family reunion

504 19 1
                                    

🤴🤴🤴🤴
MAGAJIN SARAUTA
🤴🤴🤴🤴

WRITTEN BY FATY NAMZ
PG3

A gida kuwa Zama mukayi da daddare muna jiran dawowar daddy Zama mukayi mun Hira ummi ce ke zaune a 2 seater da momy NI Ina zaune a gefen momy Yaya muhktar na zaune a 2seater sai Danna laptop idinsa yake Zahra na gefe tana assignment da aka bamu anty raudat Kam fita tayi wai ana kiranta anty zeey dai barci take don tun da Rana Bata da lafiya sai da Tasha magani, neehat Kam pad idin momy ta ke game ummul na gefe tana bitar haddNta sallamar daddy nee ya katse kowa oyoyyo babba da yaro haka suka Mai, Zama yayi cike da Jin Dadi ganin iyalensa lafiyan su kalau suka wuce ciki wanka yayi ya Sanya jallabiya Zama yayi momy ta kawo Mai abinci haka muka ringa raha daddy yace tomorrow kunga Abdullah zai dawo da muazzam don haka gobe nee dead line din ku ya Nuno anty zeey yace I hope bara ki ban kunya ba sunkuyar da kanta tayi tace inshallah daddy yace I trust u mamana ,yace raudat kefa sai a lokacin muka juyo raudat da Bata lura da ita akeyi chatting take  tana washe Baki ,daka Mata tsawa ya muhktar yayi yace ke ba dake akeyi ba daga kanta tayi a firgice  tace sorry banji ba naam daddy yace Allah ya shriye ki raudat masu amsawa na amsa mu Kam ko kallonta ba ma yi don bamu shiri da ita tace eh daddy Dan gidan tsohon minstern na noma Abu hanif mudassir daddy yace ok Hira da raha muka cigaba dayi sai karfe Tara sannan kowa ya nufi part time dinsa dakin mu na shiga Ina Mika Zahra tace ke kin San Allah anty raudat haushi take Ban ai jiya da momy tace in kaiwa Bala Mai wanki kudi sai na samu baya Nan Zama nayi a bakin gate na hango anty raudat da saurayinta suna kiss har Yana SA hannunsa cikin rigarta nace ki barta Dan Allah bana son irin wannan maganar yaron ma Dan iska ne, abun da ya taimaka Mai shine Yana da girmama na gaba da shi Kuma a boye yakan yi wasu abubuwa tace haka nee Kam wani Hira muka dauko muna ta raha da dariya har barrci ya kwashi Zahra mikewa nayi na fita daga dakin direct kitchen naje na hada ruwan Lipton da lemon tsami na San flask da Kofi na nufi dakin mu shigar nayi na bude bude flask nayi na deba Sha nayi na fara sai zufa dake ta zubo min haka na shanye tare da barrci.
Daddare yareema ne zaune Akan gadonsa na royal Mai colour golden a gaban laptop da alamun wani muhimmin aiki yake Yi shigowa summaya tayi Amma ko kulata ya kiyi Zama tayi a gefensa tace sannu da aiki prince uhhum kawai yace kallon SA tayi ta hau gadon a bayansa ta tsaya tura email yake  kawai ji yayi ta rungumsa ta baya sai shafa krjinsa a hankali take Mai tafiya tsutsa lumshe idonsa yayi sannan ya juyo yace summaya nifa ba dutse bane da Zaki tsokano ki Gama biyan bukatun ki alhali NI ban samu ba u get me ai for 1gud yrs Baki taba zuwa inda nake Baki damu da lalurata da bukatuna x dis hw ur suppose to be gyaran sashi na Baki yi ,abinci sai dai ummi ta aiko min pls Baki Jin kunya komai sai an miki tarar numfashinsa tayi tace prince meye haka don na nuna bukatata shine kake min wanna Hali ba damuwa Kar ka manta da kanka zaka zo kana rokana ai NI ba sex machine,Kuma batun aiki niba Yar aiki bace don a masaruatar mu ko hanyar kitchen ban sani haka Kar ka takuramin uhum na fada ma Bata karasa magana ba taji an dauke ta da tagawayen maruka ajiye laptop idinsa yayi yace tunda Baki da hankali  zan koya Miki sense gani tayi yareema ya fara zare rigan barrci tana kokarin sauka danneta yayi ya kwantar da ita 2 hrs ya dauka yanayi kuka ta ringa yi ba don Jin Dadi ko wani Abu don ya hukuntata tsaki yayi ya sauka tsarkake jikin SA yayi alokacin da ya dawo she x nowhere to be found rigan barrci fari ya dauko ya SA sannan ya kwanta Akan gadon SA tunanin nee bana wasa yake Dole ne ya nemi shawara abokin SA don abun summaya sai Kara gaba yake ,hatta ummin SA Bata Bari Abu guda daya nee ya Hana ya sallameta din abbansa in bahaka tuni tasan hanyar gidansu haka barrci ya kwasheta
