NIDA YA AHMAD

3.7K 349 50
                                    

*🍒🌺NIDA YA AHMAD🌺🍒*

*WATTPAD@ASMASANEE*

*INSTAGRAM@BYNERH_AUGIE*

*DEDICATED TO REAL MAMAN WALEEDA*

*BESTOWED TO MY BOY AYMAN*

*101~102*

       "BCA...!!!
Shiri na daban sukayi wa wannan bukin na karshen shekara don akwai sababbin shiga da aka dauka ciki hadda lubna ,gaba dayan su kuma a lkc daxa ayi bikin lkc xasu bada jinin  su I means jinin da yaxamo nasu,,
  "Yarinya ce karama wadda bata wuce shekara hudu ba sanye cikin doguwar riga b'aka(jallabiya)gashin yarinyar ya murmude ya xubo mata hannu  ta rike da zabgegiyar yuka bakin ta na fitar da jini yana yowa k'asa da wasu irin zabgegun hauro jajja dasu sosai kamannun yarinyar yafito sat kmr jinnu a hkl take tako tana nofa ta bakin ta yana furta mommy kada ki bayar dani mommy kada ki kashe ni mommy kada ki bayar dani da hannu mommmmmmmmyyyyy cikin wata katuwar raxananne murya mai fidda a mohhhh ta ida mgnr,
  "A daidai kuma lkc lubna ta falka daga mummunar mafalkin da takeyi,
  "Inalillahi wa'innailaihi raji'un itace kalmar da tafito bakin ta  kamin ta   fashe da matsanan cin kuka at d same time kuma tana fadin wace musiba bace wannan ke shirin faruwa da ita,wannan mafalkin ya xame mata jiki ,wanda koh ba bacci takeyi ba koda runtse ido tayi sai taga yarinyar ta da wannan irin shigar da wannan halitta 
  "Yumna ce yarinya yar shekara hudu tana kokarin shiga 5 sanye da d same clothe din da uwar ta tayi mafalki dasu ,saide yanxu yarinyar kamannun ta lpy qlw so ke ,cos an kama mata gashin ta cikin Robin sai jallabiyar ta baka mai stone da take sanye ,
  "Da gudun ta tashigo ta mika ma uwar wayar dake hannu ta tana mommu ur phone  is ringing ta mika mata wayar ,saida ta amshi wayar kamin tace oya jeki kice nace dey should change dis cloth for u now now oya go,
  "Tsayawa yarinyar tayi tana kallon kayan jikin ta kamin tace mommy wat is wrong me cloth?
  "Tafada tana diba kayan jikin ta koh wani abun ya samu rigar,duk abunda yarinyar keyi  tana active so attractive ,
"Ar u asking me lubna tafada tana kokarin dirowa saman gado,
  "Amma yarinyar duk da haka yumna bata ji tsoron uwar ta taba saima cewa da tayi mommy wat is wrong with d cloth ta maimai ta again,
"Dakkuwa  ta sakar wa yumna ta finciko hannu ta ,
  "Ita da kanta ta canxa mata kayan  jikin ta xuwa riga da wando ta mika mata tap ta koma daki ta sakama k'ofar key don taga wadda ta kira ta,
   *******Shiri suke sosai tunda ga conels,captain da dai sauran mukamman na soldiers,shiri idan nace haka ina nufin training sosai soke samu , tomorrow na fire fire🔥🔥🔥su kashe koh a kashe su😂😂,,
  "Bro les go nd play,abyan ya fada yana me kallon abyaz noo abyan am not going
Am waiting for abbie he told me he will be here in less dan 30 min so am not going abyaz ya fada tabe baki abyan yayi ya wuce war sa maimakon ya wuce wurin wasar tashi sai yayi inda uwar tasa
  "Xaune nake sanye da doguwar rigar armless gown wanda tafito da ciki na dagwas dashi ,ba komi nake da wayar ba sai juya ta nakeyi ina karka dawa ina tunanin duniya,
  "Mami mami abyan yake kwala min kira ,da sauri na kwanta na runtse ido ,bana iyawa da fitinan abyan nasan idan na biye masa duka ne rabon sa ,,,,
  "Ganin uwar na kwance alamar bacci takeyi yasa ya xare phone dinda nake rike da hannu ya sheka da gudu yana ihun murna ,
"Abyan kenan na fada a xuciya ta ,,,,
FIRE DAY🔥🔥🔥....!!!!

