dinner

317 21 1
                                    

Isowa sukayi Zama tayi a gefen kujerar 1seater kusa da shi tare da taimakon anty fatyma , general kuwa ganin yanda faty tayi kyau ya Mata signal da Ido alamun ta bishi ai kuwa ba ayi munti biyu ba wayanata ya dau Kara ta fice saura su ya muazzam  gaisawa sukayi da kawayenta amarya  ummul Kam ko a jikinta saima Kara shigewa Yaya muazzam take Ismail ganin duk ango da amarya ba Mai yiwa juna mgn  nee yace meh ake jira a fara daukan hoton ,Mai hoto gyara camera yayi yace amarya kin danmatso kusa da kujerar Nan neehat dake sunkuyar da Kai kamar ta make Mai hoto Haka ta tashi tare da Zama a three seater inda yake akwai gab a tsakanin ganin Bata dago ba yasa asmy ta Mata rada a kunne said gashi ta dagi kanta ,shima ibraheem da nufin mgn yayi Mata don Kar ta kunya ta shi a gaban abokanayensa sai suka hada Ido kallon kurila kowane su ke wa juna ,ibraheem ya jinjinawa kyawun da tayi ko ma dai Yaya dai make up nee me ma zai samu daga Yar yrnyr nan Bata wuci yace ya haifeta da yayi auren wuri,itama ya Mata kyau ya fito da asalun kyawun SA na niger ooh but d beauty no go full am meh zata yi da tsoho(Niko nace u people get besa for ur head)hasken flash nee ya dawo da su cikin hayyacinsa su wani kyau sukayi ganin kallon da sukewa juna zaka dauka na so a ciki,camera man yacewa ibreheem ya matso kusa da  ita ,tsaki yayi Yana jinjinawa tantirancin Mai hoton Nan matso wa yayi yace shift small babu gab a tsakanin su don Haka kana Jin numfashi da suke a haka a ka dauke su hoto sannan suka tashi don bada style Ismail yace hug hug ai tuni abokai da kawaye aka dauka hug ,batayi tsamani sai ji tayi yasa hannunsa ya rungumi kugunta dago da idonta tayi tana kallonsa Mai hoto Kam ya samu style sai hoton yake musu ,zera Kam ganin  neehat nason Basu kunya yasata tashi signal sukayi da mi hoto sai ga ta tashi da wani uban heels haka ta iso DAIDAI satin ta tasa Mata kafa kokarin faduwa take sai ji tayi an rungunmota hannu ta makala a wuyansa Mai hoto sai da ya musu hudu sannan suka saki juna akayi da amare su anty faty suka shigo aka dauka da su da sauran Yan uwan aka fifita neehat dake kokarin bin asmy ,zaunar da ita tayi tace Ina zuwa daga Nan ta fice a dakin daga shi sai itA, ba wanda yayi wa wannin SA mgn ,tun lokacin da ya rungumeni nake Jin wani iri a jikina kamar Yaya daurewa kawai nayi ko maybe cramp din ne yaxo ya zo Zama kusan minti talatin yayi  sannan ya fice Nima na bi sahu duk inda na bi amarya ,amarya har na iso dakina  suna zaune suna cin  abinci sai shewa suke yi ko kula su banyi ba  na nufi bayi alwala na daura nayi sallah

Sanye nake da Riga da skirt Baki da purple na daura mayafi akai brown da jaka Baki samun shuhaira nayi tana waya da mijinta ( su biyu momy ta Haifa to u a wannan shekara aka daura musu aure ganin suhaima tana fama da shaawa Amma ta kasa Fadi a gida sai a ranar liktar su tazo ta musu bayani Kuma ita suhaira ce ta hana a fada ma gida ya oh a lokacin daddy ya dau hukuncin daura musu aure da cousins dinsu Abdul samad ya kasance business man Wanda ake yayi koina an Sansa a gari da Abdul bas Kuma soja nee Wanda yake da mataayin captin akwai wani boyyyen halin SA don kullum daddare zaka hango say bar Yana Shan giya Amma ko Abdul Bai sani ba  wannan kenan
