nihat recovery

196 22 2
                                    

  Ya muazzam na dawowa gida direct  Main parlour ya nufa inda aka taru har yanzu cike da tausayin su, anty rahima na manne a jikin kujera ,faty na kwance Akan 3seater suna ganin su ummi tace an Dace nee cikin kaguwa Haka ma momy kallonsu yayi ,yayi murmushi yace an Dace ummi yanzu Haka suna asibiti nee don dubata sai gobe za a sallemsu sujjada Mony sukayi mgn da suke cikin murnan nee ya farkar da aunty raudat da faty da rahima cikin firgice suka tashi Amma ganin su ummi a farlour suka zauna don anty raudat har ta Dara yaga kafafuwan ta hey muazzam yace don't worry u re shock sannan suka kwantar da hankali faty Kam taso tambayar lfy na ya Abdullah Amma kunya take ji don dazu ta Kira wayan sa Amma baya shiga x unusual

Ya Abdullah Kam gida ya nufa kwanciya yayi ba dadewa aka Kira sallah dakyar ya tashi yayi  sallah sannan ya kwanta
               Da sassafe  ta sake  Kiran  SA Amma yanzu Yana ringing kusan 2miscall ya daga ,yace ki kawo min shayi Ina shashin mu sannan ya kashe cikin mamaki ta tsaya tana kallon wayan ko meh ya Bata mishi Rai da zai kashe Mata wayan himmar babba ta Sanya Akan kayan barrci ta, kitchen ta nufa ta hada shayi a mug rike da tire ta Nufi shashin SA ,sallama tayi ta shiga zaune  Akan gadon ya jingina da shi idonsa a rufe isowa tayi ta ajiye mug din a gefe ta hau kan gadon jinjinawa tayi a jikinsa tacee luv amsa Mata yayi cikin karamar murya  dagowa tayi tace wats wrong yace babu kallonsa tayi, Amma Bai yarda su hada Ido ,auch tace my stomach tana kokarin sunkuyawa a dimuce ya tashi ya manta da hannunsa auch ya fada dakarfi  dagowa tayi ta duba abun da ya faru ganin bandage a jikinsa Bata San lokacin da ta tashi isowa tayi jikinta na rawa tace wat happened riko waist idinta yayi yace x nothing wifey serious bugu ta Kai Mai a tace x not serious for u ba but x serious for me sai ga faty ta fashe  Masa da kuka tsayawa yayi Yana kallonta tun Yana daukan da Wasa har ya Gane da gaske, cikin ta Nan  sai balai da ya koya Mata rungumarta yayi yace am sorry kinji ban so ki tada hankalin ki  ,tace Taya aka harbe ka ya Mata bayani Mahmud Kam ya Sha zagi da tisnuwa a gun faty ya fi so goma Kara rike ta yayi yasa fuskar sa a gefen wuyanta yace baby I miss u so much tace I missed u too yace no dat miss I mean Dix yana sumbatar gefen wuya tun da muka dawo gidan Nan bamu da tyme din juna itakam hankalinta Akan ciwonsa yake ganin duk hankalinta baya gurinsa Yana gun ciwon yace ok  koma inda na fito mairace fuska tayi tace sorry hada bakinsu yayi daga Nan na fito na basu space.
            A asibiti kuwa  Yan gidan mu suka sun so Banda faty da ya abdullah Wanda take jinyarsa ,kallon Yan daki tayi duk ana Hira khairat dake zaune a inda ta ajiye kafanta nee taxe  she x awake ai da gudu ake rige-rigen dubata don da safe da suka zo kausar ta sanar musu juna biyun da nihat take da shi  ,budewa idonta yayi sannan ta juyo tana kallon mutanen daki a take ta tuna abun da ya faru tashi tayi kokarin yi da sauri  ummi tace sannu nihat am ummi tacewa tala ta hada Mata shayi Mai kauri da ferfesu dake ta kamshi hada Mata shayi tayi mikawa nihat yayi duk zafin da ke cikin shayin shanye shi tayi a  romon ferfesu ta Sha shima ba laifi likita nee ya shigo yace ah  lallai kuce patient din mu Kam Mai dauriya CE  sannan ya Basu shawarwarin sannan ya inspector ya bi bayansa
       anan ya fada Masa ya Bari cikin yayi kwari Kar wani abu ya samu cikin cike da famsuwa ya Mai bayani.
