dating her

247 17 1
                                    

Yareema cikin shirinsa na suit ya fito Koh shashin fulani fara Bai  shiga yau offis ya nufa  sai da ya biyo ta lameedo construction sannan ya nufi asibiti yau aiki ya shawo kansa sosai har ya manta da zuwa dauko khairat.
      Matar Yaya muazzam kuwa jikinta da sauki sosai.
            Shiryawa yake don Bai tashi da wuri karfe goma ya fita gida offis ya nufa Yana kiran John ya fara gyara uniform yayi kamar Mai duban takardan dake gabansu,bash Kam kashe taban da yake sha yayi ko kallo Basu ishe shi ma ya shiga ciki sai ga secetery ya kawo Masa bayanai komai,duba yake har da batun siyasa ,shigowar Manu da Saleem nee ya tsayar Masa da abun da yake ga wani tsoho Yana kuka da matarsa nuna musu filin Zama yayi sannan ya tambaye su meh ke take dasu ,tsohon gyaran murya yayi yace Dan Nan ka taimaka Mana duk inda muka je sai ana korar mu yace Ina ii suka ce NI sunana aliyu Ina da Mata hamdiya da Diya ta mariya Mai shekaru 17 toh muna aiki nee a matsayin Mai gadin gidan matatta kuwa cook diyata kuwa tana gyara dakuna da farko ta fara aikin ta cikin walwala daga baya Kuma akasamu matsala yaron gida ana Kiran SA da 2 face Amma sunan SA mahmud kullum sai Yana ta Bata da farko da ta fada na fada Mata zan dau mataki ba ayi kwana biyu da Haka tana gyara Masa daki ya Kama shafata dakyar ta tsira taso tana bamu labari kuka mukayi sannan nake Bata shawara ta daina zuwa ,Haka ta daina bayan wata days da hakan yau hajiya ta aiko NI can wani kauyen ,Mai dakina Kuma ta tafi gidan suna
Mariya aka Bari sai ga wani an aiketa SA hajiya na Kira tana shiga yaro ya fita ganin har  minti Sha biyar Amma hajiya Bata sauko sai ta nufi sama zata dakin hajiya taji an kulle Mata Baki aka kaita wani daki Yana kuka yace Haka yayi wa yata kaca kaca sannan ya mayar da ita bakin kofa a sume  muka Kai ta asibiti sannan  aka Mata dinki yanzu Haka tana dauke da cikin SA wata biyu duk da wankin ciki da aka Mata Kuma aranar da na je gun Mai gida ya koreni daga bakin aiki ba tare da albashi na na wancan wata ajiyar zuci ya sauke yace Kar ka damu baba inshallah zan yi  kokari  in ga na kwatar ma yanci
Sunan Mai gidan naka ,shiru tsohon yayi yace Mata CE mijinta ya rasu sunnanta  haj Kareema ficeciyar Yar siyasa nee sunan Dan nata Mahmud  gyara murya yayi yace inshallahu zan tuntubeka in n akwai bayanai sannan ga Manu ka basa lambar ka  sannan ya Masa sallama daga wayansa yayi yace ok gani cikin thirty minute ya shiga bedroom dake offis sai gashi ya fito cikin shiri  na English cloth masu tsada da Rolex watch sai da dimming ring dake hannunsa fesa turare yayi sannan ya fice inda ya tarar da Manu na jiransa bude Mai mota Manu yayi ya shigar sannan Manu ya Sara Masa yaja motarsa tare da ficewa
      Fancy restaurant ya tsaya shigowa yayi yayi buying din restaurant gaba daya don Haka aka mayar wa customers da kudin su suke wani restaurant Zama yayi Yana Shan coffee dinsa .
      Shigowar wata yrnyr sanye da wando Baki da Riga pink armless kanta Nan yaci attachment ,shigowa tayi maikatan suka bude Mata kofa shigowa tayi cikin mamaki don yau Bata ga kowa ba koma meh nee ooh zama tayi tayi clicking bell idinsu sannan waiter yazo tace Iwant potatoes match  yace sorry Miss we can't make any other cause Mr marafa had d vip harar ta wurga Masa tace ur not deaf mister I said I want my other know yace am sorry ma sannan yayi wucewarsa call kin Barrcin Rai ta nufi inda take hango mutumin a zaune isowa tayi ta tsaya a gabansa taxe hey Mr man who re u baka San tan so gurin Nan ba ND u even have d ordersity to get d vip daga Kai yaYI ya kalleta sannan ya mayar da kansa Yana Karanta news paper  tace am talking to u  murmushi  yayi young lady as u can see ur spoiling my breakfast  ,ur rich so go ahead to another  restaurant or hotel tunda ya fara mgn take kallonsa he luks familiar yes Mr marafa need ai tuni ta rude tace sorry  but can I have a order cause am hungry ND would be late for schl yace ok order tayi tare da Zama Akan kujerar dake kallinsa sai Hira take Masa har a ka kawo sannan ta fara cin abinci tana kamallawa ya tashi zai tafi tace mister tsaywa yayi tare da juyawa tace pls 2favour pls Dan Allah yace wat tace Ina son saukan selfi da Kai yace idan matata ta ganki know u re sorry tsaki yrnyr tayi take I don't have anything to do with ur wife  ok sannan ta matso suka day hoton Bai yo murmushi Amma sai da yayi kyau sannan tace ur number pls yace change it tace pls Dan Allah Dan darajan ya Mika Mata Kati daga aljihu ya fice samun Manu yayi suka shige mota  dariya inspector yayi yace plan accomplished.
