kad'a kai tayi gaba, domin ita a duniya tana son a dinga yabonta, hakan na sata cikin nishad'i sosai

Ganin tayi gaba yasa aysha ta bita ciki itama, koda Aysha ta karasa hango Afrah tayi tana rawa ita da wani guy, suna mammannewa, tana goga mai duwawunta akan burarsa, yayinda shi kuma yake kara tura mata burar tasa kaman yana cinta

Itama Aysha shiga ciki tayi inda ta fara rawa wani guy yazo suka fara tare

Afrah suna cikin rawa ita da wannan guy din, wani yazo shima yana turo mata burarsa ta bayan duwawunta suka sata a tsakiya, kaman kara zugata ake take ta kara kad'a musu jikinta tare da kara mannesu sosai

Lokaci daya taja jikinta ta fita domin ta huta, zama tayi akan wata kujera, duk akwai mutane a wajan, gyara gashin kanta ta farayi domin taji ribbon dinta na kokarin fita, ji tayi ansa hannu ana gyara mata gashin

Da sauri ta d'ago taga daya daga cikin wanda ta gama rawa dasu ne, murmushi ta saki harya gama gyara mata ribbon din, sannan ya zauna kusa da ita tare da daura hannunshi daya akan kafadanta, ya fara fadin ya kika fita muna rawa??

Afrah taje just like that na gaji, ina bukatar in huta

Murmushi yayi tare da fadin muje musha drinks, ko alcohol kike sha??

Tace No bana shan alcohol duk cikin harshen turanci yake mata maganan

Tashi sukayi inda suka nufi wajanda zasu sha drinks duk a cikin Club din, akwai kujeru inda zaka zauna waiter shine zai dinga baka drink din, suma zama sukayi inda guy din ya kalli Afrah yace what your name ???

Tace Afrah

Yace wow Nice name, you are Muslim right ???

Tace yes and you??

Yace my name is David am cristen, and am working hare in kaduna

Afrah tace wow that nice, like i tell you my name is Afrah, am a student in ABU Zaria, my parent are living in kano state

Yace ok nice to meet you

Tace same hare

Nan aka zuba musu wine suka fara sha, sannan suka tashi suka koma filin rawa, inda suka fara rawa, tana wani mannewa a jikinsa, yayinda shima yake kara kamota sosai cikin jikinsa, kowa na abunda yake so, lokaci daya aka kirata a waya wayanta dake hannunta ai ganin sunan Swt mum yasa ta fita daga Club din da gudu kaman an kadata

David yana kiran sunanta amma ina bata ma san yanayi ba, ganin haka ya bita yaga ko lafiya

Saida tayi nisa da wajen yanda ta tabbata babu mai jin karan kida yasa ta dauka

Tare da fadin Umma baki bacci ba??

Umma tace eh Afrah, kema idonki biyu??

Tace Eh Umma aini banga ta bacci ba, ina nan ina karatu gobe inada test,

Umma tace toh Allah ya taimaka, babanki ya tura miki kudi shine na kiraki in fada miki, ko kinji alert

Tace a'a hala anjima ya shigo, kai kice ma Abba na gode

Nan umma tace bari in bari kiyi karatu, Nidai Afrah kullum bazan fasa fada miki ba, rike mutuncinki a duk Inda kike, sannan banda bin kawayen banza

Afrah tace insha Allah mama, irin tarbiyan da kukai min, bazan taba canzawa daka kanta ba, insha Allah

Mama tace Allah yayi miki albarka tare da kashe wayan..... dai dai lokacin David yazo yayi hugging dinta ta baya yana fadin who are you talking to???

Murmushi tayi tare da fadin am talking with my mum

Yace ok tare da janta sukai motarshi, inda yace ta shiga, bayan ta shiga ya tada motar tare da kunna Ac Inda ya fara romancing dinta, itama biye mishi tayi tana shafa mishi baya tare da kissing wuyanshi

Yayinda David yake faman shafa mata nonuwanta dake tsaye kyam gwanin sha'awa, ita kuma tana mishi tafiyan tsutsa ta bayanshi

Jin haka yasa jijiyan burarsa ta fara harbawa da sauri tare da mikewa

David gaba daya ya gama fita hayyacinsa inda yake kokarin yayi fucking Afrah, ganin haka yasa ya fara tureshi, amma shi ina kara matseta yake, hasken mota ne ya hasko su dal wanda yasa su duka suka kalli wajen sai dai saboda hsken basa ganin wani mai mota ne ke haska su haka

Gaba daya dariya suka saki banda AS, suna fadin kai jiba yanda suka fita hayyacinsu, kai wannan sun kosa suci junansu

Lokaci daya AS yaja tsaki tare da fadin Plz kaja motar mu tafi am tired

Jan motar akayi sukai gaba........



MAI SON CI GABAN WANNAN LABARIN ZAI IYA ZUWA YOUTUBE CHANNEL DINA......

AL'AMARIN DUNIYA TV

KO KU DANNA WANNAN SHUDIN RUBUTUN DAKE SAMA

WANDA BASA YOUTUBE KUMA SAI SU BARI BAYAN SALLAH ZAN SAKI, AMMA YANZU A YOUTUBE ZANCI GABA🤓

GIDAN KASHE AHUWhere stories live. Discover now