NIDA YA AHMAD

5.4K 608 117
                                    

*WATTPAD@ASMASANEE*

*[ROMANTIC LOVE]*

*DEDICATED TO REAL MAMAN WALEEDA*

*BESTOWED TO MY BOY AYMAN*

*HEY MY LOVELY FANS,ZANYI BIYAYYA IS AN INTERESTING NOVEL JUST READ PAGE 1 ND SEE I KNOW U WILL LIKE IT MORE DAN UHM UHM UR SELF JUST TRUST ME SWEETER'S 😂😂😂 DON'T FORGET TO VOTE


*71~72*

"Hatta diyan hanjin ta saida suka koka baka jin sautin komi sai kuuuuu,duk da yaga yadda na rikice,na nuna alamun rashin gsky bai hana shi ce mun na dauki kiran ba,
"Hannu har shaking yakeyi nasa hannu xan daukar wayar kiran ya katse,
"ban san lkc da na jaye hannu na ina sauke a nauyayyar ajiyar xuciya ,wanda har saida ya Ahmad ya kafe ni da manyan idon sa ,
"Baxan iya jure wannan kallon da yake mun ba hakan yasa nayi duba rar xame wa na sanya kaina a kirjin sa dake beating na musamman,
"koh mint daya banyi cikakkeba ringing din waya ya hau nashi aiki,
"bugun da xuciya ta yayi tare da kadawa diyan hanji na yayi ban san lkc da jiki na ya dauki rawa ba ,kadan babu na fashe da kuka,
"har mamakin kai na nakeyi me yasa nake jin haka what is wrong to me? ,a wannan halin da nake ciki nasan baxan iya ansama kaina wannan tambayar tawaba ,
[lol ni kan nace ya Ahmad xai iya baki amsa😂]
"Amma a xuciya ta ba wanda nake tsinewa sai najib ina Allah ya wadda rai da tarayya da nayi dashi ta dan kan kanen lkc"
"Hannu nasa xan dauke wayar Ya Ahmad ya riga ni kai hannu sa,
"Jaye hannu nayi,shi koh ya dauke wayar ,saida ya k'are wa number kallo kamin yayi picking ya kara wayar saman kunnen sa,
"ina ganin haka na mike na sauka da saman jikin sa,xan bar wurin har na juya ,yasa daya hannu sa ya rike right hand dina ta baya,
"A daidai lkc Najib yace hello baby na,shiru ba ayi mgn ba ,hakan yasa yayi kasa da murya irin tajan hankalin nan ,koh ince ta yaudara,
"Yace haba my baby ,nabla kin san yadda xuciya ta ke begen kinsan yadda nake son kasance wa da lallausan jiki ki taimaka ki talfe almajiri ki ,kin san baxan iya rayuwa idan bake ,Nasan har yanxu kema kina so ki ta....
"Kamar saukar aradu yake jin mgn sa ,sun yake ya katse shi ,baxai iya sauraron wannan mgnr ba amma ya kasa aika tawa sai juya masa mgn da tafi komi raxana shi ake yi,"kin san yadda nake son kasan cewa da lallausar fatar jiki lkc da mgnr ta kai karshe tana masa yawo cikin dodon kunne yasamu damar katse najib dake kokarin kara sakin wata mgn da faddin
enough!!!!!!da karfi cikin wata irin murya mai fidda amo ,wadda ba Nabla kadai ta tsorata ba hatta da najib saida ya dafe dodon kunne sa,
"Jifa yayi da wayar ta bugu da kasa,nan take wayar ta tar watse,
"Dafe kansa yayi da hannu sa yana jin yadda kansa ke wani irin sara masa ,hade da wata irin jiri dake neman kwashe shi,
"Ganin yadda colour din eyes dinsa suke canxawa suna rikidewa ,har wani lumshewa suke ,saboda tsabar tashin hankalin da yake ciki
"tattaro idanun nasa da suke fitar da tsantsan tashin hankalin yayi ya sauke saman fuska ta dake fitar da hawaye masu xafi,
"Tsabar xugin da nake ji da tsoron da ya rufe ni lkc daya ,
"rukun da yayi wa hannu na har yanxu bai cira hannu sa ba ,saima kara damke hannu nawa yayi sosai har ina jin xafin sa"
"Har yanxu baice mun kala na sai kallon da yake mun wanda baya koh kiftawa ,wanda nakasa gane ma'anar sa ,na kasa gane kallon tsanane koh kallon tuhuma ne don dai wanna kallon ba naso bane,
"Bansan lkc da baki na yafurta *WLH BAXAN KARABA PLS NA RANTSE MAKA DA ALLAH YA AHMAD SHARIN SHAIDAN NE PLS KADA KAGA LAIFI NA WLH BAXAN K'ARA BA PLS YA AHMAD FORGIVE ME ,NAFADA MURYA NA HAR YANA CRACKING* ,
"Nasa hannu na na dafe k'ahon xuciya ta dake wane irin bugawa na musamman,
"Baice k'ala ba saima mikewa taaye yayi yana tan gadi kamar wanda yayi shaye shaye ya saki hannu yabar parlour yana mai dafe kansa da ker ya iya kai kansa bed room yafada saman bed,
"Abu yake sonyi wanda xaisa yaji sanyin xuciyar sa amma ya kasa tuna me xaiyi a daidai wannan lkc yaji dadi, wanda xai iya saita k'ahon xuciyar sa ya dawo dai dai,Menene Wannan yayi asking kansa?
"Gefen xuciyar sa ta dama ta bashi shawara da ya tashi yaje ya kai kukan sa ga mahallacin sa ,koda xai iya saita brain dinsa,
"Nan take yayi na'am da shawarar xuciyar sa ,ya shiga toilet ya daura akwalla ,ya dawo bedroom yafara gabatar da nafila,ya dauke time sosai kamin ya dauka alqu'an ya karanta nan take yaji xuciyar sa tayi masa sanyi sosai,
"Bayan ya kare nan ya daga hannu sa ya fuskanci alkibla yafara kai kukan sa ga Allah yana mai rokon Allah da ya kawo masa sassauci a al'amarukkan sa ,ya kuma kawo haske a rayuwar auren sa da matan sa,