Nihat na zaune sai ga Kiran wayar momy tana dagawa taji muryan ummul tana cewa baby luv munyi missing idinki fa nihat tace me too kamar in fireh in so in ganki  shirme suka ringa zubawa ummul tace yau zamu so gidanki da NI da boys ki hado Mana kayan Dadi Dadi Allah yasa mijin naki Bai ya Nan tace ba ya nan sannan sukayi sallama.
Nihat shiryawa take don tun jiya ta tambayi daddy zata je gun nihat ta Bata izinin shirya amrat khairat da afra da Muslim tayi tawa iyayensu sallama sannan suka shigo mota driver nee ya ke tukasu basuyi wani tafiya Mai nisa suka iso kofar gate bude musu fate na farko akayi sannan aka bude na biyu sauka sukayi kowa na zumudi  sannan nihat ta fadawa driver karfe nawa zai zo ya dauke su ,shigowa sukayi parlour tare da sallama  nihat CE take kallon when u re mine Jin sallamar mutane yasa ta maida hankalinta gunsu ihu tayi ta rungumi ummul sannan ta sake ta tana daga yaran ta musu iso suka zauna  chanza musu channel tayi ta koma Disney channel sannan ta nufi kitchen drinks ta zuba a tire guda biyar da cups ta debo musu da cincin da. Makilewa ta zuba a tire ta fice ajiyewa tayi Akan stand ta bude tare da mikawa su amrat,ummul take wonder shall never end Ashe ke nihat za ta yi hankali har kisan ki kawo wa mutum Abu idan ya zo murmushi tayi tace ke ummul me Kika maida nine ko kin dau Banda sense ummul tace meh yayi zafi matar Mr marafa  wani blushing tayi ummul tace hey ladies e hold it idan ya dawo u can do it all the time ,Hira suka fara na schl inda nihat ke fada Mata tayi missing din schl lyf sosai dariya ta Mata tace baby Kar ki damu ki Masa mgn ko zai yarda ki cigaba da schl nihat firgita za kanta tayi tsce I can't go on me keep on begging him kallonta ummul tayi Baki a wangale tana daga Kai tace u mean baku shirya relationship dinki nihat tace absouletly cause I don't love him l love Mahmud  but  but wat ummul ta fada  da karfi tace don't forget he  wanted to rape u ,he wanted ur body nd leave u reakless if not of ya Ibrahim wat did u think would have happened to u uhh u could have lots ur virginity  d guy  u called ur so husband saved u pls luk it through nihat Kiran wayar nihat nee ya katse musu hanzari dagawa tayi tasa a handsfree ,my lil baby long time no see daga fuskarta tayi cikin firgici tana kallon ummul ,Mahmud yace gud try ummul am coming for u re u trying to manupulate my babe yayi wqni mahaukaciya dariya yace am going to have u ND dat ur darm asshole husband get ready my baby sannan ya katse wayar duk mgnr da ya fada a kunnen inspector ya manta da wani file  ya tahi gida kenan lokacin yaji mgnr su day ummul Yar da kiran wannan Dan iskan kaninsa sallama yayi dukansu suka juyo a forgive ummul nee take sannu da dawowa ya Ibrahim yace yawwa khairat ko kallon inda take Bai yo ba ya nufi dakinsa daukar file din yayi ya sauka yace na tafi ya fice .
    Har yamma suna Nan sannan suka fice .
     Anty rahima ce zaune a office idinta tana duba laptop idinta  shigowar da akayi babu sallama yasa ta dago haj Kareema na annabi da danta guda daya till Mahmud marafa cikin sakin fuska tace it's a pleasure to meet you once again haj tace u too barrister I  would not go barking around I just came to warn u about dat case   going to supreme Court isn't something gud cause saving some one u might loose someone hada Rai tayi tace with full respect  are u treating me senator Mahmud yace kind of so young ladies ki fita daga trouble  Dina if not u would be d next to go,tashi barrsiter rahima tayi tace with all respect maam am not afraid of any accusations with ur threat, only a goat fears a cow  tace ND u Mahmud marafa any file brought against u I would be eager to accept it so u may live for now tana nuna musu kofara kallonta senator tayi cikin Ido sannan tace we shall meet again miss muhktar wani fadeddn murmushi anty rahima tayi tace of course miss marafa sannan ta rufe Mata kofa Zama tayi Akan sit tana jujuyawa daykar hoto tayi daga drower tare da rungumarsa my muhktar I would avenge ur death Dix x my promise
Happy sallah in advance

MAGAJIN SARAUTADove le storie prendono vita. Scoprilo ora