sharri

197 21 5
                                    

Mtsss tayi tana taka Masa laps idinsa tayi kicking din tsakiyansa wani ihu ya ja Mai cike da azaba dariyar mugunta tayi tace kasan u will be good on bed with dat voice of yours,sannan ta cigaba da takunta na high hills kwas,kwas yake tashi masu gadi na taka Mata baya suka  rufe
    Yareema Kam kamar almara ya samu labari abun da yake faruwa da sauri yazo asibiti ya sameta a kwance duk kuraje jajaye sun fito Mata a fatar ta sannu Yake Mata yasan amminsa ta tsani kule don she x allergic to cat Wanda idan ta kwanta rashin lfy wani lokacin for a month bata warke ba tambaya yayi ma bayi Amma amsa daya  suke basa Suma Basu sani ba dauka yayi a coincidence dats all ,shashin mahaifinsa  ya shiga Zama yayi a gefenta gado ya rike hannayen mahaifinsa Yana basa labarin duk abun da yake faruwa har rashin lafiyar mahaifiyarsa ,maimartaba dake Jin SA murmushi yayi kawai yayi kusan one hour yareema yayi sannan ya fice don akwai ayukan da Bai karasa su ba  ,shiri ya sake ya dauki wayoyinsa hanyar gidan insp yayi bude Masa gate masu gadi sukayi shiga yayi yayi parking, daya daga cikin yaran SA ya sunkuya yana Mai Mika gaisuwa yace ogan ku na Nan eh ya fada Bai jira abun da zai Fada ya nufi parlour budewa yayi da sallama ya shigo daidai lokacin ya muazzam ba mopping sanye yake da three quarters da armless Baki suna ganin juna suka Gane juna Mika Masa hannu yareema yayi suka gaisa sannnan  ya Fadi Masa dalilin zuwansa gidan sunkuyar da kai ya muazzam yayi sannan yace follow me dakinsa suka nufa kirjin sa sai bugowa take kamar zata Faso daga rigarsa abun da ya hango yasa ya bude hannyensa Abbi idinsa nee kwance yawu na zuba a gefen bakinsa isowa yayi ya rungumesa cikin tausayin juna hawaye na zuba,yaushe suka rabu da hakan ta faru inalilahi was inalilahi rajiun ya Allah ka kawo ma wanna bawan ka dauki Ido kawai insp ya zura musu fofe kwallan da ya zubo Akan fuskarsa yayi yace tun yaushe Hakan ta faru da shi Ina tunanin tun jiya da ya dawo don yau da safe koh sallah Bai yiba ,Kiran wayarsa nee yakatse zancen da  suke dagowa yayi ya Kara a kunnensa abun da Yusuf ya Fadi yasa yaji faduwar wayar a hannunsa kunna tv dake dakin yayi  hotonsa nee ya bayana yana rungume da wata dayan Kuma video nee Amma sai fuskarsu ake gani Zama yayi a kasa  hannunsa na rawa ya muazzam shima a firgiCE yake sakamakon ganin da idonsa ya Masa kausar CE ke rungume a jikinsa yareema  wacce take karantawa ta fara da hakan yau da safe aka samu rahotoni cewa babban Dan sarki Kuma magajin sarki Yana muamala da yar jarida  wacce take yada jita jita na karya Akan senator Kareema wacce ta fito tare da yin Allah wadarai da Hali irin nasu Wanda sai batanci suke son jawa mutane
Sannan ga video su hakan ma  Haka aka dauko rahotoni kowa na Allah wadarai da halinsu  yareema ji yayi zuciyarsa na Masa Suki rike zuciyarsa yayi Jin wani irin azaba da Yake Masa da sauri ya muazzam ya iso gunsa Yana Masa mgn Amma adai dai lokacin baya cikin hayacinsa da sauri ya nufi fridge gorar Madara ya balle ya nufi dakin ya zuba Masa a Baki cikin 2minuye ya shanye shi Tass sai ajiyar zuci da yake saukewa wani wahaleln barrci nee ya dauke SA ,
       Hakan ta faru a gidan mu wani irin tashin hankali na shiga ganin hotona da wannan abokin yayanmu Dan sarki Amma ban tuna ranar da abun ya faru faduwa nayi kasa a sume su momy suka nufi NI tare da zuba min ruwa da kuka na farka tare da musu rantsuwa ban aikata abun da suke tunani ba karya suka min da sharri wallahi bani na aikata ba momy nee ta CE mun sani mun yarda baki aikata ba shigowar ya Abdullah nee yasa na girgiza don da alamun ransa a bace Kiran sunana da yayi nee yasa hankali na ya Kara tashi Yana isowa zuba min maruka biyu yayi Wanda sai da naga star star a kaina  wallahi Yaya ban aikata Shiba shut up in Baki aikata Taya hoton ki ya fito tirr da halin ki kin jawo Mana abun kunya da har duniya ta nade bara a daina maganar akanta hawaye nee ke sauka akan kumatuna kamar an bude sabon pampo nihat,nihat isowa tayi tace gani yaya ki dauki kayanki da hijabin ki kina zaune mijinki na kwance Rai a hannu Allah Jin mgnr da ya fada yAsa ta hargitse anty raudat dake kokarin mgn yace if u don't shut ur mouth sai kinyi kuka  gum akayi da Baki iyayen mu mataba wacce ta tanka  Haka suka fita tare da nihat  wacce ke sheshekar  kuka shiga bayAn mota tayi direct gidan ta suka nufa bude musu masu gadi sukayi