everything happens for a reason

214 28 14
                                    

        Comment dinku da na gani yasa NI farin ciki sosai I knew my work ND hardship of typing was not a waste ,so I said the next page would be on  25th but I finished the book a day before yesterday ,so nace meh zai Hana na bawa fans idina dat are eager to read cause I finished typing early,but my next page would be on 4&5 November.
Wish you all the best

             Daddy Kiran yah Abdullah yayi da muazzam akan wata muhimmin mgn,inda yah Abdullah ya nuna kin amincewarsa sai daddy da ya muazzam suka Masa bayani Mai gamsuwa sannan ya yarda .
     Zahra da Kausar a gefe Wanda Hira suke ta video call,inda Kausar ke zubawa Zahra Hira ,ita Kuma ta na saurara tana Kuma nade kayanta ita da na Jamil,cike da annashuwa suke hirar inda Zahra tace haba dai babe tace  I swear kin ganta uhmm sai kace no be dat clumsy meerah wey dey wear oversized uniform ,under the uniform zata SA wando HUD har da na barrci riga uku da vest biyu .  A mall Dina muka hadu Ina zagayawa zan zabowa babies idina chocolate  sai ganinta nayi da farko ban ganeta bah sai da ta min mgn  tana ta min kaudi ita da mijinta  tace long time no see ,nace wlh tace ooh I forgot to introduce you tace meet my husband Sameer khan ,baby meet my former class mate Khadija kausar kk ,mijin sai wani clamming big guy Yake duk da Yana da kyau Amma tayi yawa because his attention would be with his beauty,duk surutn da take min bah all my attention Yana kan kayan da tasa x worth million Amma kinga abun da yafi daukan hankalina Zahra cike da son gulma tace babe sai kin fada naace  shape idinta da ya fito karema ta kallo nayi sai na gane surgery tayi na breast da hips,Zahra tace da gsk sis nace Ina Gaya Miki mijin budan bakinsa yace ooh the crazy frnd of yours who x still a spinster up till now ,abun ya taba NI  but I didn't show her any emotion kenan I was the topic of their gossip ita da mijinta,murmushi nayi nace of course Mr Khan you know back then meerah was clumsy putting on 4shirts&3jeans under her uniform,she usually was given the award of the dirty student back then in our school but ryt now I see a lot of changes, although she even tried impressing guys in liking her but it failed,yawaa his name is sir muhd Raji,she was in love with him so tana zuwa gurina kullum in rubuta mata kalaman soyyaya ta aika wa mlm Raji,ta fara amfani da Mai da yin kwaliya don ta burgesa ita Kuma a rashin sannin ta mlm Raji NI yake so kamar yayi hauka,ranar da hukumar makaranta ta kamata a assembly aka fitar da ita don duka ,duka daya sai ga wandon uniform ta same aka ga jeans kannan aka hango wando uku Kuma cire mata akayi aka cire hijjabi duka aka mata ranar tana Kika tana hadawa daa majina,Yana dariya yace babe x it true bitch ta Kiran tana zagina nace x nice meeting u again and feel free to take anything you want kallo na kasa da sama tayi tace and who are u to say dat nace I am the owner of Muslim mall( I have forgotten the name of the mall ND lazy to go back ND check) tace ai shiyasa bakiyi aure bah Ashe ke karuwa ce dariya nayi nace  any how u take it and  I can see ur pregnant Sha cikin tayi tace yeap am gonna be a mommah for the first time nace are you forgetting for the second time dai mijinta har ya bude Baki zai min tambaya nacemata something are just kept secret na fice Ina Jin zagin da take durawa,Zahra tace u too much yrnyr tun da ta shigo schl na tsane ta don ta iya SA Baki a inda ba a nemeta bah nace forget about the goat  I if u dey for Niger wetin person no go see.
