NIDA YA AHMAD

6.3K 524 61
                                    

*🍒🌺NIDA YA AHMAD🌺🍒*

*[ROMANTIC LOVE]*

*DEDICATED TO REAL MAMAN WALEEDA*

*BESTOWED TO MY BOY AYMAN*

*79~80*

"Kukan da yarinyar keyi ne yasa mommy ta axama lubna ita saman lab tana fadin ban son shashanci kiyi feeding dinta ,in baxa ki'iya ba naxo na rike miki ita,kalon yarinyar dake kuka ba guntun hawaye dake fuskar ta,ta maida kallon ta ga mommy tana fashewa da kuka,
"Cikin kuka take fadi mommy ki doke mun ita ,don ni kam baxanyi feeding dinta ba ,saide abata milk,ta karashe tana kokarin janye baby daga jikin ta,
"Kallon ta kurum mommy tayi ta dauke yarinyar dake tsala kuka tayi waje,
"Komawa tayi ta kwanta ,ta lumshe idon ta ,fuskar yarinyar take gani na mata yawo ,idan tace kallon da tayiwa yarinyar guda bata ji son ta ba karya tafada,
"Amma duk da son yarinyar da takeji bataji xata iya shayar da ita ba,it cannot be ma ashe ta shayar ,da wannan shekarun nata ,inama baxai tafa yuyuwa ba breast dinta su fadi,,,
*******
"Sanye suke cikin kayan bacci tana kwance saman jikin sa da ,alkcin kuma ya kunna wayar sa dake kashe,kmr kada amnah tayi mgn lubna yaji yana son waya da ita,
"Wayar switch off take,gaban sa yaji ya buga kuma yaji sa not saticefied a hakan yasa ya kira ammy lkc ta shiga ward din har takai bakin k'ofar shiga dakin hakan yasa ta tsaya bakin k'ofar ta ciro wayar ta dake cikin post sakamakon ringing din wayar dake"
"Ganin sunan boy da tayi barobaro yasa ta shan toka kmr yana gaban ta,kamin ta dauke wayar ta kara saman kunnen ta ,
"Nauyayyen numfashi ya sauke wanda har ammy saida taji shi ,kamin cikin slowly voice dinsa ya kira ammy ,ya kara sauke ajiyan xuciya,a hasale tace wlh idan baxa kayi mgn ba xan datse kiran nan sai kaje can kaje ka cigaba da sauke numfashi ,ban sani ba koh ka fara was an tsere,
"Baice kalaba sai da ta kai aya yafara kokarin gyada ita ,bata amsa ba ta cigaba da fadin idan har kai baxa ka dawo ba gobe gobe ka sakomin lubna a jirgi ta dawo,
"Wani irin abune ace mutum anyi masa haifuwa ta farko bashi nan,baxan tsaya sauraron ka ba gobe kan sanyo baby cikin jirgi ta dawo gida,tana gama fadin haka ta datse kiran tana sakin iska mai huci ba karamin bata mata rai yayi ba,
"Mamaki karara ne a fuskar sa , tambayar kansa yake yi kada dai ace lubna ta haifu ,kai she is not d one,sai wata xuciya tace idan ba ita bace wacece da har ammy xatayi fushi ,he doesn't no d time ya kankame nabla a jikin sa wanda yasa na tsura masa ido ina kallon sa fuska ta dauke da murmushi ,komi yasa shi happy ,cikin kunne hade da wata irin murya mai fixgar mutum yace baby ur now a mother my lubna have born a baby for us ya karashe fadin mgnr yana sakin mun hot breath a cikin kunne wanda yasa ni jin yarrr,har saide ta kara shigewa jikin sa ,fuska dauke da murmushi tace wow yaya mai aka haifa?,amma Allah kasa baby girl aka haifa tafada tana jiran mai xaice ,maimakon ya bata ans sai sanya bakin sa yayi cikin nasa dana nan salon tafiyar ya canxa kala,
"Da safe yasa aka naimar musu filet ba karamar sayayya sukayi wa baby da lubna ba ,don da safe yakira abbu nan yafada masa abunda aka haifa,