Fita nayi Ina zaga gari har na iso filling da ake siyar da su kayan Miya da vilon da sauran su nufar wani tsoho nayi shi yake siyar da gitter Ina zuwa nace sannu baba yace yawwa sannu nace Ina son gitter Baki Nan Ina nuna Mai na gefen hagunsa cirowa  yayi yace wannan daga kaina nayi nace eh yace dubu hamsin ban nemi ragi ba don zata ma fi Haka, don Haka nacire kudin daga cikin jakana na Mika Mai Mika min yayi Yana kokarin Sanya  a jaka na gyara murya nace baba nikam Ina Jin gitagita  Wai wannan campany tana fitar da fake din  maguguna ,kallona baba yayi yace Nima ban da tabbas ba  Amma Haka ta faru don a ranar naji gitagita Akan haka ta faru don a ranar wani Dan bincike suka zo siya vilon a gun suna mgn da abokin aikinsa  Akan kampanin karba nayi nace na gode sannan na nufi mota na kallon kampanin nayi sannan na shigar wetline na  nufa Zama nayi Ina tunanin zaman  mu aturai nakan zo wuraren shakatawa  Zama nayi Ina hango yara kowa da abun da yake cikin shakatawa tunanin Muslim nee ya fado Mata tayi missing idinsa sosai daga wayanta tayi ta Kira pad idinsa Wanda tayi connecting da wayanta ,Muslim nee zaune shi da khairat suna Hira tun ranar da general da fatyma suka zo da ita zaune suke suna buga game na car race shigowar Kiran nee ya katse Masa nasa  ganin momma yasa ya katse amsawa yAyi yace momma a dayan gefe nace my son yace I miss u nace I miss u too baby yace when re u coming home take very soon Nan ya ringa Bata hiran har da na khairat Yana Mika Mata amsawa khairta tayi take momma nace yes baby take I miss u nace me too Hala muka rings Hira take ban labarin papan ta ,sannan ta mikawa Muslim nace ka gaida min da daddy da momy yace momma ai ana aure a gidan mu gyara Zama nayi nace aure Kuma yace yeah na aunty neehat Mai guduwa da daddare nace ok ka mikawa mamman amrah mikawa fatyma dake zaune suna mgn da ya general abdullah  amsa tayi tace hello amsawa  nayi nace faty tace kausy ykk nace shhh Wai neehat tayi aure Shiru tayi Jin yanda murya na na rawa nace amsa me shiru nayi take let me explain nace explain wat just ans me shiru tayi a gsky ta San ba a mata adalci  karbar wayan general  yayi yace baby angle cikin sanyin murya na amsa yace na San ba a kyauta Miki Amma abun da yasa ba a fada Miki  ba don kiyi consentrating ok nace Amma yay diz x not ND execuse yace just understand d situation ND x with ibraheem Dan yayan momy  ok kawai na fada tare da kashewa  ,
Tunanin rayuwar na na da we we're a happy family  but now I don't even know what to say dauka vilon🎸🎸 nayi na  daga tare da rike handle  na fara Yi  a hankali anybody who knows about dis film junnu ND seenu Haka na rere da volin  sai ga mutane sun taru Akaina ajiyewa nayi saitafi suke min yara saimika min hannu Ina Mai daga musu hannu Jin karar message yasa NI dagowa tare da cire wayan daga aljihuna na Ina budewa na nufi message
When u feel sorrow just wash out d pain, love x just lyk a rose which never faid but when it faid it's lost ,be aware in lyf nothing x impossible today u might me restless tomorrow u might be useful to anyone , whenever I raise my eyes on u I only see d light in u which shines lyk d sun which never faid ,blieve in ur self
From unknown  Mr right
Juyiwa tayi Amma ba Wanda ta hango haka ta dauko  vilon ta ratya a bayanta  ta shigo motarta gida ta nufa tana shigowa ta tarar da abdulsamad  da suhaima  a zaune shigowa nayi suhaima tace sannu dawowa so hw was ur day nace ok cause am not ind mood nace sannu  yace yawwa muka gaisa sannan na nufi sama rage kayan jikina nayi daga nisao bra top da tie na zauna kwanciyar nayi Ina tunanin Haka barrci ya kwashe ni ,tunda yamma aka fara Shirin dinner karfe bakwai da minti arbain bayan sallahn Isha make up artist tazo SHIRYA nayi   cikin dogon Riga golden SA head tie shima light golden da takalma da white necklace da eye ring asmy da ummul cikin dogon Riga bule  zera da amra na manta sunan dayan kawar neehat So let it just be amrah  sannan aka nufi da ita dakin momy ,momy take zaune it's kadai ta dagi tana Mai zubawa