NIDA YA AHMAD

4.1K 346 54
                                    

*🍒🌺NIDA YA AHMAD🌺🍒*

*[ROMANTIC LOVE]*

*WATTPAD@ASMASANEE*

*INSTAGRAM@BYNERH_AUGIE*

*DEDICATED TO REAL MAMAN WALEEDA*

*BESTOWED TO MY BOY AYMAN*

*_ ni'imatullah meenat anfa ,mmn amatullah² Asma'ul husna ,mmn abi,mmn abulkhair,mmn husna(mommy)mmn yakura,ina kwanar ku irin sosai dinnan nan _*

*11~12*

"Toilet ya shiga ya dibo ruwa ya xuba Ahmad ,wani irin numfashi ya sauke ya kamin ya bude idon sa yana fitar da numfashi ,Safwan ya kama masa ya mike xaune kmr jira yake ya mike xaune yafara amai ,jini ke fitowa cikin bakin sa kmr ruwa bayan jinin ya bar xubowa wani abu baki kirin ya fara xobowa ba kyan gani ,sannu Safwan ya dinga jera masa cos lkc ya tura yumna waje yace su xauna tare,
"Sosai Ahmad ya dade yana fitar da wannan abun da bai da kyaun gani,
"Bayan ya kare yaji kan sa na juya masa kmr wanda aka cire ma wani abu,kama masa safwan yayi ya shiga toilet ya wanke bakin sa ,
"Kwanciya yayi saman gado yayi jin yadda jikin sa yake rawa ga wani sanyi da yake jin ya lullube sa ,duvet safwan ya tai maka masa ya rufe jikin sa,
"Safwan da kansa ya gyara inda Ahmad yab'ata yana kissima wani abu a xuciyar sa , Ahmad bai jima ba bacci ya kara dauke shi,
"Safwan ya fito inda matar sa ke xaune tana lallashin yumna dake mata kuka yace su tashi ya maida su gida shi xai dawo ya kula da Ahmad ,zai kuma biya ya sawo masa magani ,
"Haka kuwa akayi ya maida su gida ya biya ya sawo ma Ahmad magani koh da ya tashi,{Islamic doctor ne }
"Koda ya dawo Ahmad na bacci kuma har yanxu jikin sa na shaking ,jikin sa kuma yayi raurau da sanyi,,
"Bai xauna ba saida duk ya hadama Ahmad maganin da ya cancan ce ya bashi kamin ya dawo parlour ya xauna jiran Ahmad ya tashi,,,,
********
"Kai ni na saka boka na ya kashe miji na da kishiya ta koh kamin nasa ya kashe mun miji saida na mallake shi baya ganin kowa da kima idan bani ba koh uwar sa bata isa tashi yayi abu ba tare da ixini na ba ,,,,matar sa daya ta xamo boya a gare ni hahahaha ta kyalkyace da dariya wadda kallo daya xakayi mata kasan hauka tuburun ce ta kama ta
"Gashin kanta ta taja tana kokarin cire kayan jikin ta tace mugun ta ta ba iya nan kadai ta tsaya ba ,Ni da kaina na kai diya ta burin boka
aka sa mata son kuddi cikin xuciyar ta, hahahaha tafada lkc da ta cire rigar jikin ta take fadin bayan haka kuma na kara sa boka na ya rufe mata baki lkc dana xo mata da shawarar ta kai abokiyar ta wurin boka hakan yasa lkc da naxo mata da mgnr ba tare da gardama ba ta yarda
"Hhhh sai ni farida ba mai ja dani Allah tafada lkc da xare xanen jikin ta ,da guda guda ta cire duk wani abu dake jikin ta ta dawo tsirara haifuwar uwar ta,
"Wata irin mahaukaciyar dariya ta fece da ita wadda saida launin idanun ta suka canxa suwa dawo yellow shar dasu ,amma duk da haka bakin ta bai mutu ba,
"Tace bayan haka kuma na kara kai diya ta wurin boka nasaka ya tsafe min ita na kada tayi aure(nufin ta da Aunty Aisha)nasa aka sa mata tsanar maxa a xuciyar ta ohhhhhh sai ni farida nayi abubuwa sosai a duniya,,
"Kun san wani abu da kowa bai san shi ba koh nace nasa aka rufe ma dangin miji na da dangin matar miji na baki basa da hali akan yara na ,. Saide abunda baku sani ba wa'innan da nake kira da yara na ba yarinya ta koh guda a cikin su ,diyan kishiya tane ,
"NATSANE SU tsanar da banta ba yiwa wani haluki shi ba idan basu ba hakan yasa ni aika ta masu wannan abun. Hahahaha ta kyalkyace da muguwar dariya tana jan gashin gaban ta batare da taji pain din abunda takeyi ba sai fadin take koh ni farida na halaka rayuwar lubna na halaka rayuwar Aisha kodama haka shine buri tana yi tana girgixa jikin ta tna kuma cigaba da hixgar gashin gaban ta wanda ya fara fitar da jini,
"Atare suka rungume juna suna sakin wani wahalla taccen kuku duk da tun tsayuwar su wurin suke yin sa cos duk abunda mommy tafada akunen su yake tare da wadda ta rakosu
"Hakan na nufin mommy ba ita ce ta haife su ba ,me suka tare ma mommy tayi musu wannan dayan hukuncin,kuka sukeyi sosai ba mai lallashin daya ,
Koh wannan da ta rakosu taji tausayin su don tunda da yadda akeyin mgn ta gane akan su wannan mad women take mgn hadda hawaye sai da tayi musu na tausayi
