Complete Ruwan Zuma is on Okadabooks

3.2K 98 12
                                    

Albishir ga masu jiran a gama littafin nan na Ruwan Zuma, Allah ya yi an kai k'arshensa har an saka a Okadabooks App ga masu bukata. Sannan idan kuna so a turo muku ta whatsapp ne zaku mini magana ta wannan number 09023713064 don nuna shaidar biya ni kuma in tura muku. Nagode sosai. Ku biyo labarin a https://my.w.tt/AM1oJXbjWbb

MATAR K'ABILA (Completed)Where stories live. Discover now