neehat Ido take Allah ya Miki albarka bana so inji in gani ki bishi sau da kafa ki kasance Mai saukar da harshen ki  don aljannar ki a tafin kafan SA yake ki kasance Mai kwaliya da tsabta Allah ya Baki saa tana kuka ummi ta Mika Mata wani kwalaban turare da hasnul Muslim Haka ma daddy nasiha ya Mata sannan ya Mika Mata kurani izu sittin da  sallaya  sannan aka Sanya ta a mota ummi da anty raudat a baya sai ummul a gaba da datyma dake tuki Haka motoccin suka jera kusan Sha biyar suka nufi gidan kowa na Santi gida nee babba me three story building a kwai gate na farko na shigar gidan da parking lot sai kofan na biyu Mai Taya ya shigo parlour uku nee sai dakuna Tara kowanne da bayi da kitchen guda biyu sai bar guda daya da gym room , resting room da office a gefen dakin ska Gama Santi sai ga mota farar guda biyar sun shigo gyara Mata kwaliya anty faty tayi suka nufi kasa  motoccin suka Hawa aka barni nida anty Fatima Kiran wayarta akayi tace mu sauka sauka mukayi muka nufi d Benz fari Kal sai daukar Ido yake ta bude min kofa tace ki shiga shigowa nayi  na zauna it's ma tashiga ya Abdullah nee ke tuki  tun shigowa na naji kamshin turare sai tashi yake sunkuyar da kaina nayi Ina tunanin wani hukunci zan dauka Akan wanna mijin nawa  karar tsayar da mota ya SA na dawo cikin  hayyaci na, bude motar anty tayi ta koma gefen Yaya Abdullah ya rike ta kamar Wanda za a sace Masa Mata  ibraheem dake sanye  cikin dark bule sai sheki yqke fashi fari tas NI namz nace oh my gosh I just pray to have dis guy even kamila Mai kwacen saurayi I no go allow  am see him, ta dayan gefe ya dawo Ina faba Yana baya Ismail nee ya want ibraheem rada a kunne taking biyu ya iso NI ji nayi ya Kama kuguna ya matsani a jikinsa a hankali muka shigo hall wani sanyayar Waka aka SA  sai ga kawayenta amarya da ankon su bule harda goggoro zera ,rukky ,asmy da ummul a bayan flower maid Wanda su amrah ,afra ,husnah da khairat sukayi sanye da Jan Riga ko wannne sai saukan Ido yake  a baya ya Abdullah da anty fatyma ,anty raudat da mijinta antu kd da ya Usman ,ya muazzam da anty rahima a tare suka shigo dloer nee ke sauka akansu suka zauna Alan kujeran su mc Yana musu barka da zuwa aka taba nishadi sannan aka bukaci babban abokin ango ya zo da babbar kawar amarya ta fito asmy fitowa tayi ta musu nice speech sannan ya abdullah ya fito yace we re so sorry to say Amma babban abokin ango Bai zo ba Domin abubuwa sun Sha kansa Amma muna Masa fatan alkhairi NI zan wakilce shi shima ya bada speech  din  Zama sukayi don Abdullah ya  Riga da ya bada warning Kar mc ya Kira SA don dancewa  ana bukatar maid su fito suyi rawa ai sai gasu amrah ,afra ,abdulrahman,husnah da Muslim Wanda  suka rike hannyarn su soki suke ta kwasowa Muslim Kam rawar up nd down suke sun burge mutane sannan aka bukaci family Suma suzo su taka rawa ai so kuga yapendo bilki sai oya babby take  sannan aka bukaci abokai ango da angon kansa suyi rawa  kuyt su Ismail da sergent Manu Kam. Ba a mgn sannan aka bukaci kawayen amarya su fito Suma su fito aka SA musu  cause my papa no be dangote or hayeoye💬🎶🎶🎶🎶🎶 zo kuga yanda neehat ke rawa ba ruwanta aka SA musu am luking for my Johnny ,where x my Johnny  sannan aka bukaci amarya da ango su fito fitowa ibraheem yayi ya matso kusa da ita asmy tayi wa  d j mgn SA musu wakan veer akayi  surlikiyo ware su na  yateni me see aja zamife or mimirjo misabneh kabi kabi na re se utarme sakne see aja zamife or mimirjo mi sabne bilda akahihi samesefare rererererere samesefare hhhhhhhhhh bildakhaui tubi yakulusa kabi Mary yaku lusa sun Everytime I luk into ur eyes I smile paradise the stars re shinning bright up in d sky painting walls of design  rike gufunta yayi ya SA Mata hannunsa Akan shoulder idinsa kallonsa kawai take a hankali sukayi sai juyata yake tafi kawai ke tashi ooh god  tun da yasa hannunsa Akan kugunta yake Jin wani iri kusan karfe Sha daya a lokacin manya suka rage saura matsa  ai yanzu aka fara cashewa  neehat Kam cikinta nee ke juya Mata idanunta idan ka lura yayi ja daukan pix akayi akayo sharing din cake comedian suna ta bada dariya  sannan acigaba da chasewa
