NIDA YA AHMAD

5.6K 423 41
                                    

*🍒🌺NIDA YA AHMAD🌺🍒*

*WATTPAD@ASMASANEE*

*DEDICATED TO REAL MAMAN WALEEDA*

*BESTOWED TO MY HAPPINESS BOY AYMAN*

*61~62*

"Duk abunda akeyi na kan ido na saide ban dauki abun serious ba ,nd banxa ta waya ake amfani da ita wurin ba,duk abunda sukeyi sunayin sa in intelligent way sukeyi sa gnr Ahmad yayi wannan mgn yana furxar da iska me xaifi ,
"Jin Ahmad yayi shiru yasan ya k'are fad'in abunda yake so yafada hakan yasa yafara mgn cike da brain irin nashi na bincike,
"Kamin nan da 1 week xan bincikoh kikakken asalin su cos ban yarda da wannan da suke using da shi a media ba da abunda kowa yasan su dasu ba,a gani na wannan hanyar ma xatayi,ammar yayi wannan mgnr
"iska ya kara saki yasa daya hannu sa cikin sumur kansa yana murxa ta a hankali,
"i don't have any idea for dis yafada kasan makoshin sa wanda ba mai iya jin sa sai shi kansa da yafada abunsa
"cikin muryar sa wadda ke cike da sanyi,yace no problem u can take it dat way,but ni xan dauki komi da hannu ,idan ka samu new information let me be a ware"
"Ok ammar ya fad'a yana salute dinsa,daga baya sukayi sallama,
"Wayar sa ya ajiye gefe ya dan gin cira da kansa saman cushion,hannu sa daya saman for head din sa daya kuma cikin sumar kansa yana murxa kan nashi kadan kadan,
"ya rasa gane kansa yasan duk abunda ke shirin faruwa ba mai kyau bane,
"ba abunda xaiyi saide ya kai kukan sa ga Allah,koh abun xaixo masa da sauk'i"
"ya dauki kus'an 10 mint a haka,kamin ya mike xuwa bedroom,
"kwance nake saman bed,rabin jiki na saman bed din ,kafa funa na kasa,ina dan kada su a hkl,
"ban baci na daxo yanxu na cire ribbon dinda na sanya na daure kaina dashi,
"gashin kan ya rufe mun fuska,amma ina ganin game din da nake bugawa cikin wayar daxo sai famar sakin smile nakeyi"
"Duk da baya ganin fuska ta sosai,ganin tanayi da neke yi da gefen fuska ta da yake iya hangowa yasan ina cikin ya nayi mai dadi wanda baxa a iya misiltashi ba,
"wannan yanayi da ya ganni ciki yasa shi tsintar kan shi cikin wani irin shauki har ya manta da wani abu koh nace ya manta da halin da yake ji lkc guda,
"ya kuma kasa gane duk lkc da aka dauko wannan mgn yake tsintar kansa cikin yanyi maradad'i ga faduwar gaba da yake fama dashi,
"A tsawon shekarun sa da ya dauka yana aiki bai taba jin haka a aikin da yakeyi ba,
"janye mgn yayi daga ciki xuciya cos tana gangar da ke son karyar da xuciyar sa,
"Tattara hkl sa yayi gaba daya ya maida su kaina,
"Cike da shauk'in so ,kwana bege yake kallo na
"ya rasa wani irin so yake ma yarinyar
"gashi dai yarinya ba babba bace balle yace surar jikin ta ne suka tafi da imanin sa,
"ya ajiye haka da gamon jini ne,kallon bayan da na bashi yafara yi tunda ga baya na har xuwa maxauna ta,
"Idon sa ya kasa dauke daga wurin,duk da yanayin da ya shiga,amma duk da haka bai dauke surar ta ce ke kara tasar masa da jarabar sa ba [inji nabla hoo nabla kina kamshi nida fan's muna binki da humra]"
"ya ajiye hakan da yawon bukatar da Allah ya axo masa,
"A hkl ya tako har xuwa inda nake ,har kuma lkc bai dauke idon sa ba a wurin,
"Zaunawa yayi day'a site ,kamin yasa hannu sa dake dauke da xara xaran fingers ya jawo rabin jiki na jikin sa,
"Wanda hakan yasa ni jin tsoro na jiyo da sauri,wanda hakan da nayi saida gashin kai na juya ,na sauke ido na da suka juya a dan tsorace na sauke saman fuskar sa,
