NIDA YA AHMAD

11.1K 560 27
                                    

[10/10, 17:19] ‪+234 810 918 4536‬: *🍒🌺NIDA YA AHMAD🌺🍒*

*[ROMANTIC LOVE]*

*BY ASMALUV*

*DEDICATED TO REAL MAMAN WALEEDA*

*BESTOWED TO MY BOY AYMAN*

*FAL'YAKUL KHAIRAN AULIYASMUT*

*5~6*

A daidai wani hamshakin gida driver kuma soja yayi oder nan gateman ya bude musu gate suka danna hanci moto cikin farfajiyar gidan mai cike da flower's,packing yayi a compound ya fito ya bude masa kofa baiyi wani jin kira ba ya fito don yana so yagana da abbu,kofar abude take direct cikin parlour ya kusa kai yana tafiya cikin izza,ammy ce xaune saman kujera sanye da medical glass rike da newspaper tana karan tawa,guntuwa sallama yayi wanda yasa saida dimple dinsa suka bayyana ,da murna ta ajiye newspaper gefe ta mike ta ware masa hannu yafada jikin ta yana sakin dan karamin ajiyar xuciya ,cikin murya ma sanyi yace i miss u so much my ammy,ita ma murmushi tayi tacire sa daga jikin sa tace even us too we miss u,cike da xolaya tace anya baba na kana aiki kowa see how u turn kayi wani irin jiki da koshin lpy,kai ammi hada xolaya abun kin daiga naxa wani kala shi yasa kika ce haka,murmushi ta saki tace wane ni nayi xolaya da baba nikam,kai ammy kice da natafi wani abu ramlah ta koya miki nidai abar mgn yafada hada buga kafa kasa kamar baby boy,Ammy ki bani abinci naci kamin naga abbu ina so nasanar dashi mgn da mukayi,dan daure fuska tayi tace ina wannan sakar mata taka da bata san ya ake daura tukayya saman wuta ba ,me ya hana ta baka nata,kai ammy matar tawa ce sakara nifa matata ba'ayo tafa don shiga kitchen ba don abu daya akayi ta jin abunda yace yasa shi dan rufe baki ne,lalle baba na mai matar goal ,yar dariya tayi tace toh wane irin abune guda da akayo ta don shi inaso nasan shi koh lamrah ta nada shi tafada tana kunshe dry ta ganin yadda ya rufe idon sa,sarai yasan ammy na iya sashi yaji kunya yanxu yasa shi mikewa har yana tun tube yayi dinning table,ja'irin yaro har nixa ka fadama mgn,Kunun alkama da kosai yasha ya ci kadan don kodama baya cin abinci sosai kar kabar shi wurin dan gidan sa wanda yaxame masa jiki da jini duk lkc da bai Shashi ba baxai iya bacci ba,baya yakare ya dawo parlour ya xauna yana jiran saukowar iyayen nashi baiyi complete 5 mint iyayen nasa suka sauko koh wannan su dauke da murmushi amma fa ta ammy ta daban ce ,Ahmad na ganin yadda takeyi yasan shi takeyi wa ya dauke kansa yana dan murmusawa,Har kasa ya duka ya gyada abbu kamin ya koma saman cushion ya xauna,saman 2 star ammy da abbu suka xauna,saida suka gaisa tsakani da da uba kamin yasanar da shi abunda ya kawo sa kamar haka ,dama abu inaso a cikin week dinnan naje xaria gidan fa kamin na wuce Russia cos xai dauki ni kusan 5m acan,nisawa abbu yayi yadan kalle ammy da ta juya kanta alamar bata damu da mgn da sukeyi ba,yace gsk hakan yakama amma saide hanxari ba gudu ba kaga ya larai taxo 2 month da ya wuce lkc kana india ,tace baka sonta baka kwanar diyar ta *ZEENAT* xaka shiga cikin garin xaria saida kashiga gefen yan uwar ammy ka amma baka son xuwa inda take ,wannan sakon tabar min tace amatsayi na na uban ka nafada maka ,bakomi yasa nafada maka abunda tace ba inaso alkc da kaje xaria kafara xuwa inda take,nisawa yayi yana mai jin xafin kanwar baba tashi,a hankali yace insha Allah can xan fara xuwa,Gud my boy ,dan xaro ido ya Ahmad yayi ya shagwabe fuska kamar boy din yace Allah abba nikam ba boy bane inda ma....sai kuma yayi shiru tunawa da katobarar da xaiyi....duk yadda ammy taso don kar tayi dry saida ta dara