             Gyara Zama Zahra tai tace Amma sis aren't u worried har yanzu bakiyi aure bah if u we're married she wouldn't have the gut to insult you like dat day Baki da manema x different Amma kina su na yau daban na gobe daban,murmushin karfin hali Kausar tayi tace na sani but I just need to finish a few things on my head Zahra tace sai yaushe zai kare when ,tell me sai yaushe , you keep on talking as if dat thing s few ke abun da Kika sani fansa Kuma ba inda zai Kai ki,ki an Gaya Miki umma Bata son ya muhktar ne or wat deep down dat mother ur seeing she x hurting Kuma Hakan na karuwa  in tasan akan dalliln da yasa bakiyi aure bah,kiyi tinanin yanda dady yake Jin in yaga har yanzu bakiyi aure bah da iriin maganganu da mutane ke jifansa,or the next is  so kike yaje Yana bada tallanki dat x when you would come back to your senses ,in yayi fishi d next thing x an daura auren Kuma ko ajikin mu In an daura sai kice ba a  sonki  rayuwa Bata da tabass yau Muna Nan gobe bamu Raye or Baki son kiga yaran ki a duniya cikin Jin Dadi kin bar Wanda zai na Miki addua.zahra da shigowar da Mahmud yayi yasa ta manta da wata Kausar isowa tayi ta karbi jakan hannunsa Jan ta yayi ta Fado kirjinsa hada bakinsu yayi suna tsotsa Yana Kara rike kwankwasonta ganin da tayi sun manta da ita yasa  tayi saurin kashe waya wani  sanyi ta ji irin kulawan da aka bawa Yar uwarta zata so itama ta Sami irin kulawa  Amma she have to finish her objective har cikin ranta tana Son ta ganta itama jikin wani Wanda zata Kira da mijinta zata dinga masa shagwba kala kala tasan mgn Zahra gsky ne in har dady yayi fushi zai iya hada ta da koma wayene.
      Yah Abdullah cikin gajiya ya shig parlour samun faty yayita zuba tagumi tana kallo fill daya hawaye na sauka daga   idanunta  wani irii yake ji Amma ba yanda ya iya dolece ta kawo Hakan tabata da yayi yasa tafirgita sannu da zuwa ta fada tana karban ledar kayan marmari yawa ya amsa mata tun ranar da ta rasa baby ta ta fige ta rame hatta su amrah Bata da lokacin su cikin taushin murya yace faty ya kamata kin dau kaddara a rayuwaki,fisabilliahi kin ganki a madubi kuwahave you seen ur self ,how do you want me to feel when you are always like this a yanzu abubuwa da yawa sun Sha kaina and am loosing it our baby ,you, my paralyzed cousin ,my job and me my slf hawayen da ke zuba a fuskarta ta goge tace why shouldn't I cry kasan yanda  nakeji kuwa Abdullah I guess no,because if u have you could have gone mad by now, do you know how It feels ka dau yaro na wata  Tara  Kuma a sace SA,am starting to lose hope in you ,us ND everything,daka mata tsawa yayi sai da ta firigta yace how dare you fateemah I have been patient with you but don't you try me  u are getting on my nerves or Rana tsaka kawai Kika tashi Kika ga kinyi ciki  I thought I had to make it possible, don't dare  me cikin fusata  tace Abdullah I dare you do your worst  daga hannu yayi zai wanke mata Mari saurin tsayawa tayi tace ka ka mareni Abdullah slap me only dat will prove how un grateful you are ,ba abun mamamki bane don  lokacin da ka aure NI ba da iziini na Kuma da son Raina ka aureni ,I gave birth with your three children and you have the gut to  slap Mee  I could have married someone or satyed on married like ur sister Kausar zaka so amata Haka ko da shike she will never feel wat am feeling cause she x no married ND no chlid of hers lost   hannunsa girgiza yaka jikinsa rawa yake sai yau yasan women are very ungrateful ND sense less all those time when he gave her his hear and everything all those good memory ki tafi gidanku ya fada  da karfi tace naji you must not  slap It to my face yace fateemah tace Abdullah yace muryarsa yasan if  not Kam zai iya mata hukunci Wanda duka su sai ransu ya barci,Hawa sama tayi ta dau boronta da phone idinta samun driever tayi a waje Yana jiranta Hawa tayi suka fice daga gidan Bata ko waiwayo direct gidan iyayenta ta nufa shigowar tayi bayan yayi parking ta shigo parlour ko sallama Babu ta fahse da kuka Wanda ya jawo hankalin mommy da daddy da Usman da Kuma Khadija yarda jakanta tayi  kasa tace momy nah zan mutu tana danne kirjinta Wanda yake mata radadi kamar zata palo subuhanllah kowa ke fada driver aka Kira Wanda ko fita baiyi ba aka cicibeta sai asibiti  parking akayi suka shiga emergency  doctor na kanta Kiran waya usman yayi ma Abdullah kusan 5miscall bai dauka bah,ya Kira  momy Wanda Yake gayamata abun da ya faru cikin tashin hankali ta Kira daddy sannan tawa ummi da Kausar mgn suka shirya aka bar yara da maid idinsu.
