NIDA YA AHMAD

5.2K 496 35
                                    

*🍒🌺NIDA YA AHMAD🌺🍒*

*[ROMANTIC LOVE]*

*WATTPAD@ASMASANEE*

*DEDICATED TO REAL MAMAN WALEEDA*

*BESTOWED TO MY BOY AYMAN*

Ina Alfahari daku masoyan Wannan buk musamman my wattpad pupils Ana mugun tare one luv to u guys🌹🌹🌹🌹

Sorry for d errors

*83~84*

*U will laugh🤣😜*

"A ranar tare suka kwana da ita tana danne bakin cikin ta jiran kawai take safiya ta waye ta kira mommy ta sanar da ita abunda yafaru,
"Tun da asuba da yabar dakin ta kira mommy ta sanar da ita abunda yafaru da kuma yadda sukayi dashi,nan mommy ta sanar mata da cewa ita yau xasu samu mafita,
"Allah sarki nabla gaba daya ta canxa tayi fari sosai kmr bata da jini kasala ,bata cin abinci daga kankara ,ice cream ,sai snack , madara da milo wannan idan tafara cin su ba kama hannu yaro musamman madara da milo,
"Yau ta yanke shawara idan Ahmad yaxo xata sa ya kaita asibiti idan lpy ta qlw ,tana xauna haka ita kadai ya shigo cikin parlour lkc iya karfe 1 na rana ,
"Tana ganin sa ta kafe shi da idon ta bata ma keftawa wanda bata san me yasa take sonyi haka ba ,ba karamin kyau yayi mata ba duk da kullun cikin ganin take yana kara mata kyau,
"Iska bakin sa ya fura mata ga fuska wanda yasa ta lumshe idon ta ta sauke saman kyakyawar fuskar sa ,kanne mata ijiya daya yayi kamin yace wannan kallon fa swt?
"Ya xauna kusa da ita jikin su har yana gugan na juna ,
"Bata ce kala ba saima kokarin axa kanta takeyi saman kafadar sa , kallon ta ka wai yakeyi yadda gaba daya ta canxa ,ta kara maida kan ta yarinya sosai ,
"Yana cikin wannan kallon nata ya tsinkayo muryar ta can ciki yana fadin ni ka kaini hospital for check up su dubani ina ga banda da lpy she told him kmr xatayi kuka still tana so ta saka hannu ta cikin rigar sa son kawai take taga tana shafa lallausar gashin kirjin sa,
"Da sauri ya rike hannu ta cos yanxu tafara bashi tsoro abu kmr wanda ke shan mafani tada sha'awa(pills),da sun hadu ta kama murxar shi kenan son ranta , Allah sarki ita nata ciki haka yaxo ,Amma koda haka bari ya kaita hospital koh akwai wani abu dake damunta ,hannu ta ya saki yace taje ta sako hijab dinta da kaya suje hospital
"Har tamike ta dawo fuskar ta ta shagwaba ta langwabe kai cike da childish tace idan muka je xaka sawo mun ice cream ,chocolate,shawarma pizza ,chicken bose,uhm uhm harda wa'inan abubuwan ,,goriba ,taura magarya ,daita,kwame ,alewar madara ,tofi hanjin ligidi ,kallakakau,tsamiyar birai uhm uhm Allah tuna min sunan sa gashi gashiiiii uhm yes agwalima ,ta karashe mgn tana dry ta gano sunan ,
"Tunda tafara mgn ya kwakwalo ido waje yana kallon ganin yake bata san abunda tagama fadaba,
"Mgn ta ta kara katse shi tana fadin bari nadauko himar dina ta wucewar ta bata ma jiran abunda xaice,
"Bata jima ba ta sauko sanye cikin Arabian gown baka mai adon duwatsu golden ,gudun kada tayi laifi yasa ta sanyo babba veil golden but silik ne , shine a gaba tana bayan sa ,sai da ya bude mata motar ta shiga kamin ya xaga ya shiga,
"Yana kokarin tada mota tayi saurin cewa Yaya Ammy fa bata nan kuma tace na xauna gida tunda koh ramlarh ma tayi skull ,.
