BAKAR RANA

4K 346 42
                                    

*🍒🌺NIDA YA AHMAD🌺🍒*

*[ROMANTIC LOVE]*

*WATTPAD@ASMASANEE*

*DEDICATED TO REAL MAMAN WALEEDA*

*BESTOWED TO MY BOY AYMAN*

*Sorry for d errors*

*91~92*

   "Samu tayi yakai abincin bakin sa ba tare da yayi  Bismillah ba,wannan abun ba karamin dadi yayi mata ba har tana jin kmr ta xuba ruwa a k'asa tasha,
  "Ahkl muke cin abinci inda nake jin faduwar gaba na riska ta lkc xuwa lkc har aka kammala vin abincin,kowa yayi site dinsa,
  "As usual saida nayi wanka na shirya cikin kayan bacci na ,lkc kuma nanny dake kula da twins ta kawo su ,
  "Kayan bacci su na saka musu na kwantar dasu nayi musu addu'a na kashe wutar muka kwanta,,,
  AHMAD....!!!!
   Kmr kada ya kare cin abinci yaji yanayin sa gaba daya ya canxa ,wani iri yake jin jikin sa ,ga wani sarawa da kansa ke masa da Kerr ya iya kai kansa bedroom dinsa,,,
  "Batare da yayi karatun Qur'anin da yasa bayi ba duk lkc da xai kwanta ,idan kuma yana tare da nabla tare sukeyi sometimes itama ke krn ta masa cikin kunnen sa,
  "Da sudin goshi ya samu ya cire jallabiyar dake jikin sa ya fada saman gado,nan take bacci yayi awon gaba dashi kmr wani da yayi shaye shaye[abunda kuma bai tab'ayi ba a life dinsa],
  "Koda lubna tashigo ta same shi haka wani murmushi ta saki ,wanda da ganin sa kasan na mugun tane ,bata kwanta ba saida ta kira mommy ta sanar da ita abunda ke faruwa,,,,, mommy ma bata kwanta ba saida ta xuba ruwa a k'asa tasha don tsabar jin dadi,,
    BAKAR SAFIYA KOH NACE MUKU BAKAR RANA.....!!!!
  "Tunda na tashi sallah asuba naji jiki na weak sosai,duk da ban damu da yadda nake ji ba ,haka na daure na gabatar da farillah,saide abunda ya daure mun kai har na k'are sallah ,har gari ya soma haske ya Ahmad bai shigo ba kuma nasan haka ba halin sa bane,
   "Jin kukun abyan ya katsemun tunanin da nakeyi ,na dauke shi saida na shayar dashi na cire musu kayan jikin sa na shirya su tsaf na ajiye su saman bed da na gyara ,suna dan wasar su na shiga toilet wanka nayi amma xuciya ta cike take fal da rashin xuwan ya Ahmad haka na daure nayi wanka,nafito daure da towel,
  "Cikin riga da skirt na atampha simple na shirya ,fuska na ba dogun komi sai damuwar dake shimfide saman kyakyawar fuskar ta,kamshin turare da baya goshewa jiki na ke tashi a koh wace gaba na jiki na,,
     "Silapas dina dake gefe na jawo na sakama k'afa ta , daidai kuma lkc akayi knocking k'ofar ,ahkl na bada ixnin shigo wa ,ba kowa bace sai nany so abyaz,hakan yasa nayi mata nuni da ta dauke su ,but kmr jira abyan yake ta tako wurin ya fashe da kuka,
  "Dafe kaina nayi da hannu na , abyan ya cika rigima kmr kada ya soma tashi tsaye ya koyi k'iya baya son xuwa wurin kowa sai guna koh ya Ahmad,jin kuka nashi na kara sauti yasa nace ta basshi ,ta tafi da abyaz,
  "Ina daukar yaron yayi shiru,a gogon dake mak'ale da wall din dakin na kallah karfe goma har tana batun gotawa,hakan yasa na fito parlour ba kowa sai na'urar Ac dake aiki da kuma kanshin room freshener da ya gauraye parlour,
  "Saman daya daga cikin kujerun dake parlour na xauna ina jiran fitowar su ,Buh har 11 tayi basu fito ,nan take naji gaba na ya bada sauti,nan kuma na fidda sautin Allah kasa lpy,,,ganin basu fito ba yasa na nufe dining table din na xauna ba wani abinci sosai naci ba ,sai tea da na hada nasha...!!!
  "Misalin karfe 12 na kasa daure wa na dauke waya ta na kira shi amma ga mamaki na wayar switch off take,
  "Tabe baki na nayi na kunna tv ina kallon duk da ba komi nake ganewa ba,ba zeenarht ba lubna..
  "Misalin karfe 1:30 ya Ahmad ya fito hannu sa rike da lubna sai famar dry suke sakar ma juna,,
  "Lubna na tsinkayo na mike hannu dauke da abyan da yayi bacci,tayi saurin xare hannu ta daga cikin na ya Ahmad ,ta langwabe kai cike da kissa , cikin muryar shagwaba tace Heart 1 mint pls I have forget with something ina xuwa,,,bata jira abunda xaice ba ta koma ciki,
