late update

217 24 1
                                    

I'm sorry readers I won't be able to update magajin sarauta cause I am going to my aunt wedding u know lot of shagali ga aiki da sauran su so bear with me  I won't be able to update for a week or so but idan na samu sarari  zan rubuta muku  and this ty.e around I would be rounding up this buk don ni kaina na gaji da rubutawa I just put some effort to my ink .
              Nasan yanzu some people out there are insulting the hell out of me  I don't care u can go to hell as far as I don't have any business to do with u outside  cause some people are a pain to d ass and so jealous about others so I no dey pain me if u lyk go come back na your business  .
      Some parent know adays have the guy to insult us the writers  ke ya kamata ki ja wa yayanki kunne but no over Sabi Sabi u no dey see watin ur children they do  u insult us  as if mu ma ba yayan mutane ba  (yes nasan wani writers are something else Amma ba duka aka Zama daya ba kowani littafi yake Bata Yara ix  only if kinsa a ranki ko tanka zaka koya abun  so parents should monitor their children as well as other  writer  who just spoils our name  as well
        Don't forget to click on d star to vote or write a comment no matter how it is don't be shy ,I won't question u or insult it I would rather appreciate it  and hug it ,
              I would lyk u guys to read this book magajin izzah gosh it is on top I mean har na fara gani anyi nisa it x written by Mai damu trust me a lover of her buks
      Don't forget to follow me cause I have one buk done  if ur interested its called sarauta  ta  muce  by fatyma namz that's me and as well as my big sis kamila

