THE FOUR IDIOTS 38

702 43 0
                                    


💖💖💖💖💖💖💖💖
*DAGA ALLAH NE!*
💖💖💖💖💖💖💖💖

*FATIMA ZOIS*
Wattpad # FATIMA ZOIS

Dedicated to *MY DEAREST PARENT*

PAGE3⃣8⃣

Yusuf Ibrahim Yunus shine cikakken sunan yusuf wanda yanzu yake 9_10years,
D'a ga minister of finance Alhaji Ibrahim yunus tare da mahaifiyarsa  Hajiya ummukulsum Salisu yunus Wanda suka hada da relation a wajen kakan su Sarki na uku Yunus Kabir yunus   

Su Rai Tara ne a wajen mahaifinsu Mata hudu Wanda kowacce yanzu take gidan mijinta cos saida Hajiya ummukulsum wacca aka fi sani da momma ta jera yaran ta mata guda hudu rigis!,sannan Allah ya azurta ta da samun maza Biyar suma a jere har zuwa kan Yusuf da yake dan karami

Saratu itace baba wacca tafi sunan matar sarkin kano SARATU MUSTAPHA ALIYU, sannan hajara wacca taci sunan aminiyar Saratu,sai koma fati da aisha,
Mahmoud shine babban d'a namiji ga Momma da appa Wanda yaci sunan YARIMA MAHMUD KABIR YUNUS,sannan kabir daya fi sunan sarkin kansa sai aliyu koma Yusuf dan karami Wanda gaba dayansu yanzu aliyu kadai za'a CE yake degree amma Mahmud da kabir a halin yanzu aiki suke,
Sannan auta Yusuf mai kankat! Wanda yake nursery 2 yanzu

Shu'aib usman yunus shine Babban aboki guda daya tilo! Da yake iyawa da Yusuf Ibrahim yunus, Wanda suke yana uwa cos Yaya da kani ne,shima dai shu'aib su wajen goma sha ne a gidansu cos matan baban sa biyu ne Amma babu yanda za'a yi ka gane wacce uwargida wacca amarya a ciki Saboda had in kai da baiwa da Allah yake basu  cos Ku su Kansu ma yaran wasu har sai an aurar dasu suke sanin Ashe wacce ba itace mahaifiyarsu ba wannan CE ,
Duk suma kusan gaba dayansu sunyi aure shu'aib shine karami koma auta a cikin su gaba daya za'a koma ga Yusuf cos ratansu du_su 15days ne amma shu'aib shine bAbba

Alhaji Ibrahim yunus da alhaji usman yunus kanne ne ga sarkin kano mai martaba Kabir yunus kabir Wanda har yanzu yake kwance rashin lafiya yau ya samu sauki gobe ya koma gidan jiya sakamakon batan matarsa mami da dansa Mahmud duk da Cewar an sanar dashi kurciya akai yiwa matar rasa da Dan nasa amma suna nan a Raye cikin koshin lafiya basu mutu ba koma ba'a San kowayye yayi cos ba karamin asiri bane akayi musu,
in case of fact daga yanzu zuwa kowanne lokaci ma zasu oya dawowa gareshi

A duniyar nan bayan Mahmud dansa mai martaba sarki kabir yunus kabir baya tunanin ya taba son wani yaro daya wuce Yusuf da shu'aib,a cewarsa duk abinda suke Sak! Mahmud dinsa yana yaro
Shiyasa suke zuba shakiyancinsu son cos Sarki ya daure musu kugu akan kawai yarinta CE idan suka girma zasu amma duk da haka babu Wanda suke tsoro iron mai martaba sarki

Yusuf yaro ne kyakkyawa na kin karawa Wanda tsayawa fadar kyansa kadai bata lokaci ne (cos nikam a dan karamin hasashena fans har cewa nayi kaf! Masu suna Yusuf babu mummuna),_,,
Yaro ne Wanda ya jiko da gata ta kowanne bangaren tun daga kan iyayensa har kakanninsa

Sai koma shu'aib usman yunus wanda shima kyakkyawa ne ajin farko! Musamman wani dan banzan miskilanci da wani irin ra'ayi na gani kasheni da yake dashi
Jininsu yazo daya sosai da yusuf kamar yanda zahra itama dasu zuhra suke haka suma ysuf da suhaib suke cos aka CE Yusuf dole ace shuaib

Komai nasu iri daya saidai kawai bambancin calour da suke dashi cos wani lokacin twins ake kiran  su dashi

Yusuf tun yana dan karaminsa sa mutum mai shigen ji da kai yanda kasan ana zaunar dashi a koya masa gashi da dan banzan kokari cos kafin a kawo su zahra Yusuf shi ke Jan class din nasu both ABC the highest shiyasa iyayen yaran musamman mata suke son su hada yusuf da diyansu
The fashion king

Ganin hakan ne yana Yusuf Asshaka fitinarsa a cikin makarantar koma babu Wanda ya isa ya tsawatar masa cos daman makarantar ta gidansu CE Mahaifiyarsa Hajiya ummukulsum itace principal

DAGA ALLAH NEWhere stories live. Discover now