NIDA YA AHMAD

3.8K 333 34
                                    

*🍒🌺NIDA YA AHMAD🌺🍒*

*[ROMANTIC LOVE]*

*WATTPAD@ASMASANEE*

*INSTAGRAM@BYNERH_AUGIE*

*DEDICATED TO REAL MAMAN WALEEDA*

*BESTOWED TO MY BOY AYMAN*

Ina Alfahari da duk wani masoyana da duk wani kwanar rubuta na ana mugun tare fans♥️

*103~104*

    "Nan take duk wasu sojawa da aka kafe suka dawo cikin hayyacin su ,ganin abunda yake shiri faruwa yasa yan kungiyar BCA suka fidda guns dinsu suka fara sakin artabu nan wurin ya kauraye da halbi tsakanin BCA da soldiers,
  "Halbin da akeyi ya hadda sama mutum biyu daga cikin wurin tashi da sumewa,
  "Kukan guns dinda ta jiya ne yasa ta dawo wa cikin hankalin ta ,ganin abunda ke faruwa yasa ta mike tana dingirsa ta samu ta mike don samun wurin b'oya ,
  "Amma cikin rashin sa'a tana mikewa tafara tafiya ta tsaya cak sakamakon ciyon da taji ya ratsa ilahirin kafar ta,bata kai ga dukewa ba taji saukar wani aradu saman d same chin din ta,nan take tayiiiii luuuuuuu ta fadi k'asa ba sauran numfashi tattare da ita,,,
  "Wannan halbin da lubna ta samu Ahmad aka je a halba bullet din ya sauka gare ta bcos of kau cewar da yayi,
"A kuma lkc ya samu damar karbar yumna da bata numfashi daga hannu katon gardin dake rike da ita sakamakon halbin da ya sakar wa gardin nan take aka kwashe shi akayi waje,
  "Juyawar da xaiyi kaji sautin gun buuu sai ga shoulder dinsa da sauri ya juyo yana dukewa ,
  "Duk da ganin fuskar wadda ta halbe shi bai hana shi sakin halbi ba sai a chin din mommy larai nan ya kara sakar mata wani a daya chin din duk wannan halbin da yayi da hannu sa da ta halbe shi dashi yayi daya hannu kuma yana dauke da yumna,,,
  "Lkc da yayi mata halbi na farko wata k'ara ta saki wadda tasa tayi tangal tangal tayi baya dibis tafadi bata ida faduwa ba ta kara jin saukar wata a chin dinta wadda yasa tafadin kasa luuuu gashi mommy larai ba baya ba wurin kiba nan ta fadi k'asa timmmm ,,, cikin rashin sa'a tafada saman wani karfe me tsini dake gefen wurin ya cake mata lab din ta ,kamin kace me Mommy larai ta fita hayya cin ta ,,,
  "Nan sauran soldiers suka samu suka cafke sauran yan cult din amma basu sani ba ELNASIR yabi ta wata k'ofar baya ya fice ,hadda su mommy larai duk aka tattara a jibge su a mota daya ,ciki koh hadda FM wanda yake tamkar bashi da rai kuma har lkc yana rike da sandar magic,
  "Lkc ya Ahmad ya fita daga wurin ya shiga mota yana rungume da yarinyar sa baya ma jin zafin halbin da akayi masa ,,,,,,,sai abubuwa dake kokarin tarwatsa xuciyar sa ,,,,,, lubna, mommy Larai yake maimai tawa a xuciyar sa,,,
  "Ammar bai samu rauni koh daya ba yana kuma cikin wa'inda suka fito daga karshe ,har xai gota wani gun,sai yaji xuciyar sa bata basa yabar wurin haka yasa ya saita bindigar sa yayi ma wurin muguwar kaura nan take k'ofar ta balle,,wani irin fitinan ne wari ne ya doshe hancin sa wanda yasa shi daude hanci sa da sauri,,,,
  "Kwance take jina jina cikin jini ga dan k'aran kashi da ta saki wanda shine musabbabin warin da dakin keyi ga karnin jini da ya hade da zarnin fitsari da kashi ya kara janxa atmosphere din dakin kallo daya xakayi mata kasan raping dinta akayi ,koh raping dinma irin na wulakan ci akayi mata, soldiers biyu yasa suka dauke ta aka sa ta cikin mota wa'inda xa'a kai hospital,,