1ST JANUARY ,2019 12PM@BAREWA CULTISM ASSOCIATION....!!!!

    "Katafaren hall ne babba wanda bansan yawan mutanen da xai dauka ba anyi wa wurin decoration black nd red koh red ma irin red din nan mara kyau da fasali dinnan kallo daya xakayi wurin kasa wurin tsafi ne irin yadda akayi abubuwan,,,
  "Mommy were did we come here nd were ar u wearing dis cloth to me? mommy am scared of dis cloth yumna tafada tana fashewa da kuka bilhakki tsoron kayan nan take ji kuma iya gaskiyar ta take fadi,
  "Duk dauriyar ta sai da ta fashe da kuka lkc da ta kare sakawa yarinyar hula jawur da ita ,riga ce Tioga ja anyi mata doguwar riga da shi baima ida kai mata k'asa ba sosai ta hugging din yarinyar jikin ta tana mai kuka ,a hkl take fadi ke yafe ni yarinya ta nasan tun kina k'arama ban xame miki uwa tagari ba amma kiyefan ,ba yarda xanyi inba haka ba ,bani da wata mafita,cakk yarinyar ta tsaya da kukan da takeyi tana kokarin yin mgn lubna tasa hand cichife  yumna tayi luuuuuuu tafada jikin lubna tana kuka ta dauki yarinyar tasa ta back site taja motar (dama ba'a gida take ba) tafara keta haxo

