forgiving

332 24 14
                                    

Thursday
Shigowar babban lorry Wanda ake loda drinks na coca cola nee yayi parking  a harabar compund maikata nee kusan 20 suka fara shigar da drinks kala kala irinsu chivita ,fanta , Smoove,Coco,Sprite,seven up ,lacasera da sauran aka shig_shiga ,Haka wata fara mita ta shiga shima aka fara saukar da su al qurani  sai da su littatafai da sauran su  manager ya tabbatar da wanzuwar komai sannan ya sallamesu ,komai an jera shi a wani babban store idinsu
         Yareema zaune a kan kujerun gidan abinci Wanda ya Gina da sunan khairi Haka may sunan resutrant din khairi's kitchen  ba kowa ya San da zaman restaurant na malakin kuairat daga shi sai tsoho da waau maikatan SA Mai kula da restaurant asmau husnah mace CE Wanda take Bata girma zata girmesa da shekaru biyar  ta keare a fanin girki sosai  da Kuma faraa shiyasa customer suke son wannan restaurant Wanda Yake da gidan sama biyu komai a tsare ,lissafi tace kani kace  at least muyi abinci Wanda zai ciyarda mutane dari da sabain,Kuma asa various food kamar shinkafa da stew,jollof ,fride rice ,shinkafa da wake ,sai semo da tukeken tuwon shinkafa da Kuma eba ,Miya Kuma egusi ,green leaf da Kuma miyan kuka sai Kuma cabbage da su carrot beans ,cuccumber da bama Wanda zai Mana cabbage salad,sai Kuma a gefenta nama ,akwai turkey ,chicken,Naman shannu da Kuma na rago sai snacks Wanda zamuyi  pepper meat da samosa da Kuma Masa ,okay anjima za a a shigar da duk abun da ake bukata pls maman Nas maikata suyi akin cikin kwarewa Ina son gud package Haka ma snacks  Ina son komai ya tafi daidai Gama lissafin da suke yi sannan ya fice don yau Kam Yana da aiki,shikam kwata kwata ya manta da sunyi da it yau zata dawo.
Itakam sai shirye shiryen komawa gidan mijinta hatta stiches sai da ta you ta gyara jikinta anata zasu fara Sabon honeymood kwareriyar Mai make up da komai ta Kira daga germeny ta zo ta gyara ta haka ma momynta sai bta kayan da zasu da ta Kara Zaki.
   Doc Ali kuwa Bai samu dawowa jiya  da daddare yini hanny tayi a zaune tana jiran ya dawo taje ta bada hakuri Koh Allah zai sai ta samu saukin abun da take ji wallahi tayi Dana sanin wannan halin da ta daurawa kanta na girman Kai da wulakanta  Dan Adam  ada Kam tana da son girma Amma haduwarta da lady b SA abubuwan suka karu ta kumayi alkawari barata koma wanna halin nata Wanda  kowa ke Allah wadarai da shi,sai da safe suka hadu ta gaishe shi a lokacin Yana break after 10amsawa yayi sannan yace take ta shirya ya Bata 30 minutes  Hala ta hau sama ta shirya cikin Riga da skirt na atampha ta yafa gyale tare da jaka flat da karamin jaka da ta rataya  ta fito momy ta samu suna zantawa da yah Ali tana Kuma mka Masa  wani farin leda ,amsa yayi yace muje sannan sukawa mommy bye bye  motat suka hau sai gidan inspector  sai da ya nuna I'd sannan security suka Bari ya shigo  Parker motarsa yayi sannan suka fice Mai aiki nee ta musu jagora bude musu kofa tayi da sallama suka shigo muryar ummul Ali yaji Wanda ya tabbatar da na ta nee tace gosh babe I need to get in love irin wanna kuri Haka karasa saukowa  sukayi kuarawa juna idanu sukayi. Zaune pls sannu da zuwa ,  Nihat Wanda ta hada ido da hannu ta banka Mata harara gwiwowinta a kasa hawaye na sauka akan kumatunta tace nayi