"Bakomi yasa tayi hakan ba don ta labe ta gani idan mission dinta is complete ne koh fail,
  "Har na fara taku but kamshin turaren sa da na jiya ne yasa ni waigowa ,tabbas shine ,
  "Ba muda taxara dashi hakan yasa ya tako har inda yake ina  da yake,,,
  "Baki na rawa cos haka kawai na tsince faduwar gaba da kuma tsoro da ya ziyar ce ni lkc guda...but duk da haka na daure nace ...
  "Noorul ayn lp....ban kai ga ida mgnr da nakeyi ba sakamakon wata tsawa da ya Ahmad ya sakar min wadda sai da diyan hanji na suka koka,lkc guda ma abyan ya saki k'ara,
   "Wat d hell of u xaki tsaya gaba na kina yimun mgn,who even give u d chance da har xaki shigo parlour da nake xuwa....
  "Itace mgnr da naji tana yawo cikin dodon kunne na,
  "Idanu na da suka kankance masu nuna alamar tashin hankali nago na axa saman fuskar ya Ahmad,wanda sai famar huci yake kmr wanda yayi tseran gudu,,,
   "Duk da yanayin da nake ciki bai hana ni cewa Ya Ahmad nice fa Nabeela ka.....tasssssss naji saukar mari saman kunce na both right nd left ,wanda yayi sanadiyar nayi tangal tangal har kan abyan ya kwara da karfen strait,,,,,
   "Inalillahi wa'innailaihi raji'un itace kalmar danake maimai tawa a cikin xuciya ta,na kasa hawaye ,but abunda nake ji a xuciya ta ,da xan samu nayi kuka da xan ji sassaucin radadin da nake ji ,sai ido nu da na axama abyan dake kukan axaba ga kuma jinin dake fitowa cikin kansa,,
  "NATSANE KI NATSANE KI,I HATE U itace kalmar dake fitowa daga bakin YA AHMAD sa'ilin da ya runtse ido don jinsa yake na daban kmr bashi ba,
  "Kibar wurin nan bana son ganin ki dake da shegen danki ,kibar wurin nan kamin na ilataki...!!! Yake fadi cikin wata murya da kwata kwata batayi kama da tashi ba
  "Shege itace kalmar da na maimai ta , wanene shege abyan ne shege na tambaye kaina ba,
  "Bansa lkc da na tako xuwa gaban sa ba ,fuska ta a sheke babu alamar shakko koh tsoro a cikin ta ,
  "Bude idon ka Ya Ahmad ka fadamin wanene shege abyan din ne shege ko.......shukur da ya kaimun a wuya ya hanani kai karshen mgn da nakeyi,
   "Nan take ido na suka fiffito waje don ba karamin shaka najiya ba ,ga abyan da na saki yafadi k'asa don azabar da na jiya ,ina jin yadda yaron ke batun shedewa amma bani da halin taimakon sa ,
  "Ganin fa yana kokarin kashe nine yasa ta fito hannu ta gaba tana fadin me nake shirin gani ni lubna my man kisa xakayi tafada tana fashe wa da kuka ,daker da sudin goshi ta samu ta ya sakeni , nayi luuuuuuu na fadi k'asa,,
  "Har faduwar da nayi k'asa bai hana shi maimai ta kalmar NATSANE KI ba dake da shegen yaron ki ,idan ba shege ne ba wanene uban sa.....!!!
  "Haba my ba girman ka bane so ka keyi na rasaka ,mai xai sa ka tsaya kana westing time din ka ga banxa,
  "Pls cool down my man ,hakan lubna tayi ta kwantar ma ya Ahmad da xuciyar har ya sauko kamin taja hannu sa tabar gun dashi,a kuma daidai lkc zeenarht ta shigo jin hayaniyar da tayi yawa,,
  "Xaro ido tayi ganin yadda kan abyan ke fidda jini ,gani gefe kwance bana fidda numfashi,a matukar kifime ta dube lubna wanda ke hadama ya Ahmad breakfast tace sis wat is going on tafada tana nuni da mu....
  "Murmushi kurum lubna tayi kamin tace taimaka ki xuba mata ruwa nasan suma tayi daga haka taci gaba da abunda takeyi....
  "Gorar ruwa gaba daya ta xuba min mai sanyi wanda tasani sakin ajiyar xuciya kamin na fashe da wani raxananne kuka mai tsuma xuciyar mai sauraro,
  "Kamin na sauke ido na kan abyan dake kwance cikin jini ban san lkc dana fasa ihu da murya ta da har ta dushe na rarame abyan da baya fitar da numfashi na nufe daki daker na iya saka hijab na fito...
  HOSPITAL....!!!
  "Direct hospital nasa driver ya nufa damu sai famar jijjiga abyan nake,,bamu wani samu jin kiri ba aka karfe abyan emergency,,,
  "Nan nafara xarya ,duk abunda yafaru yana kara dawo min tiryan tiryan a xuciya ta,,,
