NIDA YA AHMAD

3.9K 327 44
                                    

*🍒🌺NIDA YA AHMAD🌺🍒*

*[ROMANTIC LOVE]*

*WATTPAD@ASMASANEE*

*INSTAGRAM@BYNERH_AUGIE*

*DEDICATED TO REAL MAMAN WALEEDA*

*BESTOWED TO MY BOY AYMAN*

*109~110*

"Washe gari jirgin su xai tashi ,da misalin karfe 12,ya shirya tsaf cikin Madison slim_fit light gray suit separate coat ,gashin kan nan nasa sai sheki yakeyi ,xaunawa yayi ya saka sock hade da sarka fama kafar sa hand_dyed calfskin oxford shoe sosai shigar da yayi ta fitar da maxan takar sa,,
"A hkl cikin kwanciyar hankali yake driving din motar sa kirar range Rover latest sport,
"Duk abunda yake bashi da walwala ya nufe area two,
"Parking lot yayi parking motar sa ,ahkl ya fito yana ta kun sa cikin kasaita,,,ya nufo cikin gida,
"Kai Kai nawa ne fa abyaz yafada yana son amso mota dake hannu abyan ya maida bayan sa ,who tell is ur own? I swear to my God wannan tawa ce abyan yafada yana me shekawa da gudu ya nufe k'ofar fita,
"Kuka ya fashe dashi sosai hakan yasa nabla fitowa ganin me suke yiwa hayaniya ,itade yumna na xaune tana cigaba da wasar ta ,anyi mata wanka an sanya mata doguwar riga english wears kafafun ta sanye da jank nd Jill caremel shoe,angyara mata gashin ta sosai baby yumna tayi kyau,
"Abyan na kwalawa kira wanda yasa shi fitowa daga inda ya b'oya ya nufo ni ,me kayi masa na tambaye sa ,amma ba respond ,nan ma haka abyan na kira sunan sa ina nuna shi da yatsa ,ma...dalla can matsa min can me bakin hali irin na uban sa,kai duk bakayi fitina ba baki jin dadi ,oya xo ka mika mishi ,
"Make kafada yayi alamar shi a'a yana turo bakin sa gaba ,ta nufo shi ja yake da baya da baya tana biyo shi a she cikin rashin sani sun tudda ruwa a wurin hakan yasa ina aza kafa ta jika ke na tafeeeee luuuu xan fadi wanda na riga da na sadakar faduwa xanyi k'asa
"Da sauri ya taroni duk da bai san ko waye ba nafado saman kirjin sa wanda saida na sauke a jiyar xuciya,,,,
"Kamshin turaren da na jiya ne wanda koh amafalki naji sa ina gane mamallakin wannan turaren yasa nayi saurin bude ,shima kamshin turaren da ya jiya ne yasa shi lumshe idon sa yana jin wani mahaukacin feeling na taso masa har kara taro ni jikin sa yayi da karfi nake kokarin kwace jiki na daga na shi ,lkc da nayi arba da wannan fuskar tashi ,kwace jiki na nayi ina sakin uban tsaki ,,,,,,da sauri ya bude idon sa nan take yakara ganin abunda ya firgita shi,k oh takan su abyan dake tsaye suna kallon mu banbi na juya na bar wurin ina mai jin bacin rai tattare dani,
"Sosai yaji wata muguwar kasala ta rufe shi,wanda ya jima bai ji irin ta ba,sosai shigar da ya ganni da ita ta ya mugun yamutsa mishi lissafi,,,
"Amma idan har ba gixo idanun sa ke masa ba kmr yarinyar na ciki ke gare ta hakan na nufin wani aure tayi kenan ,koh cikin wannan nan ne da yagan su tare ranar 🤔,ba makawa cikin nan na wanda ya gan su tare ne,nan take yaji wani abu ya turnuke masa makoshi haushi da tsanar ta suka linku ya dawo 100%,,,,,
"Kwan towar da akayi jikin sane ta tsayar dashi daga duniyar tunanin da ya lula ,dole sa ya sake fuska ganin fuskar baby shi dauke da murmushi hakan yasa ya sakar mata da murmushi yana mai shafa gashin kanta,
"Sude twins tsaye sukayi suna kallon su cos cikin su ba wanda ya sanshi hatta abyaz dake kuka kallon mutumin yake amma cikin su ba wanda yayi kokarin xuwa daga karshe ma barin wurin sukayi abyan da bakin sa baya shiru ya nufe dakin ammy ya kai mata rahoton ga wani nan can ya rungume yumna ,,,,,tana jin hakan tasan Ahmad ne hakan yasa ta mika masa wayar ta tace ya jira ta nan yanxu xata dawo cike da murna ya amsa,,,