I luv u guys so much any corrections should be corrected cause no one x perfect

Bayan kwana uku
     Hango muku yareema nayi zaune Akan kujera a gefensa kuwa ya adullah nee a dayan gefe inspector Usman nee sai detective dake tsaye a gaban white board hannunsa rike da Jan marker Yana bayani  rubtu yayi sannangayi underline di sunan hah Kareema na annabi ya CE  senator is our answers to our questions Don gaka Dole nee mu bibiye komai a rayuwarta her life style family ,friend  mutane da take Hulda dasu a office a gida masu Mata aiki da masu gadi duka zamu Sami bayani Akan su day fulayen da take yawan zuwa  don shine mati hanya da zamu kamota hannun mu don last chance din muce tafa Masa sukayi suna Jin juna Masa tashi yareema yayi yace  ba sentor CE kawai abun zargin mu Danna picture din alhaji balala yayi a board yace director of anything v a politcan who play dirty games  52yrs old have a wife and blessed with a daughter Khadija a spolt brat tana son chilling da Tara samari da Kuma kawayenta she x after fame  she x our Target alhaji balala wickness x is daughter Yana sonta kamar ransa so zamu bibiyi rayuwarau gaba days mutane da ta fi Hilda dasu or muyi hiring mutum ya Mana wanna aikin  don ita CE kawai zai kawo alhaji balala hannun mu every move muna da shi an zuba masu lura da shi a filin aikinsa da Kuma Yara masu Masa aiki  tafawa yareema sukayi ajiye marker yayi Abdullah nee ya tashi isowa board yayi yace  wani mafita kuwa zamuyi tracking wayoyinsa wayanda muke zargi zamu samu information Akan kowa da suke way zamu saurari komai hatta contact da suke wayansu sai mu bi bayansa shima we would confirm every details zamu zagaye camwra na CCTV a koina na gidan da audio na sauraro ciki da wane gida hatta da anguwan gabadaya  ,a wanna lokacin Kuma za mu samu authority daga sama na cofe Sha biyu daddare zamu binciki ko want motar da take wucewahakan zai Kara taimaka Mana wajen evidence da muke nema tafa masa akayi sannan inspector ya tashi yace  shekaru biyu a cikin record na tsohon dpo na Yan sanda an Sami bayani cewa an taba Kama senator sakamakon EFCC sun kamata da zuturutun kudi na 9.8 million na kudin gwamnati da ta sati an Kuma shigar da Kara a court Wanda akwai evidence SA zai it kaita da prison Amma sai cheif judge ozine yayi dismissing case din  Batu na biyu Kuma kisaiisai da akayi shekrau da suka wuce toh har yanzu dai ana kisan don watan da ya gabata an gano want yaro da wanna signature an Masa kiss wulakanci wanda muke da DNA Akan wuyansa Wanda zamu it's tracing in har muka lura a kowani juma'at suke kiss Nan Kuma sai safe ake ganin gawakin Akan canza Masa gari don Haka zamu zuba jamia na sirri a dubana ko wani hanya ok gari ko anguwa dake cikin Kano  check up ko wani babban hanya   don bara su tsira na uku Kuma zamu tayar da case din journalist muhktar aliyu gurl Wanda shima aka kashe shi za a tayar da case idinsa sabo don abibuea da yawa Yana nuna Mana cewa  case din Yana da hadinsa da kuma tsohon inspector dake kan case din in har aka zuba jamia masu gaskiya Akan wanna harkan Ina Mai tabbatar muku ba ra a samu damuwa ba  Amma aikin ya kasance a sirrance don they might be step ahead of us tafa Masa akayi ana jinjina gsky mgnr SA ,mgn sukayi na fahimata sannan suka fito saiyanzu na Gane Ashe underground suke  haww mota sukayi suka raraba hanya  yareema da shigowar kenan gida bude kofar part idinsa yayi hango summya yayi Tasha kwwliya cikin takun ta na kasaita sanye take da dogon Riga light bule ya fitar da curves na jikinta gashin dokinta Wanda ta daura shi akai da ribbion Baki sai sheki take da kyali fuska Nan ta Sha artifical  make up takaliminta Nan tsayunsa kamar bara a mutu ba kallonsa tayi isowa tayi tace babe d yanzu Nan ma zan fita ka dawo zan je mu hadu da kawayena kassn na k ana biyu ban fita ba tana wani blushing tana jujuya idonta da ko kyau shagwaban Bai Mata ba peck ta Masa sannan ta fice saita fice sanan ya saki tsaki haushinta kamar yayi Yaya ko kunya kayan jikinta bataji ba Kai idsn yace zai samu Alan haleyan summaya sai da hawan Jin ya kashe  shi you duk a gajiye yake Amma ko ta tambayeta ya aiki or wani Abu ita ta kawayenta take   tsaki yayi ya hau sama bude dakinsa yayi da pin sannan ya shigar cire takalminsa yayi don doka nee baya shigowa da takalma daki socks dinsa nee ya taka kan grass carpet kallin daki take kamar meh examining dinsa sannan  shigo ajiye jakansa yayi da wayansa Akan drawer cire coat idinsq yayi Yana hanging white seelve idinsa Wanda ya bayana muscle idinsa core kayansa yayi tare da daura towel ya nufi bayi kusan mintue talatin sannan ya fito Zama yayi a gaban dressing mirrior goge jikinsa yayi sannan yayi drying gashinsa ya take shi don ya barsa ya Sha Mata Mai sai kyali take tare da daukan Ido Hala ma yayi wa sajensa sannan ya Sha turare da roller  wando Wanda ya wuce giwansa  ya dauka tare da Riga ya saka nufar gadonsa yayi idonsa nee ya sauka a kasa hango links yayi a kasa kallon links din ya Kara yi dauka yayi Yana jujuyawa sannan ya ajiye Akan drawer tare da daukar phone idinsa shashin kilishi ya nufa tun kwana biyu da ya wuce hajja ta koma gida za ku Sha mamaki idan nace mu har da mijinta baba tsoho Mai mulkar jahar zamfara sarki adali  Yana Mata biyu hajja itace ta farko Wanda sukayi auren soyayya Yar yare CE a Jos suka hadu a lokacin yaje service shekarunsu shidda Babu haihuwa iyayensa suka Sasa a gaba ya auro fatimatu Zahra Yar sakin gombe kwana Fatima biyu allahga Mata rasuwa Wanda hajja wato rukkayatu cr sanadin mutuwarta   anji mutuwar soaai especially sarki don kwana biyu da yayi da Fatima ya Gane yrnyr Mai biyayya CE Akan komai Hala rayuwa ta cigaba da Zama bayan watanni shidda aka sake bulo Masa da auren kultum Yar kaduna itakam sai ranar da za a daura auren Wanda saura mintuna ashirin ta rasu duk aikin rukkayatu CE Wanda ta aika jakadiyarta gun bokanta Haka sarki ya hakura da aure har shekara sannan mahafiyar SA ta dage ya auri Yar uwarsa Zahra an Kai ruwa Rana kamin ya amince don a ganinsw ta Masa yrnyr  ba a ja lokacin sosai aka SA sati biyu masu zuwa a ranar aka daura auren  rukkayatu Kamar tayi hauka ta sake aika a je Mata gun bokanta Amma sako ya iso kunnenta yayi tfy sai Nan da wata hudu zai dawo ta shigar rudani sosai kwantar Mata da hankali  jakadiya tayi ,a gefen sarki kuwa amarci Yake Sha don Zahra akwai kissa da kissing ta it's tareriyar namiji duk da kakanuwar shekarunta Sha takwas       tun a ranar amarci cikin ya shigar jikinta Amma ba Mai laulayi Kuma baya kumburowa Sha kamar  ba komai boka na dawowa taje aka CE bara ta samu hakan sai dai  ta mulki zuciyar mai-martaba Amma duk ranar da Zahra ta samu ciki ta haihu toh a ranar asirin zai karye tayi farin ciki sosai tana juya Mai martaba duk yanda take so  Babu bauta da baya SA Zahra ba Amma Allah da ikonsa Bai SA ta lura da cikin ta Hana sarki had a shimfiy da Zahra komai sai ya tambayeta Izin mutane sunyi magana akai  gobe aka samu gawarsu don Haka ba a sake tukaranta da mgn cikin Zahra na wata Tara xif Rana alhamis daddare ta santalo danta fari kamar sarki da taimakon baiwarta Hanny ta gyara su suka Canada Kaya da safe haihuwa ta zagaye koina rukkayatu na zaune labari ya zo Mata a lokacin kamar tayi hauka ,kima lokacin asirin sarki ya Dade da karyawa wani farin ciki ya ke jiranar sunan yaci sunan kakansa Abdullah anyone bidiri da kyauta rukkyatu kamar ta mutu don bakin ciki  Abdullah na da sehkaru biyu itama rukkayatu Allah ya Bata ciki murna kamar meh ta daura  Kai Akan namiji nee zata haifa wata Tara ta Haifa mace Wanda bakin ciki taji sosai Amma ganin kyawun da kamaninta da sarki yasa ta watsar da tunainta aka SA yarinyar Fatima (fulani fara) anyone bidiri kamar ba ra a mutu ba tun haihuwar Abdullah rukkayatu tasa aka kulle mahaifar Zahra don Haka Bata sake samun ciki ba , bayan shekaru alokaci ta koyawa Fatima duk wani dabia na Mara SA Kai gashi Allah yay yrnyr Mai farin jini ko want sarakuna zakaji an so nemawa dansu sure ko Yana son yrnyr Amma Hala zata tsaane mutmunin Tass a aljihu ta barsa 

MAGAJIN SARAUTAWhere stories live. Discover now