tace ,boy na ida fadin abunda kake son cewa,ai ammy kinfa maida ni tobashin ki duk muna wuri daya sai kinsa naji kunya hada wani wai boy ,God forbid duk kansu murmushi sukayi yadda yake mgn kamar karamin yaro,sun dauki time a tare kamin abbu ya wuce office,dawo wa yayi kujera da ammy ke sama ya dan dube ta fuska da damuwa yace ammy kinji abunda abbu yace naje wurin matar nan da bata so take nuna kina kiri kiri hada cewa wai bana xuwa inda take sai wurin su baffa nake xuwa,baffa da nake 1 ban gansa ba a ido na,shiiiii ammy tafada hannu ta ta 'axa saman sumar kansa tafara shafa masa a hankali kamin tace ,banaso nakara jin ka furta kalma mai kama da haka koda baka tare dani, duk yadda ya larai ta xama she is u mother to accept or reject,just inaso a duk inda kasa koh ka tsince kanka ,ka kasan ce mai tsoron Allah, don haka kabi umarnin ma haifin ka ,tana gama fadin haka tabar shi parlour ,he can not suffer his self a kan ya larai ya mike yafita,A cikin mota kira ya shigo wayar sa dan guntun murmushi yayi kamin yayi picking,A can dayan side yace bat so kayi kuddi kaxamo general kaman ta da Ammar har xaka iya shigo abuja but no call,hey yafada a hankali yasan surutun ammar ba haka bane bat just abubuwa ne sukayi yawa but sorry i will make a day for us,ya amnah ,saida ya dan kalle matar sa dake kwace saman kirjin sa tana shafa kirjin sa a hankali yace uhm she is well,ya kai naji voice dinka ya canxa kamar mai wani aiki,yeh some thing is happen ne ,dan iska Ahmad yafada cikin xolaya ,uhm abunne ai kasani amma ai dadin abun ni bana biya ammar yafada yana dariya mai kule wanda akayi wa da sauri ya Ahmad yayi hanging call din da dan guntun murmushi,lip dinsa na kasa ya kamo ya dan cixa a hankali,koh yanxu shi kada yasan halin da yake ciki"
***da safe saida na sha rankwashi wurin don har ummita ta shirya ina bacci na cikin kwanciyar hankali shi ya tsoka gwaggo har taxo ta ran kwashe ni,hakan na daure nayi wanka na shirya muka kama hanyar xuwa skull dama da kafa muke xuwa,a bakin gate skull muka rabu da ita cos ita sci ce ni kuma art,NJ, NJ ake famar kwalamun kira amma nayi shiru kamar ban jiya ba hijab dina ta riku ta baya ,a hasale na juyo nace what?duk da koh yarinya Christan ce ta linkani sau 5 but da yake jidali baya wuce ni nace ,shegiya ,arniya,mai fitsari mara tsalki mai yafaru kika rike mun hijab salon kishafa min janasa eyye yar iska hadda dan rike west dina nayi saboda nai man jidali,cikin hausar ta da bata fitowa correct tace uncle sabin nakira shi yace na kiraki yace kixo kamin nan da 4 mint tana gama fadin haka tabar wurin da sauri ganin na kulle hanci alama wari takeyi,ba inda xanni wlh mutum kamar maye daka je wurin sa ba shida aiki sai kallo yana mgn yana wa tsoma mutum miyo,mtswww naja tsaki nabar wurin
Ina xaune cikin class dani da Ameena da sauran kawayen mu ,ya kara aiko wata koh yanxu itama Christan ce nan na hau xagin ta itama su ameena na dry suna tayani,cikin bacin rai favor tabar wurin tana fadin xamu hade idan an tashi a skull,duk da haka baisa naji tsoro ba kuma ban tafi,bayan kamar mint goma sai ga wata js 3 tashigo , yadda yafada ma na farko haka itama yafada mata ,da yake wannan musulma ce ban xage ta ba saide na harare ta nace taje tafada masa ganin nan xuwa,Ameena muje kiraka ni wurin malamin nan naji uban da yasa yake ta aiko min jama'a kamar wadda ta dauki bashin sa bata biya shi ba,waya sani koh baki biya shiba ameena tafada tana dry,bance kala ba muka jera xuwa staff room,,,,,

NIDA YA AHMADWhere stories live. Discover now