NIDA YA AHMAD

5.3K 431 31
                                    

*🍒🌺NIDA YA AHMAD🌺🍒*

*[ROMANTIC LOVE]*

*WATTPAD@ASMASANEE*

*DEDICATED TO REAL MAMAN WALEEDA*

*BESTOWED TO MY BOY AYMAN*

*ALLAHU👏*

*HAPPY JUMA'AT*

*DON'T FORGET TO READ SURUTUL KHAHAFI*

*47~48*

"Da yake wurin ba kowa muyi biyu ne gefe haka yasa ya jawo ni jikin sa,
"Baice mun kala ba sai shafa bayana da yakeyi a hkl a hlk, Nan take bacci yayi awon gaba dani,
"Numfashin da yaji ina saukewa daya yasa shi dago da kaina,
"ganin nayi bacci yasa shi sakin dan guntun murmushi,
"Nabeela ba dai son jiki ba kamar mage
"Tafin hannu sa yasa ya goge hawayen dake kwance saman fuska ta,
"tsuroma fuska ta ido yayi kamar mai son ganin wani kamin ya kai bakin sa saman lip dina ya sumbata,
"Maida kaina yayi saman kirjina ya kankame ni sosai a jiki sa,while nikoh sai sauke a jiyan xuciya nakeyi sakamakon kuka da nayi,
"Wani shauki yake jin yana ratsa ilahirin jikin ba abunda ya tuna sai wani lkc da baxai taba goshe masa a brain bq
"Gsky Ahmad kana shagwaba yarinya na sosai da yawa,idan wani ya kwabe ta kace ba daidai ba gwaggo wadda ke xaune tana linke kayan ta tafada,sai kuma lubna dake xaune,cute mouth inta agaba ,jin abunda gwaggo ke cewa akanta
"Dan murmushi ya saki,ya shafo sajen dake kwance saman fuskar sa ,yana kokarin yin mgn nayi sauri kamar almara nace gwaggo meye in ya sagarta ni ,ay ni tashi ce ni kadai nasan shima yana so na sosai da sosai koh baka haba Ya Ahmad na karashe mgn ta da sigar tmby na kuma tsare shi da manya idanu na masu dauke da ruwa a cikin su,
"Gwaggo dai dry tayi jin abunda na fada,
"Karaso nayi inda yake ganin yadda ya tsare ni da ido amma kuma baiyi mgn ba,
"Fadawar jikin sa nayi nace ,Ya Ahmad koh baka ji abunda nace bane ,koh gsk su ya samira sukeyi da suka ce a gidan nan nika dai ce baka so nayi mgn kamar xanyi kuka,
"Dago da kansa yayi ganin har gwaggo tafita ,bata iya tsayawa kallon shirmen nabla inda sabo tasaba da halin ta"
"Maida duban sa gare ni yayi yace,waya ce bana so,ay nafi kowa sonki,da gsk yaya,
"Eh mana yafada yana jan karan hanci na,
"Xare jina nayi da nashi ,nayi saye na lagwabe kai na wanda akayi wa 2 baby sai yawo suke a tsakar baya na ,nace amma Ya kasan wani abu?nafada cikin murya ta wanda da kaji wanda yayi ta kasan yarinya ce karama ,amma da ganin yadda take mgn sai tayi dan karan wayo"
"Saimun kun fada kanwata,Ya Ahmad idan kana so na yarda kabani wannan abun da yake hannu ka xan yarda kafi kowa sona,
"Duban sa yakai ga hannu sa,siraren ring ne na diamond wanda ke fidda kyalkyali na daban,
"Idon sa ya mai suwa kaina nikoh har lkc ina langwabe da kaina,
"Bai tsaya wani tunani ba ya xaro ring din wanda ke sanye a farcen sa na karshe,
"Saida ya juya ring sosai a hannu sa,kamin ya jawo ni jikin sa
"hannu ya daura saman tafin hannu sa,yana kallon siraren faritta na ga tsawo amma ba fadi,
"A farce na tsaka ya saka min duk da shine babba amma,saida yayi min ruwa,
"Kallon shi nayi cike da murna na wangale baki,ina murna na rungume shi,shima haka,
*****kara rungume ni jikin sa yayi sosai,har saida na dan motsa, da sauri ya sauke ajiyan xuciya,
"Dasauri ya jawo hannu da na dan sarkafasu saman wuyan sa don inji dadin bacci,
"Baxai manta wani hannu yasaka ring dinba,hannu na nada ya jawo,