"Bai kalle ta ba ya tada motar yabar harabar gidan ita ma tabe baki tayi ta mai kallon ta ga glass,
"Private hospital tace wadda daga ganin ta kasan ta manya ce ,koh nan ma shi ya bude mata kofa tafito ,.
"Hannu sa cikin nata suka nufe cikin hospital da yake ba mutane sosai ,nan suka doc nan tayi wa doc Aisha bayanin abubuwan da take ji ,nan tayi mata test sai jiran result ,ba'a dauki lkc ba aka kawo result nan ya nuna baro baro nabla na da ciki har na wata daya da sati daya ,nan doc tayi musu congratulations don tasan koh wanene shi ,bayan haka ma anan asibiti suke komi,
"Kunyar macce nabla tajiya shi ya hana ta fadin abunda ke cikin ranta ,saide suka fito harabar hospital taga ba kowa ta rike hannun Ahmad sosai cikin nata fuska dauke da murmushi tace nima haifuwa xanyi yaya kmr irin baby yumna nima a dinga kira na da mommy? Tafada tana jin dadi da nishadi na ratsata kallon ta yayi cike da begen ta da son childish dinta ya gyada mata kai yana murmushi,
"Haka suka shigo mota koh wannen su fuska dauke da murmushi ,amma fa nabla bata macce da sakon ta ba yana katsan xuciyar sa ,
"Ganin yana kokarin wuce wani bakery yasa ta kwala kara tana fadin wayyo sako na ,wanda yasa shi taka burki da sauri , kallo daya yayi mata ya dauke kansa ,shi kadai ya fito ya sawo mata snack dinda ta bukata ya dawo,kbr Leda tayi ta bude tace sauran wa'inda da nafa yaya ,
"Sume fa ,su agwalima da sauran su murmushi yayi yace xa'a samu a super market ne ,ina na sani yaya may be xa'a samu a gefen kayan traditional,
"Hakan ya nufe super ,nan shine gaba tana binsa baya ,don duk cikin abunda ta lissafa bai san ko daya ba ,
"Duk iya xagar su sun xsgaya basu samu ku daya ba ,an dai dauki chocolate ,ganin ba'a samu ba tafara kumbure kumbure ,wani worker wurin ya gani tsaye yana gyara kaya ya Ahmad ya nufe shi Hannu yaba ma mutumin sukayi musa baha ,duk da mutumin na dardar don yasan da wa yake a gaban sa ,
"Pls xamu tambaye ka wani abu koh kasan inda xamu same shi ,koh nace kuna dashi ,tau sir yafada kallon Nabla yayi dake gefen sa yayi yace tell what u need , a hkl tace su agwalima , goriba,taura, dauta, tsamiyar birai tayi ta lissafo masa,
"Murmushi mutum yayi yace babba mgn ina xa'a same su koh ma xa'a same su kam ba'a super market ba,
"Gdy ya Ahmad yayi masa hadda bashi cash ,yaja hannu na muka fito cikin super market,
"Tunda muka kama hanyar gida na fara kuka ina fadin sunake so idan banci su ba mutawa xanyi ,nan ya fara lalla shi na yana cewa na bari muje gida ammy xata samo min ,,
"Koda muka iso gida bacci ya dauke ni ina shashshe kar kuka,
"Shi ya dauko ni lkc har ammy ta dawo tana parlour xaune hannu ta rike da newspaper , dago da idon ta tayi da axama Ahmad fuskar ta dauke da murmushi ,ajiye ni yayi saman kujera ya gyara min kwanciya ,ya nufe ammy dake sakar masa murmushi,
"A k'asa ya xauna ya twankwa she kafafun sa ya axa kansa saman lab din ammy ,hannu ta ta 'axa saman kansa tana shafa kansa ,
"A hkl yace ammy yau baby ki ta wahalar dani sosai tasani neman wani abu koma miye sunan sa ,uhm koh amagola komi ye oho yafada yana bata fuska ,
"Murmushi sosai ammy tayi tana kallon sa,,, cikin murmushi tace kai koh da tafada maka sai kaje ina nai man amagolar tafada tana dafe bakin ta saboda dry dake son xauce ta ,
