NIDA YA AHMAD

5K 354 12
                                    

*🍒🌺NIDA YA AHMAD🌺🍒*

*[ROMANTIC LOVE]*

*BY ASMALUV*

*WATTPAD@ASMASANEE*

*DEDICATED TO REAL MAMAN WALEEDA*

*BESTOWED TO MY BOY AYMAN*

*YA HAYYU YA KA'YYIMU BIRAHA MATIKA ASTAGIR ASME SHAIRA KULLAHA WALA TAKILLU ILA NAFSIHA 👏*

_Pls sis meye haka ku rasa yadda xakuyi doc dashi 2 page kadai,gsky banji dadi ba,ban hana ayi doc ba amma kuyi tsari kamin kuyi shi_

*31~32*

"Bottle of water ya dauko ya xubamin saman fuska wanda yasani jan dogon numfashi ina kara kankame jiki na wuri guda nayi matukar tsorata"
"Shima kansa numfashin ya sauke a hankali,ganin har yanxu ina cikin tsoro,jiki na har shaking yakeyi,
"A hankali ya jawo ni jikin sa ya kwantar da kai na saman kirjin sa,wanda yasa ni jin kamshin expensive turaren dake jikin sa,
Shafa baya na yayi a hankali kansa ya aza saman wuya na,wanda yasa ni jin yanayi na daban,har ina jiyo saukar numfashin sa cikin ear dina har yanxu a matukar tsora ce nake,
"Cikin kunnena yace what is happen to u?open ur eye and look at me ni kadai ne ba kowa yafada so slowly"
"Da sauri ta bude idon ta don ganin idan har abunda na gani ya wuce,amma ina bude oly eyes dina arba da abun,
"Ban san time din da na kwala kara ba ina kokarin janye jiki na daga nashi,,
"Da sauri ya kara matse ni cikin jikin sa cikin tashin hakalin,
"lkc daya na canxa har wani kala fuska ta tayi ga precious tears dina dake xubo wa daya bayan daya,
"Lubna dake tsaye gaba daya yaji jikin ta yayi weak pretending ya hana ta yin abu mara kyau a wuri,
"kara sowa tayi wurin tana ma haushi ,kishi,tsana kai infact everything ma ji take a wannan time"
"kusa da ya Ahmad ta xaune,ciki sanye tace koma miye ke da munta is coming from ur body so think about"
"dan juyowa yayi ya kalle ta sai kuma ya maida kallon sa ga jiki sa,
"duk iya dubawar sa bai ga kumi a jiki sa ba,tunani yafada can tunani sa ya tsaya a wani lkc da yana daya daga cikin abunda baxai manta ba
"A wata rana Saturday,an tashi da yanayi mai dadi,me tafe da shauki da sanyi duk wasu fureni na motsawa a hankali,Matashin saurayi ne wanda baxai wuce shekara 18 xaune saman kujera fara yana pressing din waya a hankali,,
Da gani yana cikin nishadi yana jin dadin yanayin da yake ciki har wani lumshe shanyayen blue eyes dinsa yakeyi"
"yarinya ce wanda baxa wuce shekara 5 to 6 y tashi da gudu,sanye take cikin uniform daga ganin daga islamiya take,fuskar nan sharaf da hawaye da majina,
"direct wurin wannan handsome guy din ta nufa,
"Saman jiki sa tafada tana kara sakin kuka,
"A hankali ya bude idon sa ya sauke saman yarinya nan da take kwance saman jiki sa kayan na ta sunyi juwul da datti,,
"Dago da fuskar ta yayi daga jiki ,tabi fuska yayi yana ya mutsa fuska,
"hand chief,ya xaro wanda yake fitar da kamshi mai dadi,
"hand chief din yasa yana share mata fuska ya share mata hancin ta dashi,but still bata bar hawayen da takeyi ba,
"ajiye hand chief din yayi gefe,ya daura ta saman jikin sa cike da kulawa ya kira yarinyar da suna nabeela,
"bata ans ba amma ta dago da ido na sa tana kallon sa,,
"Murmushi yasakar mata yace me kuma yafaru daga dawo war ki da islamiya sai kuka me yafuru?,,
"Saida taja majina tasa hijab dinta ta goge fuskar tafara mgn tanaja,,
"b...a.. .ya...sa..mi..ra...ce...na ..ji...ta.. .na. .ce....wa.....wai...xa....ka...je.. .ai...ki...so....ja