             Abdullah kuwa Yana kallo  suka fice  cikin bakin ciki yayi Dana sanin kulata ,baby sis am sorry but I have to do it for you,
     Kusan 3 hours sannnan suka samu kanta fitar da ita daga emergency sukayi aka Kai ta daki hutu momy da mummy da ummi da saura hankali a tashe  ,Usman Kuma rashin dauka call da abudllah yayi ya tabbtar Masa da cewa lallai zarginsa ya Zama gsky sun samu matsala neh a gida ita da shi,bayan hour daya ta farka  kowa sai tatalinta,Shima daddy yayi Dade da isowan inda likata ya bukaci ganin iyeyen ta haka sukaje aka gaisa da likita sannan take fada musu hawan jinta ya hau sosai don haka abi a hankali da ita
Kwance yake cikin bathtub idanunsa a ride magaganganu da ya faru awanni da auka shude yake dawowar Masa  I dare you Abdullah slap me hakan zai nuna how ungrateful u are ba abun mamamki bane don lokacin da zaka aureni bakA nemi izina na rufe idonsa yayiji yayi kamar Ana watsa Masa dakekken borkono a jikinsa faty Baki min adalci bah Baki yiwa soyayyata gareki adalci bah  kamalla wanna yayi ya shafa dove tare da Sanya English wear Yana suafa turarensa Mai sanyu,fitowa parlour yayi ko hanyan dinning bai kalla bah cause bai da wani appitie daukar phone idinta yayi ya kunna samun Miss call yayi daga  usamn sai Yusuf Shima ga na daddy ,dannawa daddy Kira yayi har ta kusan tsinkewa daddy ya daga  ya gaishe da shift daddy ya amsa Yana tambayarsa I a Yake yace Ina gida Amma gani zan shigo gida yace kamin Nan ka iso asibiti x important okay ya fada kamin ya Kara mgn daddy ya kashe phone din
  Nufar motarsa yayi inda masu gadinsa suke tsaye daga must hannu yayi bayan sun bude car don bawa motar wuta yayi ya fice daga anguwa daidai hold up ya tsaya motan dake gabansa bayan a bude take alamun Kuma mayafin mutum a gefe Duba plate number yayi Babu horn yake Danna musu adaidai lokacin aka musu izinin tfy shima wande ke tuki bawa motar wuta yayi ba tare da ya luta da and bin su bah anguwar sabon kasuwa suka  shige want gida suka nufa bude musu gate masu gadi sukayi aka shigar da su ga su mutumin rikeda bindiga yake shi ya Kara a alamun zargi fitowa yayi bayan ya parking motarsa a gabafitowa yayi tare da mannuwa da bango dubawa yayi ya hango ba electric wayaa hankali ya core takaliminaa kasancewar ba mutane a anguwa har ya gama shagalunsa Babu Wanda ya sani dirkuwa yayi a hankali ya mannu da bango a hankali ya iso daidai windown mgn ke taahi inda ya taaya sauraron su abass har yanzu banga wani canzi a game da mgn da ke faurwa,budurwa dake zaune Wanda Abdullah bai iya hango su  don duhun dake dakin yace hava baby Ash kwantar da hankali ai kamar kinyi kin gama iklima  kawarta tace gskyn bay ash komai zai tafi daidai na had a duk tarkon hakan na Kuma samu bayanai daga mutane nah dake cikin gidan wanda aka Kira da ash tace days why I love leemah yanzu x d right time to enter the picture duk da yaron babbar makiyana Amma he x d only useful weapon against him juyowa yayi a hankali ya bi ta dayan kofa Wanda take a bude  hango wata tshouwa yayi tana hawaye tana Kuma bawa jariri Madara a feeder Jin mutum tayi a tsaye yasa ta dago zata yi mgn ya Maya alamun tayi shiru isowa yayi ya nuna mata katin SA duk da ba wani