  "Ammar ke jan motar da uban gudu ganin yadda kamannun ya Ahmad suka canxa jijiyojin kansa suka hirda suka fiffito abunka da farin mutum gaba daya ya canxa ,
  "Double yake ganin mutane kamin su ida kai hospital diff baya ganin komi sai baki har time din diyar sa na kwance saman kirjin sa,
  """Emergency gaba daya a ka barbe su both ya Ahmad yumna Lubna , mommy larai,zeenarht  da duk sauran wa'inda suka samu rauni,
  Amma gaba daya hospital din xagaye take da soldiers,
  """K'arar kiran da wayar sa ya tsayar daga shi daga xaryar da yakeyi MY BABY number da ta kira shi da sauri yayi picking call din yana mai furta amnah ,wani kuka ta fashe dashi duk wada yaso tayi shiru kinyi tayi hakan yasa shi ce mata ta same shi a general hospital bai jira jin abunda xata ce ba ya datse kiran,
  "Sai a wannan lkc xuciyar sa ta bashi damar kiran abbu dana shi ma haifa ya sanar dasu ,all ready uwayen sa sun gani cos har anfara yada abubuwan ga tasho shin yada labare,duk wanda ke kallon news zai gani,,,
*****
  "Xaune suke gaba daya a dining table suna lunch amma banda abbu, twins sai faman surutu suke yi ammy na hana su tanayi musu rashin da cewar cin abinci ana surutu kwata kwata is prohibited in Islam bai da kyau suna a haka abbu ya shigo parlour kallo daya xakayi abbu ka gane yana cikin damuwa,,
  "Cike da damuwa ammy ta tare shi tana tambayar sa me yake faruwa,wanda bai boye mata komi ba ya sanar da ita abunda ke faruwa ,wanda sai da tayi tan galgal tayi baya xata fadi da sauri abbu ya taro ta jikin sa ,,,,
  "Rasssss naji gaba na  ya buga har saida dan cikin na ya motsa ,ban kalle su ammy ba na mike na bar dinning table din ba ,
  """"Lkc da xasu ammy ta shigo tafada min tace sun tafi na kula da kai na da twins,Allah ya kiyaye nayi musu ,na koma wa ta nayi kwanciya ta,
***
   "Tun tafowar su ammy ke tambayar wai me ya faru dasu ne kuma ina lubna ,amsa daya Ammar ke basu itace lubna da yumna duk basu da lpy,,,, mommy su Ammar ce ke kwantar ma ammy da hankali,su amnah duk suna wurin,,,,
    "Ⓜ️ISALIN KARFE 10 na dare an samu wasu daga cikin su sun farfado kuma anyi musu dressing ,cikin wa'inda suka farfado akwai YUMNA,LUBNA,MOMMY LARAI ZEENARHT(amma ita ba wanda yasan tana hospital sai ammar)(da yake FM ba asibiti aka kai shi ba ankai shi Islamic centre ,an samu nasarar farfado daga shi ,direct daga wurin cell aka wuce dashi,,,amma banda oga Ahmad ,sosai doc yayi musu bayanin Ahmad yana dab da kamuwa da heart attack,sakamakon haka ne ya hana shi falkawa,sosai abun yasa ka su da muwa
  "Tun tashin lubna take kuka an kuma cire mata bullet dinda ke chin dinta,an dunkule kafafun da bandage tun lkc da ta farka take kuka su ammy sunyi lalla shi sunyi lalla shi amma taki shiru,lkc har su mommy ta sun tafo,
  "Yumna kan ba uhm ba a'a sai kallo da take bin mutanen dakin dashi, 
  "Sosai ammy tayi mamakin wai harda mommy Larai ,har yakai da dasa zargi ga xuciyar ta
"Me yake shirin faruwa ga family dinmu tafada tana share hawaye a fakaice,,
  "Mommy larai anji Ata gaba daya jikin ta bandage ne har ga fuskar ta sosai taji rauni a jikin ta ,