nadama Dan Allah ki ya femin nasan ban cancanci Haka bah Amma Dan Allah Dan darajarsa kuyi hakuri if nta ta mayar akan fuskar nihat Hana ta right ke ta ummul nee ta zo ta data ta ,gyara Zama doc yayi ummul tace sannu da zuwa yah Ali Ina kwana ya gajiya ya fama da jamaa alhamdulillah ummul ya karstu tace muna fama yace masahalla dalillin zuwan m ba komai bace illa munzo mu Baki hakuri ne dangane da qbun da kanwata da kawarta suka ja za Miki na asarar cikinki ,ki yi hakuri Kuma Ina Mai tabbatar Miki hannifa ta canza Hali Kuma barata aikata makamancin  Haka  nihat kallon hanny tayi Koh ita kanta tasan hanny tayi wani Baki ta rame idanun Nan sun fito,gyara Zama tayi tace lah doctor ba komai na yafe yanzu Kam na hannifa Amma wanna kawarta Kam muna da unfinished business da ita ,ummul n h ta juyo tace haba nihat a ko Ina sai kin nuna halin naki nihat tace ai kisan bani fadin karya doc Ali my murmushi yayi yace a hakan mun gode sosai Amma zamu fiso ki yafe musu dukansu NI da kaina na Mata hukunci Wanda ko gobe barata sake dagawa mutum yatsa ,lah yah Ali Kar ka kula nihat  a e tashi ki zauna hannifa cikin kunya ta tashi ta zauna ummil nee ta tashi ta nufi kitchen snacks ta hado musu,tunda ta shiga kicin doc idonsa amanne yake har ta fito duk nihat tana kallo ,murmushi tayi ta a daga kanta alamun murmushin mugunta ta ajiye Masa a gabansa  dauka drink din da ta zuba ya kurba duk Yana kallonta Hala itama suna yawan hada Ido tana Kuma Jan hannifa da Hira   duba time  tayi ta fita don aikan Mai musu siyayya ficewarta da minutes biyar ya musu sallama da anjima zai zo ya dauketa  tsayawa yayi a harabar gidan ya hango ta tana mgn da maikacin gida nufae ta tayi ya iso a lokacin daidai ta juyo tace lah Yaya Ali badai tfy zakayi murmushi yayi yace Baki gaji da kallona Kenan girgiza kanta tayi tare da and rufe fuskarta  mutmushi tayi Wanda ya Kara Mata kyau tace toh sai ka dawo ya Ali ,murmushi ya Mata ya shige mota sai da taga tfyrsa sannan ta komai cikin,yini sukayi cikin raya ,kamar dama wasu kawayen.
        Momy zaunar da summaya tayi ta tsara Mata komai da komai ki tabbatar kun zuba maganin a cikin abunsha first thing  idan kin komai gidanki,tace momy barai Sha Yana zargi nah tun ranar Dana zuba Masa maganin barrci a coffee idinsa na tafi office baya karban abu daga hannuna, a hakan ta kwanta  da zullumin zuwa gobe.
Yana dawowa ya shigo samun su yayi suna hira ummul Kam har da faduwa tsabaragen dariya  Bata lura da shi ba gyara hulanta  tayi nihat nee ta janyo gyale tace ah,ah doctor shigo Mana Zama yayi a daya daga cikin kujerun parlour yace sauri mAh nake zamu koma gida ummul gyara zamanta tayi ta turo  bakinta tace Dan Allah yah Ali ka bar Mana ita mu kwana biyu,yace ba....gyara murya yayi yace sai wani zuwan yanzu mah momy ne ta dameni in dawo Mata da yarta ita kadai CE a gida turo Baki tayi  tace nihar ki SA Baki ki Allah zai SA ya yarda da ke nihat ah,lalai NI ba a SA bakina a zancen ku ,hanifa murmushi tayi tace  karki damu Yar uwa zan zo muyi  har wata har zai manta yace madam Ina oga neh kwana biyu bAya shigowa asibiti Haka shima yareema ba kasafai Yake zuwa dariyar da nihat keyi ya bace a fuskarta  dariyar dake fuskarta ta ragu  labari ta basa  cikin alhini ,tamasa iso

  

MAGAJIN SARAUTAWhere stories live. Discover now