NIDA YA AHMAD

4.9K 526 25
                                    

*🍒🌺NIDA YA AHMAD🌺🍒*

*[ROMANTIC LOVE]*

*WATTPAD@ASMASANEE*

*BRILLIANT WRITER'S ASSO*

*DEDICATED TO REAL MAMAN WALEEDA*

*BESTOWED TO MY BOY AYMAN*

*ALLAHUMMA TAKABAL RUKU'ANA👏*

*41~42*

"Kasa motsawa nayi ,wani nauhi da naji fuska ta tayi,jin nake kmr baga jiki na take ba,haka yasa na kwantar da kaina saman kirjin sa dake fidda kamshi expensive perfume dinsa mai sanyi duk a mugun tsoroce nake,
"Hakan yasa na lumshe oly eye dina siraren hawaye nabi cute face dina,
"Oh Allah,me yasa nake jin feeling Akan 15y girl,why ?ya tbmy kansa,
"Dafe kansa yayi da yake jin yana sara masa,Duk da kasan cewar s soja baya son hayaniya ,Idan kuma haka ta kasan ce wannan constant k ne sai yayi having headche,
"Duk da yana jin haushi na har yanxu bai hana shi kara manni saman kirjin sa yana jin yanayi na da ban A hankali ya daura tafin hannu sa saman bayana yana shafawa a tausase,
"At d same lkc yana shafa gashi kaina ,da yake a daure cikin ribbon jela gashi na yawo tsakiyar bayana
"Tun yana jin sautin kuka na da ajiyar xuciya lkc xuwa lkc,har yaji shiru,alama nayi bacci,
"Sai kr shige masa jiki nakeyi,bcox of sanyi Ac yayi yawa,
"A hkl ya sa hannu sa ya bude motar ya fito dani rungume a jikin sa,
"Koda ya shigo parlour ba kowa sai sauti sanyi Ac da kamshi turare ke tashi ciki parlour,wanda yasa gnrl tsintar kansa ciki wani yanayi na daban,
"Wanda yasashi lumshe shanyayyen blue eye dinsa,A kasale yake taka up straits A hankali kmr wanda aka xarewa lakka jiki,
"Direct bedroom din damu ya shiga dani,saman bed ya ajiye,har ya kai bakin k'ofa xai fita
"Ya dan jiyo ya kalle yadda nake bacci na peaceful
"Dawo yayi ciki daki yayi direct wurin drawer ya bude,bai tsaya wani selecting ba ya xaro daya daga ciki night gown da suke a sarkafe"
"Gefe gado ya xauna,ya daura ni saman jiki sa a hankali yafara xuge xip din riga ta ya subule rigar na dawo daga ni sai bra,
"Saida ya dan lumshe idon sa,kami ya xage siket din shima ya xare,nan yayi arba da santala santala cinyoyi na wa'inda ke fitar da sheki
"Hook din bra yacire nan b******bs dina suka bayyana wanda ya karasa sq shiga yanayi na daban,
"Shanyayen blue eye dinsa yaxa saman b****bs xuwa cinya ta yana kallo kmr mai naxarin wani abu,kamin ya kai tafin ya dan shafo tun daga b***b dina xuwa cinya ta a hankali,
"Duk da ina bacci bai hanani jin wani yanayi ba wanda yasani jan numfashi najuya nakara shigewa jiki sa
"Iska mai xafi ya furxar waje ya shafo sumar kansa da lallausar tafin hannu sa
"riga bacci bata da tsawo amma tana da dan kauri mai hannu vest maroon ya saka man,
"Wanda tayi d'agos a jiki na kamar an gwada,
"Walwale gashin yayi don naji dadi bacci ya ajiye ni saman gado,gashi ya baje saman gado,
"Tsaye yayi saman kaina for 5sec yana kallo yadda night gown tayi mun kyau,light kiss ya sakar min ga lip kamin yaja k'ofar ya fita,,
"A bakin k'ofar ya hadu da ammy xata shigo don duba koh sun dawo ne fasu fada mata ba,
"Kallo mamaki take masa kamin tace boy!,
"Kamin tayi mgn yariga yace ammy pls don't said anything ya hade hannu sa wuri daya,
"tere ammy tayi tana kallon sa bata ida kulle bakin ta ba ya sakar mata pick bata yi aune ba ta sankayo shi har ya fita,
"baijima da fita ba su ramlarh suka dawo,,
