38

323 19 4
                                    

Tare da fadin I can't do it wlh bazan iyaba never karka kawo mun wannan maganan kayi hakuri ka cire shi bazan iya ba wlh......

Jikina zuciyata bazan iya bama kowa ba sai muhd...... shut up bance kiyi dole ba but let me tell you inaso ki shirya zama dani har abada fuuuuu yayi hanyar kofa zai fita har yakai bakin kofa ya tsaya tare da waigowa yana kallonta yace na baki lokaci kiyi tunani akai karki dauka hakan dana fada zaisa kiyi tunanin cewa sonki nakeyi no ko daya keda kanki kin san reason din dana aureki let me tell you something ina son in haiyu dake ne saboda yau ace ga dana ko yata dan inna rabu dake banda burin wani aure so you better think about it yana gama fadin haka ya fita tare da barin gidan ma gaba daya inda ya nufi hotel ya kira wata yarinya suka sheke ayarsu

Ita kam Afrah kuka takeyi sosai tare da surutai barkatai tana fadin yanzu shikenan haka rayuwa zaiyi da ita? Shin wani zunubi ta aikata haka da take ta fadawa cikin wannan jarabawan haka...... shuru tayi tare da tashi lokaci daya ta fara surutai kamar wata tababba tabbas dole in shiga cikin kalubale na rayuwa duba da yanda ta kauce hanya tun farko duk da har yau tafi ganin laifin wanda yayi mata fyade da gurbata Mata rayuwa tare da daura mishi laifin  silar shiganta cikin wannan mummunan halin data tsinci kanta a ciKi wanda take gani duk shine silan lalata mata rayuwa inda badan ya mata fyade ba da yanzu tana nan yanda take tun farko da budurcinta



Mahaifiyar David ne da mahaifinsa zaune suna fira cikin nishadi tare da kwanciyar hankali mahaifin David yace inaga lokaci yayi da zamu ma David Aure dan barinshi haka babu aure kaman akwai hatsari duk da ban tunanin zai iya dawo da abun daya manta balle ya tuna da wannan shegiyar musulmar yarinyar nan

Mahaifiyar David tace nima nayi wannan tunanin ya kamata muyi mishi aure toh yanzu dawa zamu hada su

Dad din David yace karki damu akwai yar pastor Chris zan mishi magana tare da mishi bayani nasan zai amince ya bashi auren yarshi tunda shima mutum ne mai kishin addininsa sosai kuma yana da ibada sosai haka yaranshi a yanda naji labari ko bashi da lafiya sai yaje church every Sunday inko kika ga baije ba toh a asibiti yake

Mahaifiyar David tace wow wannan zuri'ar ya kamata mu hada iri dasu masu bautar Yesu

Dad din David yace kwarai da gaske duba da yanda David yake neman kunyata mu cikin mutane aida hakan ta faru da kasheshi zanyi dan bazan bari yarona ace ya musulunta ba ina pastor mai fada Aji

Mahaifiyar David tace oh lallai addinin christa addinin Gaskiya ne kaga da yake Jesus na sonshi sai yasa ya mance yrinyar shegiya gata mummuna fari ne kawai ya ceceta

Dad din David yace ni ban maga farin nata ba, yarinya kaman mayya taso ta rabamu da danmu shegiyar nasan asirinsu ta mishi in banda abunshi ina shi ina shiga musulunci addini mai takura da hana mutane yanci kai tir da halin wannan shegiyar yarinya mai suffar mayu haka dai sukai ta tattaunawa akan yanda zasu bullo ma matsalar dan nasu

Afrah ce ta fito cikin wata doguwar riga ta atamfa tayi mata kyau kanta daure da dankwalin atamfar fuskanta babu makeup ko dan kunne bata saka ba wayarta na makale a kunnenta daga duka alama baki tayi tana son tarar su

Saida ta gama karasawa falon ta ganshi zaune daga shi sai singlet da boxer yana danna wayarshi, gabanta taji ya fadi dan batayi expecting yana gidan ba, tunda ya dago da kansa ya kalleta bai kuma kallon inda take ba ya cigaba da danna wayarsa cikin kwanciyan hankali itama waje ta nufa tana waya

Jim kadan sai gasu sun shigo ita da aysha a lokacin yabar falon hakan yasa suka zauna a falon suna dariya tare da murnar ganin junansu

AYSHA tace kai Afrah ba haka amana yace ba, amma na miki uzuri

Dariya Afrah tayi tare da fadin hakan da kikayi shine kin min adalci ke kin san yanda nake matukar son in kammala karatu na saboda iyaye na, sai gashi abubuwa da dama sun sauya, amma hakan bashi bane zai hanani cikan buri na sai kuma hawaye shar shar

GIDAN KASHE AHUDonde viven las historias. Descúbrelo ahora