"Koda ta fito Ahmad na rungume da yumna sai murmushi suke sakar wa juna,,,,yana ganin ammy ya sauke yumna ya nufe ammy rungume ta yayi kamin kuma su gaisa,,,,,sun dade sosai suna mgn har lkc yumna na kwance jikin sa ,Rolex watch dinda ke sanye a hannu sa yaga karfe 11 har da 40 hakan yasa yayi wa Ammy wayar xasu tafi kada suyi loosing plane
"Har waje ta ta ra kosu tana musu fatan alkhari da nasara,,sosai yake jin dadin addu'ar uwar sa gare su ,nan driver gidan su yaja su sai airport,karfe 12 dot jirgi su Ahmad ya daga daga abuja xuwa Saudi Arabian don lpy diyar sa dashi kansa,,(tau sai muce Allah ya kai lpy ya kuma bada abunda aka je nai ma #ameen) ,,,,,,,,,yaran kuma ba wanda ya tambaye wanene Ahmad,kuma tun daga lkc ba wanda yakara mgn su,,garama suna tambayar yumna sometimes indan abun ya motso musu
******
"Kula sosai ake bama lubna wanda sosai tayi nadama kafar ta kuma na samun sauki ,,,, kullun cikin kuka nadama takeyi ,amma har yanxu tana hospital,
"Haka ma gefen ZEENARHT ta koma saka ma xuciyar ta na dama ,ta kuma koma islamiya kuma har yanxu tana nan gidan ammy ,sosai take so nabla ta saki jiki da ita ,saide har yanxu bata samu ba gara yanxun har hira suke a tsakanin su , tsakanin ammy ,nabla , ramlarh hatta ma twins babu mai nuna mata wariya sosai take jin dadin xama damu,,,
"Yanxu cikin na ya shiga wata na tara haihuwa yau koh gobe,,,,inda a wannan lkc kuma aka saka su twins skull suna nursery 1,,
"Wata safiyar monday na tashi da na kuda mai xaifi ,,,ammy batayi wata wata suka dauke ni sai hospital ,sosai nasha wahala wurin nakuda inda na dauki kusan 6 ina abu guda tun safe aka kaini bani na samu na haifu ba sai wuraren 8 na dare inda na santalo yarinya ta mance ,wanda ta kwaso uban ta sakkk ba abunda da ta rago nashi bacin fari cos wannan batayin farin su twins ba lkc da aka haife su,,,murna wurin su ammy da yan uwa ba'a mgn kamin kace me haifuwa ta biye yan uwa,,,
"Saida mukayi kwana daya kamin a discharge dinmu don saida aka karamun jini,,,
****
"Angama hada komi xa'ayi wa yumna aiki sai fatan samon sauki ,sosai Ahmad yake kula da yumna burin sa bai wuce yaga ya dawo da farin cikin baby tasa,
"Yawo yakeyi da ita sosai , kullun k'ara shakuwa sukeyi da ita,
******
"Xaune take gefe gado sanye cikin riga da xanen atampa kallo daya xakayi mata ga gane dunbin damuwar dake tattare da ita ,kallo daya kuma xakayi mata hango tsantsar nadama a kan fuskar ta , adaidai kuma lkc Aunty Aisha ta shigo kallo daya tayiwa lubna kamin taja kujera ta xauna,,,
"Duban lubna tayi akaro na biyu kamin tace wai wace irin rayuwa ce wannan kike son daurawa kanki ne lubna me kike so naji dashi da ciyon mommy koh da naki tunanin da kika daurawa kanki yanxu , Aunty Aisha ta tafada hawayen nadama na gan garo wa samman fuskar ta ,tunda ga uwar su har xuwa kanwar ta ba wanda yayi rayuwar kware su ,saukowa tayi da saman gado tafada saman jikin Aunty Aisha tana fashe wa da kuka still tana fadin nayi na dama aunty Aisha buri na yanxu bai wuce naga na wanke laifi na ga duk wanda nayi wa laifi nasan rayuwa ta ba mai tsayi bace,,
"Da sauri Aunty Aisha tasa tafin hannu ta ta rufe ma lubna baki tana girgixa mata alamar tayi shiru,
"Sautin kuka na fitowa daga cikin bakin aunty Aisha take fadin duk kanmu masu laifi ne lubna duk kanmu muyi babba kuskure a rayuwar mu ,yanxu ba lkc komi ne gare mu ba sai don mu wanke laifun kammu don haka na rokeki da Allah kicire duk wata damuwa kifawalla ma Allah shi xai muna mgn duk wata damuwa da muke ciki,,,
"Janye jikin ta tayi daga jikin Aunty tasa tafin hannu ta ta share hawayen dake fuskar ,
"Kwakwalo murmushin yake tayi kamin tace nayi miki alkawari daga yau baxaki kara ganin hawaye kan fuska ta ba ,
