meeting again

188 16 2
                                    


Abubuwa da yawa ya faru a cikin kwana biyu komawar su afra da Kuma faty da general ,sai aiyukana yanzu sai a hankali har an fara kwarafi ,Zahra na barwa ta lura da mall am really tired ,ya muazzam kuwa ya koma cold self idinsa a sati sau biyu su momy ke kallonsa sai haduwa da suke da daddy a masallaci ,anty rahima kuwa  Ina lura aiyuka nee ya Mata yawa ,ummul kuwa yanzu kullum cikin dawowa take da kuka idan aka tambayeta sai ta kawo silly execuses ,
   Inspector nee a zaune rike da wuka Yana wasa da shi kallon Mahmud yayi da ya lalace yace kasan hukunci kallon matar aure sakko ka tabata cikin tsawa, tsorota mahmud yayi yace nooh gyada Kai insp yayi yace ana yanke Musu hukunci  yanke Mai hannu ko cire idanun da suke  kallon matar mutum ,yi hakuri wallahi na tuba Haka ya ringa fadin shirme sannan inspector yasa a mayar da shi ciki yau tun safe ya bar gida Bai iso shashin nihat yau ,hawan motar SA yayi ya nufo gida parking yayi Yana kokarin fitowa mota  ta shigo benz kusan 5 mintue sai ga driver ya fito tare da bude Mata kofa ,kafafun matan ya hanga dagowa yayi suka hada Ido da gudu ya iso gunta hugging idinta yayi yace ummi rungumesa tayi duk da ya fita tsayi tace my baby boy  murmushi yayi yace mu shiga ciki ummi kallon gidan tayi tace your house looks good yace not as gud as u ummi buga bayansa tayi tace kaniyar ka. Shiga sukayi da sallama nihat CE zaune cikin material ta daura Dan kwali amsawa tayi tana kallo gyaran murya SA yayi yasa ta dagowa ganinsa SA  da bako kuma batayi kama da mistress idinsa yasa ta tayi alwala  sannan tace sannu da zuwa tana tashi amsawa sulthana tayi tace yawwa daughter kallon  sA sulthana tayi tace she luks beautiful ita CE wife idinka daga Kai insp yayi
Inspector POV
Ina ganin ummi naji wani farinciki I really missed her sannan nace Mata ta iso wat was I thinking shigowa mukayi muka hadu da nihat na zaune a kujera ajiyar zuci na sauke tunda ta SA decent Kaya ,na San zata iya wani attempt Amma da mamaki naga tana Mata isowa ajiyar zuci na sauke sai kace Wanda yayi satA murmushin da sulthana tayi tana tambayar ko itace matar tawa daga Mata Kai nayi na San ba zan samu problem da ummi ba
    Isowa gunta sulthana tayi tana Zama a kujerar da nihat ta tashi sunkuyawa nihat tayi niyyar yi tace nooh daughter zauna Nan tana jawo ta ta zauna Amma taki Zama yayi a kasa cikin muryar ladabi tace Ina kwana sulthana tace lfy ya gida ya mutanen gida amsawa nihat tayi kanta a sunkuye da lfy sulthana tace kin sani kuwa course Ina ganin mijinki Bai fada Miki no waye tana dariya tare da hararar insp sai kace ba gimbiya sulthana Wanda ake shakkar ta nihat ta girgiza kanta tace NI umminsa CE nihat daga Kai tayi sai yanzu taga kamnin su da insp  hado ido tayi da shi winking ya Mata hararar sa tayi ta CE ummi Ina zuwa amsa Mata ummi tayi tacr ok daughter kitchen ta nufa hada   kula ta dauko Allah ya so Bata taba abincin dA aka kawo cous_cous zai Isa har mutum hudu ga Mango juice bude wani bokotin penti tayi ta dauko cincin da wardi ta cika  daukar tire tayi ta SA plate da spoon sai cup a gefe ga jug fita tayi ta nufo parlour .
Nihat na fita sulthana tace khaleel your wife looks beautiful just lyk my frnd dariya insp yayi yace kina Jin kishi nee ummi don't worry ur d best daga ke da ita an rufe Kofa wurga Masa pillow tayi tace ur very stupid ba laifin ka bane x mine ,Zama yayi gefenta Yana rike hannunta yace ummi hear re u kallonsa tayi cikin kulawa tace am fine ykk how x ur wife Ina kallon news na samu wanna mummunan labari I had to come very quick I wanted to be by your side u are all I have murmushi yayi Yana ringumarta hawaye na silalowa daga fuskar SA yace I know ummi ur always there for me when happy or sad ur d best thing I ever had in my life breaking din hug din tayi tana rike  kumatunsa tace its as if someone x missing me tana noking din kansa auuch ya fada Yana taba filin kallonta yayi giving a child look murmushi tayi tace ur still my lil boy dariya yayi yace my ummi murmushi ta Masa  yayi DAIDAI da shigowar nihat da tire ajiyewa tayi a gaban sulthana ta daura Akan stool kallonta sultana tayi tace u don't have to stress ur self ur still not okay ,pouting din bakinta tayi tacd x nothing ummi hada Ido sukayi da insp wanda tunda tayi pouting ji yayi kamar ya janyo