"Kai tsaye yace super market ,aha lalle kafi ta wauta ita amagolar ce akaje naima super market abu yayi kyau,
"Sun jima suna fira sosai nan ma yake fada ammy yadda sukayi da lubna itama tayi murna sosai ,kuma taji dadin yadda lubna tayi,,
"Koda na tashi daga bacci ya Ahmad ya wuce,,,
"Bayan wata daya yau ta kama nabla xata koma gidan ya Ahmad inda duk wane shirye shirye mommy tayi mata ,ba kadan ta gyara ta ba ,tayi mata gyara na musamman,
"Cikin dakakken cool lace purple nd black wanda akayi wa dinki riga da siket ba karamin kyau , fuskar ta dauke da light make up , sanyayyen turare na tashi a jikin ta ,lkc karfe 09:30 tayi ya Ahmad ne xaixo daukar ta da kansa ,
"Bada jimawa ba ya kira ammy da waya yace yana parlour cos lkc suna tare da lubna tana yi mata nasiha mai ratsa jiki ,
"Ita ta rikoh hannu ta har cikin parlour ta xaunar da nabla kusa da Ya Ahmad ,a kuma lkc Abbu ya sauko wa'azi sosai Abbu da ammy sukayi muna sosai ammy ta rako su har wurin mota ,saida taga wuce war mu ta koma cikin gida tana mai jin nishadi a hat ,
"Tunda suka kama hanyar gwarinfa gaban ta ke bugawa falfal ,haka kawai take jin jikin ta ya sake mata sosai ,duk da tana son kasan cewa tare da gwarxon ta ,a hankali take murxa yan ya tsunta da suka sha lalle baki da ja ,
"Duk yanayin da nake ciki da sauyin da ya gani a kan fuska ta lkc daya ,hannu sa daya yasa ya rikoh hannu na daya yana murxawa daya kuma yana driving dashi har muka kawo tan kamamen gidan sa,
"Shi ya bude mani kofa muka nufe cikin gida ,as usual precious ta bude musu kofa ,tana gyada su,
"Saman kujera ya ajeni yace na bari ya tafo kai kawai na iya nodding ,duk a tsora ce nake ,duk na ina iya kokari duk ganin ban nuna tsoro na ba,
"A tare suka fito dashi da matar sa hannu sa rike da baby yumna ,
"Kujera daya suka xauna , fuskar ta dauke da murmushi take tsokana ta duk da ni ban yarda da murmushin nata ba ,ina binta da na yake,
"Kmr yadda duk wani ango da ya kara aure yake tara matan sa yana musu hudaba ,sukuma yi choosing yadda suke so kwana ya ka sance kuma kowa yasan akan yawan bama uwar gida wannan damar ,
"Hakan yasa aka bama lubna wannan damar ,cike da gadara da sun girma tace kwana 2 harda nuni na dan yatsan ta ,
"Murmushi kurum Ahmad yayi ya maida kallon sa gare ni yace kinjin abunda tace ,yayi miki , nodding kaina nayi banyi mgn ba alamar yayi ,
"Gyada kansa yayi ,kamin yakara da fadin nabi lubna so da kafa na bata girman ta ,koh ba komi ta girme ni sosai ,koh nan ma banyi mgn ba sai kada kaina da nayi ,
"Bayan kare xaman Ya Ahmad yace ta amshi yumna ,but maimakon ta amshe ta sai kwalawa nany dake kula da yumna taxo ta karbe ta ,ta amshe ta ga hannu ya Ahmad ta mike ma nanny kamin ta mike tayi musu saida safe tabar wurin,
"Ahmad baice komi ba inda sabo ya saba da koh in kula da lubna ke nuna ma yumna,ina har yumna tasha nono lubna a ranar Ahmad na gida ,Amma daga yafita bata kara kallon inda yarinyar take,
"Tashi yayi daga inda yake ya kamo hannu na,har cikin tsakiyar dakin da ya xamo mallakin na a yau,
