DAGA ALLAH NE! 32

864 46 4
                                    

💖💖💖💖💖💖💖💖
*DAGA ALLAH NE!*
💖💖💖💖💖💖💖💖

*FATIMA ZOIS*
Wattpad @
*FATIMA ZOIS*

Dedicated to *MY DEAREST PARENT*

PAGE3⃣2⃣

A fusace haidar ya sake tsayawa ganin duk inda yayi Sai bodyguards dinsa sun bisa

Tsayawa yayi cak! Daga tafiyar da yake cike da takaici Wanda bai boyuwa

"Prince mai Martaba yace lalle_lalle kada mu barka ka tafi kai kadai"
@sectary Kim tan min

A fusace Jin maganar da Kim tan min ya fada haidar ya sauka akan keken nasa yana mai Zuwa wajensu,Har yayi niyyar daga hannu ya sharare sectary nasa da mari kawai ya FASA kamar Wanda ya tuna wani Abu

"Yeah! Baku ji abinda nike fada ba huh!?,Yau duk masifar Ku sai Ku barni na sarara"

Sake sunkuyar da Kansa kasa sectary Kim tan min da sauran bodyguards din suka alamar biyayya ga sarkinsu
"Prince Mai maimartaba sarki ne..."

Wani takaicin ne ya sake rufe haidar kamar yayi ta dukan wayannan banzayen ya huce takaici
"Hash! Wani mai martaba sarki my ass!..."

Video call din da ya gani ta witch din dake hannunsa shi ya katse shi

Cikin sanyin murya da lallashi dad yake magana
"Little!?..."

Kafin ma dad din ya karasa maganarsa har haidar ya sake danewa kan kekensa tare da katse shi
"Miye koma yanxu huh!?"

Tsit! Gaba daya mum,dad,mami,granny,ajumma da mai martaba suka suna kallonsa da alama suna Shakkar yi masa magana yanda yake cikin wannan yanayi

Sannan gaba dayansu suka sauke kallonsu kan mai martaba alamar suna da hope a kansa

Da kyar dai Mai martaba yayi karfin halin iya cewa
"Sarki Haidar Nace kada ka tafi school nan kai kadai ko!?"

Bai sake magana ba Kamar abun kirki haka haidar ya sauka daga kan keken nasa yana mai kara kallon mum,dad,granny mai martaba da ajumma Wanda suka Tisa a gaba da kallo alamar sunsan wani abun koma yake shirin ya sake yi

Aikowah kafin suyi wani yunkuri tuni har haidar ya zube wajen yana cikin wani irin ihu kamar ana yanka hade da burburwa
"Nidai ba wani bodyguards da xan tafi dashi school,
kawai karatu don nine dan gwal shine sai suna wani tsaye a kai na xanyi,su sauran class mate nawa kunga bodyguards nasu suna biyosu har class"

A rude mummy Ta Tashi daga zaune da take
"Calm down my babe ka manta attack din da aka kawo maka last time da ka fita huh!?,wai a hakan ma kana tare da bodyguards din"

Tsayawa yayi da burburwar tashi hade da ihun da yake ta faman dirzawa Wanda ko digon hawaye babu,Still dai cikin takaici da fusata yake magana
"Yeah mum da suke tare dani mi sukai min da aka zo attacking nawa huh!?"
Ya karasa yana harararsu harda gatsine

Shiru gaba dayansu suka sake saidai kallon juna da suke alamar basu da amsa daga karshe dai aka sake tsaida kallo kan mai martaba

Kallonsu shima mai martaba yayi Alamar shifa baya da wani sauran dabara yanzu

Granny ce take masa alama da hannu akan ya taimaka yayiwa haidar magana tunda yafi jin nasa

Cike da fallasa Irin ta tsofi mai martaba ya tashi daga bakin system din
"Ni wannan rigimammen yaron kar Wanda ma ya sake saka hope a kai na abeg!"

Cike da yake granny ta maida kallonta kan haidar da yake kallon tun dazo reaction NATA , sai faman washe baki take irin na burin kunya

Yayin da ajumma tayi karfin halin yin maganar
"Am!...om!...sarki haidar duk da hakan amma kasan dai tafiyarka kai kadai yana hadari ko!?"

DAGA ALLAH NEWhere stories live. Discover now