NIDA YA AHMAD

4.8K 413 18
                                    

*🍒🌺NIDA YA AHMAD🌺🍒*

*[ROMANTIC LOVE]*

*WATTPAD@ASMASANEE*

*DEDICATED TO REAL MAMAN WALEEDA*

*BESTOWED TO MY BOY AYMAN*

Allah Al kabeer👏

_La'ila ha'ila anta subhanaka innee kuntu minal xaleemin_

_"Duk wani musulmi wanda yaroki Allah da wannan addu'a a halin rashin lpy sau 40 idan ya mutu cikin halin rashin lpy,xa'ayi masa sakayyar mutuwar shahada.idan kuma ya samu waraka, hakika,Allah xai gafarta masa dukan xunubin sa"_

*49~50*

"A hkl na mike,neck lace,earring da bangles na cire na ajiye saman cushion, hanyar da naga tafito daxo ita na biya,
"Ahkl cikin xuciya ta na furta Masha Allah bed room din na kallah iya tsaruwa ya tsaru, duk da ba wasu tarka ce ne acikin su ba"
"Toilet na shiga na cire kayan dake jiki na nayi wanka,gefen da naga towel anyi hanging na dauki daya,
"Kallo towel din nayi ganin yadda yake,na san da nake da dan madaidai cin tsawo nasan baxai wuce maxauna ta da kadan ba,
"Hakan na dauro shi na daura na dauki daya na lauye kaina,
"Saida nafara lek'owa naga har yanxu yana xaune saman sallaya,na dauka ma bai kare sallah ba,
"Da sauri nake tafita har naxo xan gifta ta wurin sa ,tsautsayi ya afkamin, cikin rashin sa'a sulf'in ruwa yajani suuuu nayi kasa sai saman Ya Ahmad"
"Washhh nafada ido na a runtse ,har na sadak'ar da na karya"
"Bude ido na nayi na sauke saman kyakyawar fuskar ya Ahmad,idon sa a rufe suke,koh kixo baiyi ba kamar ba mutum yafada masa ajiki ba,
"Hannu na rike da towel ,duk na yun kura don na tashi nakasa,cos da nasake towel din faduwa xaiyi
"Sarai yasan abunda nake sonyi am sai yayi shiru kmr bai san abunda ke faruwa,
"Kallon fuskar sa na karayi still ng shanyayyen idon sa a lumshe,
"Hakan yasa na sadakar na dafa shi duk da haka saida towel din ya kubce, nabar wurin da sauri
"Duk abunda nakeyi yana kallon ta kasan ido,
"Idon sa ya runtse wanda lkc daya suka canxa colour xuwa red,
"Kamo lip dinsa yayi yana cixawa ahkl,yana cikin wannan yanayi yaji tsowa nafito kad'an kad'an ,alama knocking akeyi,
"Da yamike tsaye direct wurin fridge yanufa gorar ruwar ya dauko,ya axa saman bakin sa bai dauke ba sai da ya shanye ta tas,yana furxar da hucin iska mai xafi"
"Kamin yaji yana dan ganin front dinsa,k'ofar yanufa ya bude a hkl,
"Kallo daya yayi mata ya dauke kansa,ita koh sai famar xabga uban murmushi takeyi,
"Tabude baki xatayi mgn ya riga ta da fadin no need means baya bukatar gswr,
"Har juya xai koma ciki cikin turanci su na British,am sir ur takeaway a ready,
"Dan juyowa yayi har yanxu fuskar nan a murtuke take ba alamar rahama cikin ta ya mika hannu alamar tabashi,
"Jikin ta har wani cracking tsabar ganin yadda Ahmad ya daure fuska tai kamar bai taba dry ba,
"Wurin ta mike masa leader ta dan shafo hannu sa ,da sauri ya dago dara daran idon sa ya axa mata ,wa'inda ke rikitar da mutum lkc daya,
"Cike da mamaki yake kallon ta ,ganin haka yasa da sauri yabar wurin,
"Kada kansa yayi cike da naxari kamin ya koma ciki ,saida ya sakama kufar key,
"Lkc cike nake da haushi duk wanda ya hado kayan nawa, ba atamfa koh haka ma lace da duk wani sauran kayan mu na gida 9j, duka kana nan kaya ne da sleeping dress,sai hijab ,kuma dukan su dogaye ne alama na sallah ne"
"Tsaki nadauki daya daga cikin handless gown na saka,na sanya hijab din na tada sallah,