"Karfe 2 girgin xai tashi,gashi akwai mgn da xasuyi da Ammar ,duk wada yaso basu samu lkc ba,
"Sanye take cikin Arabian gown tayi rolling kanta da Vail ,kamshin turare mai sanyi ke tashi ajikin ta hannu ta sanye cikin na Ahmad dake sanye cikin kana nan kaya,
"Amnah da Ammar suka rakosu compound din building wanda ke xagaye da soldiers inda aka laya musu motoci Ahmad ya tsaya da Ammar suna mgn ,
"Rike hannu Nabla amnah tayi fuskar ta dauke da murmushi tace kanwata gashi har xaku tafi ban samu mun gana ba ,amma sai ki ban no. Nasan before suna muma xamu shigo ,
"Kallon inda ya Ahmad yake kmr xatayi kuka tace tana hannu sa , murmushi kurum amnah tayi kamin tace ay babu matsala duk lkc da xanyi mgn dake xan ce ya baki,
"A daidai lkc Ahmad da Ammar suka xo wurin,kallon nabla yayi,ya maida kallon sa ga amnah kamin yace me kikayi wa baby na naga fuskar ta ta canxa yafada yana jawo ni jikin sa duk da ina kokarin xare jiki na , murmushi amnah tayi tace rankwashi na sakar mata koh xaka rama mata tafada tana komawa bayan mijin ta,
"Da kin tsaya da kinga da xan sakar miki biyar,lekoh kanta tayi tana bayan mijin ta tace ay koh ga honey ya ramamin koh ba haka ba honey?,
"Murmushi yayi yajawo ta gaban sa yace me xai hana my luv,
"Guntun tsaki Ahmad ya saki yaja hannu lubna suka shige car,bye bye Amnah da Ammar suke musu suna manne da juna.
***Wasa wasa lubna taki shayar da baby kuma mommy bata ce mata kala ba ,aunty Aisha nason yin mgn amma sanin halin mommy da yadda take kwanar lubna yasa takama bakin ta tayi shiru
"Ammy tayi mamakin yadda taga idan baby tayi kuka ake dirka mata madara da ruwa ,lkc ma abbu yayi ma yarinyar huduba da kiran sallah,
"Abun ba karamin mamaki yabama ammy ba ganin lkc lubna na xaune ta kunna waya an jingina mata pillow
Sai famar ibada takeyi wato chatting tana posting din photos din baby ,
"Amma gaba daya kmr bata san da baby ba a duniya sai famar gwasine gwasine take yi,
"Misalin karfe 6jirin su ya Ahmad da nabla yayi landing a airport din abuja,
"Yaran sa suka xau daukar sa mota tafi goma sai famar jiniya ke tashi,gidan sa dake gwarinfa motocin suka nufa,
"Bakowa a gidan sai masu aiki ,as usual precious ita ta bude musu kofa,
"Kallon mamaki take musu kamin ta iya bude baki tayi ta gyada su,bai amsa ba sai nabla da ta daga mata hannu,
"A gaggwa ce suka kara shiryawa
,Don xuwa asibiti ,
"Ita kadai ce cikin dakin sai baby dake kwance cikin showel saman bed tana bacci ,lubna koh na chatting,
"Ahmad ke gaba nabla na bayan sa ,kwata kwata ya mance da nabla yaxo ya kuma manta abunda xai iya faruwa,
"Duk da taji kukun buda k'ofar baisa ta dago da kanta ba,
"Har saida taji kamshin perfume dinsa na mata yawo cikin hanci,
"Idon su na sarkafe jikin na juna,wani sonta da tausansa yaji ya kara shigan sa ,
"Hardai yadda yaga tarame sosai,he doesn't know d time ya rungume ta sosai a jikin sa,bata iya hana shi ba ,itama tasan tayi kewar sa sosai,
Gaba daya hankalin ta ya tafi ga baby dake sanye cikin overoll tana bacci ta sai kamshin new born baby take ,kallon ta sosai nabla keyi yadda ta hango tsantsar kamar da sukeyi da ita idan har ba gixo idon ta ke mata ba

NIDA YA AHMADWhere stories live. Discover now