"Veil din dake yane saman kaina ya cire ya ajiye saman sofa ya rikoh hannu ya sumbata ,a hkl ya furta I luv it,
***Xaman da suke cikin da xaka dauka ba wani abu dake Cindy duk da wani lkc lubna ta kan kasa danne kishin ta a gaban na ,
"Harde da ta lura da alamun ciki a jiki na duk da har yanxu cikin bai fito ba kuma alk ma inaga har ya shiga wata na hudu sai dan tasowa da ciki na yayi ,ka kan iya gane ina da ciki idan na saka fitted gown,
"A ranar tasha kuka ,ta kuma kira mommy tafada mata nan Mommy ke sanar mata da ta kwantar da hankalin ta aikin ta ya kusa kammala kuma xata ji dadin aiki,
"A koda yaushe baby yumna naga hannu na musamman idan ban komi ,ban san abunda yasa ba ina mugun kwanar yarinyar koh don tana kama dani oho ,ina jin son ta ,
"Xaune muke lubna na chatting da na lura bata da aiki sai shi ni muna ina xaune ina shan ice cream ,
"A ka danno door bell ,can ba ajima ba muka ji takon takalmi kwas kwas ,wanda yasa dani da ita lubna wanda nake cewa Aunty a tare muka axama ta ido ,kamin koh wannen mu ya dauke kansa mu cigaba da abunda mukeyi,
"Kallon koh ina take a hankade ,sanye cikin kana nan kaya ta ,hannu ta janye da box tana ja , zeenarht ke nan,
"Cikin daya daga cikin kujerun ta samu daya ta xauna kuma har lkc batayi sallama ba ,ba kuma wanda tayiwa mgn kallon su take ta cikin black glass dinta a hankade tana tantan ce su,
"Lubna da bata daukar raini don ta kulu iya kuluwa duk da ta gane wacece ta kuma ta san yadda take ga mijin ta bai hana tashi a hasale ta lalayo ashar ta sakar ma zeenarht tana fadin don iskanci xaki shigo ma mutane cikin gida kina kallon mu a wulakan ce ,koh kin ga class dinki a wurin nan ,lubna yafada tana huci cike da jin haushin zeenarht,
"Maimakon zeenarht taji haushin abunda lubna tace sai ma sakin lalataccen murmushi tayi,tana fadin wannan xa'a je da ita.
"Mikewa tayi ta taso har gaban lubna tana sakin lalataccen murmushi ta tsaya gaban lubna har suna jiyo numfashin junan su,
"Hannu ta ta 'axa saman kafadun lubna ,cikin muryar imyan duniya tace da kin san abunda ke tafe dani ga baki tsaya kiyimun shouting ba ,tafada tana dauke hannun ta saman shoulder lubna ,any way idan kina son jin abunda nake tafe dashi ,kina iya daukar muna excuse ,abun na bukatar sirri , zeenarht tafada tana kallon inda nake xaune na tsura musu ido ina kallon su cos ni abun ma dry bani,
"Itafa zeenarht tafi tsanar nabla kan lubna , hanyar side dinta ta nufa , zeenarht na ganin haka tabi bayan ta daga ganin haka mgnr ta tashige lubna
Tabe baki nayi nima na bar parlour cike da rashin damuwa...........

Wat did u think will happen fans?, did I try?


I repeated my self pls nd pls stop copying my novel to Whatsapp u should live me until I do so , when I post it on Whatsapp u can post any were u want,but if I didn't do that pls don copy my page pls I beg u ,u people should stop doing that pls is not gud Allah ba dadi,,,

"Hummmmm ban sani ba idan wasu sukaje wurin voting hannu su lakewa yakeyi da suke kasa kankaro mutuncin ba ,amma ba kumi ana tare tunda ina da masu kankaro mutuncin da yawa I luv my yan uwa da friends 200 luv🌹🌹🌹

Follow,pray ,vote nd comment


Asmerhluv ce

NIDA YA AHMADKde žijí příběhy. Začni objevovat