"Kamin ya shafa addu'ar sa,
"Sa alkc yafara tuna duk abunda yafaru suna dawo masa tiryar tiryar akai,
"Amma baiji abunda yaji kamar daxo ba saima birnin tunani da ya shiga ,ya dade yana tunani hannu sa dafe da kansa kamin ya muke ya cire jallabiyar dake jikin sa,
"Toilet yafada ya sakar ma jikin sa da yayi raurau da xafi shawa ,ya dauke time yana wankar yana fitar da iska mai xafi kamin ya fito daure da towel,
"Shiryawa yayi cikin kana nan kaya da suka fitar da kyaun sa ,duk da yadda fuskar ta ke fitar da tsantsar damuwa
"Mukullin mota sa ya dauke tare da phones din ya fito sai famar xuba kamshi yakeyi,
"Lkc da yafito koh inda nake bai kalba ya nufe k'ofa ,har yaki k'ofa ya dawo cikin parlour ,direct wurin da phone dinnan take a yashe ya nufa ya dauki wayar ya cire sim din dake cike ya yar da wayar nan yayi tafiyar sa,
"kuka mai tsanani na fashe dashi ina da na sanin Najib a rayuwa ta,
"Amma ban san me yasa na damu da fushin da Ya Ahmad yake yi ba ,hakan na mike na shiga bedroom gaba na na tsananta gudu,,,,
"Gefen Najib kowa bayan tsawar da Ahmad ya daka masa ,tabbas ta firgitar dashi har yake tambayar kansa waye wannan a gare ni?
"Daga baya fa da ya tuna abunda yake muradi yake son ya gansa kwance tare da ita yana more rayuwar sa yasa duk wani tsoro da fargaba da yake ji sun kwa ya kara trying call din amma wayar aka she,haka yayi ta trying amma still akashe ,da karshe da yaji haushi yayi shifar da wayar ,nan itama tashi tayi wanwar a kasa,
"Haushi da xugin ya ga samu ,amma kuma yaga abun na ko karin kara tsubuce masa yasa yaji xuciyar sa na masa xugi
"mai makon ya kai kukan sa ga mai sama ,ina sai mikewa yayi ya rareme key din mota sa yabar gidan a tsiyace bai tsaya koh ina ba sai club ,
"bai wani dauki mint ba esha buduwar sa taxo ban suka shiga aikata bada'alar su,[Allah ka shirya muna xuri'ar mu],,,,,,,
*****Karfe tara na dare a k'sar swezerland gaba daya yanayin ta ya canja yayi colour na daban ,duk wanda ke cikin wannan kasar dole na yaji shauki wannan daren mussamman wanda ke waje yadda k'asar ke wani kyalkyali mai cike da ban sha'awa,
"Hakan take gefe nabla duk da fargabar da take ciki da bugun da gaban ta keyi kamar xai fito waje bai hanata tsintar kanta cikin shaukin wannan daren ba,
"Saida fargaban da take ciki ya hana ta gane halin da take ciki,
"Misalin karfe 9 ya Ahmad ya dawo ,yanayin sa ya dan canxa ba kamar yadda yafita daxo ba,
"bakomi yasa shi rage jin xafin da yake jiba sai wayar da sukayi da Ammar,saide har yanxu yana jin rad'ad'i,,
"Dakin da yaxamo nashi ba wanda suke xama tare da nabla ba ya shiga ya kwabe kayan jikin sa ya fada toilet yayi wanka ya dauro alwalla,
"Ya dauke lkc yana gyara jikin sa ,sumar kansa na fidda sheki ,sai kamshi yake bugawa,
"Kayan bacci ya dauka wa inda daga ganin su ba'a taba sasuba ,farare ne kal wa'inda aka yi musu ratsi da dark blue irin masu taushin nan,
"Riga da wando ba k'aramin kyau sukayi wa ya Ahmad suka kuma fitar da ainahin kyaun sa,sai walwali yake k'amar sabon ango,,
"Kohmi bai dauka ba ya fito amma fuskar nan ba walwalla ya nufe room din da nake lkc na daure na shiga wanka daidai kuma lkc nafito daure da toilet ,
"tsaye nayi kamar an das kare ni , har ina kokarin yadda dan towel din yayi matukar tafiya da hankali ,ba karamin kyau yayi mun ba ,nan take naji bugun gaba na na tsanan ta ,baice mun k'alaba ya nufe gefe bed ya zauna baima kalle inda nake ba,sai famar shan kamshi yake
"Na dauke 3 min tsaye ina jiran inji mai xaice amma baice kala ba ,
"hakan yasa na nufe gaban mirrow na fara shirya mikewa nayi na bude drawer xan dauko riga na saka naji numfashin mutum a bayana wanda yasa ni juyo da sauri
"Da sauri na sadda kaina kasa ganin irin kallon da ya Ahmad ke mun kuma har lkc fuskar sa ba walwala ,
"Saida ya kare mun kallo son ransa ,kamin ya saka tafin hannu cikin nasa ya yafara tafiya dani,,
"tsakanin dakin da nake ciki da wanda Ya Ahmad ya shirya a ciki ,akwai dan wani kololo wanda nidai ban san namine ba ,Hannu ya Ahmad ya axa ya lata wurin nan take wurin ya bude,,,
"Subhanallah na furta lkc da naga walwali me kyau blue nd white ya haska fusko kinmu ,
"Amma irin hasken nan mai duhu wanda ba komi kake gani ba sai hasken wannan colour,
"Bai tsaya ba yaja hannu na muka shigo cikin wannnan aljannan duniya,
"hatta ginin dakin da glass akayi shi da kuma glass din white nd blue ne hakan ya kara ma dakin kyau sosai,,