gane yasan za tayi bah ,wallahi sace mu sukayi bayani suka Masa akan Satan su akayi a hankali yace ta biyo shi a hankali suke, daukar boot idinsa yayi  daidai kofar suka tsaya Mai gadi Kuma na fitsari buga msa bayan katako yayi ya fada a gurin sannan ya dau makuli ya bita  bude kofar yayi suka fito a guje shigar su motar Mai gadi ya samu karfin tashi Kiran iyayen gidansa yayi sannan ya fara musu bayani wani wawan mari da baby Ash tayi sai da yaga taurari daukar bindiga SA tayi ta Masa harbi a kafa tace akan sakacin ka na rasa damata na karshe don Haka kaima ka rasa lafafu ka .
     Da gudu suka fita daga anguwa sai da sukayi Dan Nisa sosai sannan ya tsayar da motar  kallon tshouwar yayi Yana tambayarsa ta ya hankan ta faru labari ta basa akan hakan sakamakon guduwa da nayi yunkuri yasa suka canza Mana anguwa Amma bawan Allah kayi hakuri mu je asibiti a Duba lafyn yaron Nan don Ina zargin sun saka Masa abun bugarwa a barrci da sauri ya kunna motar direct sai asibiti na kusa Wanda daddy ya masa kwatancen fitowa yayi tshouwar na bayansa mgn yayi likita cikin sauri suka Duba yaron suka tabbatar da  maganin barrci suka zuba ma yaron Amma ya kusan tashi inda aka Basu magani tare da gargadi kada hakan ta wake faruwa, sama ya nufa tahouwa na biye da shi din duk yanda yayi da ita ta zauna tace ita fah tsoro take ,ji take kamar zasu bi bayanta,
      Shigowar yayi da sallama iyayensa dake gefe suka amsa juyawar da zaiyi sai Jin sautin Mari yayi Wanda ta fito daga hannun daddy Abdullah ka Isa ,dadsynsu faty neh yace Amma baka kyauta bah alhaji ai in Rai ya barci hankali baya gushewa kasan yaran zamani ka haife su Amma badai halinsu bah,farkawa baby yayi ya a tsala kuka hakan tayi dadai da farkawar faty a hargitse baby my  baby sai a lokacin aka lura da tshouwa dake bayansa  tahowa tayi tare da cire ruwa hannunta isowa kawai sukayi tayi ta dauke jariri my baby tana sumbatarsa abun alajabi momy nee ta Duba suka tabbatar lalllai yaron ta neh ,shima Duba yaron yayi ya hango kamanisa dashi ya godewa Allah da bai banzatar da mgnr bah gashi dai garin taimakon wani  Allah ya fito musu da jaririnsu  Haka ta rungume shi a kirji ta Kausar shiga bayin tayi kasancewar tana on tun kwana biyu da ya wuce manta da batun wasu iyaye da daya suka fice suka barsu tare,
Kallonta yake yanda take shayAr da yaron cikin so da kulawa hada ido sa sukayi da ita ya cire a hankali faty ta zare yaron Wanda alamun yayi shiru ya Kuma kwanta tace nasan NI Mai laifi ce Amma Kar kaga laifina Abdul kasancewar son da uwa take ma Dan ta tafi Wanda ko wani mulki ,dukiya abun duniya nasan na gayama maganganu Wanda bai kamce ka bah Amma kayi hakuri nasan Kuma in har iyayen ka suka ji wanna labari ba ra suji Dadi bah,gyara Zama yayi yace fateemah kenan inji masu mgn bakin alkalami ya bushe sai yanzu nasan da na taba Miki dole,Ashe harda kwanciya ta aure mah na Miki dole haihuwa da NI Dole kula da yayana Dole gwara da Kika fito min batun mgn gorin da kikawa kanwata ko ince Kane nah  barata sake faruwa bah na Kuma gode, Ina da abunyi ki kulla min da Dana ya fice abunsa ,daddy suka dawo bayan sunyi mgn da likita tsohuwa kuwa tuni su ummi sun jata a jiki babu wani kyama ko takama .
