DAGA ALLAH NE! 34

819 46 0
                                    

💖💖💖💖💖💖💖💖
*DAGA ALLAH NE!*
💖💖💖💖💖💖💖💖

*FATIMA ZOIS*
Wattpad,Facebook,Instagram
*FATIMA ZOIS*

Dedicated to *MY DEAREST PARENT*

*Wannan page din naki ne FATIMA IBRAHIM (Takwara yar kakan)*😍

PAGE 3⃣4⃣

Ba tare da zahra ta damu ba ta cigaba da kokarin binciko abinda take nema a school back NATA

Tattaki zuhra tayi ciki da takama zuwa wajen zahra daga gani ba sai an fada ta iya subject din ko tana son miss uwani shiyasa
"Hello babe da gaskia baccin kenan zaki yi a class Huh!?"

"Ya son ranki"
@muhammad ya fada cike da takama da Neman zuhra tayi masa magana cos yana dai_dai da ita ne

Jin yanayin yanda Muhammad yayi magana ne ya Sanya zuhra dan sassautawa abun tana mai fakewa da abinda tasan basu so
"Ni dai in mutum yayi bacci a class saina fadawa mummy da daddy..."

A tsorace kamar sunga wani abun tsoro zahra da Muhammad suka hada baki
"Mummy da daddy koma?"

Kallonsu zuhra tayi a raine sannan ta watsar Tana mai gyara zaman gashin kanta
"Mai yasa bazan fada ba"

"To anty zahra naga nima ba'a son daina nike baccin ba"

Still dai zuhra tana tsaye sai faman shafa gashin kanta take Cike da takamar abinda ta fada ta kalli zahra a raine
"Uhm! To mi yasa kike baccin a class huh!?... Huh!?. Huh!?..."
Ta karasa cike da masifa

Cikin alamar rashin gaskia zahra tace
"Anty zahra kinsan Katuwar murya miss uwani tana xancen plus,minus da time da koma surutun yan class namu ana teaching yafi kowanne maganin bacci saka saurin bacci da dadin bacci ko!?"

Shiru zuhra tayi da alamar itama sometimes tana taba bacci

"Whoa!
Wallahi haka ne anty zahra musamman Aka ce period din first ne ko after break"
@muhammad

Murmushi kawai zahra ta saki na alamar maganarta ta samu karbuwa tana mai kallon zuhra data tsaya tunani da alama itama hakan take a wajenta

"Anty zahra kinsan mi?"

Kallonsa kawai zahra tayi Tana mai girgiza kai alamar "Aah"

Ba tare da ya damu ba ya cigaba da zazzaga bayaninsa
"Nima kinsan da har zanyi kuka da da anty zee ta tasheni daga bacci amma yanxu tunda kin tuna da wannan baccin shikenan mah"

Sai a lokacin amina ta tankasa masa
"Abi?"

"Na soo"
@zahra

Matsowa kusa da zahra Muhammad yayi yana mai barbaza gashin kanta
"That's my girl!"

Jan kumatunsa itama zahra tayi tana cewa
"That's my boy"

Shigowar anty zee da kayan under wears dinsu shi ya katse musu wannan tattaunawar tasu

Zahra ta fara gani koma daman itace mai wuyar shiryawa hakan yasa yaga bari ta shirya ta din
"Yeah Zahra kizo na shirya ki"

Aikowah Kamar abun kirki zahra tabar abinda take tana mai zuwa wajen Anty zee cike da Murna,
Rumi_rimi aka fara da shafa mata mai da yan abubuwan da ba'a rasa ba Kafin zahra tayi wani yunkuri har anty zee ta gama sa mata abinda ya kamata

Sakin baki da hanci zahra tayi ciki da Neman rigima tana kallon anty zee taga ta inda ya kamata ta kunno mata cakwakiya

Kallon jikinta ta fara yi tun daga sama har kasa harda wani juyi taga ta inda zaa samu makusa
Unfortunately for her sai koma bata samu makusa ba

DAGA ALLAH NEWhere stories live. Discover now