DAGA ALLAH NE! 24

968 55 0
                                    

💖💖💖💖💖💖💖💖
*DAGA ALLAH NE!*
💖💖💖💖💖💖💖💖

*FATIMA ZOIS*
Wattpad @
*Fatima Zois*

Dedicated to *MY DEAREST PARENT*

*SURAYYAHMS🔥*
_ina tayaki murnar kammala novel dinki mai suna_ *SAKAMAKO*😍😻
_Allah ya bamu ikon amfana da abubuwan dake cikinsa_👏🏻🤲🏻
Oh yeah Noonah!
But I will surely really miss little suhan & captain😔😞

Page2⃣4⃣

"Babu abinda ke kara kaimin ihun zuby da safara  ganin
Yanda jummai ke kara karkace karkataccan bakinta daya sha bugu ya koma gefe ga wani irin zazzagowah da yayi babu Kyan
bare yanxu da itama  take ihun ganin yanda zuby ta komah;"

"Idonta kowah sun wani shige  ciki,
Ga wannan uban goshin NATA daya kara tsini har wani shining yake na wahala da dauda
sun komah wasu yan kanana  babu abinda xaisa
Ka dinga ganin jummai kamar ta komah wata hallittar daban data mutane,"

"Bare aka xo kan wannan suntuma suntuma kumatun nata!...,
Eesh!
Abun yafy rashin kyau musamman da dan dul!  Din hancin nan NATA ya shige cikin suntuma_suntuma kumatun,
Ai saidai kawai ka dinga ganin kofofin hancin su kadai babu karan hanci a tare dasu suna budewa alama wai hakan numfashi take Shaka,"

"wanda da Shakar numfashi ana auna shi kamar yanda za'a auna cin abinci mutum to lalle da jummai ta debe numfashin mutum kamar goma xuwah wannan rariyar hancin nata,
Da alama kumburin fuskar ne ya shanye karan hancin."

"Yayinda itama jummai take ganin xuby ta komah wata halittar ta daban duk da zubyn ta fita Kyan gani, yanda taga fuskar zuby ta kunbura ga wannan bakin NATA a wajen daya sha Jan baki shima ya kumbura harda alamar fashewa
Ai tuni jummai
sai ta kara azamar ihun NATA!,"

"Safara ce mah kawai za'a ce fuskarta da dan dama cos ita iya kumburin fuskar ne kawai."

Cikin ihun da take jummai tace
"Jan uba!
Ashe daman haka kike bakar mummuna Zuby ban sani ba?"

Tsayar da ihun da take xuby tayi jin abinda jummai tace
Kut! Wai har kura xata ce da kare maye
Ba bata lokaci itama zuby ta antaya mata maganah daidai da ita cos ba xata iya yin shiru ba
"Da kinga yanda taki fuskar take koh!...uhm
Ina mai tabbatar miki da Indai aka je gasar mumuna ta duniya babu abinda xaisa ki lashe gasar..."

"Kai tur! Wallahi saboda nasan duk munin fuskata ba bata kai taki ba musamman mah wannan katon bakin naki."
Jummai ta karasa cikin hucin masifa kananun idanunta yana kara shigewa ciki
Hancin NATA komah yana kara budewa da rufewa

Fashasshan madubin da suka FASA yayin gudun jiya kawai zuby ta dauko a fusace tana mai nuna mata madubin domin taga fuskarta,
da alama ba karamin Bacin rai ta shiga ba jin abinda jummai tace

Ita kanta da jummai taga wannan mummunan fuskarta ta saida ta firgita,
Aiba ba shiri ta saki wani irin firgitaccan ihun
"Wayyo hassanah kin gama dani, wallahi
ki jira sakamakon ki domin kowah yaci tuwo..."

A Dari xuby ta make bakin bakin NATA ganin zai ja  musu abinda ba shi kenan ba,
Duk da daga ji jummain subutar baki tayi
"Ahir! Dinki wallahi jummai...
Kina kallon dai abinda ya faru jiya wanda ba don hassanah ba allah ne kadai yasan inda wannan masifa xata tsaya... gwanda ki rufa mana asiri bakinki ya zama kanin al'aurarki musamman akan xancen hassanah...ko kin kin manta abinda ta faru jiya ne?."

Caraf! Safara ta dauke maganar
"Wallahi anty ki rufa mana asiri Tom!,
Saboda nikam har yanxu ban gama jinyar jikina
Ba
Bare a sake komawa yar gidan jiya Ehe!."

Tabe wannan labcecen bakinta xuby tayi alamar idan kunne yaji ai gangar jiki ya tsira komah mah ai jiki magayi ne

Wannan tabe bakin NATA da tayi ya sanya safara ganinta kamar gwaggon biri,
Ah lalle Make Up yana gyara cos ko bacci idan xuby xata kwanta ba xaka rasa make-up a fuskarta ba
Duk da tasan xuby ba wata kyakkyawa bace amma bata yi zaton muninta yakai haka ba

DAGA ALLAH NEWhere stories live. Discover now