             Muhammad neh da Zahra suka shigo dakin a bayansu Jameel ne rike da lunch box a lokacin daddy neh da mommy sai mommyn faty da daddynta da imran da Kuma Kausar da Abdullah da anty rahima kasancewar  muazzam baya gari
     Sunkuyaawa sukayi suka gaida su daddy suka tambayi ya jiki da sauki alhamdulillah  suka Kuma isar da salon gaisuwa iyayen mata su sannan Muhammad yace shima dady yace zai zo inshallah okay bai wuci twenty minutes da mgn sai ga mahaifinsu gaisuwa yayida iyayen mata sannan suka fice alhajin su Muhammad yace yau ko nake da niyyar zuwa don wani muhimmin mgn tare da kai sai Allah yayi anan zamu hadu ai ba matsala  Fadi mgn inshallau munaji mgn suka tattauna inda daddy yace  matsala dayan Nan a madadin biyu babu alhaji yace madallah ai mune da godiya. A daki Kuma yah Usman ,yah Abdullah da faty da Kausar da matarsa a zaune gefe yace Zaki bude bakin kiyi mgn neh or sai na zo na saki mgn Kar kiga kamar yanzu don kina da yara uku wallahi hakan zai Kara min kaimin dukan ki don da alamun har yanzu bakiyi ta bah  yah Usman
          Daddare barin Mai aikin su saratu da Kuma anty Khadija da Kausar sai Abdullah Wanda ya tsaya gadin yaronsa acewarsa
             A gidansu Jameel kuwa alhajinsu da mamansa wacce take amaryan SA na hango akan gado juyawa yayi yace halima Ina son ki saurare NI da kunnen basira bayani ya mata akan mgnr da sukayi da daddy tace dakata alhaji wanna wani irin mgn na na ne sai SA ka gama yanke hukunci sannan zaka zo ka sameni da banza mgnr ban lamunta Kuma ban aminci bah dana Jameel ya auri tshoffin bariki,halima juyawa tayi tace  NI dai na yanke hukunci wallahi Dana barai aure ta in Kuma ka dage wallahi zan iya tsine Masa ya bi duniya Haka kawai azo a tattaro Mana wahala  cabb Ina ganin rufe maka Ido akayi Amma Kai ka San zahiri toh in itah Adda wato kishiyarta Mamman jabeer ta yarda danta ya auri dangin su you NI idon na a bude yake ,kallonta yayi ki kalla batace bah tashi yayi ya fice daga dakin wayansa ya kunna ya gwada Kiran daddy Amma switch  off yarasa ya zaiyi ga kunya ga zubar da mutunci Amma gwara hakan ya gayamasa akan azo ayita jira ,hakan cikin tunani kala kala ya kwanta akan gadonsa dakyar barrci ya dauke SA.