"Don Allah ya Ahmad kada kaje,banaso ganin so a duk lkc da naga wani sanye da kayan nasu na kanji tashin hankali wani lkc har na kan iya suma na tsane duk wanda ke aikin ta ida mgn muryar ta na cracking"
"tsayawa yayi yana tsura mata blue eye dinsa,yadda ta xauna tana fadar mgn sai kace wata big girl,,
A wannan lkc bai dauke mgn ta da muhimman ci ba,hakan yasa ya lallashe ni,yana mai karya ta mgn su ya samira,,
"Nauyayyen numfashi ya sauke lkc da yake dawo ciki hankali sa,tirkashi yafada axuciyar sa,
"Nikoh har lkc ina kokarin kwace jiki na ajiki sa ina kuma hawaye,
"Saman 3 star ya ajiye shi ya haura saman,bai dauke time sosai ba ya sauko ya canxa wando nasu xuwa na jeans,,
" Har lkc lubna na xaune tana girgixa kafa da kai,kallo daya tayi wa Ya Ahmad ta dauke kanta cike da ta kaici da haushi,
"Lkc jiki na har rawa yakeyi tsabar tsorata,
"da yake meeting din 12 ne gashi har 12 or 5 tayi,yasa ya tadani xaune yana kallo na cike da tausayi,
"Oya Nabeela bude eye dinki yanxu ,koh kixo banyi ba saima kara kulle ido na da nayi,
"Ganin yasan baxan bude ba kums xanyi westing time dinsa yasa shi dakamin tsawar da tasani bude ido na da sauri a firgice da tsoro,
"Bani ba har lubna dake xaune sai da ta firgita,da tagane ni yayiwa taji dadi sosai taji duk wani xargi da take masa ya gushe,,
"oya tashi da sauri na mike jiki na na shaking ,duk da haka naji dan sanyi a xuciya ta tunda banga sa da uniform din nasu ba,,
"Murmushi lubna ke ta saki harda fadi a dawo lpy,ya amsa mata ne ba don kumi saida kada na lura da akwai wani rashi fahimta tsakanin su,
"koda muka fito anyi parking car a second compound har kuma lkc jiki na bai bar rawa ba,
"Mu biyu ne a baya sai driver dake driving a hankali ,tunda muka shiga mota ba wanda ya kalle daya daga cikin mu,daga karshe ma sai nasaka kaina cikin labs dina"
"A daidai gida su abbu driver yayi order bada jimawa ba gate man ya bude gate suka danna hacin mota cikin farfajiyar gida mai dauke da abubuwan birgewa"
"A first gate din gidan nasu driver yayi parking mota ,saida ya sara ma sa kamin yace sir! mun iso,kada kansa kawai yayi,,
"Kamar baxaiyi mgn ba yace just call isah for me"
"fita driver yayi don cika umar nin oga,,
"ya dauke 2 mint kamin yace NABEELA,
"Da sauri na dago da kaina sauke saman fuskar sa wani faduwar gaba naji wanda yasa na sauri sauke kaina kasa ina wasa da ya tsuna,,
"ba komi na tuna dashi sai wani lkc da wani mutum da naka sa gane ko wane ,a wancan lkc shi kadai ne ke kira na da wannan suna ,na kasa gane koma wanane wannan ,tunani na ajiye a kan kila ya rasu,,
A hankali ya matso kusa dani har ina jin numfashi da yake saukewa,,
"Hannu ya janyo ya saka cikin nashi yafara murxawa a hankali har wani lumshe ido yakeyi,
"A hankali yace saura idan kika je ki saka musu damuwa kamin naxo kin saka musu hawan jini da rashin jiki still yana murxa fingers dina,
"a ciki raina nace jimun wannan mutumin mai ya dauke ni,oho ay dadin abun idan ni banji shiko kuma dan iska na mur guda baki,,
"banyi aune ba naji saukar bakin sa cikin nawa yana tsotsa kamar yadda ya saba,
"Bai tsaya ba har saida yaji ana knocking din glass,ya koma gefe saida ya na tsu sa'an yayi kasa da glass,
"banji abunda suka ce ba sai ji nayi yace nafita,nikoh lkc sai goge baki na nakeyi ina masa Allah ya isa,,,,,,,,,,,

_Vote_
_Share_
_Comment_

_Ar needed_

_Asmaluv💋_

NIDA YA AHMADWhere stories live. Discover now