Nida Ya Ahmad

4.9K 453 22
                                    

*🍒🌺NIDA YA AHMAD🌺🍒*

*[ROMANTIC LOVE]*

*WATTPAD@ASMASANEE*

*DEDICATED TO REAL MAMAN WALEEDA*

*BESTOWED TO MY BOY AYMAN*

*ALLAHUMMA TAKABAL SUJUDANA👏*

*43~44*

"Yau ta kama ranar sunday,xaune muke a general parlour xaune nida ramlarh muna kallon wani series da akeyi a xee word tv me suna king of d heart"
"kwance nake saman 3 star while ramlarh na xaune saman 1 star,
"Mommy da dad na sama basu sauko ba,
"All our mine yana ga tv ,har wani lumshe ido nake saboda dadi film din,
"A hnkl ya shigo ciki parlour ciki takon sa na kasaita,sanye yake cikin dark blue jean da farar t shit ,hannu sa sanye da diamond rolex, kamshi expensive turaren sa na tashi a jiki sa,
"Tsaye yayi ya dan jin gina da wall yayi folding hannu wa sa saman kirjin sa yana kallon yadda muka bama kallo muhimmanci,
"Hadda sallama yayi don yaka kara tabbatar da xargin sa,
"Baxan ce naji shigowa sa ba,but yana shigowa wurin naji yana yin kamshin dakin ya canxa
"Wanda ya hadda samin shiga wani yanayi na daban wanda na kasa gane koh wane yanayi ne wannan,,
"kamar ance ta juyo taga mutum tsaye yayi folding hannu sa, da sauri ta mayar da idon ta kan tv na second kamin ta mike tace sisi fitsari nake ji barin je na dawo,bata tsaya jin abunda xance ba ta sheka da gudu,
"Gyara kwanciya ta nayi naci gaba da kallo na,
"A hnk ya tako ciki parlour,jin kamshi turare kamar na kusanto ni yasa ni lumshe oly eye dina,
"Direct wurin tv ya nufa yayi off dinsa,
"Da sauri na bude ido na jin shirun da nayi ,karafff muka hada ido dashi yana kokarin picking call din,
"Da sauri na mike xaune jiki na har wani shaking yake na daban,Nan take hawaye suka taro cikin kwayar ido na,
"A hnk na mike ,ganin yayi picking call din nd ya juya mun baya xan bar parlour ,naji ya rikoh hannu na ta baya
"Fitsari kadai ne ban saki ba ,wani tsoron sa nake ji yanxu,bayan ya kare wayar ya juyo ya kalle ni na second kamin ya dauke kansa
"Jawo hannu na yayi ya xauna saman 1 star ni kuma ina tsaye a gaban sa,na dukar da kaina kasa abu kadan nake jira na saki fitsari ,tare da kuka,
"Saida ya dauki 2 kamin na tsin kayo muryar sa yana fadin baki iya gaisuwa bane,
"Maimakon na bashi amsa sai kokarin xubo da hawaye nakeyi
"A hankali na karajin muryar sa yana fadin kada ki sake kibari hawaye nan su fito,
"Dago da kaina nayi naga still idon sa basa kai na saima latsan waya da yakeyi,
"A hnkl na bude baki murya na har cracking yake nace inayini,
"Jin yadda nayi mgn yasa shi dago da kansa da sauri,cos abun ma dry yaso bashi ,yarinya da ya xauna da ita almost 1y yasan halin ta sosai duk da lkc she is still hood ,duk da ma yanxun still young lady,
"Kallo na yayi from head to toe ya wani furxar da iska mai xafi kamin yace,
"Waya ce ki saka wa'innan tufafin ,yayi nuni da jiki na,
"Kallon jiki na nayi riga turkey ce straight gown wanda tabi lafiyar jiki na sosai ,bata kai mun kasa ba amma ta wuce kneel dina,
"Sai hula da na saka wadda tsakiyar ta abude yake kana iya hango gashi na dake tufke tsakiya cikin pink ribbon"
"Kasa mgn nayi sai wuki wuki da nake da idanu na,wanda ba krm fidda ay nahin tsoron tsa da nake ji yayi ba,
"Jawo hannu yayi nafada saman jiki sa,ido ya axamin na wuncin gadi kamin ya axa hannu sa saman ido na ,yana shafasu a hkl,
"Wa'inda na runtse su gamm tun lkc da yajawo ni jikin sa,
"A ciki xuciya nake fadin shike nan na banu,km lkc su mommy su fito ya xalunce ni da yawa,gashi su ammy basa fitowa sai 2 lkc anfara kiran sallah axahar gashi yanxu iyaka 1:20 idan tayi"
"Har lkc hannu sa yana kan fuska ta yana yawo dashi musamman ma lip dina da yake shafawa a hkl,