      Nihat POV
Tunda na na tashi naga sai hidima ake kina son wanna ki na shaawar wanna Haka suka sani a gaba  kusan 11 o clock nace zan Sha nono, anty rahima CE ta fito ta siyo min har da dakere  Sha nayi tas har naji kunyan kaina ban musu BISMILLAH abun mamaki sai kowa na ta kallona Yana min murmushin farin ciki na rasa na meh har yamma sannan aka sallamemu ya muazzam nee ke tuka NI da momy da khairat da Muslim a dayan motan anty rahima da kausar da tala Mai aiki muka shigo gida masu gadin na Mana barka shigowa mukayi Zama nihat tayi ummi take tashi kike kiyi wanka sannan ki huta gajiye to u ta fada ta nufi sama minti talatin ta sauko sanye da Riga da wando sai hula .
     Likita ya Kira ya fada Masa an sallamesu nihat ,shi kuma a lokaci n yake hada prove na tura Mahmud prison don abun NASA ya fara wuce gona SA irinsu Banda na mutane da yake muamala da su har ya dawo kan matar SA ta sunnah SA ma ga wani case na fyade duka q cikin file idinsa cid office ya Kai SA ya biya su kudi masu kauri Kar su yarda su fitar da shi komai ake ciki will bugo Masa waya.
       Haj Kareema Kam tun da safe take gwada Kiran Amma wayarsa ba a dauka a kashe yar da wayan tayi ,tayi wurgi da class cup dake tsakiyar farlour Bata Gama haukan ba taga an Nuno an gano matar  inspector ibraheem da Kuma kidnapper idinta ,
         Kara haj ta saki tana cewa noo maikatan ta  sai lalashin ta suke Amma sai kace Waka ta ke rerawa ,ganin kukan dA zaman ba amfani zai Mata yasa ta dauko wayan Kira tayi a can gefe yace gsky haj za a samu matasala Yaya lfyr giwa sako wannan NI shawar da San Baki ki fita harkana yaron Nan in ba Haka da idanunki zakiyi kuka haj tace commissioner ba ta wanna nake ta Dana nake yace sorry but I can not do anything about it sannan ya kashe .
        Yareema Kam hankalinsa a kwance take yau da yammah ya SHIRYA zuwa gidan su Abdullah siyaya yayi a mall sannan ya nufi gidan  Mai gadi bude Mai gate yayi sannan yayi parking  fitowa yayi sannan ya nufi kofar sallama yayi shi katse wasan da yaran suke inda khairat kecewa na xinyeka zero-one  kamar yayi kuka ya CE u would pay sallamar da akayi yasa suka maida hankalinsa gun, ganin abban ta yasa ta gudu oyoyo Abba shima ware Mata hannu yayi ya daga ta sama Yana gyara Mata gashin ta yace babyn daddy tace I miss u yaxe miss u to luv sannan ya sauke ta ya budewa Muslim hannu shima ya rungumesa sannan ya sumbace SA yace go nd call momy toh su khairat ta fada minti biyu sai fa ummi SA momy cikin fara'a ya durkuso har kasa Yana gaisaws da su amsawa sukayi suna cewa ya tashi yace Nan ma yayi sannan ya musu gdy momy tace ai ba komai ai khairat Kam Yar mu CE  ta Zama Yar gida ko ba Haka ba daga Kai khairat  tayi  tana game din car race da Muslim tala Mai aiki ta kawo Masa abun Sha da samosa alhamdulillah ya fada Amma sai da ta dage sannan ya CI samosa sannan ya fada musu khairat zata koma gida cikin rashin Jin dadin Haks  aka SA  indo ta shirya Mata Kaya har na tsaraba  yake tambayar an ganosu matar Ibrahim nee ummi ta basa labari tace an Dace sai sai abokin ka an harbe SA kasan sojan mu gwarzo shiyasa ko kuka baiyi ba murmushi yayi DAIDAI shigowar anty faty da afra sai Abdullah a gefenta  suna ganin juna suka Mika hannu tare da gaisawa Haka suka gaisa da faty wacxe tayi sama dakin Yan Mata , aumomy basically fill tayi don su yi hira yayi DAIDAI da shigowar inspector tare da leda amsa masa sukayi cikin farin cikin ganin Abbi idinsa ya rungumesa yace an sace abdullah Wanda aka mayar da Dan kallo yace should I bring out my camera sannan suka juyo Hira sukyai sannan ya fada musu matakin da zai dauka Akan Mahmud da Kuma haj Kareema wani murmushi yake kamar devil smile yareema kuwa sallama sukayi hannunsa rike da khairat bayan ya Mika musu tsarabar da yawa yaran Muslim na kuka suka rabu don ba karamin shakuwa sukayi.