"Juya wa tayi xatabar wurin aunty Aisha ta riko hannu ta ta baya,ta sake lubna hawaye na xobowa saman kyakyawar fuskar ta,
"Baka ma jin muryar ta sosai take fadin duk abunda da mommy tayi muna wlh ni na yafe mata yanxu yanxun nan ban rike ta da komi idan ma nace na rike ta da me xata ji da wannan lalurar da ta same ta koh da abunda tayi muna don haka pls bude mun xan gana da ita
"Maccen nan wadda ke aiki wurin ba tare da komi ba ta bude mata kofar dake sarkafe da padlock ba tare da kyama ba duk da yadda wurin ke wari duk da kowa kullun sai an gyara wurin amma mommy sai tabada shi ,ta nufe mommy lubna na bayan ta....
Mommy Aunty Aisha ta kira mommy wata irin mika mommy tayi still hannu ta yanxu yana cikin arms dinta tana jan gashin da iya karfin ta
"Tararamo wata uwar ashar ta sauke kamin ta nufe lubna wanda ke bayan Aunty Aisha tana mai fadin nafi tsanar ki akan komi wlh tunda kika xo wurin nan sai na kashe ki koh ban kashe ki ba sai na illa ta ki ta nufo lubna gadan gadan , runtse idon ta lubna tayi don baxa ta iya kallon mommy haka ba hakan koh ya bama mommy damar shako wuyan lubna da iya karfin ta ,duk wada Aunty Aisha taso kwace hannu Mommy kasa wa tayi ,
"Da gudun ta tafita ta kirawo ma'aikatan wurin mata mutum ukku cika harda wadda ta bude musu k'ofa ,daker aka samu aka kwace lubna daga hannu Mommy ,ay nan take tauri ya sarkafe lubna sai sannu suke jera mata,
"Atakaice dai saida aka saka ma mommy kaca cos haukan nata na yau yafi na kowa ne lkc,,
"Sukuma suka fito koh wannen su hawaye kwance shafe shafe saman fuskar su,,,
______________________________
"Misalin karfe 2 na dare Ahmad ya falka yana mai ambaton suna Allah,motsin da safwan ya jiya yasa ya shigo dakin ,lkc Ahmad ya tashi xaune hannu duka biyu yasa ya rike kansa,sakamakon jin yadda abunda yake ji yana son dagula masa lissafi,
"Rikoh duka hannu sa safwan yayi cos yasan dole ne sai yaji haka ,kanatsu pls itace kalmarsafwan yafada yana jaye wa Ahmad hannuwa sa duka biyo kasa , kallon sa kawai Ahmad yakeyi kmr yaga bakuwar halitta
"Fita safwan yayi bai jima ba ya dawo rike da cup da gorar ruwa magani yaxabo ma Ahmad cikin ruwa ya mika masa ,baiyi musu ba ya karba ya sha,
"Amsar cup din safwan yayi ya xuba masa ruwa ya kara basa nan ma baiyi musu ba ya karba atakaice dai saida Ahmad ya shanye gorar ruwan gaba daya,,,,
"Ya dawo ya na sauke ajiyan xuciya ji yake kmr an sauke masa wani abu ajiki mai girman gsk,,,,kafe safwan yayi da ido wanda shima shi yake kallo,,,
"Yara na da matata kalaman dasu ka fito bakin Ya Ahmad yana mai lumshe idon sa ,matar sa ta fado masa rai yana tuno shakuwar da sukayi da ita har yaran sa ,yana tuna lkc da suka rabo da irin mgn da yafada mata ,dakuma lkc da ya dawo yaji ba abunda ya tsana kmr ta da lkc da yayi mata wulakan ci ,yadda baiyi dubi da yaran sa ba,,,wanene yayi masa haka shine abunda ya fada kasan makoshin shin sa yana jin xafi a xuciyar sa,
"Bude idon sa yayi jin tambayar da safwan yayi masa?
"Me ya same matar taka da yaran naka?
"Baiba ma safwan amsa ba sai mikewa yayi ya diro daga saman gado,
"Bai tsaya koh ina ba yafada toilet wanka yayi cos sosai yake jin jikin sa wani ya fito daure da towel a west dinsa ,da karami yana goge kansa xuwa wuyan sa duk abunda yakeyi yanayin sa in slow motion,
"Vaseline hade da lotion ya shafa ma jikin sa kamin ya fita daga dakin ya shiga next room kayan bacci ya saka riga da wando blue ya fesa turare ya dawo dakin da safwan yake xaune yana jira,
"Zama yayi kusa da safwan ,can ciki yace tnx for d care abokina Ahmad yafada slowly kmr mai mgn da macce,
"Mention not..!safwan yafada kamin yace just tell me wat happen to ur family Ahmad,
"Kafe shi da ido Ahmad yayi yana jin huci xafi a xuciyar sa ,kamin ya bude baki yace it's long story friend ,let us sleep for now tomorrow I will let u know wat u want to now ,
"Just sleep for now duk da ni bana jin bacci am going to pray Ahmad yafada yana mike wa ya bar dakin,,,,,,
*****
"Kola sosai nabla take samu tunda ga wurin mommy har kan su Aunty samira ,baby iftinan tayi b'ulb'ul da ita gwanin ban sha'awa duk wanda ya ganmu sai mun bashi sha'awa,,bamu da wata sauran damuwa sai wadda ba'a rasaba,,,