********
  "Wasa wasa har aka kwana 3 Ahmad bai falka ba, an cire masa bullet anyi masa dressing kuma,,haka yumna taki uhm balle a'a,duk wannan abun dake faruwa ina sane ,,ammy bata taba yimun mgn akan ciyon su ba ,haka nima ban taba yima ta koda ya  mai jiki ba , gara ma yau da naji tana mgn da mai aiki tana fada mata ba abun ke tada mata hankali kmr irin yadda yumna bata mgn saide tabi mutane da kalloh,
  "Gashi Ahmad shima bai falka ba,lkc ne nace mata hadda yumna bata da lpy ne ammy?,
  "Eh baby da ita da uwar gaba daya da kuma mommy larai,jin jina kai na nayi kamin na furta Allah ya basu lpy gaba daya ya kawo musu sauki "Ameen"ta amsa min tunda ga lkc ban kara mgn ba saide na kan tambaye ta ya jikin yumna da sauran su,amma ban taba lekawa hospital ba,,,
   "A hkl yake bude idon sa da yake jin sunyi masa kafirin nauhi,ga wani sarawa da kansa ke masa ,daker ya bude idon nasa ya sauke su cikin na Ammar da yake tsaye saman kansa , murmushin yake ya sakar masa ,mai makon ya mayar masa sai lumshe idon sa yayi saima kokarin tashi da yakeyi ,da taimakon Ammar ya samu ya mike xaune,,
   "Ahkl ya furta ina baby na ,dam gaban  Ammar ya buga tunawa da yayi da tun lkc da yumna ta farka bata taba cewa k'ala ba sai idanu da take bin mutane dasu,,,a k'aro na biyu da ya sakar masa murmushi yake kamin yace tana nan,ina ? Ahmad ya tambaye sa yana mai kokarin mikewa tsaye,
  "Ba yadda xaiyi dole yasa yace masa tana cikin hospital amma kabari na kira doc kamin n.....bai ida mgnr da yakeyi sakamakon harara da  Ahmad ya ban ka masa ,xaka kaini inda take ne koh sai yaya?
  "Baice kalaba ya kama masa ya mike suka fito 
"Ammy na xaune gefen ta tana bata tea suka shigo tana ganin abbie ta ta kure shi da ido tana so tayi mgn amma ta kasa ,ganin inda take kallo yasa ammy kai duban ta wurin ,da sauri ta mike takasa amsa sallamar da Ammar yayi sai Ahmadddddd da ta furtaaaa,
  "Murmushi yake ya sakar mata wanda yafi kuka ciyo tuna da abunda yafaru kamar yanxu yake ganin abunda yafaru ,lubna mommy Larai cult ,woo yafada kasan makoshin sa yana lumshe idon sa kamin yayi  taku biyu xuwa ukku ya rungume ammy ,,,yana jin kwanar mahaifiyar sa na ratsa jinin jikin sa ,,,,,,,
  "Daukar yumna yayi ya daura ta saman jikin sa yana me jin tausayin yarinyar baby ya jikin yafada yana taba wuyan ta me makon tayi masa mgn sai ma kwanciya da tayi jikin sa ,
  "Duk yadda yaso yumna tayi mgn ba respond ,baby talk mana yafada yana kure ta da ido,duk da shima ba dadin  mgn yake ji ba ,,
  "Still nanma no respond,,dago idon sa yayi ya kafe ammy da Ammar dasu ke tsaye suna kallo sa kallo tuhuma yake musu yana jiran jin karin bayani daga gare su ,ammy ce tace yadda kaga ne ta haka mumu muka ganta tun lkc da ta farka nidai ban kara jin muryar ta ba .......da karfi da iya kuxarin sa ya ajiye yumna xaune yana me fadin
  "Damn it!!! Noooooooooo I swear it will never happen don't tell yarinya ta taxama kurma damn it wlh ,natsa da Allah baxa ta sabuba sai na hallaka duk wani koh wata dake da sa hannu yarinya ta taxamo haka wlh wlh sai naga bayan su yana kai haka yafita da sauri har yana hade hanya ga wani Jiri dake dibar sa,,,
  "Su duka biyu da kallo suka bishi musamman ammy da bata san abunda yafaru,,
  "Dakin da yake xaton na lubna ne koh mommy Larai cikin su guda ke ciki sakamakon yadda yaga soldier atsaye sai famar saluting dinsa sukeyi but no respond,
  "Kai tsaye yada dakin da wani irin hauka ce yana bed dinda marar lpy ke kwance gadan  gadan.....!!!!!

Hhhhhhhh sweet ladies nd handsome guys me kuke ganin xai auko?.......har yanxun dai da sauran mu😂

Adan kayi dai ana kankaro mutuncin nan🤸🤸🤸🤸

#nida ya Ahmad
#ahmad gwarzo ko me xakayi oho Allah kadai ya sani
#lubmad wayyo Allah my lubmad kina ban tausayi 😭😭😭😭Allah yasa abu yaxo miki da sauki
#nabmad Allah sarki koh Ahmad xai tuna dake oho muku don nidai bana bayan ki🤸🤸chhiiii kada kuce wani abu dai masoyan ta ehhe😎😎
#mommy larai ana cikin artabu😂
#zeenarht wayyo taki kaddara daban take😭
#yumna rashin dacen mahaifiya ta gari yasa ki haduwa da iftila'in rayuwa ,koh me ya same ki oho Allah ne masa ni😧
#abyan nd abyaz identical twins👨‍❤️‍💋‍👨 

Muje xuwa

#so mai suma jiki

Share,vote, comment,pray nd follow

Follow me on Instagram@bynerh_augie

Asmerhluv ce 💃💃💃

 

NIDA YA AHMADWhere stories live. Discover now