  "Me ke shirin faruwa dani?,wace rana ce wannan?dame xan iya Kiran wannan rana?,bakar safiya koh bakar rana?,mafalki nakeyi koh gsk ne ?,
  "Hannu nasa na dafe baki na sakamakon kukun dake kokarin kubce mun,kamin kasan xuciya ta naji kmr yana fadin control ur self mana NABEELA ,kina kokarin aika ta abunda xai kai ki ga halaka,har wani tambayar kanki me xaki kira wannan rana bakar safiya koh bakar rana,kina kokarin aika ta sabo Nabeela ke da yakama ta a halin yanxu ki kai kukan ga Allah zaki tsaya westing of u time kiyi tunani Nabeela,ki kai kukan ku ga mahalaccin ki Nabeela ,xaki ji saukin radadin da kike ji,,,,,
  "Sai alkcn na fara karanto Duk wata addu'a da taxomin baki na,
  "Nan take naji xuciya ta na sanyi ,
  "Lkc da doc dinda suka amshe abyan ya kirani office dinsa nan yake fadamin suma abyan yayi ya kuma xubar da jini a halin da ake ciki sai an kara masa jini don haka sai an kwantar dasu,,,
  "Ban samu na koma gida ba sai misalin karfe 5 koda naje direct part dina na wuce wanka nayi nayi sallah xuhur da asar,kamin na shirya muna kayan da xamu bukata ,na amshe abyaz daga hannu nanny su ina kokarin buye musu halin da nake ciki,wannan lkc da kaina nayi driving saida na tsaya bank na cire kuddi kamin na wuce hospital(koh hauka nayi baxan tun kare ya Ahmad da jinin da ake buka ta ba)koda na isa har an saka masa gorar jinin don kodama daya ce xa'a saka masa,na fita na biya duk wani bill ....!!!
  "Wasa wasa har mukayi kwana ukku ba wanda ya nemomu,ba kuma wanda na fadama halin da nake ciki duk da koh yau munyi waya da ammy mun kuma yi da ya samira,,
  "Yanxu haka abyan da ya samu sauki nake shayar wa nan na fadi duniyar tunani ,ba abunda nake fadi a xuciya ta sai ya Ahmad fa da gsk yake shike nan ya banxatar da rayuwar mu ,,,ya manta damu ,tun ina daukar abun wasa ashe xai xamo gsky ,ashe ya Ahmad xai iya barin mu??
   "Jin yaron ya bar tsotsan yatsa na maida hankalina gare shi,shima yaron kallo na yakeyi kmr xanyi kuka ,hakan yasa na sake raina ina dry yake ,hakan kuma da nayi yasa yaron ya sake ,
  "Tunda safe a ka discharge dinmu hakan yasa koda muka dawo musu gidan na bacci,,
  "Wanka nayi na saka simple gown ,suma twins haka nayi musu nan take kuma bacci ya dauke su hakan yasa na fito don samun abunda xan sakama ciki na ,
  "Ferfesun kifi na diba ba da yawa ba nayi bismillah nafara ci ,
"Ashar din da naji an saki ne yasa na dago kaina don ganin wa yayi wannan xagin kmr baisan me yakeyi ba lubna ce tsaye tana sakin huci kmr ta daude,,
  "Tabe baki na nayi naci gaba da yin abunda nakeyi cos ina ganin itama kila ta samu tabin hankalin,
  "Don uban ki waya baki ixnin zama saman dining table din nan har kikai ga dibar abincin masu gida amatsayin ki na sabuwar yar aikin gidan nan  lubna tafada tana kokarin janye bowl dinda nake cin abinci dashi ,
  "Ubana na maimai kalmar ina sakar mata bowl din ,yes nace uban ki koh....tasssssss na wanke ta da mari both left nd right wanda ban dauke hannu na ba naji saukar nawa mari duka kunce na guda biyu,,,
  "Atare mu biyu muka dago fuskar mu muka sauke saman fuskar ya Ahmad wanda ya jaye hannu sa saman fuska ta cikin kakkausar murya yace how dare u xaki dauke kaxamin hannun ki ki mare matata ta sunna ?
  "Bance komi ba sai murmushi da nayi wanda yafi kuka ciyo nace Allah ya huce xuciyar mai matar sunna tunda nikam dadirokka nake ,ina fadin haka nabar wurin da gudu sakamakon kuka da  ya subuce mun ,ranar nasha kuka har na godewa Allah...!!!
  "Wasa wasa abubuwa na kara b'acewa inda lubna ta kore nany tace kodama don yumna aka dauko ta yanxun kuma yumna tayi wayo bata naiman nanny don haka ta salkame ta ,inda yanxu gaba daya rainon yara na sun dawo gare ni harma da yumna.....!!!!!!

   BAYAN SATI DAYA....!!!

YAU KAN NA SHIGE SU NA TABO FANS DIN NABLA😂😂😂

Happy jum'at Mubarak

Don't forget to recite suratul khahafi🤗

VOTE , SHARE,COMMENT, PRAY ND ALSO FOLLOW..

ASMERHLUV🌹
 

NIDA YA AHMADHikayelerin yaşadığı yer. Şimdi keşfedin