The 4 idiots 37

739 36 4
                                    

💖💖💖💖💖💖💖💖
*DAGA ALLAH NE!*
💖💖💖💖💖💖💖💖

*FATIMA ZOIS*
Wattpad #
*FATIMA ZOIS*

Dedicated to *MY DEAREST PARENT*

PAGE3⃣7⃣

Motor direct kawai suka wuce bayan dumbin addu'oin da suka sha a wajen umma

Kasa hakuri Muhammad yayi har saida ya magantuwa Ganin sun fito amma umma bata basu wani dan kulli haka ba da suka saba samu
"Yau mai yasa umma ko gollisowa Da kafi tsire bata bamu ba huh!?"

"I wonder Oh!"
#amina da zuhra da alamar daman abinda suke son Sani kenan 

Cikin rashin son maganar zahra tace
"Saboda bata da shi ne shiyasa bata Baku Ba"

Duka Muhammad yakai Mata a cinyarta hade da cewa
"Eesh! Ke zahran nan umman CE bata da shi"

"Inda tana dashi ba zata hana Ku ba ehn!,
Koma Allah zai Saka min dukan da kayi min"
@ zahra tana mai budewa lunch box dinta

"Ya Allah yeah Muhammad baka ji abinda anty zahra ta fada ba?"
#amina jin zahran tace Allah zai saka mata cos su a garesu idan aka fada maka wannan maganar karshen zalunci kayi shi

"Ki bari pah anty Amina cos kinsan halin anty zahra idan na bata hakuri ba hakura zata Yi ba idan koma nace ta Rama dukan NATA wannan itacen hannun NATA xata aftara min a jiki...please Ku tayani bata hakuri bana son walakiri ya dake ni da gudumarsa"
#muhammad ya karasa maganar cikin kuka Wanda ke fitowa har cikin Ransa

"Chap! Ai saidai Allah yaji kanka ya Muhammad"
#zuhra cike da zuzuta Abu

Sake kara sautin kukan NASA yayi jin abinda Zuhra ta fada harda Dora hannu a Kai alamar tashin hankali yakai makura
"Wayyo ni dan Muhammadi na mummy da umma jikan BaabaAh"

Cike da mamakin yaran nan baba nuhu ya jiyo ya sake kallon su daya bayan daya sannan ya dire kan Muhammad domin sake tabbatarwa lalle wannan magana daga bakinsa ta fito

"Is okay! Na yafe maka amma ka kiyaye gaba"
#zahra

"Allah yayi miki albarka anty zahra , Allah ya hada ki da uncle HAIDAR lafiya..."

"Ameen summa ameen dan kulullubin Yaya na"

Harara kawai Muhammad ya balla don Kada ya jawa kansa wani likin ne amma da saiya ci mutuncin zahra wallah,
Miye wani dan kulullubi huh!?,idan ba zata CE Ahmad Muhammad ba a gayunce ta barshi mana Eesh! Duk wannan tsohuwar CE fara ai

Jin karar bude lunch box ne yasa Muhammad saurin maida hankalinsa wajen,

Zahra ya gani hankali kwance ta bude lunch box dinta sannan ta dauko
Gurasa daya a ciki Wanda yasha kayan Hadi da yake da kuli_kuli ake mata kamar Ya fauce daga hannun ta
"Yam!...yam!...yam!...Delicious...Yeah kids ko kun san Anty ruky haduwa ce..."

Kallonta muhammad,zuhra da Amina sukai cikin alamar cushi da kwadayi kowanne na motsi da katon kumatunsa  wajen
"Haka ne anty zahra?"

"Absolutely,
Aida nice anty ruky ko!?"

Kallon bakin zahra Amina da zuhra suka yi instead of kallon fuskarsa NATA Gaba daya  Wanda ya cika da gurasa sai faman hadiyar yawo Suke
"Da mi zaki yi"

"Da shikenan kullum gurasa zan Dinga yi"

Tuni shima Muhammad ya siburbudo NASA ai cos he can't wait har sai anje makaranta a makarantar ma lokacin breakfast
"Uhm!?"
Wanda shima yake cin NASA abincin Snacks kamar babu gobe

DAGA ALLAH NEWhere stories live. Discover now