___________________
"Xaune take saman cushion tana rairai uban kuka kamar wanda aka aikoh mata da mutuwar wani nata,
"Da guntuwar sallama ya shigo parlour wanda idan bashi ba bamai jinta
"Dafe kansa yayi jin yadda yake sara masa ga kuka dayayi arba dashi
"Har xai wuce ta ya tuna da bata da lpy yasa ya dawo baya,cikin murya mai nuna alamar gajiya yace What is happen again lubna koh rashin lpy ce ta dawo?
"Maimakon ta bashi amsa mstwwwww taja uban tsaki wani haushi taji ya kara murtuke ta,
"Karfin kuka ta takara a ciki xuciyar ta take fadi mugu kawai ka dirkama min ciki yanxu kaxo kacika ni da surutu ,abin ta kaici ace wai ina 25 ace gani da ciki ay sai akama nuna ni a hanya ta kara jan wani tsaki"
"in akwai abunda ya tsana ba bai wuce na k'asa dashi yayi masa tsaki ba ,kai koma bashi ba idan yaga anyi ma babba shi yana jin takaici har yake kiran wanda yayi shi da wanda baya da habit din kware,
"A xafafe ya nifo ta ya danko ta har saida tasaki kara,a hasale yace lubna wakike ma tsaki ne yadaka mata uwar tsawa?,,
"Duk da ta tsoro ta da yanayin sa ,but xuciyar ta tariga da ta ta dake ,xata iyayin komi,ta dake tace dake mane idan ma tsaki ne yanxu kafara ji,mtww ta kara jan wani wanda bata ida ba taji saukar hot slap saman fuska,
"Wanda yasa baki ta kasa kulluwa,shek'ek'e tayi tana kallon sa,
"A xuciya ya cire ta daga cikin sa cos xai iya halaka ta ,har ya kai bakin kofa ya tsaya cakk yana sauraron ta,
"Ni kamara Ahmad ,wlh wlh wlh kaji na rantse har sau 3 wlh sai kayi dana sanin marin da kayi mun,
"Xan dauki fansar wannan mari ga abunda nasan xafi soyuwa gare ka ,nasan kuma xaka so kasan ce da wanan abu tana gama fadin haka tabar wurin,
"Har cikin xuciya sa mgn ta ta soke sa,amma da yake namijin duniya,yayi ya kice da abun bai dauke she serious ba har yayi shirin bacci sa ya kwanta,,
____________________
"Da safe koda na tashi fuska ta dan kumbura,tayi ja hakama gefe fuska ta,koda ammy ta tambaye ni kasa bata ans nayi sai kuka da na saki,
"Batace mun kala ba sai shafa bayana da take a hlk,
"Ba abunda yafada mun arai irin abubuwan da Ya Ahmad yake mun,
"Na kula da ya Ahmad dan iska ne,bayajin shamaken taba jiki na bayajin kunya,duk da yasan ba kyau,bayan kuma haka ga mugun ta,wadda na dauke haka da mai rashin imani,
"Tunawa da marin da yawan ka min jiyane yasani kara sakin wani kuka mai tsoma xuciya
"Tashi nayi daga kwace na xauna saman jiki mommy ,ciki sanyi murya nace mommy pls kiraba ,wannan aure nayi ending mgn da saki kuka mai xafi nafada jikin ta,
"Saida nayi shiru kamin tafara mgn,a hkl cikin natsuwa ,
"Baby kinsa idan baffa yajiya baxaiji dadi ba kin san halin sa sarai,da ba don haka ba yau nasa boy yayi miki abunda kike so,
"Amma fa mommy cin xalun na yakeyi,bayan haka kuma skull dina fa,
"sarai tasan halin boy ,mommy ta wayan ce da cewa xanyi masa mgn baxai kara ba ,then skull insha Allah cikin week dinnan xaki fara xuwa,Kada mata kai nayi na kara shigewa jikin ta,,,,mommy koh talula duniyar tunani,,,
____________________
"Har tsawon 2 ya Ahmad bai dawo gida ba ,aiki yayi masa yawa,gashi week din nan xaiyi tafiya,
"Duk wani plan da xata hada tagama jiran tafiyar Ahmad take tafara aika ta abunta cikin sauki,
"Koh kallon baya hadasu duk da tarin sha'awar da cikin ke sakata,,,,,,,,

Baxan gajida cewa kuyi vote, comment, share and follow dina ba


Asmaluv 💋

NIDA YA AHMADWhere stories live. Discover now