Nida Ya Ahmad

4.7K 455 31
                                    

*🍒🌺NIDA YA AHMAD🌺🍒*

*[ROMANTIC LOVE]*

*BY ASMALUV*

*WATTPAD@ASMASANEE*

*DEDICATED TO REAL MAMAN WALEEDA*

*BESTOWED TO MY BOY AYMAN*

*YA ALLAHU👏*

*33~34*

"Umarni yabani da infita,dago da fuska ta nayi na dan kalle shi ,fuskar na tamau kamar bashi bane yagama tsotse mini baki ba,tabe baki nayi na bude motar na fito"
"mutumin da ya aika aka kira ne yaxo wuri na yace hajiya mutafi koh,banyi mgn ba nayi rolling head dina nabi bayasa
"Saida muka shiga second gate sa'an suka tada mota suka bar gida,
"A daidai kofar shiga muka tsaya,ya danna door bell,ba a dauki time ba mata shiyar budurwa da baxata wani girme ni ba ta bude kofar,,
"Kallo kallo muke ma juna tsakani na da ita,ina ganin tsantsan kamar ta da Ya Ahmad saide ya Ahmad yafita kyau sosai,
"itama nata gefe kallo yadda nake kama da Ya Ahmad saide ni banyi farin ya Ahmad ba"
"Isa ne yayi mata mgn da hajiya karama hajiya babba na ciki ne,
"Kada masa kai tayi alamar eh,kishiga da hajiya nan yayi nuni dani,yace kice inji oga,ko nan ma kada masa kai tayi kamin tace na biyo ta"
"itace gaba ina bayanta muka dosa ciki parlour,wani sanyayen kamshi ya duke hanci wanda yasa ni lumshe oly eye ni ,na bude su a hankali na sauke matar dake sauko wa saman up strait"
"galo ido nayi waje ina kallo ta,murxa ido na nayi don ganin in gixo take yimun,ga mamaki na sai naga tana nufomu,
"Bansan time din da na kwalo ihu ba cike da murna na fada jiki ta,
"Dago da kaina tayi cike da mamaki tace Nabla,ga kuma murna da ta lullube ta ganin diyar dan uwar ta"
"Wayyo Allah dadi nafada ,ashe xan kara ganin yan uwa na,nakara shigewa jiki ta cike da kwana ,
"xareni tayi daga jiki ta tasame daya daga cike sofa ta xauna nima na xauna gefe ta ,
"Fuska ta dauke da murmushi tace,Nabla dake dawa kuka xo waya kawo?ta jero mun tambayoyin nan atare,cos bata kawo a ranta Ahmad ya tafo dani,don koh yanxu sunyi waya dashi"
"rike baki nayi ina so na tuna suna amma na manta,sai can na tuna da karfi ina turo baki nace mommy dani da Ya Ahmad mukaxo,,
"Rike haba mommy tayi tana mamaki hali irin na dan nata,,
"Duban ramla mommy tayi wanda take tun daxo tana kallon mu don ita bata sanni ba nima haka,mommy ta umarce ta da ta kaini dakin ta nayi wanka na huta"
"Hannu na taja muka wuce dakin ta ,haka taji tana mugun kwana ta"
____________________
Kamin kace lkc kadan ciki yini daya har mun saba da ramlah,nama mance da wani ya Ahmad,sai sha'ani na nakeyi da masu gida"
____________________