Sanye suke cikin kaya iri guda atampa super exclusive ,ba wanda yayi make up cikin su amma koh wannen su yayi kyau duk da dukan su masu kyau ne ,sosai shigar ta fitar da su,
"Aunty Aisha ke driving inda lubna ke gefe ta lulu duniyar tunani ,bakomi take tunawa ba sai gwarxon mijin ta ,tana jin son sa na kara linkuwa cikin xuciyar ta ,,,,Amma tasan yariga da yayi mata nisa ,tasan Ahmad baya yin ta yanxu ,balle ma idan yaji aikin da tayi masu guda ,
Wasu siraren hawaye taji sun xubo mata kamin tasa gefen hannu ta da sauri ta shafe kmr Aunty Aisha ta gani ,,,,,
"Ga kewar baby ta da take ji wanda ta salwantar da ranta akan kuddi koh wani hali take yanxu Allahu wa'alamu[Allah ne masa ni]"
"Kasan xuciyar ta take fadin laifukka na yawo gare su Allah ka kawo min dauki,,,
***********
"Da safe da Kerr safwan ya bari suka karya yana son jin abunda yafaru da abokin nasa ,
"Xaune suke saman cushion daya Ahmad ya rike hannu safwan gam kamin yafara bama safwan lbr auren sa da nabla har xuwa yadda abubuwa suka faru wa'inda yasani(means wa'inda yake cikin hankalin sa)
"Ya ida mgn siraren hawaye na gangaro musu saman handsome face dinsa me cike da kwar jini ,mgn yake hawaye na siraro masa masu xafi,,,
Na banxar tadda rayuwar yara na safwan ,haka ma matata ,nasan yanxu yara na ko sun ganni baxa su gane ni ba musamman idan har ba'ayi musu mgn ta ,me xance ma uban giji na idan ya amshe rayuwa ta game da yadda na banxar tadda iyali na safwan,,,me xanyi safwan na wanke laifi na me xanyi safwan Ahmad yafada yana kara damke hannu safwan dake cikin nasa,,,,
"Murmushin yake safwan ya sakar masa don kara karfafa masa yasa hannu sa da kansa ya share masa hawayen dake kwance saman fuskar sa ,,,,,
"Kamin yace idan kana so na baka shawara kabar wannan kuka pls sai kace small boy , Allah ni kabani kunya safwan yafada yana tamke fuska alamafa shi da gsk yake ,,
"Duk da halin da Ahmad yake ciki bai hana shi hararar safwan ba hadda jan tsararen saki(abunda ya tsana)
"Oh harara ta ma kake yi let me be kodama ina da abunyi safwan ya yun kura kmr xai tashi da sauri Ahmad ya maida shi xaune yana fadin wat is dis maa ,plx kept joke a side mana safwan ,,,,tell me something dat will reduce wat am felling now safwan Ahmad yafada yana lumshe shanyayen idon sa yana ganin ta tana masa gixo kmr ya damko ta
"Naji safwan yafada in a gud way alamar yabar wasar(tunda ga vomited dinda Ahmad yayi safwan ya gane a siri ne akayi wa Ahmad ya karye amma for now baxai fadama Ahmad ba yafi so ya gane da kansa)
"Mafita daya ce friend ,a nawa ganin tun yanxu ka kira ita nabla ka fadama ta abunda ke faruwa I now she will understand u,,,
Jimmmm kadan Ahmad yayi yana tunani kamin yace ,
"Will she agree safwan?
"Why not!Idan har ta yarda dai kai she will agree inshallah just try ur best Allah yana tare da kai,,
"Nan take koh Ahmad yayi na'am da shawarar safwan ,hadda hugging din safwan kmr ce masa akayi nabla din ta yarda,,,,,,

Anya koh nabla xata yarda🤔?

Na hada ku da Allah kada kuyimun copying novel ,gsk idan na gansa a Whatsapp kam😒

#nida ya Ahmad
#vote
#share
#comment
#pray
#follow
#so mai tsuma jiki

Ana mugun tare🙌💖

Follow me on IG @bynerh_augie

Asmerhluv ce💃💃💃

NIDA YA AHMADWhere stories live. Discover now