          Safiyar yau koina ya dauka zancen bude sabon masallacin yareema  kowa na jiran karfe Sha daya abude masallacin,tunda ya tashi da wani yanayi na kin tashi yau yayi mafarkin wata yrnyr zuba zaune a lambun gadin Mai cike da yayan itatuwa da Kuma cikinta da wani yrnyr tare da ita a bayanta Kuma wani duhu ne a green dama Kuma wata haske ce take kiransa suzo ya tashi sakamakon bugawar da alarm tayi na gaggawa,wanna yayi ya for sanye da jallabiya ,samun khairat yayi akan sallaya tana addua Wanda bai Jin hakan sai mitsin lebenta da ake gani tana kallonsa ta tashi da gudu ta rungumosa sabhul khairi ya Abbi ,yace  kaifa antu,alhamdullah sannan yace ta SA hulanta dake kan kujera tazo ta rakasa zuwa gun granny cikin sauri ta Sanya ta riko hannunsa suna tfy duk bayin da ta hadu da shi ta Kira SA Daga mamman wannan ko anty ta gaishe SA su amsa tare da gaida yareema Wanda da kyar yake amsa musu suka shige samun Fulani sukayi tana waya tana ganin  su ta kashe phone cikin fara tace barka da safiyan ku khairat tace good morning granny tace how are u how was ur nyt alhamdulla ,sannan suka gaida da yareema ,ya tambaye ta ya jiki ta amsa Masa ai yanzu tayi sauki ,Ina afrah tace jiya ta dawo daga school tace min kanta na ciwo jikinta yayi zafi na bAta magani Dana dubata yau jikin ya sauka , yace okay Bari naje na Duba Mai martaba sannan ya fice shashin Mai martaba ya nufa ,Yana shigowa ya nufi dakin sallama yayi duk da yAsan babu amsan da zai samu ya shigo Zama a green  yareema yayi yace Ina kwana Abbi na ykk ya gajiya ya jiki Hira ya ringa Masa har Dana yau da zai kasance budewar sabon masallacin jummahkama hannunsa yayi da nufi rike sa lokacin ya lura da babu zoben hannunsa a jikinsa Wanda ya kasance tambari Wanda bai gane bah tun Yana karaminsa yake matukar son zoben  Amma maimartaba bai ya yarda ya basa sai dai yace in lokaci yayi ai zai dawo malakin ka.kiran wayarsa neh ya katse Masa tunani  Yusuf ya gani amsawa yayi suka danyi mgn sannan ya lashe sallama ya msa sannan ya fice ,maimartaba sai da ya tabbatar yayi Nisa sannan ya tashi tsaye yace magajin  sarauta hakan ne kawai zaiyi daidai da Kai Ina fatan ka samu sabon rayuwa,dadynsu Jameel zuwa safiya dai na yi hawan jinin SA ya tashi ciwo yake ji tuni ya Kira likta ya shigowa doc Ali yayi tunda gidan ba bakonsa bane don gida ne na wan mahaifinsa shigowa yayi ya tarar da mamansu jabeer gaisuwa yayi sannan ya Fadi sanadiyar zuwa SA iso ta Masa abakin kofa ta tsaya ya shigo sannana fice duk abun da ke faruwa hj halimah nayi kayi ka gama dai Dana barai dauko bariki a gidan Nan Kam zakayo ka tashi sannan ta koma break din da takeyi,shiga yayi da sallama amsawa dadn yayi ah,ah haidar iso zauna Zama yayi a kasa wanna ya Mika Masa gaisuwa amsawa daddy yayi yace hajiyar taku tana Nan lfy ah,toh madallah gwada Masa bp yayi anan ya yarar ya hau saosai ba kamar yanda take bah ,Zama yayi yace daddy meh yake jawo ma har bpn ka na  Hawa yau ya haura fiye da komai ga ka da dukiya ba matsalan tunanin na yau da na gobe murmushi daddyn yayi yace aliyu kenan ai ba komai dukiya ke malaka yace haka neh na sani daddy Amma meh ya jawo maka na Dix time pls at least ka Gaya min ko hankali na