Misalin karfe goma na dare xaune yake saman bed sanye ciki sleeping dress bacci yake sonyi ya kasa duk da muguwar gajiyar da yake ji,,
"A wurin Lubna kowa ,kwata kwata days dinna kamar kar Ahmad yayi tafiya tafara jin canjin yanayi ,ba abunda take bukata kamar a kullun ta kasance tare da miji ta,wannan dalili yasa har tashirya tarbon ya Ahmad na musamman,sai wannan abu yafaru"
"Itama nata gefen wanka tayi ta shirya cikin sleeping dress wanda yafitar da surar jiki ta duk waje take,turare ta fesa ma jiki ta duk da batajin dadi turare haka ta daure ta nufe part din oga Ahmad,,
"Har time din yana xaune saman bed ya dan dukar da kansa kasa,
"Saman jiki sa tafada,tana mai saki kuka najan hankali,duk da kuwa a xahiri ita kadai tasan abunda take ji,
"Dago da shanyayen idon sa yayi ya azamata na dan lkc kamin ya dauke blue eye dinsa ,kokarin cire ta ajikin sa yakeyi tayi sauri kara shigewa jiki sa,
"Baiyi aune ba ya tsince bakin lubna ciki nasa,kissing dinsa take kamar wata farar kura da tasamu nama a kasa"
"Saida duk ta kashe masa jiki,ita da kanta ta cire masa kayan jiki sa,dip kiss tashiga bama koh wace gaba ta jiki sa wanda a lkc guda ya Ahmad yafara mayar mata da martani sai yake ganin NABEELAH SACE suke tare"
***
Tun 9 nayi shiri bacci ,ramlah ta bani daya daga ciki night gown dinta na saka,nayi kwanciya ta ban dade kwanciya ba bacci mai dadi ya dauke ni"
"Da safe da muka tashi wanka mukayi ,weekend ce ranar sunday ramlarh bata xuwa skull,tare muka shiga kitchen da mommy don sarrafa abunda xamu sakama ciki mu(Duk da hali nasu mommy bai sa ta sakar ma masu aiki abinci ba,wannan ita keyi da yarinya ta ramlah]nan muka hada breakfast,don daddy baya nan yayi tafiya"
"Abinci muka ci cike da shauki ,bayan mungama cin abinci mommy tasa driver ya kaimu boutique,naxabo kayan dane so,
"tufafin ramlah nasaka riga da siket na swiss lace mai matukar kyau ,ramlah koh ta sanya atamfa dogowar riga itama kanta tayi matukar kyau,duk kan mu kanana veil muka sa ,da ka ganmu kaga yan mata masu jini da jiki"
"Koh mommy saida ta yaba wanka namu,kamin tabama mu ATM card muka fito sai ran gwada nake kamar wada tayi wata daya a abuja"
"A daidai babban boutique naji da gani mota mu tayi parking ,wasu na fita wasu na shiga,
"Muna kokarin fita ramlah taja madubi ta saka,takara fitowa yan mata,
"Bata fuska nayi gani ni basan ba,jikar ta ta xuge tana murmushi ta dauko wanda ma yafi wanda yafi nata,kyau na saka muka fito cike da yanga"
"Nan take kallo yadawo kan yar mata mommy,ba kamar ni ba da nake tafiya kamar banaso na taka kasa,ma daidai cin jiki na na shaking,kwata kwata na manta da aure a kaina"
"sayayya mukayi ta gani ta fada,kama daga english wears,lace,atampa,shaddah,pant,bra, shoe,da duk wani abu da xan bukata,har kusan 6 ba mu koma gida ba,
"Mun fito daga cikin boutique na hange mutumin da koh aciki bacci na gansa baxa manta fuskar sa,
"saide abunda yayi matukar girgixa ni hango sa da nayi rike da hannu macce,sai murmushi suke xabga ma juna
"Da sauri na kauda fuska na ,ina mai jin xafin abunda ido na suka gane mun,,
"A gefe sa juyowar da xaiyi hango,na da sauri ya sake hannu buduwar ya nufomu,amma kamin ya iso motar mu tabar wuri"
"Da sauri ya shigo mota sa ya biyo bayan sa,a ciki sa,a kowa ya hango motar mu ya biyo bayan mu,,
"Duk da koh saida muka biya a ka kai dunki wurin tailor,
"Saida yaga gida mota mu ta shiga,kamin ya juya kan mota sa cike da sabon shaukin sha,awa ta da ya taso masa"
" a gajiye muka fito,ga Street ga kuma abunda nakeji game da najib,
"Hakan yasa ranlarh ta rigani shiga cikin gidan,
"Hannu na rike da veil ina tafiya ina kifsima hannu najib aciki hannu wata macce bani ba,nayi nisa ciki tunani ban sani ba sai kaura naji nayi da mutum ,
"wayyo Allah nafada ina dago da kaina don ganin wanane wannan koh wacece wannan wadda bata gani
"Wanda na gani ne yasa ni gwalo ido waje da gudu naso na sheka ,a kayi rashi sa nayi luuuu xan fadi da karfi ya jawoni nafada jiki sa,,,

_Don girma Allah duk wanda ya karanta page dinnan yayi mun addu'a ina ciki wani hali pls muslim sis_

_Vote_
_Share_
_Comment_
_Follow_

_Ar needed_

_Asmaluv💋_

NIDA YA AHMADWhere stories live. Discover now