DAGA ALLAH NE! 14

866 45 0
                                    

💖💖💖💖💖💖💖💖

💞💞💞
*DAGA ALLAH NE!*
💞💞💞

*FATIMA ZOIS*
Wattpad @ *FATIMA ZOIS*

Dedicated to *MY DEAREST PARENTS*

'''ina kike ne''' *pharmacist salaha (HEEMAMAH💋)*
'''Matso kusa... domin wannan page din naki ne kiyi yanda kike so dashi''' *Daughter*
_mommanki Tana ji dake_😍😻
*Allah yabar xumunci ya baki ikon kammala wannan novel naki lpia @ AL'MEEN Kamar yanda kika fara lpia*
Ki gane *Heemamah ZOIS tana ji dake irin sosai dinnan pah!*😍😘

Page1⃣4⃣

"Mami kam ita da Mahmud tunda suka fita daga gidan mai martaba a Daren suka bar kasar naija xuwa Korea cos a yanda suke jinsu aka ce su kara koda da seconds a naija xasu rasa rayuka."

"Tunda suka kasar Korea shikenan suka manta da kowah da koma komai na naija amma banda Mahmud cos saidai da seconds bai manta da hassanarsa ba."

"Jirgi na dagawa dasu kawai suka ji wani irin sa'ida tamkar sun tashi daga kan kaya ko kince kamar wanda aka dauke wuta dake babbakarsu."

"Koda suka isa Korea waya sukai a gida axo daukar su suna airport
cos suka ce xasu hau wani Abu hawan  har aka fuskanci Diya da koma jikan king kabir yunus ne ranar wannan labarin shi xai xama d first headlines na kowanne kafar yada labarai a Korea,"

"Ko yanxun mah ya suka kare!...,
har tsayawa mutane ke yi Ana tambayar wannan kowah ba mami bace?
Abu daya ne kawai ke sanya basu gaskata xarginsu
Saboda irin shigar da koma yanayi na rudani mai hade da tashin hankalin dake tattare dasu basu wani gaskata xancen suke karawa bujensu iska cos inda mami ma Aida sai Anyi sanarwar xuwanta."

"Amma pah gaskia mai martaba kabir yunus shida sarki mai ci yanxu king yunus sunyi matukar mamakin irin wannan tafiya ta mami Wanda tunda take a naija basu taba ganin irin hakan ba a tare da ita ba!,
Amma kodai miye cewar mai martaba idan mami taxo zasu ji."

"Haka dai aka sa driver yaxo ya tafy dasu xuwa gidan mai martaba direct cos akwai shakuwa mai hade da tsantsar kauna ta da da mahaifi tsakanin mami da king kabir yunus!."

"Tun kafin mah su karasa xuwan gidan har angama shirya komai na game da tarbarsu kamar ba shirin gaggawa ba,
Har Baki  da xasu taryesu sun hallarah."

"Ganin da mai martaba ya sake yiwa mami da Mahmud cikin wannan shigarta ta ya sanya mai martaba yasan ba lapia ba,
Lalle kowah dole yasan miye dalili tun abun dana xafi_xafinsa."

"Ita kowah mami ko a jikinta cos murnah take da farin cikin ganinta cikin ahalinta,
Xata iya cewa harta manta da wata Nigeria mah da abinda ya barota daga chan; daga ita har Mahmud kaf! Cikinsu da xa'a yanka su ba xasu ce ga dalili guda daya daya sanya su xuwa Korea babu shiri ba irin haka ba."

"Kwana daya!
Kwana biyu!...Saty daya!...wata daya!...Gashi har suna Neman shekara babu Wanda ya tambayesu dalilinsu xuwansu gida har suka Dade haka
Hatta da tambayar mutanan Nigeria da mai martaba yake har yanxu bai yi ba Asalima murna aka dinga yi mami da Mahmud sunxo gida."

"Abinda basu sani ba shine harsu salaha ta hada cikin wannan asirin data yi!."

"Yayinda shi koma Mahmud duk tsawon lokutan nan da aka dauka hassanah tana ransa,
saidai kawai lokaci_lokaci daga ya fara tunanin ta yakan ji kamar yanda ake goge tiles da moper haka ake goge masa son tunanin hassanah."

"Wannan pah! Duk aikin salaha cos boka ya tabbatar Indai har ba'a ci galaba akan soyayyar Mahmud da hassanah ba xai iya dawowah naija koyaushe domin Neman soyayyarta koma tasan sakamakonta hade da makomarta idan hakan ra faru,"
 

DAGA ALLAH NEWhere stories live. Discover now