DAGA ALLAH NE! 18

825 53 0
                                    

💖💖💖💖💖💖💖
*DAGA ALLAH NE!*
💖💖💖💖💖💖💖💖


*FATIMA ZOIS*
Wattpad @
*Fatima Zois*


Dedicated to *MY DEAREST PARENT*


Page1⃣8⃣


"A high speeds safara ta antayo xuwah part dinsu umma
duk da suma da suke part Nasu suna jin irin yanda jummai da zuby suke kwazazabo hade da tumbelen amma basu San mi ya faru ba."

"Koma dai miye bai shafesu ba
Cos by now bASA da lokacinsu
  ta usman suke daya sha dukan jummai
Wanda tsananin dukan da yasha kukan mah da kyar yake fita."

"Umma kam!
usman take daddannawa ruwah dumi a jikinsa da yayi birdi_birdi yayinda shi koma sai faman ajiyar xuciya yake kamar xai hadiye,
Ga gaba daya yan uwan nawa sun Tisa shi a gaba kamar suma xasu taya shi kukan,
Shiyasa bata samu damar duba mi ke faruwah dasu jummai ba
Amma tabbas a saukin hali irinna umma ai da tuni ta Dade a chan!."

"Kaf! Cikin yayanta duk hakurinsu babu Wanda yakai usman sannan abubakar sadiq,
Saboda shi ko maganah mah bata dameshi ba
Saika cuce shi ka xalunce shi amma daga ka bashi hakuri shi kenan ya hakura,
Shiyasa kaf! A cikin yayan NATA mah babu Wanda jummai ta rainawa hankali irin usman da abubakar sadiq
Ga umar nan mana ko aliyu tayi musu ta gani,
Donmah a hakan tana tsawatar musu
Gskia hakurin usman yana cutarsa ta wani bangare ba kadan ba
Amma bashi da kyau idan yayi fushi."

"Itama zahra ba'a barta a baya ba wajen taya dan uwan nata jajjabi,
Kuka take kamar wacca ake yankata
Wanda umma ta lura duk sanda zahra taji kukan wani Daga cikin yan uwanta nan xaka ji itama ta fara Nata kukan."

"Wallahi umma sai nayi wa anty  Kofin miciji koma cixonta xaiyi bawai iya tsoratarwa ba!." @aliyu haidar ya fada cikin wata irin bakar xuciya da lalle xai iya aikata abinda yace

"Ni koma xanyi mata na kunama bross,
Gaskia umma nikam karki hanamu wannan karon
cos naga rainin hankalin matar karuwa yake sake yi." @umar faruk cikin mazewa kamar wani babba ke maganah shima dai a yanda ya fada daga ji babu abinda xai hana shi aikatawa

"A yanda taga yanayin aliyu haidar da umar faruk tunda suka fada to da kyar ne idan basu aikata ba,"

Cikin lallami da lallashi umma ke musu maganah cos idan ba ta hakan na sai ayi abinda ba shikenan ba

"Aliyu haidar da umar faruok
kullum ina fada Ku dinga sanyaya zuciyarku akan abubuwan da antynku take muku wata rana sai labari..."

"Babu wani labari da xaixo umma,
Tun yaushe kike fadar haka amma har yanxu ba'a fara bada labari ba kullum azabar anty karuwa take." @Umar faruk ya karasa da turo baki na alamar ya gaji da irin wannan maganar ta umma

"Ashe daman baka da kunya umar faruk umma kake fadawa maganah irin hakan!?."
@Abubakar sadiq ya fada a manyance irin na manyan yayu
Wanda sai yanxu da yaga abun nasu xai wuce iyaka sannan ya magantu

Cikin kunkuni aliyu haidar yace
"Toh yaya ai gaskia yah umar faruk ya fada..."

A fusace abubakar sadiq ya kai masa duka umma ta tareta

"Wallahi umma ki barshi
Ai shi dinne da usman ke jawo mana duk wani raini da anty ke yi mana waiku iyayen hakuri koh..."
@umar faruk da alama yau dai_dai yake da kowa

Kafin waninsu yayi maganah tuni umma ta fara cikin nasiharta mai hade da sanyinta da kullum ke kara sanyayawa yaran jiki koda sunyi niyyar wani Abu ga jummai ko yaranta

"Barshi kawai abubakar sadiq ya fitar da abinda ke ransa na sani,
Nasan an saba muku amma shi Wanda kuka ga mah an daka kunji yana kirarin daukar fansa?"
@
Umma yayinda take hade jirar sama data kasa cos naga abun nasu sai Anyi wuta wuta

DAGA ALLAH NEWhere stories live. Discover now