Apologize🙏🙏🙏🙏

4.4K 305 79
                                    

Hy my lovely fans,nasan kunyi kewan nida ya Ahmad,i know some of u wa'inda ke whatsapp sun san abunda ya faru ,
By dat time naji na tsane media gaba daya cos I cannot explain how I feel,ace akan novel an xage mom dina,
Hakan har yakai ni ga yanke hukuncin baxan ida novel din ba,
Amma tarin yawon fans dinda suka nuna love to me da kuma darar jar manya dake gaba na yasa na yanke hukuncin xan idar muku da nida ya Ahmad kyauta ba tare da sisin ku ba,

Fatan Alkhari arayuwar ku masoyan asali😍😍😍😍😍

Asmerhluv ce

NIDA YA AHMADWhere stories live. Discover now