Bai jira a kashe motar ya fice itama tabi bayansa sa bakin kofa  yayi ya bude tare da sallama it's makoshin SA Yana shiga adaidai lokacin ya muazzam Yana dawowa da ruwan sanyi da yareema ya bukata Ido suka hada sannan ya abudllah ya nufi daki idonsa nee ya fara sauka Akan  yareema dake zaune Akan kushin suna hada Ido Abdullah ya nufo SA kamar wani Zaki kamin yareema ya Ankara ya Abdullah ya buga Masa blow a fuskarsa zuba Masa Ido yareema yayi Yana cewa Abdullah ka saurare NI ba abun da kake tunanin ya faru ba sake  Masa blow yayi sannan ya fara yi a jere tun Baya karewa har ya fara karewa ganin zai Masa illa  shima ya fara ramawa havs tuni fadan ya dawo na manya ya muazzam duk kokarinsa na raba su abu ya faskara fita yayi ya Kira masu gadi suka shishigo da kyar masu gadi kusan Tara suka rirrike su aka fitar da su nihat Kam nufar gadon insp tayi hango say kwance Hawa kansa tayi ta a muka tana Kuma ganin abun da ke wakana sai da suka fice sannan ta tashi sai Ido da suka kurama juna abun tausayi jirs take taji ya Fadi wata kalma Amma shiru rike kumatunsa tayi tace yaya talk na sai Kara zura Mara idonsa da yayi tace Ina nee ke makA ciwo bakin ka kanka cikinka  duk Akan idanun ya muazzam Wanda ya zura Mata idanu cikin tausayin ta   yace nihat ki daina damunsa Baki ga Bai da lfy nee mayar da idonta tayi kan na yAya muazzam tace meh ya faru da shi shiru yayi sannan ya gyara muryarsa yace kin San komai daga Allah nee ki daga kanta tayi alamun eh yace ya samu paralyze so he can't do anything sai idanunsa da kwakwalwansa dake aiki nooooooh ta fada tace kace min karya nee girigza Mata Kai yayi alamun gsky nee mayar da idonta tayi akan sa Wanda Yake kallonta idonsa a runtse  why me  cikin lallashinta ya muazzam yayi yace Kinga yanzu nihat  ki kwantar da hankalin ki ki kula da shi da xinsa maganinsa da komai NASA  in ba Haka ba barai samu sauki daga kanta tayi da alamun tayi understanding yace oyq clean ur tears goge hawayen a tayi  ta nufi dakinta da akwatunanta Wanda ta manta da sh a parlour
     Summaya Kam tunda taji labari ta zagi   kausar yafi so dubu  ,hatta da uwae da ta haifi yareema Bata Bari harda hawayenta  yaci amanan ta mugu nee zagi kala kala ,Yan aikin gidan har da rabo su suka samu  momyn ta nee lalashe ta Akan zata yi maganin komai Kar ta damu ,
     Sulthana da ke Kiran SA tun da safe Amma baya tafiya ta shiga damuwa sosai ta Kira aa kusan23miss calls Amma Bai daga ba wani shakku ta fara ji har yanzu Bai Kira Anya ba wani abun da ya faru  hankalinta yaki kwanciya  don gsky taji kamar wani Abu ya faru gashi Bata da contact din nihat she miss Dem alot but she have to face her kingdom ,don d past komawar ta Nigeria komai zai iya hargitsewa don Mai Martaba barai barta ta tafi ba ,hakan yanzu ma ba wani Jin Dadi take yi ba Bata cika zuwa fadar ta don yanayin jikinta sai a hankali dawowarta 
        Haj Kareema da matar govnor tace duk Kar kiji komai Kinga mun durkusar da su dukansu mulkin zai komo hannunmu dama sune Wanda suke tare Mana hanya  general  ,Dan sarki,Yar jaridarnan da ibraheem  murmushi matar tayi tace   dats  why  I like you,ur a sharp thinker dariya senator tayi tace kina Wasa damu  yanzu Haka kwana  biyu nayi na durkusar da ibrahim da Kuma kudadensa Wanda yanzu ya Zama mallakina   hahahah kina wuta ya batun yaranmu don har yanzu hankalina a taahe Yake har yau na kasa barrci senator tace ke Kar ki damu in don dai  yaran NASA private investigator ya bincike ka min su ki kwantar da hankali gobe d queen zata shigo  ah,okay na  I miss u fa my hajjajo  senator sai wani lumlumshe  Ido take tace haba dai su oh Bari mu shiga daga ciki Haka suka shiga sukayi abun da ke gabansu batare da tuna azabar da aka tabbatar musu ran gobe kiyama
     Insp kuwa Akan idonsa fadan ya Abdullah da yareema ya wanzu baking ciki Yake ji a ransa da yau Yana da lafiyar SA sai ya Hana hakan idonsa nee ya sauka Akan nihat Wanda ta ke tsaye rugawa tayi ta fada kansa tana sheshekar kuka sauke ajiyar zuci yayi Yana jineuk kukan take zuciyarsa na Masa zafi tausayin kansa da nata ya kamasa taga jarabawa a rayuwarta kala kala suk a sanadiyarsa a Haka barrci ya kwasheta Amma Bata dai sheshekar ba  tana rungume a jikinsa ,ya muazzam komawa parlour yayi hango su da yayi rungume da juna aiki Yake tukuru don Yana abubuwa da cases da yawa a gabansa da election ya gabato kidnapping ,fyade da ake wa mutane ya Kara yawa da Kuma kashe kashe .