"Amma rokeki abu daya ina so a yau dinnan da anyi discharging(da yake yau aka ce xa'ayi discharge dinta) dina a hospital din nan bana so mu wuce koh ina sai wurin wannan malamin na mommy ina so a karye wannan asiri ta ida mgn tana girgixa kanta sakamakon jin yadda taji wani abu ya tukare mata makoshi,da badon tayi wa Aunty Aisha alkawarin baxata kara yin kuka ga ba abunda xai hana tayin kuka,,,
"Murmushi aunty Aisha tayi jin dadin kalaman kanwar tata,kamin tace duk yadda kike so haka xa'ayi,,,,,
"Akwai lkc da akayi discharge din lubna ba su wuce koh ina ba sai wurin boka mommy ,koh da suka je yana nan yadda yake ba inda ya canxa ,aunty Aisha tayi masa bayanin duk wani abu da suke so yayi musu,,,,
"Batare da komi ba yace sai sun bada dubu dari kamin yayi musu abunda suke so(abunda basu sani ba duk mgn ya karye tsafin gaba daya xai koma kan mommy cos lkc da ta amshe maganin hakan ne sharadin su,,
"Sai akayi rashin sa'a ba wanda ke da kuddi cikin su , bangle din aunty Aisha dake sanye a hannu ta ta xare wa'inda ikillah xasuyi dubu dari 200k ta ajiye gaban sa tace gsk malam bamu da kuddi da xamu baka amma ga wannan tafada tana ajiye wa gaban xaka iya daukar sa amatsayin kuddi da kafa ,nan take ya watse jajjayun harun sa yace ba matsala nan yace musu suje cikin sati daya xasu ga aiki da cikawa , fuskar koh wannen su dauke da murmushi suka dawo gidan su wato gidan uwayen su ,lubna najin kmr an dauke mata dotsi mai girma a kahon xuciyar ta,,,,,
*******
"Sati ya xagayo anyi sunan baby inda yarinya taci sunan gwaggo inda sukayi mata nicename da iftisal ,sosai biki yayi kyau ,ba wanda kuma yafada ma Ahmad haihuwa ,ammy da abbu sun hana,,,,
****
"Safiyar yau akayi wa yumna aiki inda suke jiran falkawar ta don ganin koh an samu nasara,hakan yasa aka ce mutum daya uwar ta koh uban ta su xauna kusa da ita don lkc da xata farka ta fara arba dashi,koh dadin ganin sa xaisa ta furta mgnr ,haka koh akayi misalin karfe 10 na daran ca yumna ta falka ganin motsi falkawar ta yasa Ahmad ya nufe ta yana sakin mata murmushi , murmushi ta Ahkl kuma can ciki baka ma jin mgn ta sosai tace abbie,,da sauri ya talfo ta jikin sa yana jin wani dadi na ratsa jikin sa , na'am baby na yafada yana shafa kanta ,kara shigewa jikin mahaifin nata tayi,
"Sosai yake kula da ita inda yanxu an sallame ta sun koma gidan da suka sauka,
"Tun safiyar yau da ya tashi yake jikin sa ba dadi ga wani faduwar gaba wanda ya rasa ta miye ce hade da ciyon kai mai xafi ,har yake jin kanna sa kmr xai tar watse,hakan yasa yakai yumna gidan wani friend dinsa dake nan saudin shi kuma ya dawo gida,
"Direct dakin sa ya wuce yana mai jin juwa na dibar sa da Kerr ya iya kai kansa dakin yana kuma shiga dakin ya yanke jiki ya fadi sumamme,,,,
"Shirun da suka jiya Ahmad bai xo daukar yumna ba kuma yace musu xai dawo amma baixo ba gashi yumna sai kuka take musu a kaita wurin abbie dinta,
"Saide abunda basu sani ba tun komawar sa gida ya fadi ya yanke jiki bai kara sanin abunda ke going ba ,hakan yasa suka yanke hukuncin kawo ta gida ,da sallama su suka shigo gida amma shiru babu respond hakan yasa wannan abokin na sa dake rike da hannu yumna suka nufo cikin bed room,
"Subhanallah itace kalmar da tafito daga bakin wannan abokin mai suna safwan tafito da saurin sa ya nufe inda Ahmad ke kwance koh takalmi kafar sa bai samu cirewa ba,,,ganin halin da abbie ta yake ciki yasa ta kara kaimun kukan ta,,,,,

Ni'imatullah ,yanxu so mommy da MNN AMATALLAH baxa suyi miki dariya ba dasu da yan team din nabla tunda dai abun namu yaxo da sauki kada ki damu dasu🤸🤸🤸mune first love dole garemu xai fara dawowa💃💃chii🤣

Zuwaira Suleiman nd Aishatudurling kuna bani headche Allah😤😤

Did I try 🤸🏼?

Muje xuwa

#nida ya Ahmad
#vote
#share
#comment
#follow
#pray
#so mai tsuma jiki

Ana mugun tare💖💖

Follow me on IG@bynerh_augie

Asmerhluv ce💃💃💃

NIDA YA AHMADWhere stories live. Discover now