saisu Mata biyu sun nufo mc mgn suka Mai cikin rada sannan suka ajiye bundle biyu mc yace a gsky abokin ango a yanzu Hala kayi farin Jin don anyi bulking ana son a taka da  Kai wacce ta Mika kudin sai wani smiling take fatyma dake zaune tashi tayi ta iso gurin ya Abdullah kallonsa tayi cikin fushi aannan ta nufi mc tana karban Mike  tace am welcoming all visitors , ladies ND gentlemen ND as well barchelors ND spinsters gud evening once again am sorry to say wats ur name tayi nuni da yrnyr  ur name pls ND come over d stage yrnyr cike da yanga ta tashi Abdullah Kam shiru yayi Yana tausayawa yrnyr in har ta hau stage din Nan it ki ta iso tana karban Mike tace am bikisu zakari  Mai Shanu faty tace d daughter of Mai Shanu tace yes cike da iyayi dariya faty tayi tace ok miss as u can see am mrs Abdullah aliyu d uwargida ND only wife of general  so door x locked x better to follow another barchelor sorry Mrs Mai Shanu sannan ta nufi Abdullah isowa tayi ta basa light kiss Akan lips idinsa tace  really luv u darling I luv u too ya fada su amrah suka taso suka rungume su we luv u too kallon yrnyr tayi Wanda hawaye nee ke zuba tana sauka Akan stage with dat shame  oohh dariya akeyi  sannan aka fara watsewa  neehat Kam  ta Gama futa hayyacinta ibraheem da sai yanzu yake Jin yanyain saukar numfaahin ta ya juyo ganin yanda ta koma kamar Yar kwaya yasa ya rike hannun ta dagowa tayi tana kallonsa  ji tayi tsikar jikinta  na tashi  tana kokarin taba wuyansa ya rike Mata  shi daukar dayan hannunta tayi tana  shafa Masa shi a fuska  atake ya tuna mgn Nan doc inalilahi ya fada daukar wayarsa yayi ya Kira  Abdullah ganin kiran Ibrahim ya daga abun da ya fada nee yasa hankalin SA ya tashi mgn yayi da md ya fada Masa  sai ga md Yana Mai bada hakuri amarya da ango zasu tafi am today x all their nyt rike hannunta yayi ganin zata Bata basa lokaci yasa  ya rungumeta da sauri ya wuce sai parking lot ya Abdullah shima fita yayi  a lokacin ya ajiye ta a bayani sit ya abdullah na kokarin shiga yace no ka dhiga ka kula da abubuwan dake tafiya NI zan kula da ita yah Abdullah yace re u sure yace eh cilla Masa key yayi aannan ya koma shigowa yayi ya ja glass sannan ya kunna ac tare da tada mota a bayani mota kuwa rasa yanda zatayi abun da take Jo x unbare able tuni ta fara neman gun zip dakyar ta samu ta bude sai Mika take kokari jansa kasa tayi Amma ya kasa Haka ta barsa  shiko tukaea yake Yana lekan abun da take ganin da sauki Bai dauka haka yake ya dauka x going to be something serious Amma x nothing cigaba yayi da tuki kukan ta ke tashi da gurani tsayar da mota yayi gefen titi sannan ya juyo daga it's sai bra idinta sai riganta da ta ja it's kwankwaso ganin yanda take ya tada Mai hankali nufar bayan  mota Zama yayi Yana rike Mata hannun ba taamani yaji ta rungumsa shafasa ta fara you kamar Maya  kokari yake tabari Amma Bata Bari cire ta yayi jikinsa ta sake Masa kuka  tana role Mara Mai zai Mata yanzu ganin ya saketa yasa ta koma yanzu Kam bakinta tasa a bakinsa want dirty kiss take basa  shima biye Mata yayi kusan 10minute gainin ya cir bakinsa yasata sakin wani ihu hu Mai cike da gurani janyo hannun bra idinta tayi tana kokari n cirewa Amma ta kasa