DAGA ALLAH NE! 10

1.1K 52 0
                                    

💖💖💖💖💖💖💖💖




💞💞💞
*DAGA ALLAH NE!*
💞💞💞



*FATIMA ZOIS*
Wattpad @ *Fatima Zois*



Dedicated to *MY DEAREST PARENT*



🎂🎂🎂🎂🎂🎂
*Happy birthday BABBAR YAYAH(ramby 011)*
*Wish u more years ahead & prosperity*
Oh yeah Noonah
More money in ur accounts😃😍😘



Page1⃣0⃣



"A Kullum abun na Jummai kara gaba yake babu ragi bare sassauci sai kara bunkasa abun NATA yake tamkar tashin dollars."

"Son abun duniya da koma rashin wadatar zuci hade da tsantsar kwadayin abinda ba NATA shi ya kara taka muhimmiyar rawa wajen jefa jummai a  wannan hali NATA cos by  now abun na jummai ya karu harda yan sace_sace."

"Sata kam saidai Indan jummai bata ga abun yayi mata bane daga ita har zuby din wuyar kawai su gani."

"Ta wajen anty maryam har baa cewa komai cos abun is worst than u think,
har cikin dakinta jummai take fakar ido taje ta saci abinda zata sata babu kunya bare jin tsoron allah."

"Wannan hali NATA koma har yan gidan bata kyale ba tun daga kan yaransu har manyan,bare su hassanah da usainah...!"

"Saida usainah tayi mata kaca_kaca akan daukar kayansu duk da kayan hassana tafi dauka akan NATA,
sannan tace koda wasa ta kara dubawa bATA ga abunsu ba itace...!
koma kulla ciki xata yi Mata."

"Sanin muguwar bakar zuciyar da usaina take da ita ne ya Sanya jummai daina marmarin ko kallon kayansu koda kowa xai dauke mata ido don kyau bare har akai ga tabawa,"

"Tasan tunda usainah ta fada xata aikata fin haka mah cos baxata taba manta kofin bakar kunama da usaina tayi matan ba."

"Toh shikenan pah!
Daman jummai kiris! Take jira ta daina harkokinta dasu cos daman ba saaninta bane ta girmesu nesa ba kusa ba,"

"...Amma tunda akwai abinda take nema a wajen su dole ai ta kwanta da kai,toh koma sai gashi Allah yasa ta ci muriyar ganga.
Yanxu..."

"Ga rashin godiyar Allah da rashin wadatar zuci a cikin jummai cos koda zaka bata duniya da abinda yake cikin ta kai kana yawo tsirara sai jummai tace dama itace wance."

"Wannan hali NATA musamman mah rashin wadatar zuci shi yafy komai konawa anty maryam rai,
Sata kam ta Riga data zamewa anty Maryam jiki cos bata isah ta aje Abu ta taradda shi a inda ta aje ba,
Gashi idon jummai kowah idon kayan wani wuyarta ta gani kamar rufa ido xaka nema ka rasa ,"

"Duk da cewar har yanxu ba kowah yake Hulda da anty maryam ba sakamakon hadi irinna jummai,
Amma duk da haka abun da sauki cos yan gidan suma ta fara nuna musu halinta suna gani."

"Duk da haka babu ruwan anty maryam cos she's woman of action & she's always on her own jummai bata isah ta kawo mata raini cos don tayi mata fada ko ta daketa wannan ba wani Abu bane a wajen ta,
Saidai idan baba ishaq ya dawo ta fada masa ya kasheta da fada ko yace ta tafy gidansu Amma kowa anty maryam saitayi gyara."

"Shiyasa yanxu suke yar takon saka tsakanin anty maryam da jummai
Cos komi take jummai na iskanci ana cewa ga anty maryam nan zata daina saidai koma a bayan idonta ta cigaba cos anty maryam badai kwarjini ba."

Duk pah wannan Duniya da jummai ta samu babu iyaye a cikin tsarinta cos itakam harta manta mah da wani kyauyensu,

"Sunanta mah a ckull ta canja daga jummai idi xuwa sunan kanwarta da sunan baba ishaq Husna ishaq,
cos a makarantar da take SS NATA tace baba ishaq ne babanta,mahaifiyarta koma ta mutu shine anty maryam take gallaxa mata,
Tashi daya da kakarta taxo daga kyauye shikenan ta tafy da ita sai yanxu data girma baba ishaq ya dauko ta."

DAGA ALLAH NEМесто, где живут истории. Откройте их для себя