Da zafi zafinsu

789 12 4
                                    

Assalamu alaikum matan alfarma.

Da fatan kuna lafiya ya kwana da yawa? Ina masu tambayan yaushe Mum Fateey zata yi sabon book?

To ga Mum Fateey ta taho muku da sabbin littatafanta har guda biyu masu suna CANJIN MUHALLI da kuma TAFIYAR MU masu cike da soyayya, ilimantarwa da kuma nishadantarwa.

Suna nan a kan profile dina na wattpad da kuma ArewaBooks with the username 'Suwaibamuhammad'.

Wani karin albishir din kuma shine guda daya free ne daya kuma paid in sha Allah at affordable price. Sannan zaku iya kawo tallen hajarku kowanne iri a yi muku shi a cikin wadannan littatafan biyu da zai zagaye duk fadin kasar nan har da kewaye cikin rahusa dubu biyar ya yi kasa in sha Allah. Ku duba cikin sabbin littatafan zaku ga yanda ake tallen cikin hikima a rayuwar mutanen cikin labaran. Wannan wani sabon salo ne da zai ja hankalin buyers in sha Allah. Ku sameni a whatsapp da wannan number 09023713064.

Kar ku manta CANJIN MUHALLI da kuma TAFIYAR MU suna nan a kan wattpad da kuma ArewaBooks. 

Nagode
Mum Fateey 👌

MATAR K'ABILA (Completed)Where stories live. Discover now