NIDA YA AHMAD

4.9K 422 49
                                    

*🍒🌺NIDA YA AHMAD🌺🍒*

*[ROMANTIC LOVE]*

*WATTPAD@ASMASANEE*

*DEDICATED TO REAL MAMAN WALEEDA*

*BESTOWED TO MY BOY AYMAN*

GAISUWA TA MUSAMMAN GARE KU

*MAMISKOH HUTU*
*NI'IMATULLAH*
*MAMAN AMATALLAH*
*RESPECTABLE XARA*
*SADDIQA*
*MMN HUSNA(MOMMY TA)*
*BARRISTER HASSENA*
*HAJIYAYYE JAMEEL*
*IRON LADY(LADI)*
*MAMAN ABI*
*SHAMFAT*
*ASMA'UL HUSNA*
*MAMAN ABULKHAIRI*
*MIEMIE

*MOMMY AMATA ALLAH YAYE MIKI DAMUWAR KI*

*69~70*

"Rayuwa sannu sannu take tafiya,lkc ya ja sosai,yanxu har Ya Ahmad da nabla sunyi wata 8 a cikin swixland,
"Duk wani ciki da yar macce keyi nabla ta cika,koh ina na jikin ta ya kawo,
"Wayewa ta mussam nabla ta karayi ,saura 1 mouth ta cika shekara 16,
"Shakuwa ta kara shiga tsaka nin Ya Ahmad da nabla,har take jin wani yanayi na daban a kansa take ji a yanxu baxata iya xama ba tare dashi ba ,
"Amma har yanxu ita bata kowa son sa bane ke da wainiya da ita ba ,ta dai aje haka amatsayin shakuwa,
"Fanni krt ma next week xamu fara exam din karshe,
"Kwance yake saman bed idon sa a lumshe ,daga shi sai dogon farin wando ,baya sanye da riga,
"Xaune nake a kasa saman centre carpet wanda ke shin gede a gaban bed din
"sanye nake cikin riga wanda ta wuce cibiya ta a da kadan farace kal sai dan guntun wando pink colour,
"Sumar kaina da tunda muka tafo ba'a taba kitsa shi ba ,saide a gyara shi,
"yanxu haka ma tufke yake cikin ribon yana fidda kamshi mai sanyi ,
"Hannu rike da wayar da taxamo mallaki a gare ni ,
"Wani abu me muhimmanci nake naima amma na kasa samu shi,sai wani abu da xuciya ta ke bijiro min dashi na daban,
"Wanda xuciya ta tafara mantawa da tarayya ta dashi,amma ban san abunda yasa yau nake jin wani abu nataso min a gare shi,
"Ina tsoron abunda xuciya ta ke ingixani na aika ta ,idan har na tuna da yaggi ukku dake daure saman kaina,
"Amatsayi na wadda ta tashi cikin yalwa taccen ilimi addini, nasan abunda xuciya ta ke so na aikata bai kama ta ba sai ,
"Duk da haka na k'asa tsayar da xuciya ta da aika ta abunda take so,
"Tsaf na saka number da na kasa manta ta cikin brain dina,
"Dago kaina nayi na kai kallo na kan Ya Ahmad da bacci ya dauke shi,bacci yakeyi cikin kwanciya hankali yana sauke numfashi cikin kwanciyar hkl
"xuciyar sa na bugawa kada kada,
"dauke ido na nayi kansa na maida saman screen din wayar na danna dialing,
"Ringing daya xuwa biyu akayi picking call wanda saida naji xuciya ta ta buga lkc da aka dauke kiran,
"Hannu na na shaking na kara wayar saman kunne na,
"Can aka fara mgn da fadin hello wake mgn Ashake da kuma gani yadda akayi mgn kasan wanda yayi ta yana cikin halin hole rayuwa
"tabas kuma haka ne lkc Najib na tare da budurwa sa wanda yake holewa da ita,ama tsayin nabla ,duk da har yanxu bai cire tsamma nin samun abunda yake so gare ni ba,
"Cikin muryar shauki ya axa kansa saman wuyan buduwar sa mai suna esha yana sakar mata iska saman wuya ya kara fadi hello,
"Duk da yana yin da naji yayi mgn bai hana fadin najib a tausashe
"koh a dream yaji wannan murya baxai hana shi gane murya wacece ba,
"Amma da yake abun nasu yayi nisa bai san duniyar da yake ciki ba ,da kuma irin abunda esha ke sakar masa ,wurin yafadi Nabla ,baki subace masa yace My esha kece My esha tabamin nan koh....bai ida fadin abunda yake son fad'a ba esha ta cafke bakin sa ta shiga bashi hot kiss baka jin sautin komi saina gurnani da nishi,
"inalilliahi wa'ina ilaihi raju'un,itace kalman da NABMAD ke maimai tawa tare da sakin wayar k'asa,
"Na dama da na sani suka gauraye mata xuciya lkc daya,
"Tsanar sa take ji na fito mata ta ko wace gaba ta jikin ta ,
