Nida Ya Ahmad

5K 525 32
                                    

*🍒🌺NIDA YA AHMAD🌺🍒*

*[ROMANTIC LOVE]*

*WATTPAD@ASMASANEE*

*BRILLIANT WRITER'S ASSO*

*DEDICATED TO REAL MAMAN WALEEDA*

*BESTOWED TO MY BOY AYMAN*

*ALLAHUMMA TAKABAL SIYAMANA👏*

*45~46*

"Har yabar gidan ban fito ba koh time dinda suka ci abinci ,da ramlarh taxo cewa nayi na koshi,
"Da dare mommy taxo daki,lkc har ina batun kwanciya,
"Ramlarh na gani hakan tafita waje tasan halin ammy,
"Xama tayi saman bed,ina ganin haka na karasa na 'axa kai na saman lab dinta,a hkl nace mommy lpy"
"Saida ta shafa kaina kamin tace dota gobe xakuyi tafiya,
"mommy tafiya kuma,dani dawa?,Nifa banaso nayi nisa dake nafi son a koda yaushe na ganmu tare,
"Murmushi tasaki kamin tace ay koda yaushe muna tare dake baby amma ay nasan xakiyi abunda baffa ke so?
"Jim nayi na dan lkc,nan take naji kewar ,gwaggo,mama,baffa,ummita,Ameen ke harma da Ya Abbakar,
"A hkl na daga mata kai alama xanyi,
"Yawwa diyar albarka,gobe da karfe 2:30 xakuyi tafiya tare da yaya.....da sauri na katse mommy da fadin wani yaya mommy"
"Duk da tashin hkl da na shiga bai hanani jin lkc da mommy ta sauke ajiyar xuciya kamin tace,
"wayan cewa tayi da fad'i wani yaya kuwa bacin wanda kika sani,
"Kasa cewa nayi komi,cos da na bude baki na kuka ne xai kubce mun,haka yasa na daga mata kai,
"yawwa diyar albarka ,ammy tafada cike da murna ganin banyi mata wani gardama ba,
"Ta dade ciki dakin tana mun nasiha cike da waye irin tata kamin tafita,
"Kamar jira nake tafita na fashe da dan karan kuka mai tsuma xuciya,ina tafamar sumbatu,har bacci ya dauke ni ban sani ba,
"Kamin ramlarh ta kwanta saida ta hadamin kayan da xani dasu ciki trolly,ammy tasaka ta,duk wani abu datasan xan bukata saida tasaka"
____________________
"Koda na tashi da safe idanu na sun kumbura,toilet nafada nayi duk wani abu da mutum xaiyi idan ya tashi daga bacci,koh aciki toilet saida nayi kuka na me isa ta kamin na fito daure da towel"
"lotion kad'ai na shafama jiki na da turare,dogowar riga ta shan iska na saka na koma na kwanta ina dan tunani tunani ,ammy tace sai 02:30
"Koh breakfast a ciki daki nayi shi,duk dama ba wani abu naci ba ,tea kadai ne nasha don hanji na su walwale,nasan da nafita ammy sai ta gane halin da nake ciki ni ko bana so ta sani,,
___________________
"Daure yake da towel a west dinsa,hannu sa rike da dayan yana share kansa xuwa wuyan sa,
"Lotion tare da vaseline ya shafa ma lallausar fatar fatar jikin sa,
"kananan kaya ya saka wa'inda sukayi bala'in yi masa kyau ,
"sumar kansa a kwance tasha gyara sai kamshi mai sanyi take fitarwa,
"hakama duk wani sashe na jiki sa da kayan sa kamshi na daban suke fitarwa, wristwatch diamond rolex ya saka ma hannu sa,
"half cover shoe ne sanye a lallausar kafarsa,
"trolly sa ya jawo wadda ba wani abune a cikin ta ba sai important things,daya hannu kuma phone s dinsa ya rikoh,a hkl yake saukowa saman stairs,a parlour ya ajiye trolly ya nufe part din lubancy
"kwance take saman bed hannu ta rike da phone da alama chating takeyi,
"Cikin yasa ta fari ,amma duk ta rame,sanye take ciki doguwar riga handless gown,
"kallo daya yayi mata ya dauke kansa ,takowa yayi cikin takon sa mai daukar hkl baice mata koh kala ba ya xaro ATM card ya ajiye mata gefe,
"Kamin a hkl yace ,gashi nan kiyi amfani dashi idan kina bukata,
"yana gama fadin hk ya bar dakin cike da mamakin hali irin na lubna,
"Murmushi ta saki tana mai fadi,wow da kuddi ka xan halaka jinin ka,kabayar da kuddi ka xanyi using dinsu na bak'an ta maka,,wayyo Allah my hubby ina sonka sosai fa ,wannan ciki ne yakawo cikas a xaman mu,but everything will be fine soon,
"I love u my soja,haka takama subbatu bayan tagama kudirta abunda xatayi"
____________________
"Direct mota yanufa,driver yaja su suka bar gida,basu tsaya ko ina ba sai gidan nasu,