zai kwanta bana son na sake rasa wani uban ya fada cikin muryan rauni, humm ya fada sannan ya gayamasa duk abun da ya faru hatta da mgnr da halimah ta gayamasa in har ya daura auren to zata tsinewa jabeer,yace ba abun da yafi damuna kaman yanda yamin mutunci Kuma  na zaman toh Mai cin Amana ,Ali da yayi shiru Yana saurarnsa yace daddy Kar ka damu inshallah zaka samu matita na yarda a daura da NI tashi daddy yayi yace ah,ah aliyu baka ci amanar Allah ba Kai maraya ne baran tursasa maka abun da zuciyarka Bata so murmushi yayi yace Kar ka damu da hakan daddy ai idan uba na cikin tashin hankali an jawabta ma da ya kwantar Masa da hankali dariya daddy yayi yace Allah ya maka albarka Ina Yaya na Nan yaga Dan da ya Haifa yau toh Bari na shirya muje mu mAh hajiyan mgn nasan Bata da wani damuwa sosai,shiryawa sukayi sannan suka nufi gidansu tarar da ummansa  sukayi a parlour marhaba ta Masa sannan ya samu guri ya zaun gaisswa sukayi sannan sukayi hiran duniya sannan ya Gaya Mata duk abun dake faruwa yace Amma sanin sai da izinin ki da amincewarsa ki wanna auren zaiyi aure yasa na fara zuwa gunki gyaran murya tayi tace ai ba wani damuwa yi wa kaine,Kai ma ai danka Allah ya bada SA amin suka amsa sannan suka cigaba d mgn Karin kumallo ta kawo yaci  cikin raha suka zauna ,a asibiti kuwa jikin faty yayi sauki har Ana tunanin yau ko gobe za a sallame ta  ya Abdullah ba wani Zama ya cika bah sai cika asibitin yayi da sojoji yaje har kalansa,  duk hidiman inspector ya dawo kan nihat wanke ne kawai Bata Masa  daga cin SA kayan wanke inners duk itane taso zuwa duba faty Amma ba Wanda zata bar mijinta da shi,ummul Kam  duniya ta dawo mata sabuwa ba makaranta ba takura ayi Hira a ciabinci ayi barrci  da chatting.
     A masarauta karfe goma kowani baiwa da bayi zaka gani cikin kwaliya da sababin kaya Wanda yareema ne ya Basu da takalma da gyale da hula  har da kudin dinki ko wani Shashi da kalar wankansa ,a shashin Fulani hango muku Fulani fara cikin less Wanda takai kimanin 100 thousand da gwlagwaliai khairat a gefe cikin Riga da skirt din bornoma anyiwa dinki zamani irnin na yara ta Sha dauri da makeup kadan Haka afrah cikin Holland tsadediya an mata dinki ta Kama jiki ta gyalenta na fashion da Kuma takalmanta  ,hango muku yareema nayi cikin dinki skyblue da gare fari irin na zamani an yiwa garen kwaliyah da skyblue an na da Masa rawani yayi kyau ,daddy u Luke handsome yace kema my charming princess, sannan suka fice waje Fulani fara da afra motar su Benz sabo yareema da khairat lambrogini fara suka hau  tuni kowa ya halara manya kasa,masu mulki da saurata shigowa yayi sukayi parking sannan dogari suka bude musu kofa algaita nee ke tashi kala kala fitowa yayi afra na gefen khairat rike da hannunta  juya musu hannu yayi Yana alamun amsa gaisuwan SA fuskar SA hakan ta ke a hade Wanda ya Kara Masa kwarjini ka Kuma hakan yayi kyau sosai, isowa yayi ko Ina anyi decorating ga loud speaker da canopy aslamualaikum ayau Ina godewa Allah da bamu Rai da ikon hallatar wanna taron na bude sabuwar masallaci nayi farinciki hakan saosai don alumar musulmai zasu amfana su Kuma gudanar da addinin su a cikin tsari da taimakon ubangiji,nasan mutane da