chapter 4

668 31 0
                                    

  **Matar Bature**
**written by**
R.S.Balarabe.

P5

KADUNA
garin gwamna.
Ranan lahadi.

Tuki yake Cikin kwanciyan hankali, wayar sace da  take manne da chager , ta fara ringing.
Kallon wayar yayi gami da duba sunan mai kiran' my cool' .
Aka rubuta, ya dan yi murmushi ya dauka  tareda fadin "ohhh! My dear saudaat".
"Yaya Ahemed ya hanya, da fatan ka Isa koh?".
"Laulausan murmushi yayi tare da fadin." A'a , inna Kaduna de saura kadan in karasa gida".
Murmushi tayi tareda fadin ."okkkay! Toh Allah yasa ka Isa lapiya".
Ta fada muryanta kasa -kasa kaman me rada.
Murmushi ya sakeyi tareda fadin "Amin!".

Hakika suna matukar Son junansu sosai.
Saudat!, itace yar Umma wato kanwar anwar, tun suna 'ka Nana suka shaku har suka girma, babu  Wanda bai san soyaryar da take tsakaninsu ba.

Saudat, yar farace bacen sosai ba don ita mahaifiyar ta ta gado, domin ita mahaifiyarta bahaushiya ce a kano suka hadu da mahaifinta Alh.madu.

Sam bata biyo kamannin ubanta ba saima dai mufidat, itace ta biyo mahaifinnata a kyau da kuma haske, kace duka iyyayenta buzayene,inba kasan a salinta ba.

Doguwace Sadaut, hancinta dogone, tanada fad'i , dan bazance kibaba.
Akwai San fara'a, a'kasin (Gogon) nata kullum fuska uwa kwa'be'ben fulawa, duk dade hakan na mishi kyau wasu lokutan...


Horn  yayi a dadai lokacin da ya karyo kwana izuwa gate d'in gidan mai launin gold da baki, be jimaba aka bud'ai.


kunno kan motarsa yayi cikin Farfajiyar gidan, be tsaya a ko inna ba sai dadai inda ake packing, yai packing.
Gidan shiru kaman ba kowa.

Sai dai Karen sauti sake fita,
Baba Ado maigadi ne, ya rugo da gudu ya tsuguna a gaban Ahmed yace" Sannu da zuwa Alh.Ahmed ,Ai ban san kai bane".
Murmushi yace" eh! Baba Ado kwana da yaw a?".

"Wallahi Alh.Ahmed ka Dade baka zo ba, ya hanya". Baba Ado ne ya fada yana d'ora hannu kan tafinsa.

Cikin murmushi Ahmed yace." Allah sarki baba,ya muka same Ku?".
"Lafiya kalau Alh."

"Yawwa baba, bari in shiga daga ciki ko".
"To,toh, ko zaka Ciro kayannaka sai in shiganmaka da su?".

"Toh!". Ahmed ya fada, tare da daga bout din,Ciro akwatunann yayi tareda direwa a  kasa sannan ya kumma jawo wata yar karamar jaka,  tare da fadin
" baba bari in Shiga da wannan ko, kar suyi maka yaw a".

Kwankwasa kofar yayi, ba jimawa aka bud'e,

Abdul ne ya bude kofar.
"YAYA AhmEd! Oh u are welcome big bro". abdulne yafada da karfi cikin harshen turan ci.
Suka rungume juna.
"Zauna-zauna bro, nasan kasha hanya ka gaji". Abdul ne ya fad'a hannunshi a kafad'ar Ahmed.
Zama Ahmed yayi kan two sitter yana fuskantar Abdul . yace" dinner kuke yine haka? , naga kida  na tashine,inna mom da baba?

"Inna jin Mama na toilet nima daga dakinta nake, Abdul ya fad'a tareda kashe TV'n.".
"Uhmm, wai inna umaru ne? Ahmed ya tambaye shi.
Dariya Abdul yayi yadan zauna kan hannun kujeran dake kusada NA Ahmed, hannun sa kan kwankwaso.
Yace," ai Yaya Umar na Lagos!".
"Lagos? Ahmed y fada yana zaro ido.
"Eh kasan shi sojan ruwa ne so, sai suyi wata a cikin ruwa, yana cen".

Matar BatureOnde as histórias ganham vida. Descobre agora