"Bai shiga gidan ba saida ya tsaya a masjid dinda ke lake a gidan yayi sallah ,
"Tunda na kwanta ina 'yan tune tunane bacci ya kara dauke ni ban tashi ba sai wuraren 1:30,da addu'a tashi daga bacci nayi kamin na mike nashiga toilet,
"Wanka nakara yi ,na dauro alwalla,a daidai lkc ammy tashigo da kaya a hannu ta fuskar nan tata dauke da murmushi,
" Kaya ta ajiye kamin tace,baby kinga kiyi sauri lkc na tafiya,tau nafada murya a sanyaye,saida nafara yin sallah kamin nafara shiryawa
"Fita tayi don ta bana wuri na samu damar shiryawa"
"vaseline wanda aka xuba humrah mai sanyi kamshi cikin sa na shafa ma jiki na,
"banyi heavy make up ba nayi simple ,na shafa powder,pink nd purple jan baki da na saka,na shashe girana na kwantar da ita ,haka ma eyelashes dina nasa mascara na kara tadasu,
"Kayan na dauko dark maroon dry lace ne wanda akayi wa kwaliya da light brown,anyiwa lace din straight gown ,da sama ta dan matse kasa kuma ta bude sosai,
"saida na saka under wires ,na dauki riga na saka,
"yar karamar kit nagani gefe kayan,a hkl nasa hannu na dauke kit din na bude,siriyar sarka ce bata da girma sosai amma fa akwai d'an karan kyau ,sai earring da kuma bangles koh wannan so na fidda kyal kyali mai kyau"
"Gaban mirror naje na saka Necklace da earring ,sai bangles da na saka a hannu na,
"gashi kaina na gyara parking dinsa na maida shi gefe ,marron ribbon guda biyu nasaka,gashin na tattara na kitse shi,don kar ya walwale yasa na saka,
"gyale light brown ne silk ne wanda yaji adon stone,na axa saman kaina cos bana so darma d'an kwali,sai na rike shi a hannu na,
"Turare na dauka na feshe jiki na dashi duk wannan abun da nakeyi asan yaye nakeyin su"
"Ammy ce tashigo tana fadin baby kin shirya ga fa boy na jiran ki,
"rass naji gaba na yafadi ga wani irin mutuwar jiki da naji ya saukar min lkc daya,
"Daidai lkc ta shigo ,kayataccen murmushi mai sanyaya rai ta sakar min,Nima haka amma da banbaci kam don nawa na yake ne,,
"Wow tafada lkc ta karaso wurin da nake ta rikoh hannu tace,badai kyau ba baby,gsky kinyi kyau sosai baby,Murmushi nayi nace ngd mommy,
"Noo ba gdy tsakanin uwa da diya so just quiet tafada lkc da taja hannu muka fara takowa xuwa a waje,
"Bata tsaya ko ina ba sai inda Ahmad ke tsaye yana rike da phone,
"Kamar ance ya dago da kansa,suka sauke gare ni ,kasa,dauke idon sa yayi gare ni,amma don kar ammy ta gane yayi saurin dauke ido sa,,
"Abbu,ammy,ramlarh suka raka mu xuwa airport,
"koda muka je lkc saukar jirgin yayi,ammy tafito rike da hannu ,inda Ya Ahmad ke tsaye tare da Abbu ta nufa lkc har anfara kiran mu,,
"Hannu sa ta rikoh ta saka nawa a cikin nasa,A hkl tace boy ga amanar baby na nabaka ka rik'e mun ita amana bana son jin wani,Allah kai lpy ya tsare ku,
"Tana gama fadin haka Abbu yaja hannu ta suka bar wurin
"Nakasa yi gaba na kasa yi baya ,kuka nake son yi na kasa,
"Kara damke hannu na yayi cikin nasa,yafara tafiya dani,all ready passenger sunje da trollies dinmu"
"Kamar yadda duk wani wanda xai shiga air land haka muma kayi muna,
"saida duk da haka koh cikin jirgin waje na daban muke,koh wurin ka dai abu kallo ne,
"Duk da a tsoro ce nake ,kuma wannan shine first shiga na bai hana ni kallon some places ba"
"Kuka baixo mun ba saida lkc da jirgin ya tashi,nagafa mahaifa ta xan bari ,ban san lkc da kuka nafashe da kuka ba,
"Kuka da yaji na fashe dashi yasa ya juyo ya tsura min ido ,hannu dake cikin nasa yake murxawa a hkl,har jirgin ya daga,,,

_Hhhhhh kubiyo ni a swizland don jin ya xata kaya tsakanin ya Ahmad da baby_

_Masu cewa nakara yawan page kuje wattpad kuyi following nd vote dina nikoh xan kara yawan page_ _deal xamu k'ulla😹_

_Share_
_Vote_
_Comment_
_Follow_

_Asmaluv💋_

NIDA YA AHMADWhere stories live. Discover now