lips din yayi kissing idinsa hararar da ta wurga Masa nee yasa ya Mata kallon irin Zaki shigo hannu Zama tayi a gefen Daman kafan sulthana tana zuba Mata cous_cous din Wanda yaji kayan lambu irinsu green beans ,carrot ,salad ,onion attarugu dA sauran su ta zuba Mata mango juice murmushi sulthana tayi ta dauko cokalin lokama daya tayi tana hadiyewa tace wow khaleel matar ka chef CE her food x very sweet just lyk when I used to have dat frnd dat cooks lyk Dix insp yace  ummi ba ita bace fa tayi girkin ummi NE tayi abokiyar zaman goggo na sultahana dake cin Loma na hudu taxe I gass see her d taste ND everything x awesome murmushi nihat tayi tace ummi ki CI Kar abinci yayi sanyi ummi tace wallahi kuwa daughter don I can see ur silly husband have been eyeing my food dariya sukayi su biyu insp yana nuna nihat da hannu bar ganin ummi na Nan sai na karya bakin Nan nihat murmuda Baki tayi tace ummi won't let u beat me  Haka suka ringa musu har ta Kare abinci tattara fillin tayi sannan ta zauna a gefen ummi ,ummi kallon ta tayi tace indan na kalleki sai in tuna da khaleel he was one trouble some boy kullum neman mgn da dukan yaran mutane idan yaro ya kallesa cikin idanu to  a ranar sai kwanciyar asibiti har ta Kai ga ana kawo karar SA Amma ban dau wani mataki don gani nake zan takura marayn Allah kullum burinsa ya Zama police Wanda zai kwaci mutane daga zalincin su  yara Mata kuwa duk Wanda ta hadu da shi sai ta gudu oo tabar aikenta ok takalminsa har ta Kai ranar wata ta hadu da shi garin gudu ta bar zanin da ta daura, dariya nihat keyi har da hawaye kullum idan ya dawo daga school sai ya  buga kwallo don Yana son buga kallo tun Ina hanasa har na Bari kowacce Yar sarki a kawo Masa ita Amma yace baya so wai farin ta yayi yawwa ko kuma tayi tsiriri sosai wata Kuma tayi DAIDAI ko Kuma tayi Baki da yawa ko Kuma tayi lukuti da yawa tun ana zuwa har aka daina don wulakanci yake wa yayan sarakuna  best abinci SA  tuwon shinkafa da egusi soup ko miyan kubwa busheshe  baya son raini Kuma baya rainawa Yana da taimakon talkawa Kuma Yana son su  rayuwar Simple Amma ba kowa ke ganewa ba murmushi nihat tayi ta sunkuyar da kanta tace ummi ke Yar sarauta CE murumushi sulthana tace nice ke mulkan garin agadas a cikin niger bude Baki nihat tayi gyada Mata Kai sulthana tayi tace what, kinji mamaki ko nihat tace eh ai ban San ana barin mace tayi mulki Kuma  ba kida halin masu sarauta sulthana tace har wani halin masu sarauta suke da shi gyarar Zama nihat tayi tace suna da girman Kai ,ga raini kallon banza da ji da Kai sai kace ba Allah nee ya basu sarauta ,dairyar sulthana nee ya katse ta sulthana tace ai ba duka aka Zama daya nihat tace Kuma hakane kin banbanta sosai nihat tace ai naji mamaki da aka Bari macce na mulka kasar Nan  an Raina mace ba za a Bari sai dai mazan suyi ta mulki(Haka  Yake  men see we woman as a dustbin Kar ki manta idan wani Abu ya faru a offis ko wani Abu ya rasa mafita he would go directly to x wife asking her for advice they see us dat weak but we re d stongest our advice nd thought ,patient ND d rest  idan Akan politics nee ko wani Abu I bet u women are more into it sun iya  yanda zasu shiga su fice dadin Baki lalashi su janyo mutane ko kana niyya ko baka da shi Amma wat about a man da zarar ya tambaya sau daya kace noo zai ce shikanan ,we re d heroes in our home but not to our country especially in North men see us as a piece of trash   dakyar ki kaga namiji ya bar matar SA tayi PhD ko masters tsabaragen Yana tsoron Kar ta zo ta fisa ilimi ko Kuma kudi tazo ta Rena SA ,now they re afraid to marry a woman who has her second degree cause she would make it through 
They understimate we women ,deprive us  of our ryt saying dis ND dat but don't forget we re d house we re always there for them through hard ND soft tyme but some men are to selfish  ND greedy ,abun da ya fi min takaici sai ya auri yrnyr da Bata da cikaken ilimi addini Amma sai ya Barta Wai hakan duniya ta ke u don't have to have all knowledge some men are ruthless after abusing her ND insulting in front of her children  u later come back without no shame
We believe we women would make it something In d future it doesn't matter about religiously or officially ,we would inshallah)  I like u  ur kind murmushi ummi tayi tace me too ,

MAGAJIN SARAUTAWhere stories live. Discover now