"ban san time dinda na fashe da kuka mai tsuma xuciya ba amma sautin kukar baya fitowa,
"Ba kalmar dake fitowa a cikin huhu na xuwa mak'ogaro na tana bada sautin na tsaneka Najib ,na sani rayuwar da nayi da kai ta dan lkc,
"Ashe najib Dan iska ne ,ban sani ba ,ka cuce rayuwa ta dake begen ka,na tsane ka na tsane duk wani wanda ke kusanci tare dake,
"I almost spend 30 mint ina kuka ta jin ta kaicin abunda na aikata,
"Musamman lkc da Ya Ahmad yayi jiyo nakai kallo na gare shi,
"Ba Abunda ke yawo acikin kwakwal wata sai irin kulawar da yake nuna min ,tattali nuna so gare ni,
"nan kuka da nakeyi ya k'aru ina mai kukan na dama
"saida na ci kuka na sosai,kamin na mike na shiga toilet na sakar ma kaina shower,
"da fitowa ta ban na haura saman g'ado na sanya jiki na cikin na Ya Ahmad ,wanda yasa saida ya motsa amma bai buda idon sa ba ,
"sakamakon ruwan dake jiki na ,
"Saima hannu sa da yasa ya janyo ni jikin sa sosai,
"Kallon fuskar sa nake yi wanda ke fitar da kwar jini na musamman,
"Tafin hannu na na axa saman fuskar sa ina jin bugun gaba na na tsanan ta gudu,
"Wanda banta ba jin irin haka ba sai yau ,duk da sometime ina jin bugun xuciya,
"Har yanxu idon sa a lumshe suke saukar lip dinsa najiya saman lip dina wanda saida na jiyo na kalle sa still kuma idon sa a lumshe suke,
"lumshe manyan oly eyes dina nayi ina mai jin wani sanyi na ratsa xuciya ta ga kuma bugun xuciya ta dake tsanan ta,
"ban wani jima ba bacci ya dauke ni har lkc bakin mu na a hade,
"Misalin karfe 6 amma dai 6 bata idaba,
"xaune nake saman ya Ahmad dake xaune saman kujera yana Waya da Ammar dake masa bayani Akan wani Sako da suka sama an turo musu Akan bincike da sukeyi akan BCA,
"Inda yake fada masa sakon kamar haka,
" _da farko dai wannan tambari ke sama 🦒 kamin smile 😊ya biyo baya sannan rubutu kmr haka yabiyo baya,_
" _hhhhhh ,chance daya gare ku kana nan kwari,ina mai baku shawara da kufidda kanku da naiman sani menene BCA,kada lkc damar ku ya wuce in kunne yaji gangar jiki ta tsira_
_"wannan ya biyo baya daga karshe,_
🦒🎭
"Sanyaryar ajiyar xuciya Ahmad ya saki kamin ya sakar ma Ammar da tambayar da kmr haka,
"Bayan haka me suka turo maka dashi?
"Ba wani abu da suka turo dashi,sai dai duk iya bincike na nasamu number dake amfani da ita babu,a ta kaice ma message din baiyi a fairing koh ina ba,
"Xuciya ta na bani ko suwa na xasu xama ciki daya daga cikin wannan ,babban dan siyasa ,koh babba mutum wanda yake da babban mukami ,koh kuma mai dunbin dukiya ne,,
"idan har bai xama daya daga cikin suba xai xamo gaba dayan sune BCA,Ammar yafada yana sauke numfashi,
"Hannu ya aza saman fuska ta da kallo daya xakayi mata ka gane ina cikin damuwa,
"yana shafawa,a cikin xuciyar sa yake fadin baxai iya taba yadda ace mutum ne BCA ba ,an turo wannan sakon ne don a using dinmu ,haka na nufin akwai wanda ke tare damu yana kuma fitar da abunda muke tattauna wa tsakanin mu,
"Wanene wannan koh wacece wannan ?,
"Jin shiru yayi yawa yasa Ammar fadin Sir!
"Dawo yayi cikin hankalin sa ,bai iya cewa komi ba sai fadin yayi xan duba abu,
"Ammar na jin haka ya gane abunda yake nufi ya datse call din
"gaba daya hankalin sa ya maida hankali sa gaba daya kan fuska ta yana kokarin karanta yanayin da nake ciki,
"muna cikin haka wayar dake gefe na ta dauke ringing ,a tare mu biyu muka maida hankalin mu kan wayar....
"number da na gani tana yawo saman screen yasa naji gaba na yayi wani irin bugu da yasa sai da na dafe xuciya ta,,,,,,

Don't forget to

Vote
Comment
Share
Follow
Nd Also Pray

_*Adan kayi dai ana karkaro mutuncin nan dai wlh😅*_

*Asmarhluv💋*

NIDA YA AHMADजहाँ कहानियाँ रहती हैं। अभी खोजें