32

8.1K 503 53
                                    


Zaro ido tayi cikin tsoro don tabbas itama tana jin warin. K'arfin hali tayi tana waige-waige kamar yanda taga Anwar d'in nayi ta ce,
"Warin Akuya kuma?
"Sosai nake shak'arshi a hancina. Ke baki ji bane?"
"Haba Anwar, wannan wani irin wulak'ancine ina tare da kai zaka ce kana jin warin Akuya? Naga ni ba Adama bace balle kace ina tsami ko wari."
Harara ya danna mata kana ya koma gefe ya ja blanket yayi kwanciyarshi. Seconds 5 da haka yasa hannu ya kashe wutan d'akin ya k'ara kwanciya.
Shiru-shiru Nazifa tana jiran ya jawota, sai dai taga alamar bashi da niyya. Tabbas maganan da tayi kan Adama yasa yayi fushi, don tun da suke baya yarda taci mutuncin Adama a gabanshi.
Wani irin k'aik'ayi ne ya taso mata wanda taji kaman tasa hannu ta gurza, ganin abun na k'ara gaba yasa ta mirgina ta jawo Anwar wanda dama ba baccin yayi ba. Bai ma tsaya mata wani dogon zance ba suka lula wata duniyar.

20minutes Later

Anwar ne zaune a bakin gado ya dafe kai yana kallon Nazifa dake rabzar kuka hani'an kamar wacce aka guntulewa kai!
"Tsakaninki da Allah Nazifa ba irin abubuwan dana ke hanaki kika yi amfani dashi ba?"
Shiru tayi tana mai cigaba da kukanta don ita kad'ai tasan abunda take ji, ko daren farkonsu bata sha wahala irin haka ba. Gabad'aya bushewa tayi K'ermes! Kaman busheshshen gurasa. Babu abunda yafi d'aga mata hankali irin zubar jini da tayi kaman an yanka Kaza. Rad'ad'I da zafin dake ji kuwa kamar ta zauce. Kuka take yi da iyakar k'arfinta tana tsinewa Hajja Uwa.
"Ki fad'a min gaskiya tun kafin in gane da kaina, muddin nasan shaye-shayenki ya jawo miki wannan matsalar sai kin gwammace kid'a da karatu. Babu yanda za'a yi ke ba budurwa ba ki zubar da jini, sannan ga rashin d'and'ano kamar miyar lami. I am sure banzan k'awayen da kike bi suka kaiki suka baro. Ke kad'ai ya shafa, ke kuma zaki wahala." Yana fad'in haka ya tashi ya shige toilet ya bar Nazifa da ko tashi ta kasa.
Bai jima ba ya fito ya kwashi abubuwan da yake buk'ata ya bar mata d'akin, Blanket ya shimfid'a a falo yayi kwanciyarsa zuciyarsa cike da bakin ciki da sak'e-sak'en abunda ya faru da Nazifa. Yasan tabbas akwai abunda ya ta yi, don kafin ya shiga jikinta sai da ya sha matuk'ar wahala, don naman gabanta sun cicciko, sun kumbura kuma sun bushe. Abunda yafi tayar mishi da hankali kuma yake tsoro shine ciwon da ya ji a nashi jikin, ga warin Akuya da har yanzu yake shak'a a k'ofofin hancinsa.
"Ya Allah ka kareni incase wani dabbanci tayiwa kanta." A haka har bacci ya d'aukeshi.