       Tun dazu da muna Hira naji kamshi turaren ,turaren Kuma Wanda na sani tun Ina hakuri har na tambaya faty da dazu ta shigo take fada min Wanda yazo hada Rai kawai nayi na so inji mutum da na sani Amma abokin Yaya Kam ko Tina fuskar SA dakyar inyi, anty raudat suna wayansu da Abu hanif Wanda sun kusan 2 hours ko Jin muryar ta Mai kyau ba ma ji ,sai anty rahima da ta shigo wanka dazu,Zahra na lale, nihat na kwance tana barrci nikam chatting nake idan na gaji in  tayin tsaki .
Daddare bayan cin abinci da mukayi daddy ya Tara mu a farlour sannan ya CE wa ya inspector ya zo yanzu Nan ya tafi da matarshi don bazata Kara kwana Mai a gida ,nihat shiru tayi Bata CE komai don tana Jin jiki ba halin tsiwa sannan daddy yace ke Kuma kausar mun zuba Miki Ido muga iya gudun ruwan ki Amma har yau kin kasa ganin Haka shekaruki nawa kanenki duka sunyi aure Amma Banda dake meh kike jira sunkuyar da kaina nayi nace inshallahu zan kawo daddy yace Kar ma kikawo idi Mai wanki zan Bawa kyauta Kinga na huta da hayaniyar ku Haka aka tashi har mota muka rakata sannan suka fice tunda suka fice daga gidan ba Wanda yawa San uwansa mgn ya jikin naki tayi mgnr da sauki ta fada yace ok doc yace kina daukan rest ko ince bed rest toh ta fada suka Isa gidansu wangala musu fate Mai gadi sukayi parking yayi sannan ya kulle tare da bude Mata kofa cikin tfyr kasaita fitowa tayi tana kokarin saukar traviling  bag yace ki shiga ciki don't worry about Dix ok ta fada sannan ta nufi dakin wanka tayi ta kwanta cikin mintuna goma ko cire himmar din dake kan rigar barrcinta batayi ba shigowa yayi da sallama hango ta yayi kwance ta kifr  da sauri ya iso tare da juyar da ita tare da cire Mata himmar ajiye akwatun yayi a gefen gadon ya kashe Mata lamp ya cire rigarsa barin dogon wando yayi da singlet ya kwanta a gefenta kissing DIN n forehead DA CIKIN  idinta yayi sannan ya kwanta ,
      Ringing din wayar ta nee ya katse Mata tunani dagawa tayi a dayan gefe Taji ance haj yau da karfe hudu an Kama kayan mu   an samu cocaine  din a ciki  don Haka an Kama jebral yaron da ke Miki aiki gashi dai wanna karon an yi sari da yawa nanata kawai take sannan ta  kashe ,ba a Kara mintuna hudu aka Kira ganin number kasar waje yasa ta daga Ruth tace haj an samu  matsala yau authority suka shigo warehouse inda muke ajiye Yan matan an kamasu kusan dari Tara da hamsin yanzu Haka dakyar na tsira don sauran an kamsu anty joy ,faduwa wayar haj Kareema yayi kuka ta fashe da shi tace it can't be Dix would not be my end kamar mahaukaciya tuni masu aiki sun taru Amma duk Wanda ya tunkarota sai dai uwar SA ta Haifa wani Amma ba shi ba sai biyun  dare tayi barrcin.
       Tashi da asuba yayi sallah a masallaci dawowar SA Kenan ya nufi dakinta   shiga yayi ya nufi kan gadon bubbuga bayanta yake Amma sai tsaki  take yi Taki tashi  Bai yi tuniani akai ya hau sumbatar lips idinta ,kamar a mafarki Taji ana tsotsom lips idinta bude idanunta tayi Wanda Basu gama koshi da Barrci  bude Ido tayii ja da baya tayi yace wake up ur going to be late for suhub prayer dirkowa tayi daga kan gado tana harararsa  ta wuce tayi sallah tana gamawa ta nufi kitchen don wani banzan yunwa take ji kamar Bata CI abinci daddare ba tana sauka a farlour DAIDAI lokacin kausar ta shigo da sallama tare da basket.

MAGAJIN SARAUTAWhere stories live. Discover now