NIDA YA AHMAD

4.2K 317 31
                                    

*🍒🌺NIDA YA AHMAD🌺🍒*

*[ROMANTIC LOVE]*

*WATTPAD@ASMASANEE*

*INSTAGRAM@BYNERH_AUGIE*

*DEDICATED TO REAL MAMAN WALEEDA*

*BESTOWED TO MY BOY AYMAN*

*105~106*

               *ZEENARHT....!!!*

        "Tun lkc da ta farka take kuku harde idan ta tuna abunda ya faru da ita,,,wanda tayi dana sanin yinsa (miwasmit)nayi nada ma ita ce kalmar dake fitowa bakin ta tare da matsanan cin kuka,,
  """"Flash back: mommy na rokeku da Allah ki bari na tafi wlh mommy I won't do something bad there,kawai wani abu nake son gani ne mommy pls mommy allow me to go ta ida mgn tana shashshe kar kukan munafurci,
  "Ki sanar dani abunda xakiyi acan ni koh I will allow u to go,mommy larai tayi wannan mgnr
"Amma mommy kin san baxanyi something bad ba koh ba tare da nafada miki ba so pls allow me let me be kinji my sweet mom ,da ker da sudin goshi mommy larai ta yarje ma zeenarht ta bita suje BCA tare don ganin wani abu wanda bata fada ba,,
"Lkc da suka xo ba wanda yaga ZEENARHT mommy da kanta take zeenarht dakin ,da niyar idan suka tashi xataxo su wuce,
  "Acin dan ma daidai cin dakin akwai wata yar kusuwa wanda xaki iya hango duk wani abu da akeyi hall din saboda ginin a hade suke,
  "Niyar zeenarht idan mommy ta wuce tafito ta samu inda xata fara aikin nata amma ganin wannan kusuwar yasa ta sakin murmushi jin dadi ganin plan dinta xaije daidai yadda take son sa ,a atakaice dai zeenarht ta fiddo wayar ta tafara video din abunda akeyi a hall din BCA[ba kuma komi yasa tayin wannan video ba sai don ta tura ma Ahmad ya gani ya kuma san abunda lubna ke aika tawa tasan idan har yaga wannan video dole zai tsane lubna tsana kuma har abada ,daga nan ita kuma ta cusa masa soyayyar sa , atakaice dai zeenarht naso ta kashe rayuwar lubna ta gina tata,nikoh nace hakan baxa ta tab'a yuyuwa ba ,son kai kiri kiri haka zeenarht😧],
  "Hankali kwance take video  din ta harda yar rawar ta  takeyi ta ganin ta samu nasara,juyuwar da xatayi taga wasu kartuna maza guda biyu baki kirin dasu daga ganin su ka san basa da imani,
  "Dayan ya tsaya daga bakin k'ofa dayan ya ida shigo cikin karamin dakin da duhu ya bai baye shi sakamakon kashe wutar dakin da sukayi,
  "Juye juye take koh Allah xai bata abuda xata kare kanta tana cikin haka taji an fixgo ta da karfin gsk ta fado kirjin wannan mutumin da tsoron sa ya gama hallaka ta har saida phone dinda ke hannu ta fadi wanwas,,
   "Heavy voice dinsa da ta  ratsa dodon kunnen wanda har saide ta koma kurmar yaji da karfi na wuncin gadi sosai muryar tashi ta firgita ta,sakamakon mgnr da yayi mata cikin kunne
  "Me ya kawo ki nan yan mata? yafada still tana kwance cikin kirjin sa da koh ganin ta ba'ayi sosai,,
  "Ininiya ta kamayi tama kasa fadin abunda take son fadi,
  "Owk ke don't worry yan mata koda ma baxan tona miki asiri ba ,daga nasamu k'aza a sama gassashiya,
  "Yafada yana kokarin xuge xip din doguwar rigar da take sanye da ,sai a wannan lkc tasamu damar fadin don Allah ka rabu dani kabari na wuce wa ta tana mai shashshe kar kuka ,,,
  "Ganin xata kawo masu kwafsi ta tona musu a siri yasa shi saurin hade bakin su wuri kada kuso kuga yakkin da bakin sa keyi😂🤣🤣,,da karfin tsiya ya barke rigar ta gida biyu ,wayyo Allah kada kuso kaga yadda dan turnukin mutumin ya rikice ,lkc da ya maida ta zigidir,har wani nishi yake sauke wa,,, zeenarht ba damar  ihu koh naiman taimako,
Yadda yayi mata haka shima yayi a gaban wanda suke tare wanda yake jira dan uwansa ya kare shima ya hau network,,yaga lafiyayen kayan nan take ya birkice mata darxar ta yakeyi son ransa tun tana cikin hankalin har ta dawo batama san inda kanta yake ba bayan ya kare yaba ma dan uwansa ya kwashe gara kaca kaca suka mata gashi kuma Virgine  ce[wanda tayi wa Ahmad tanadi shi kadai gashi wasu gardawan banxa sun lahana ta😭],,,,,bata kara sanin inda kanta yake ba saida ta falka ta ganta a gadon asibiti kwance sheme sheme koh ya tsun hannu ta bata iya daga wa,,,

NIDA YA AHMADWhere stories live. Discover now