"Ganin fa shine ban san lkc da na turo baki na gaba ba ina 'yan gunguni na k'asa k'asa"
"tsoramin ido yayi ba koh kiftawa,krm mai nai man wani abu a fuska ta ,
"kara jawo ni jikin sa yayi ya mai dani xaune,
"har lkc idon sa na kaina,
"bakin na da har yanxu yake a gaba
"dan ya tsansa biyu yasa ya rike lip dina dashi,har time din idon sa na kan cute face dina,
"bai matse lip din sosai ba amma yadda ya rike lip din nake jin wani yanayi wanda ba komi ya jawo haka ba sai taushin hannu sa da tsantsi lip dina masu taushi suka sani shiga wani yanayi na daban,
"Hannu sa ya dauke saman lip dina ,
"ya mayar saman sumar kaina,ya tattara sumar ya mai suwa baya,
"Duk abun nan da yakeyi baice koh kala ba,haka yasa na dago da kaina ,
"in a romantic way oly eyes dinmu suka hade cikin na juna,
"Wanda ni nayi saurin dauke nawa cos baxan iya kallo eye ball dinsa ba,
"balle ma yanxu da naga sun canxa kala xuwa wani launi na daban,
"Sauke ni yayi daga jikin sa ya sanya tafin hannu sa cikin nawa yaja hannu na muka fito parlour ,ya xaunar dani saman centre carpet da ya k'ara fitar da ayhanin kyaun parlour,
"Saida yaje kitchen ya dauko plate da abunda xamu bukata ya dawo parlour,
"Xaunawa yayi daf dani har saida na dan jiyo na kalle sa,
"baiyi mgn ba amma fuskar sa ta nuna d'an guntun murmushi,
"Da sauri na dauke kaina na dukar dashi k'asa ina kallon centre carpet din ,ina murxa finger na da suke murde wuri daya,
"baiyi mgn ba tun dawor shi sai yanxu naji muryar sa,
"Cikin muryar sa mai sanyi yace,oya bismillah kici abinci,
"girgixa kai na nayi can cikin mokoshi nace na koh shi[kodama nabla bata son cikin abinci tun fil'axal,,
"Baice koh k'ala ba ya jawo plate ya dibo abincin cikin spoon ya kai baki na ,ba yadda na iya dole na bude baki na,
"haka ya ciyar dani abinci,shima yaci amma ba sosai ba,
"ba yan mun kare cin abinci ni da kai na na tattara kayan na kai kitchen,
"koda na dawo inda na barshi nan na iske sa,kallo daya nayi masa na wuce bedroom,
"toilet nafada nafara cire kayan jiki na,sai da na cire komi na jiki na
"na dan waigo,wai gowar da xanyi naga mutum tsaye ya jingina da kofa yayi folding hannu wansa saman kirjin sa daga shi sai boxer,
"ban san lkc da na kurma ihu ba na dur kushe a kasa,
"sai famar fadin nake ni kafita ,nifa bana son haka,
"Duk da yanayin da yake ciki bai hana shi sakin murmushi ,har saida farara teeth dinsa suka bayyana,
"takowa yayi har inda nake yasa hannu wansa biyu ya mik'ar dani tsaye har kuma time din fuskar sa na dauke da murmushi,
"jawoni yayi jikin sa sosai yana kallon fuska ta,hannu sa daya saman fuska ta yana shafa gefen fuska ta ,yana sakin murmushi,
"Ganin abunda yake shirin aika tawa yasa ni runtse ido na sosai,
"Har akayi wanka aka kare ido na a kulle yake,wanka da ya dauke mu lkc sosai,
"towel daya ya dauramin wanda da kadan ya wuce ma xauna ta,
"ya daura ma kansa daya ya dauko ni muka dawo bed room direct saman bed ya wuce dani,
"bai tsaya shafa muna vaseline koh lotion ba ,sai turare da ya fesa muna,
"ya haura bed,Sosai ya jawo ni jikin sa,Nan take naji wani kasala ta rufe ni,duk da hk saida na bude baki xance,nikam baxan iya bacci babu...mgn tawa bata kai karshe ba naji saukar bakin sa cikin nawa yana yawo da harshen sa cikin baki na,,,,,,

_Sai kunyi hkr dani fa🤸🏿‍♀_

Share
Vote
Comment
Follow
Pray

Ar oll needed

_Asmerhluv💋_

NIDA YA AHMADWhere stories live. Discover now