DAGA ALLAH NE! 22

655 32 0
                                    

💖💖💖💖💖💖💖💖
*DAGA ALLAH NE!*
💖💖💖💖💖💖💖💖

*FATIMA ZOIS*
Wattpad @
*Fatima zois*

Dedicated to *MY DEAREST PARENT*

Page2⃣3⃣

Direct idonsa akan  mum  ya sauka
wacca nurse take kokarin cire mata drip din dake hannunta

"Honeybee!!!"

Haidar ya fada cikin karaji da ihu Wanda ba zaka iya bambancewa na mamaki ne ko kowah na tashin hankali!,
ganin drip din a hannun mom,
ga koma nurses da doctor Wanda suke basu treatment alamar basa da lapia yana mai sauka daga hannun ajumma xuwah gareta

Cikin sauri na tashin hankali irin na yaron da suka shaku da iyayensu haidar yace
"Honeybee
mi ya same ki haka?."
Ya karasa  cikin kulawa yana kwanciya a jikinta gwanin tausayi

Cikin kara son dan nata mum tace
"Sonny bana da lapia!."

"Eyyya honeybee..."

Granny ce ta kasa hakura saida ta topah albarkacin bakinta ganin yaron nan yayi wani Biris! Kamar bai taba ganin su ba saita mum din shi yake

"Hi kid! Kaga iya tsohuwarka ce kadai bata da lapiya anan wajen ne Huh!?."

Cikin mamakin ganin granny da mami kwance akan gadon asbitin da alama sai yanxu ya lura dasu
haidar yace
"Omomo!
Tsohuwah ke kowah mi yasame ki har aka kawo ki asibity haka Ehn!?."

Wata harara granny ta wulla masa kamar idonta xai juye
Cikin rashin son sunan tsohuwa da haidar yake fada mata
tace
"Yaro kaga nayi kama da tsohuwah Eye!?,
Koma mah
Da kake cimin tsohuwah kaga har yanxu na daina sanya Jan baki Wanda mum dinka take sawa,
Ko kowah takalmi da komah irin dress din da mum take ni bani yi!."

Kasa_kasa cikin kunkuni yanda ba xa'a ji ya fada ba haidar yace
"Ash!,
Tsohuwar nan kina gadon asibity mah baki canja ba..."

Cikin sauri granny ta katse shi
"Yeah kid I can't hear you!."

Cikin hasala da irinta wasan kaka da jika haidar ya juyo a fusace gareta tare da cewa
"Tsohuwah cewah nayi ai daman kwalliyar da kike yi don wannan tsohon mijin naki da kullum sai ya ce kinyi kyau idan kika yi
Eesh! I can't believed it abeg!
Taya mah tsohuwah irinki zata yi kwalliya har tayi wani kyau a wannan tattararriyar fatar..."

Fincike hannunta da nurse ta gama cire mata drip granny tayi tana mai sakkowah daga gado kamar ba ita ba,
Tare da bin bayan haidar
"Yau kai yaron nan ka xama rice cake naga Wanda zai kwato ka a wajena."

Tuni haidar ya vaxama falo yana mai cigaba da tsokanarta daga ganinsa kasan yana cikin farin ciki ba kadan ba!,
yayinda granny ta bishi sai faman mita irin ta tsofi masu shegen surutu take

"Yah! Prince
Nace ka tsaya a wajen nan!."

"Lalle mah tsohuwar nan ina ganin gigin naki ne yau ya tashi a kai na
kin taba ganin inda mai laify ya kaai kansa..."

"Geez!
Ba zaka tsaya ba kenan."

"Tsohuwah karfin ki ya kamani mana,
Tunda kince duk Abinda honeybee tayi zaki yi."

"Yeah kid!
Yau ka xama noodles ba iya rice cake ba idan na kamaka koh!."

"Whoa!
Ajumma ba sai su honeybee sun barki ba."

Cikin dariyar da kowannensu a wajen yake doctor ya kara kallonsu
"Please! Don Allah mai martaba yallabai,
Mum,mami
na sake rokon Ku da girman Allah da kubar wannan lapiyayyan yaron yayi rayuwar yarintarsa kamar yanda kowanne da  keyi ba sai kun takura masa ba!..."

DAGA ALLAH NEWhere stories live. Discover now