rike kugunsa tayi tana cire Mai hulan kansa ganin zata birkita Mai lissafi gashi dai a hanya suke yasa ya shiga driver sidetukawa take har ya iso want gidan SA dake maitama shigowa yayi parking fitowa yayi da ita rungumarta yayi suka Isa kofa tumb idinsa ya sannan ya shigo gidan saman ya nufa dakuna hudu nee a jere bude na dayan yayi ya shigar da ita saukar da ita yayi  nasarar cire bra idinta tayi tana nufo shi sai ganin mutum yayi tsaye a gabansa Hawa jikinsa tayi ta rungumsa tana Mai cire Mai button din rigarsa  kallonta kawai yake cirewa tayi tana Mai cirewa har tayi nasarar cirewa daga jikinsa daga shi sai singlet cire Mai take kokarin you Amma ya Hana tahana bakinsu tayi tana daza hannunsa Akan boobs idinta  want Nishi ya saki want uni sun Gama fitar hayyaci juna cire Mai singlet tayi Amma ko ya sani he knows his limit Amma it's fa  nooh idan Bai ji dadin abun da take toh yayi karya  yayi Jo yayi tana saukar da wandonsa sauke ta yayi Jo yayi ta tura shi sai faduwa sukayi Akan kujera Yana kasa Yana sama karasa cire dogon Riga tayi daga ita sai black pant Hawa kansa tayi shafa sajensa take kamar  meh sauka tayi Akan kirjinsa anan take shima gogan ya hau network ba abun da take Jo in ba nishin su  a dakin sauka yake daga jikinta Amma it's ji tayi yanzu ta fara rike SA tayi shi Kuma Bai son wuce limit idinsa kusan karfe biyu Amma Bata samu Bai son kusantarta duk da ita ta dage Amma Yana da tabbas Bata cikin hayyacinta rike SA tayi tana rokansa cigaba yayi da abun da take Mata Kara manna Mai take daukar ta yayi cak ya nufi gadon da ita addua ya Kama sai gashi ya shigeta Bai Mata wasa ba  Amma ya Mata a hankali ba su suka rabu da juna sai karfe biyar ana Kiran sallah wanka yayi sannan ya Mata wanka sannan sukayi alwala sallah ya jasu jaami duk cikin lalashin ganin ana son koma gidan jiya yasa ya dirka Mata maganin barrci rufe Mata bedsheet yayi ya kalleta sannan ya cire idonsa hada coffee yayi da tea  Wanda yaji Madara  da chips ya ajiye Mata a gefen gadon tare da maganin pain killer  sannan ya SHIRYA zuwa offis karfe bakwai ya samesa  duk kusan rabinsu ba su zo ba a ganin su oga yayi aure kumayaean sunji labarikusan takwas zuwa Tara  aka harala  kowanne su sun Sha jikinsu ganin ransa a hade kamar ba angon ba yace Dix should be d first ND last tyme da zanji ko gani kin makara zuwa offis useless people sannan ya nufi offis idinsa  bude file din yayi na muhktar  Yana kallon komai cikin tsanaki kallon bindigar da aka Sanya ya rubuta da yanayin shot idinsa sannan ya dubi na jikin shi marigayi Amma Bai samu abun da take so their x something missing Amma he doesn't knw  wardrobe sake offis ya fara bincike Amma Bai samu komai want album ya dauka na former branch boss na Nan hotuna nee kala kala wani takarda ya gani kamar zai wuce  sai ya dauko hajiya Kareema  annabi , commissioner of police na yanzu Bai hango sauran sunan don alamun ya bare ta kasa an rubuta re d suspect of d murder of  muhktar aliyu gurl share zufan dake keto Mai aannan yayi want murmushi Mai burgewa tun jiya commissioner ya SA aka sake Mahmud ,
Yareema nee cikin shigar SA na likita a babban asibitin na specialist hospital  na cikin garin Yola a jimeta ya shiga komai nasu tsab don asan da zuwan SA  shigar dakin gawa yayi da mutane biyu dayan doc sani dayan doc daneila  kusan hour biyu sannan suka first da gwaji da sukawa kusan kowani mamaci test na jini da duba komai na jikin su a sakamakon binckien toh Abu daya nee yake kashe su wato wani sinadarin hada magani toh abun idan ya barci ko expired one aka hada aka you maganin Amma har yanzu Basu da tabas Hala sukawa shugaban likitoci sannan sukayi sallama da su .
