part 1

2.5K 107 2
                                    

 🤴🤴🤴🤴
          MAGAJIN SARAUTA
                               🤴🤴🤴🤴🤴

  dis x my first buk ,so I hope u guys would appreciate it  ,doors re open to criticize me ND questions re allowed   ND pls need ur comments
Wannan takardar ya kasu Kashi kala kala I am going to touch each ND everyone story ba Akan mutum daya ba ,all d family ND people around dem 
BISMILLAHI RAHMANI RAHIM

PG1
    
Ahmed , Ahmed  are u dumb  u can't answer me .Wanda aka Kira da Ahmed yace sorry   tace sorry for ur self tana hissing tace  fulani sent for u  you better get a great explanation tayi wucewar ta
         He had to answer d call of Fulani  d first wife of  d king gimbiya fatyma .  He entered with a Salam , nobody answered  talkless of to get a gud luk he greeted d two wemen he met seating on a royal chair coloured golden he knelt down ND said Allah ya ja da ranki  uwargida gun sarki she gave a little simple on her face  and  said Ahmed Wat re u supposed to be doing  a matsayi ka na bawa na daga Kai yayi cike da rudewa yace Dole inyi biyyaya a gunki Kuma in kyautata Miki tace in toh haka nee kayi abun da nasaka girgiza kansa yayi yace Ina me neman afuwarki uwargijiyata  matsala aka samu jiya da  baiwa hannatu ta kawo min maganin da za a zuba toh a lokacin yammaci nee Kuma ba  halin in shigo Amma Ina me neman afuwarki  kallonsa ta tsaya you tace Ahmed kana wasa da fulani karka yarda kayi tunanin wasa da hankali na  don barata maka kyau  yace insallahu zan zuba Masa in Allah ya yarda tace na baka Nan da awa uku in baka aiwatar  sunanka sorry ka tashi ka ban filli godiya ya ringa Mata har ya fice tana mgnr zancen zuci
          Yareema nee zaune a gaban mom idinsa tace Abdul jalal wat did u mean by dat nonsense ugh came back yesterday from d u s but did go to greet ur father's wife dis was not d boy I brought up d gentle and respectful boy I brought up ,daga kansa yayi daga sunkuyar da shi da yayi yace am sorry ummi tare da lankasa wuyansa yace forgive my ummi
   She said if u want my forgiveness u would have to go an greet Dem yace toh ND with respect yace ok ummi ya fice wuce sashin fulani yayi tun kamin ya iso maid din fulani masu Kai Mata rahoto sun Riga da sun fadi  isowar  prince  abdul jalal shiga yayi ba tare da ya nemi  isowa ba fulani dake zaune sai fifita ale Mata sai ganin prince tayi a tsakitar turakar ta with dat confidence on his face Zama yayi acikin kujeun dake parlour  cike da kasaita da Jin Kai yace barka da yammanci fulani itama tace barka da dawowa yareema Shan kamashi yayi yace nayi ta jira in ganki a gun masu tar on I maybe Dan aike ,Koh Sai Aiken bai aamu isowa ya wargaza ko ba haka ba kallon SA tayi kamar bashi yake dandanna wayan Nan yanzu,tace muna kan zuwa dai sai gaka kazo don kar muje mu je muji kasanta  ko mutuwar a  gidan uwar sarki murmusawa yayi ya e ai kasanta da baka gani ba ya fix tsafta yace kin San ance a hunter dat weaken become hunted so I better tie my belt
      Hakan Yana da kyau. Fita yayi  ya nufi part din dake kusa Dana fulani shiga yayi Shima gimbiya safinatu (kilish) ce zaune tana cin tufa kallon SA tayi ta cire idanu tare da Kara Jin tsanar  yareema har takan nuna Masa filli da fill Zama yayi yace barka da warhaka gimbiyar shuuma watsa Masa harara tayi tace sai dai in warka bikisu ce shuuma kallon ta yareema yayi yace meye yayi zafi  haka  Yi a hankali kar ki tado da Zaki da zai iya hanaki barrci kwafa tayi tace irin abun da turai suka koya ma ai wannan ba abun mamaki tunda tarbiyyar bilkisu ce tashi yayi don bazai iya Zama ana cin zarafin MAHAIFIYAR SA.
Idan takardan yayi Ina son ganin comment

MAGAJIN SARAUTAWhere stories live. Discover now