"Cikin sa'a koh yayi arba da xube,yana nan yadda yake saidai yanxu yayi mun daidai a hannu na,
"A hkl yafara murxa xube,wani tunani ya darar masa a xuciya
"A hkl yake fadin idan hakane koh ,Nabla sai na gwada ki naga har yanxu kina so wanda kika sa tuna koh wane shi?
"Wanda kikayi rayuwa da shi ta lkc kalili?
"Koh kin shafe babin sa? tambayoyi masu yawa kama jero wa kansa,har ya yanke hukunci wasa da brain din nabla
"A daidai lkc ta gyara kwanciyar ta saman jikin sa ,kamar wadda taji abu da yace,,
*******
"Asalin su, Muhammad Ahmad shine cikakken su Abbu,Cikakken da kasuwa ne ,wannan yasa ba ko yaushe yake 9j ba,Abbu su 4 ne ga mahaifansu maxa biyu mata biyu,dad junaid shine na farko ,abbu,samira da larai,Larai da junaid sunfi xama tare cos halin su yaxo daya,kuma mahaifiyar wadda suke kira da hajja tana nunama larai so na daban ganin itace auta gare ta
"Abbu mata daya gare sa wato ammy,sunyi auren so ,cikin family abbu kowa nasonta sosai amma banda larai da junaid,ba komi yasa haka ba sai don ammy ba diyar masu hali bace,
"Ammy gaba daya rayuwar wurin yaya ta tashi shi yayi mata komi na rayuwa,tun ammy na karama iyayen su suka rasu,gata ta musamman baffa yabama ammy ,kuma shine silan hada auren ammy da Abbu,,
"Lkc da suka haifi Ahmad,dagin su na so na hakika ga yaron,lkc kuma suna xaune a xaria,
"A gidan baffa aka yaye Ahmad,nan shakuwa mai tsanini tashiga tsakanin baffa da Ahmad,
"tun tashin Ahmad ya tashi da mugun son aiki soja,haka yasa abbu lkc yasa shi mkr soldier,
"A takaice dai Ahmad yaxama soja yana da shekara 20 aduniya yafito da muka min captain,
"Alkc da xaina uk karo krt lkc nabla na da shekara biyar a duniya,
"Tun sanda aka haife yarinyar ya daura idon sa kanta yaji yana mugun kwanar yarinyar,
"Gata ta musamman yake nuna ma Nabla,Hakan yasa a wancan lkc sukayi muguwar shakuwa dashi
"Alkc da yabar xaria lkc yabama lubna wannan ring,tun a wannan lkc basu kara haduwa da juna ba sai wannan time da yaje aka kuma daura masa aure da ita,
____________________
"Misalin karfe 7 na dare a 9j jirgin mu yayi landing airport din swizland har lkc kuma ina jikin ya Ahmad ,duk da na tashi daga bacci da nakeyi,Amma na kasa bude ido na sai kara kwantar da kaina nayi a kirjin sa"
"Lkc da xai fito daga cikin jirgin kasa tada ni yayi ya dauke ni so romantic like baby doll,
"Koda yafito car dinda xata dauke sa ta taxo ba wani westing time ya shiga har lkc ina kwance a jikin sa,driver yaja mota suka bar wurin,
"Adaidai wani tan kamemen building mota tayi parking wanda da ganin sa kasan gida jen ma'aikata ne,
"Driver ya dauko musu trolley shi kuma ya dauke ni,
"Lifter suka haura xuwa a apartment dinsa ,bakin k'ofa driver ya ajiye musu trolley ya wuce'
"Saida yafara shiga dani ya ajiye saman cushion ya dawo ya dauko trolley,
"wanka yayi ya fito daure da towel a west dinsa,sai daya a hannu sa yana goge kansa xuwa wuyan sa,
"Direct wurin da nake kwance ya nufa ,
"Hannu sa yashafa fuska ta wadda da ka ganta kasan ba bacci nakeyi ba,
"A hkl na bude ido na na sauke su saman fuskar sa,,,,,
"Yana ganin na bude ido yace na tashi nayi wanka na ranka sallah da ake bina
"jalbiya fara ya saka ya tada sallah

_Hhhh kuyi hkr dani fa na kamu da ciyo mu na writer😆 idona ke ciyo sosai wlh😥_

_vote_
_share_
_comment_
_follow_

_ASMALUV_

NIDA YA AHMADWhere stories live. Discover now