"Gani fa fitsarin xai iya fitowa yasa nayi kokarin naga na janye jiki na daga nashi,
"Saima kara jawo ni da yayi jiki sa,Bansa lkc da na iya motsa baki na ba nace washhhhh Allah na,
"Da sauri yace lpy kukowa,a ciki kunne na cikin wata irin murya wadda tasani kusan saki fitsarin,
"Bansan lkc da nace fitsari nakeji,saida ya dan kallan kamin ya sake ni ,
"Kamar jira nake na sheka a guje,
"Kada kansa yayi ya lumshe shanyayin blue eye dinsa ya dan gincira saman cushion,
"dak nayi addu'a shiga toilet nafada ciki,Wai Allah nafada lkc da na kare fitsarin
"Fitowa nayi na kalle ramlarh wadda ke bacci ta cikin kwanciyar hankali,
"Muguwa nafada ,dat is way tace fitsari takeji dama mugun brox dinta ne tagani,
"Saida nasa ma kofa key saboda tsaro ,kamin na dawo wurin ,ramlarh na sakar mata uwar dundu a baya wanda yasa tashi a mutukar firgice,
"Tuno da abunda yafaru yasa ta sakin murmushi ta koma tayi kwanciyar ta,
"Nima gefen ta na kwanta ban jima ba bacci ya dauke ni,
*****
"Atare suka jero dawowar su daga masjid kenan,
"Ammy ce da ramlarh xaune lkc suka fito,
"Da sallama su suka shigo,gefe ammy ya xauna ya axa kansa saman kafadar ta,
"A hkl ramlarh tace ya Ahmad ,bata ida gyasuwar da take so tayi masa ba ya ban ka mata harara,dole ta kama bakin ta tayi shiru,barin ma parlour tayi gaba daya ,
"ya rage daga Ya Ahmad,ammy ,sai abbu xaune ciki parlour,
"Gyara murya Abbu yayi kamin ya maida kallon sa ga Ya Ahmad yace anya nikoh Ahmad matar ka tasan da wannan Auren?
"Gyara xaman kansa yayi saman shoulder ammy,yana jin wani turniki jin abinda abbu yace,tunowa dayayi da irin xaman da sukeyi yanxu da lubna
"Lumshe idon sa yayi kamin yaja wani irin iska mai zafi,ya furxar dashi tare da sauke idon sa saman fuskar abbu,ya girgiza masa kai alama a'a,
"Dan kallo nazari Abu yayi masa kamin yace saboda mi?
"A hkl yafara mgn yace Abbu bakomi ina jiran lkc nasanar mata ne yayi
"Gyada kai abbu yayi kamin yace idan kuma har wani yafada mata kanajin abun xaixo da sauki?
"Lumshe idon sa yayi jin abunda abbu yace,yasan idan har haka tafaru abun baxai xo masa da sauki ba,
"Baffa ina so ne idan na dawo da tafiya sai na fada mata by dat time tasamu sauki,
"Kana ganin haka yayi ?insha Allah abu,
"ok!
"duk mgn da sukeyi ammy naji batace kala ba ,sai yanxu da tace,
"Boy amma tare da baby[sometime tana kiran nabla da baby] xaka tunda kace ita matar taka bata da lpy hakan xaifi koh ta ida mgn ta ta da sigar tmby?,
"amma ammy,no wait ammy ta kasashe,hakan ma xa'ayi boy kuje tare,da ita in yaso sai kasa ma mata skull acan hakan xaifi, tunda yanxu nan sunyi nisa sosai xatafi ganewa can,
"Abbu ya amsa da hakan ma yayi,bashi da yadda xaiyi tunda haka iyayen nasa ke bukata,,
"Bayan sun kare mgn abbu ya haura sama ya dawo daga ammy sai boy dinta,
"Duban sa tayi fuska a murtake tace boy,bafa don nace kaje da baby ,yasa ka dinga xaluntar ta ba ,
"Duk tafada min kayi mata abu wrong nida kai na xan rama mata,
"Murmushi yayi yace ammy cewa tayi nayi mata wani abunne,
"Koh bata fad'a ba nasan xaka iya tunda kana yiwa yarinya ta,Murmushi ya sakarma ammy baice mata kalaba,,,

_Oh Allah ni bansan abunda xan ce muku masu cewa nabla ya kama ta ace tasan me aure,? yes haka ne ,kusani koh a islamiya bacewa akeyi ,kissing romancing shine aure ba,xa"a koya maka abubuwa da ya kama ta kasani, a gani na don tace dan iska bashi xai nuna batasan aure ba,yes nabla tasan meye aure tafada ne don son ranta_
_daga yanxu baxa kara ansa useless tambaya ba,duk wadda tasan baxata iya krtw ba tabarshi mana🤷🏽‍♀_

_Share_
_Vote_
_Comment_
_Follow_

_Ar oll needed_

_Asmaluv 💋_

NIDA YA AHMADWhere stories live. Discover now