The birth of beauty 03

1.3K 66 1
                                    

💖💖💖💖💖💖💖💖

💞💞💞
*DAGA ALLAH NE!*
💞💞💞

*FATIMA ZOIS*

Dedicated to *MY DEAREST PARENT*


Page3⃣

Cikin azama da karfin hali irinta namijin duniya Dad yayi saurin tare Granny dake Neman faduwa kasa tare da cewa"hajara ki sauri ki dakko min ruwa a freezer."cikin tashin hankali yana jijjiga Granny ta tashi

Wayam! Babu mum bare mamy babu koma alamunsu,
Little sis cema dai data dan fara girma wacca ta dan san abinda ke faruwa taje ta dakko ruwan cos haidar shipah baima San wai a cikin tashin hankali suke ba in fact yanxu nema labarin zahra ya fara dauko dadi hakan yasa ba comma bare full stop ya cigava da zazzaga surutunsa da basu sanshi da shi ba

mom da mamy basu mah San granny ta suma ba,
Mum kam haidar yana cewa an haife zahra taji cikin ya wani irin juyawa da taba jin haka a tare da ita ba,

Da kyar ta iya harhadawa tace "What!?"Wani sautin "kololololo" da taji yasa ta antaya a guje xuwa toilet

D same with mamy jin cewar yarinyar da Haidar yake fada shekara_shekaru sai yanxu aka haifeta mah!,.... daga ji irin wannan shedanun aljanun ne suka bude masa ido mugayen ma kowa!

Mamy wannan yar kunyar da ake ji ta surukai bata tunanin a lokacin wata kunya ta wanxo jin itama wani murdawa da cikin ta yayi,ba shiri ta dafe cikin

Wani sauti mai yanayi da waka da cikin ta ya bayar ne yasa ta antaya itama da mugu_mugun gudu sai toilet Wanda har gware take da surukarta wacca itama ta antaya toilet din bata sani ba

Haidar ne ya kalli dad kamar ba shi yasa family cikin wannan hali ba jin yana tambayar mum ta kawo ruwa duk da cewar little sis ta kawo"Daddy ai mum da mamy naga sun tafy toilet da gudu."

Kota kan haidar dad bai bi ba ya cigaba da shafawa Granny ruwa a fuskarta tare da cigava da kiran sunanta cikin gigita da kidima

Wata doguwar ajiyar zuciya Granny ta saki Wanda yayi dai-dai da fitowar mum da mamy daga toilet kowanne dan kwali a hannu dayan hannun koma sun rike ciki dashi a galabaive sun jinjina da kopar toilet din

mum kam har kayan jikinta kaf! Ta cire a hannu sai under wears kawai ta bari,suna haki da numfashi tamkar Wanda suka yi tsere ga gumi kamar Wanda suka fito daga ruwa

Duk wannan bidirin da ake haidar baima San ana yi shidai kawai yasan su mum da mamy sun antaya da mugun gudu xuwa toilet,ita koma granny tana bacci an yayyafa mata ruwa

"Daddy kasan pah yanxu birthday cake dina dole guda biyu zaa dinga yi nawa Dana zahra tunda gashi we're having d same birthday." @ haidar cikin tsananin farin ciki da wata annushuwa da basu taba ganin haidar tunda aka haife shi dashi ba

Mum da mamy da suke rike da kopar toilet a matukar galabaice har idanonsu sun fada, jin abinda haidar ya fada yasa gaba dayansu suka hada ido daya kara budewa saboda kidima

"OMG! Har yanxu kenan bai daina zacenta ba........," @mum ta kasa karasa maganarta sakamakon jin sautin "kolololololo!!!" daya fi mah na daxo,tuni ta zubar da kayan dake hannunta a wajen tare da sake antaya toilet a millions!

Gwanda ita mum tasamu damar magana,ai mamy tana jin haidar yana cigava da xancen zahra ba wata_wata ta sake antayawa toilet a wani million Din! karar gudawa kowa har falon dasu haidar suke

Granny kam da farfadowarta kenan ta sake jin abinda haidar ya fada duk da haka bakinta bai mutu ba saida ta kaddamar da abinda ke ranta "Wai da gaske Mahmud wannan yarinyar da haidar yake fada ma sai yanxu aka haifeta?"sannan ta sake wata sumar

DAGA ALLAH NEOù les histoires vivent. Découvrez maintenant