"bed din round bed ne an shin fida masa white bed sheet wanda akayi wa kwaliya maidan karan kyau da Blue, sai flower's da aka kayata dakin dasu suma duk white nd blue ne ,a takaice duk komi na dakin white nd blue ne,,
"Duk da yadda gaba nake tsanan ta gudu da fuduwar gaban da nakeyi bai habani kallon dakin ba da yadda yake a tsare,
"Daf dani Ya Ahmad ya matso cikin slow voice ya tambaye ni da ina da alwalla duk da yasan duk xan kwanta sai nayi alwalla?
"Da sauri na amsa da eh ,gud yafada ya nufan wurin bed din ,riga ce ya dauko wadda da ita da babu uwar su guda uban su daya ,blue ce anyi mata kwaliya da fararen fureni,
"Wurin da nake tsaya ya dawo,rigar dake hannu sa ya miko min baiyi mgn ba ,kollon rigar bayi ,inajin gaba na na wani irin bugawa da sauri da sauri,,,,,,,,

*MY FANS ME KUKE GANIN YAKE SHIRIN FARUWA NE *

*KUNGA DAI TYPING DINDA NAYI MUKU HOT NE DON HAKA INA SON HOT COMMENT INBA HAKA BA NA KIYIN TYPING KUMA AN KAWO WURIN DADI😂😂😂*

*HADAKU FA YAN WATTPAD ,KU SON MA NAKE NAGA COMMENT LINE BY LINE DA VOTE 300 INBA HAKA BA TAM😉😉😉*

*INAFA YIN KU FAN,S IRIN SOSAI DINNAN ANA MUGUN TARE*

ADAI DAN KAYI ANA KANKARO MUTUNCIN NAN DAI😀

Vote
Share
Comment
Follow
An also pray

*Gud 9t masoyan asali*

*Asmerhluv ce dai dinnan taku fans*

*hhh yau wlh ina cikin nishadi bye😘😘😘😘*

NIDA YA AHMADWhere stories live. Discover now