  "HALL☠️......!!!!
   "Sosai abubuwan da nagani yau ya matukar firgitar dani ya kuma bani tsoro,gadaje ne irin na qauye I means gadon k'arfe(bonk),,,a jere a killa xasu kai gado I shirin xuwa 30 yara ne manya kwance , mata ,maxa tsofi,da yara koh wannen sanye da tiogo irin na yumna ciki koh harda yumna saide yanxu gaba d'aya an cire musu  hula,
  "Hummm babba mgn wai dan akuya ya haifi dan kaza FM MURTALA TANIMU ,gudan FM na sojawa ,duk wani mai akin soldier na k'asa yana bayan sa shine babba hatta general na bayan sa shine tsaye gaba rike da wata yar karfe mai dan tsawo kmr ta glass,sanye koma cikin jajjayun kansa ya daure west da bakin yadi ,gefe sa kuma wani dan table ne mai dauke da wani  katon madubi gefen sa amma an jicci baxaka taba dauka madubi bane sai  aka jera kwaryaye gefe,sai wani wuri da akayi kmr wurin sa kai (irin abunnan da ake sa kan mutun idan xa'ayi ma wankin kai saloon tam irin shi)amma wannan na karfe ne kuma wannan kmr gidan wanka yake,
  "Agefe daya gefen hango kujeru ne guda biyar inda MOMMY LARAI CE xaune ta hakin ce da irin shiga ta FM ,ELNASIR TUKUR sai wasu mutane ukku wa'inda da ganin su manya mutane ne da kuma gani manya ne a wurin,
  "Inda wadannan bonk suke na aka shinfida wani carpet jaa,har xuwa karshen inda bed dinnan suka kai,Anan su lubna suka xauna koh wannen su yaxauna inda wanda koh wadda xai bayar inda koh wannen su yau yasa kaya na kungiya,kallo daya xakayi lubna ka gane bata cikin natsuwar ta
   "Abayan su kuwa kujrune birjir koma duk mutanen su sun cika su koma mafiya yan siyane da masu kuddi da kuma masu fada aji,,,,
   "NAn taro yafara guda na inda suka fara abubuwan nasu,saide abunda basu sani ba artabu nacan ana fafatawa a waje sosai yan kungiyar bca suka shirya duk da har yanxu ba wanda yayi halbi tsakanin su,
   "Yaki suke falfatawa inda har soldier din suka samu nasarar cafke masu gadin kungiyar don kam soldier din sunxo da yawa ,anan suka rutsu xuwa cikin hall inda suke jiyo surutun su,
  "Kada ko motso ita ce kalmar dake fitowa cikin bakin soldier lkc da suka rutsu gaba daya cikin hall inda koh wannen su suka axama daya bindiga amma kamin su karasa wurin FM yayi saurin juyi da wannan magic stick din nasa nan take duk wani soldier dake cikin hall din ya kame kmr idol (bunki)
  "Wata kafiran dariyar suka sake a tare ciki koh harda mommy larai,amma su lubna da sauran new one din har da kuka cikin masu kuka harda lubna don ita ganin take karshen sune yaxo,
"Kallo ta takai kan yumna wadda ke kwance kmr gawa,nan ta fashe da kuka tana da nasanin wannan rana(hummm I repeat it lubna 99 day for d thief 1day for d owner),,
  "Sai BAREWA suke tafada ,kamin yace su da kata yana mai aje sandar hannu sa ,kamin yace yanxu xasu fara sadaukar da jinin ga tsatsansu nan kowa ya natsu duk kuma wannan abun da akeyi soldiers na nan kakkafe kmr idol cike koh har da Ammar saide banga AHMAD ba,
   "Mommy larai da ELNASIR na daya daga cikin musu yanka,nan namiji biyu ke fitowa su dauke mutum su axa kansa saman wurin yanka  a yanke,,,
  "Wani tsofo ne aka fara dashi saida mommy larai ta yayyafa masa ruwa ,tana yayyafa masa ya tashi da ransa ido biyu aka yanke tsofo yana mai kokarin yin kalmar shahada,
  "Haka suke yanke wa har su ka kawo kan YUMNA,wanda sun je su dauke ta lubna tayi   kukun kura ta rikoh kafafun yumna tana kuka take fadi wlh miwasmit inji fillu wallahi nayi na dama wlh baxa ayan kanmi yarinya ta ba ina gani da ido na ba ,xan baku abubuwan da kukayi mun miwasmit, miwasmit, miwasmit, nayi na dama nayi na dama tace kalmar da take maimai tawa kallo daya xakayi mata ka gane bata cikin hankalin ta,baxa'a tab'a hada karfin mutum biyu ba kuma koh mutum biyu maxa hakan yasa suka fixge ta da karfiiii suka nufe wuri , xuciyar mommy Larai ba imani ta yayyafa ma yumna ruwa   nan take yumna ta falka tana bude idon nun ta tayi saurin ta mayar dasu Abbieeeeeeeeeeee itace kalmar da ta furtaaaa
  "RAF RAF RAF suka jiyo tafi abayan su da sauri suka jiyo,
  "Sanye yake cikin soldier uniform dinsa hannu ba gun ba yuka uniform din kadai ne a jikin sa kallo daya xakayi masa kwar jinin sa da haibar sa xata cika ka,
   "Direct wurin su ya nufo kuma ba wanda yayi kokarin hana sa,
  "Great yafada yana sakin killer smile wanda da ganin sa na yake na,
"Koh amafalki mutum biyu xuwa ukku suka ji wannan murya xasu gane a tare mutanen nan biyo suka kai duban su gare shi ,har suna rigan gaye inda dayar ke fadin Abbieeeeeeeeeeee tana mai kuccikuccin don ta kunce amma takasa,
  "Ina daya ke fadin A....H....M...A...D.. muryar ta na sarkafe wa kamin tafadin luuuuuuu a k'asa somee,
  "Gaba daya bai damu da ita ba saima hankali sa da yattara gaba daya kan yarinyar sa ,,,,
  "Kamin kuma ya daure fuska yace who is ur.....bai da mgn ba da sauri ya duke kasa hade da jawo Wannan madubi dake gefe ya karama sandar dake hannu FM nan take FM ya kafe ya kasa gaba balle ba ya xama idol rike da magic glass stick,,,,,,,,,,,,,,!!!!!!
  

~Hhhh fans yakuke jin page din gaba xai kasance ,I need comment~

Ina nan ina wanke laifi na fans,munma kusan kammala wa 🤸🤸🤸🤸🤸🤸🤸

Instagram@bynerh_augie

#nida ya ahmad
#Vote
#Share
#Comment
#Follow
#pray
#Ana mugun tare
#so mai tsuma jiki

Byneerh for life
 

NIDA YA AHMADOn viuen les histories. Descobreix ara