Nazifa kuwa ganin Anwar ya fita ya barta a wannan hali yasa ta k'ara tsanan kanta da kuma Hajja Uwa wacce tun d'azu take shan tsinuwa. Tunani take yi shin idan gabanta ya lalace ya zata yi? An ya bata yi wauta ba na amfani da lak'anin nan ba tare da shawara ba? To yanzu in ta ru6e kamar yanda take ganin na wasu matan a WhatsApp ina zata shiga? Tunani irin haka barkatai Nazifa tayi ta yi, har ta gwammace da bata bi su Hamdy ba.
Da kyar da makyarkyata ta tashi tana d'ingisawa kamar sabuwar kaciya ta shiga toilet, Hamdala tayi ganin ruwan zafi a flask din toilet, wanda tasan aikin Adama ce don itace mai tsarki ko wanka da ruwan zafi.
Tara ruwan zafin tayi a baho ta zuba dettol ta shiga ciki, ihu mai k'arfin gaske ta kwala, azaman mik'ewa tayi a gigice kanta na juyawa. JAGAB! Ta fad'I a tsakiyar toilet d'in idanunta a zazzare.
A guje Anwar ya shigo toilet d'in wanda ihunta ya tasheshi a bacci. Ganinta a k'asa ga bahon da ta tara ruwa ya rine da jini ya k'ara d'aga hankalinsa.
Da sauri ya isa gurinta ya d'ago kanta yana jijjigata yana kiran sunanta. Babu abunda take yi sai ajiyar zuciya idanunta suna na a zare ko kiftawa bata yi. D'aukanta yayi ya dire akan gado ya shiga tunanin mai zai yi. Pain Reliever ya d'auko da sauri had'e da goran ruwa ya ajiye a Bedside, a hankali ya d'ago kan Nazifa wanda a yanzu hawaye take yi tana yarfe hannu.
"Ga maganin rage zafi kisha mu gani zuwa asuba, in bai yi amfani ba sai mu tafi asibiti."
Da saurinta ta kar6i maganin jin ance na rage zafi ne ta sha, bata fi 30mins da sha ba bacci ya kwasheta. Ya dad'e tsaye a kanta yana tunanin wannan wani irin abune kuma yake shirin faruwa dasu?

Washe gari tun asuba Anwar ya tashi ya tafi masallaci kamar yanda ya saba, bayan ya dawo ya tarar Nazifa tana nan tana baccinta da alama har yanzu bata farka ba. Bargonshi na falo ya d'auko ya shimfid'a a k'asa a lungun gado ya kwanta don jiya bai samu baccin kirki ba.
K'arfe 7 da rabi ta tashi tana hamma, bata ida hamman ba ya yanke don tunawa da abubuwan da suka faru a jiya da dare. Zuciyarta ne ya tsinke ya fara bugawa da sauri, a ranta kuma addu'a ta shiga yi Allah yasa wahalar ta k'are a jiya. Ta dad'e zaune tana tsoron tashi kar ciwon bai warke ba, ganin zata k'ara kwana a gurin yasa ta sauk'o daga gadon ta fara tafiya a hankali, wani dad'ine ya ziyarceta da bata ji zafi ba ga wani k'arfi ma da take ji a jikinta. Anwar ta hango can lungun gado yana bacci ta tsaya tana tuno irin gigicewan da yayi jiya dominta. Murmushi tayi ta fita daga d'akin zuwa nata d'akin.
Sai da suka yi sati wani abu bai k'ara had'uwa tsakaninsu ba, duk yanda Anwar yayi da Nazifa kan su tafi Asibiti k'I tayi. K'arshe da taga ya dameta ta mishi fitsara wanda yasa yayi zuciya ya kyaleta.
A ranar da suka sake had'uwa tarihi ne ya maimaita kanshi, sai dai wannan karon bai kai na farko ba amma ta d'and'ana kud'arta. Bayan haka sai da suka share wata 1 sannan ta yarda ya k'ara kusantarta, a ranar ma Nazifa tasha wuya ba kad'an ba. Ta gefen Anwar kuma jinta yake yi kamar Vaseline tsabar rashin d'and'ano, ga kuma wahalan da shi kanshi yake sha kafin ya shigeta. Tun daga ranar Nazifa k'arfi da yaji ta nesanta kanta da Anwar, k'arshe da taga yana k'ok'arin yi mata da k'arfi ta daina kwana a d'akinshi kwata-kwata. Shi kuma Anwar ba yanda bai yi da ita ba kan ta bashi hak'k'inshi amma ta hana, tunaninshi kuma har yanzu yana nan cewa Maganin mata Nazifa tayi wanda ya lalata mata gaba.

MATAR K'ABILA (Completed)Where stories live. Discover now