      Mukam daga NI sai suhaima da suhaira da Kamal don daddy ya tafi China momy da meenal sun tafi Kano daga Nan zasu wuce Abuja  yau ake bikin  Yan biyu don Hala shirye shiryen birthdays idinsu suke Wanda tare da taimakon abdulsamad Niko bincike na Kara Akan asibitin Kuma takan siyar da fake drugs batare da NAFDAC ba shigar bog idinsu nayi Ina duba masu hannu a wannan kamfani mutane shidaa ya nuna  honor abass mustapa , chigoze ozine chief minister abdulsam kadir , alhaji Ahmed gomi da minster of women affairs na adamawa khadija  kamisu Gaya  da Kareema  na annabi wadann tuni ta samu bincike akai kusan duk masu kujera nee a Kano  samun bayanai ta Yi sosai ,sai ta samu binciken SA take nema sannan ta ajiye tare da tuna auren neehat da ta gani a AIT ba laifi mijinta na da kyau sosai , su daddy gidan shiru ummul Kam da ta dawo Bata tarar da neehat take tambayar ummi take ce mata ai yanzu hakabata da lafiya ta tausayawa Yar uwarta sannan ta zauna  tana cigaba da laratun da take na novel idinta. Kareema Kam daddare Kiran commissioner tayi ta Mai bayani ya da take son abun ya kasan e son Hala ya SA AA saki Mahmud Wanda take ta ashar dawowa yayi wanka kusan SAbulu daya ya Gama ya fito sanye da three quarter da sarka ba batun Riga Zama yayi a parlour Yana tuna neehat yasan yanzu fushi take da shi  sosai Zama yayi ya cika cikinsa sannan ya day wayarsa Kiran budurwarsa sima yayi wat yarinyar ta shigo kawaras cikin Riga da wando da high hill Yana ganin ta ya nufo ta isowa tayi ta rungume tana kissing din forehead idinsa sannan ya nufi daki da ita nishin su kadai ya Isa ya dameka . inspector samun haske yayi don akwai suman da ya gani da address inda yake aiki  duk abun da ya faru tsaknin SA da ita ya sake dawor Mai girigza kansa yayi ,it's kuwa sai goma ta tashi kanta wani mugun ciwo take Mata kokarin tashi tayi Amma ta kasa da kyar ta lallaba ta shiga ruwan zafi sannan ta fito wanka yayi tana wash sannan ya hango flask tare da kula  Zama tayi ta co sannan ta Sha shayi sannan  ta kwanta ,
Abdullah Kam suna shiga gida duk hankalinsa na gun su ibraheem Amma Bai samu wayansu suk yaran na gidan su momy Zama yayi a gafensa gadon bayan wanka da yayi trying numbern yayi Amma Yana fara Mai switched off, faty sake sanye cikin sexy rigar barrci ta nufo shi Zama tayi Akan cinyarsa take luv lfy dai dawowa yayi cikin tunanin da ya tafi yace lfy Lau  sannan tqce re u sure yace yes kwanciya yayi sannan ya jawo musu bargo da tunanin kala kala suka kwanta ,

MASARAUTA
HAJJA ce zaune Kiran waya ya shigo hajjau aka CE gefe sannan aka CE mun Kamal komai a yanzu Haka motar ce take kamar me jinjinawa Mai hajja tayi take zaka ji alert sannan ya kashe guda hajja ta saki fulani fara take yanzu dqi hankalin ki ya kwanta hajja take sosai ma kuwa Mai zai Hana sannan suka cigaba da Hira
Agun jakadiya yau ma kamar kullum da daddare tana karantawa Mai martaba litaffin hannunta page biyu tayi tana kokarin ajiye takardar taji muryar Mai martaba yace ki cigaba ummul khairi dagowa tayi a razane

MAGAJIN SARAUTAWhere stories live. Discover now