          Mai Martaba nee zaune a dakin sirrinsa rike da waya kunnensa mustapha ya furta a dayan bangare aka Masa da namma yallabai yace wani mummunan labari na samo Wanda nasan ya iso gareka kaima ,sunkuyar Kai mustapha yayi yace hakane yallabai yau nasamu rahoton NI a jaridar safiya Amma maimartaba Ina Mai tabbatar maka sharri aka Masa hakan ba ta faru maimartaba yace Kai kasan wanna mutane Basu San da hakan mustapha cikin kwanatar da murya yace ranka shi Dade  ka kwantar da hankalinka  kasan matsalar da ke damunka zan samu bayanai akan SA sallama sukayi
Kawu nee zauneda wani tsoho guda biyu a gefensa sai Dan bappansa  sai daddy a gefensa  bayan sauraron bayanai daya gunsu  yace Amma fah,kawu nee yayi saurin katse shi ,ah,ah Dan uwansa shawaran suka kawo yayi duk tsofofin murmusawa sukayi alamun gamsuwa bayan rakiyar da suka musu da alkawari su dawo ranar jumaa a karasa komai wuka rabu cikin mutunci shiga parlourn sukayi  kawu ya kawo Masa dalilai masu karfi da amsar bukatun su.
     Hajja CE zaune a gaban osuduwa  bahan kirari da ta Masa  bayani ta Masa Alan abun da ya kawota da Kuma abun da take bukata osuduwa cikin yarensu na yorobawa yace haji na fadamiki yaron Nan jikinsa na da karfi  baya harbuwa mafita daya mu sama Masa karfin shaawa Wanda inharbai samu  ya rage abun dake cinsa toh zai iya haukacewa haka kamar an Mata albishir da 59 billion dollars ko aljanna tace ai wannan me yayi baba sannan batun haj.. daka Mata tsawa  yayi yace Kar ki sake furta Wagga suna na Sha fada Miki lekoea kamar gamma ku sani lokaci na zuwa a lokaci zata dawo da fansa Wanda sai ya girgiza ku ke da ita duka   Amma tsawan da aka Mata yasa ta ajiye Masa bundle din dubu day guda biyar ta fice  motar ta nufa driver nee ya bude ta shigo tare da rufe Mata kofar tada engine yayi ,tuna mgne da baba ya fada Mata yasa Taki wani shakku a ranta .
         Zaune take a cikin duhu da Koh hasken dake shiga hatta kayanta Baki neh,zaune take Akan Royal chair idonta  a kulle maguguna nee ke dawo Mata .
Ta yardake don Bata kaunarki Baki da amfani a gareta,duk kalmar ita tafi tunawa a ranta  ayau gata da kudi iko mulki sarauta da Koh Samui kasar Nigeria Bata Isa ta nuna Mata because she x fucking stupid rich tanA da jirage da connection yafi a kirga ,ahigowar bodyguard nee shima sanye take da Kaya Baki rike da tire da cup wanda sai kyali Yake sunkuyawa yayi sannan ya ajiye Mata Kofi da hannu ta Masa nuni da ya tafi daukan cup din tayi duk da turruwan zari da take you Amma hakan Bai hanata Sha ba taahitayi a look when n na hangota sanye da Riga hug Baki sai wando da high hills Baki sai band a kanta Wanda yasha kitson attachment komai natabaki sai hasken jikinta da ya zamanto Baki
Uhmmm muje zuwa dai

MAGAJIN SARAUTAWhere stories live. Discover now