DAGA ALLAH NE 21

821 52 5
                                    

💖💖💖💖💖💖💖💖
*DAGA ALLAH NE!*
💖💖💖💖💖💖💖💖

*FATIMA ZOIS*
Wattpad @
*Fatima Zois*

Dedicated to *MY DEAREST PARENT*

*Fans! @DAGA ALLAH NE!, &*
*@ZAHRA TAWA CE Naji korafinku sosai akan late posting dina*
*wallahi abubuwa ne suka min yawa yanxu*
*Saturday & Sunday kawai nike free shima da safe*
*Please da fatan* *zaku fuskance ni*
*Tnks 4 ur love &* *support*
😍😻😘


Page2⃣1⃣


""""" kwance suke gaba dayansu akan gadon abisitin kowannensu fuskokinsu ta nuna alamar tsantsar damuwa da koma Alhini mai hade da jajjabi akan wannan hali da haidar yake ciki!."

"Dakin da suke ciki daki ne Wanda ya gaji haduwah da abubuwan   more rayuwah kamar ba jinya aka xo yi ba,
Wanda babu yanda za'ayi kace asibity in Badon komai a rubuce yake ba,
Hatta da gadon mah ba irin na asibity bane  gashi nan Dai komai yaji a dakin dai dai da yanda suke bukata."

"Amma duk da haka sai korafy suke
Wai warin asibity suke ji
Ga koma hayaniya Alhalin wajensu mah da suke ba'a cikin mutane suke ba,
Da koma sauran yan abubuwa da basu saba yin tarayya da al'umma yayin yi ba,
Hakan yasa dole suka azalzali doctor daya xo ya sallamesu in yaso sai A karasa treating nasu a gida."

"Granny ce karshe dakin yayinda mai martaba ke rike da hannunta da Karin ruwan ke a jiki gaba daya hankalin sa yana kanta akan kowanne irin motsi tayi cikin kulawa irin tasu ta masoyan da!,
Ita koma Granny sai mita take akan xaman asibityn cos ta gama gajiya
duk da yanxu ta tashi daga bacci
Shiyasa mai martaba yake tare da ita yana lallashinta."

"Yayinda Shi koma dad yana xaune tsakanin mami da mom ya Lula cikin duniyar tunani na yanda irin shi koma haidar kaddarar rayuwarsa take!,
Ga koma kwararrun nurses na kowannensu sai faman kai kawo suke domin tabbatar da komai ya daidaita!."

Maganar da granny take son yi musu ne ya katse
sakamakon jin yanda interns students suke maganah akan Haidar,
Toni kowannensu ya saurara domin jin abinda xasu fada koma

" abokina miye naga tun daxo Sai tsaki kake Huh!?
Da fatan dai bada ni ake ba!?."

" park Chang young ba dole na yi abinda yafy tsaki ba Huh!
Kinsan kowah abinda wannan dan rainin hankalin yaron nan yayi posting...
Wayye mah da suna
little Prince yake ko haidar..."

"Geez!... Nima abinda nike viewing kenan yanxu,
Abokina kai kaga wani
Wanka anan ko Koreans celebrities..."

"Park Chang young kinsan abinda nike nufy Kowah Huh!?
cos naga alamar ta wanka sa kike bata abinda yayi posting akai ba,
Hash!...
Matsalar mata kenan suga kyakkyawan namiji koda dan jariri ne...
mtsew!."

"Ji min ho miye laifin idona a  ciki don na bashi kyakkyawan abinci Huh!
Sanin kan ka ne ido mah yana son ganin kyakkyawa bare koma zuciya da kwanji..."

A fusace ja min ho yake yaga magana
Cos yaga  alamar habaici park Chang young take masa
"Naji Mrs.Haidar amma ai sai ba akan abinda na tambaye ba kenan..."

"Miye a cikin don yayi posting welcome to the world zahra Ehn!?."
Park Chang young ta fada kamar yanda ya tambayeta
Tare da karasawah  cike da tsiwah

Sauran colleagues din aikin nasu ne da suke tahowah suka katse musu wannan hirar da suke

As usual in dai kaga group nasu ya hadu toh tabbata akan wasu celebrities ne da duniya ke ji dasu
Ko komah musu domin a raba
Gashi nan dai especially idan abun ya shafi social media ne cos a cikin mah Akwai professional akan apps daban_daban na social media

DAGA ALLAH NEWhere stories live. Discover now