Da sassafe su ummi da anty zeey na hango nan kitchen harda Zahra ,kausar Kam na kwance Jin Anja labulen dakinsu ga haske na shiga shiyasa ta farka tare da salati da gudu ta sauko wanka tayi sannan tayi alwala tare da sallah da hanzari Sanya takalmin flat tayi ta sauko direct kitchen ta nufa kowa can basa sashin da abun da zai girka momy ita take girka  plantain chips da potato balls ,ummi Kam kunun shinkafa take da alkubus na yah Abdullah don separate NASA anty zeey ferfesu kaza da closo,anty raudat jollof take don gwana ce ,Zahra ita take Masa da miyan alayahu,Nima shiga nayi na fara had a drinks kusan kala shidda ,banana juice kunun Zaki ,zobo ,mango juice da strawberry da coconut juice jera shi nayi a manya jug NASA a frigde don na Riga kowa Gama kasancewarta momy ta Riga da tamin blending ,ummul na samu ke kallon frozen ga tala Mai aikin mu na share parlour zama nayi Nima idan Ina kallon DAIDAI inda na canza na SA frozen ta Elsa ta fara gudu (a cikin film din)
the snow glows white on d morning tonight not a footprint to be seen. A kingdom of isilation ND it luks like am d queen, d wind x howling like d swallowing Strom inside couldn't keep it in heaven now's i have tried.............
Let it go
Let it go
Haka ta ringa wakan ba tare da Jin sallamar da ake ta kwada wa Jin rankwashi akanta tayi yah Abdullah ne da muazzam kwalla nee ya taru a Ido na din rankwashi gsky da zafi balle na hannun wanna mugu(NI ko nace ba ruwansa kausar Bari ya jiki)
Hararata yayi yace Baki iy gaisuwa ba zumbura Baki tayi tace Ina kwana yah Abdullah Ina kwana yah muazzam , Abdullah bai amsa ba sai muazzam da ya amsa cike dA kulawa yace ya skull tace lfy Yaya ,Zama Abdullah yayi ummul da sai yanzu ta lura da shi ta fara oyoyyo papa kasancewarta haka take kiransa don sunyi mugun sabo tun tana jaririyar ta yake kula da ita don ummul tana da nutsuwa ga miskilanci don zata iya  Zama a gidan nan Bata wa kowa mgn ba tace yaushe ka shigo yace yanzu na shigo baby Yana cire socks idinsa Hira raudat ta ke Bata ma kulla da mutum a farlour ba sai wani ka kashe eyes take, taka Yaya Abdullah tayi Bata ko kulla sai ji tayi an fizge waya  da niyyar masifa ta juyo Amma hangoshi da tayi tuni bakin ya mutu hada fuska yayi sai kace bashi yake dariya da ummul dazu SA wayar yayi ya kashe tare da naushinta akanta tare da Mika Mata phone idin wucewa tayi tana kwalla kowa ya fito jera abinci akeyi Akan dinning Zama momy da ummi sukayi a farlour sunkuyar yah Abdullah yayi yace Ina kwana momy tace lfy cikin ko in kula ,ummi tace son har ka iso yace eh ummi Ina kwana tace lfy my son ya gajiyar hanya yacd wlhi kuwa gajiya Kam mun sha ta, haka Shima ya gaida su anty zeey ta gaida su cike da burgewa tace yah sannu da hanya tana ajiye musu lemu Mai sanyi daga Mata Kai abdullah yayi NI kuwa dakin mu na shiga Ina Allah ya Isa da yafi adadai mugu kawai ka dawo ka fara cin zali mutane ,kwafa tayi tace Bari kayi aure Akan matarka zan Rama ko yayan ka
NI ko nace yarinta ke damun ki

MAGAJIN SARAUTAOù les histoires vivent. Découvrez maintenant