"A parlour ya xauna saman daya daga cikin cushion,
"Wayar sa yajawo yayi dialing wata no.ringing daya a kodaki kiran,
"Duk da baya gaban sa saida yayi salute dinsa kamin yayi mgn,
"baiyi wani responding ba yace ina son sanin komi game da,captain NAJWA EL'NASIR Yau yau basai gobe ba
"salute dinsa yayi kamin yace ok sir!bai tsaya sauraron sa ba ya datse kiran
"Wata no. ya kara kira kamar yadda na farko yayi haka wannan yayi yanxu,koshi baiyi wani responding sosai ba , yafara mgn ta cikin ixxa inaso kasanar ma CAPTAINS they will be a meeting tomorrow in swizland ,ina so duk wani captain ya kasan ce yana wurin yana gama fadin haka ya datse kiran"
"Iska mai xafi ya furxar ya damke hannu sa wuri guda ya buga su ,
"A hkl ya mike cikin tafiyar sa ta ixxa,Ya nufe corridor dake tsaye ,bai jima ba yafito rike da mug ,hakan ya nuna kitchen ne wurin,
"Idan ya tashi nan ya,kara xaunawa ,hkl yake shan coffee duk da tururin xafin dake fitowa cikin mug din,
__________________
"Bayan na kare sallah ta ,nayi addu'a ,na xauna jiran naga ya shigo amma shiru,ga shi ciki na sai kiran curoma yakeyi kasa daurewa nayi na mike na fito parlour
"Xaune yake kamar daxon saide yanxu laptop ce a gaban sa,
"Kallo daya yayimun ya dauke kansa,
"saman cushion dinda ke nesa dashi na xauna na kama murxa yatsu na,
"Har nayi mint 3 bai dago ba sai ma kara bama abunda ya kawo sa muhimmanci yakeyi,
"turo baki nafara yi,ina kun kuni ,fadin nake ay shike nan an hada ni da mugu ,yanxu koh abinci ma baxai iya bani ba?
"Duk abunda nakeyi yana hankal ce dani ,saide baya jin abunda nake fada
"Gajiya nayi da xama ,na mike wa ta,yan siraren hawayen yunwa suka silalo ,
"Ta gaban sa xan bi na wuce ya jawo hannu,da sauri nayi kokarin janye hannu,
"Kasa wa nayi ,ya dauke laptop dake saman cinyar sa ya ajiye saman sofa,
"Axani yayi saman cinyar sa duk da har yanxu ina kokarin janye wa,
"Ahkl yace me yake damun kine?
"Mai makon na bashi ansa sai turo baki na nayi ina harara shi kasa kasa,jin tambayar da yayi mun wai ,me yake damun ki?na kwai-kwaiyi muryar sa,
"b'al naji saman baki na wanda yasa ni dafe baki na ina sakin kuka da nake kokarin b'oye wa"
"Uwar harara ya sakarmin kamin yace waki murguda wa baki har da harara ni sa'an kine ?
"baxafin da baki na keyi yasa na girgixa masa kai da sauri alama ba abokin wasa ta yake ba,
"Kurma kika xama da xaki dunga girgixa min kai kamar karamar yarinya"
"Cikin muryar kuka nace A'a,
"Hannu da nasa na dafe baki na ya jaye,
"da yatsun sa ya axa saman lip dina yafara xagaye dashi
"Runtse ido na nayi gamm jiki na ya soma shaking
"Kallo yadda lkc guda jiki na ya canxa,
"Hannu sa ya dauke saman lip dina ya kara jawo ni jikin sa,
"Kansa ya aza saman shoulder ta,
"Gaba daya yanayin sa ya canxa,Ahnk yakai bakin sa saman kunne cikin wata murya da na kasa fassara ta yace kina natsu mana,
"kara shigewa jikin sa nayi jin yadda gashi jiki na sun mike,
"Duk da haka bai hanani mgn a hkl nace yunwa fa nake ji"
"Saida ya laso kunne na da harshen sa ,wanda yasa ni kusan sakin fitsari kamin yace oh sorry!"
"Shida kansa ya dauke abinci yabani da kansa ,na kasa sakewa dashi,,,
"Sarai ya gane na fiso naci ni kadai yasa shi kara jawo ni jikin sa yana ta duramin abinci da bama wani dadin sa nake ji ba,,,,,

_Share_
_Vote_
_Comment_
_Follow_

_Ar needed_

_Asmaluv💋_

NIDA YA AHMADWhere stories live. Discover now