yawa Yan kasuwa masu mulki masu sanooin yau da kullum Ina Mai godiya sosai Wanda Naga tarin mutane anan toh na kan ji hankalina akwance  ,mu bautawa ubangijin mu babu shirka  babu kafurci ,a yau mutane da yawa sukan kafurce ma ubangijin su a matsayin gajen hakuri babu inda sauri zai kai ka rayuwa hakan take ,girma Kai fifiko wasu masu hannu da shuni Basu fitar da zakkah Taya kudin ki zai yi albarka  don Haka Yan uwana musulmi muji tsoron Allah muji tsoron ranar da za a ce wannan ya mutu daga ranar da ya tafi an manta da shi sai aikin alkairi da zai yi don Haka mu gujewa fada wa halaka Ina Mai neman adduanku a game da mahaifina   maasalam,ya sauka  wasu malamai suka karba sukayi waazi sai da aka gama sannan aka bude masallacin anzagaye ko Ina Wanda ya hadu ya kumayi kyau,da aka gama sannan akayi serving din abinci n SA da drinks da snaks aka gama ci sannan aka shigo masllacin jumaa inda ya jawo musu sallah Ana gamawa mutane zasu fara watsawa kenan  limamin masarauta ya tsayar da su  ya Kuma Gaya musu akwai daurin auren da za ayi komawa kowa yayi aka kasa kunne komawa gefe akayi mgn aka fada can aka fara mgn an daura auren yareema abduljalal mustapha da Kuma Khadija aliyu da Kuma an daura auren aliyu da Kuma ummul khairi tuni masallacin ya day kabbara ga sabon masallaci ga sabuwar mata ,can anan na hango muku doc Ali cikin farin kaya yayi kyau ga daddyn su Jameel a gefe  shima an buga gare ,ga daddy shima da yah Abdullah cikin kayan alfarma yayi kyau saosai  cikin shadda ash ,yareema ji kansa Yana ciwo ba don Yana cikin mutane da fashe waa zai yi da kuka kaman karamin yaro daddy cikin murna yake mika Wa mutane hannu yay wani sanyi take ji ya aurar da yaransa farinciki hakan take SA shi,dazu kamin suzo masallacin daddyn su Jameel ya kirasa ya Kuma Masa bayani akan abun dake faruwa da farko dai kaman barai amince daga baya ya amince dama hakan shi yafi alkairi.tunda doc ya hango daddy aka yi bayanin komai ya fara tuanin Anya ba Wanda Yake tuanin hakan shiru yayi dai bai yi mgn ,ya Abdullah da Kuma yareema na hango suna mikawa juna hannu Wanda tun ranar da fada ya hada su Basu sake ganin juna bah,bro ya fada muryan SA da rauni  Abdullah yace happy marriage life hadiye wani au yayi a makawgawro sannan yace tnxs Haka aka ringa gaisuwa da jamaa shi da dawowa gida sai bayan laasar ,su ummi tuni an dawo shock ne har yanzu yake cinta ,yanzu tasan mahaifiyar summaya ta samu labari ta nade har buzun ta ,zazzabi ne Mai zafi ya rike ummul tun da safe bayan tayi break fever ne Wanda har hakwaranta na girgiza sannun nihat ke Mata , Kiran  momy tayi ta sanar  Mata  hankali ta tashi yayi ta dannawa daddy Kira Wanda ke cikin mutane ,komawa gefe yayi sannan ya amsa call din ganin matarsa,abban muhktar kasancewar da shi take kiransa watarana yace uwargida am ya akayi ko kin samu labari tace wani labari ne yace abun surprise nee sai na zo ,tace dama nihat ne aka ce take high fever shine nace Dan Allah ka SA Akira doc  ,da nace ko zasu je asibiti Amma kaga itama nihat din miji ba lfy ba Wanda za abari a gida ,Kar ki damu gashi Nan zuwa kar ki damu ya kashe wayansa  Kiran doc yayi a waya Wanda Yana gani ya tabbatar wani mgn ne abakinsa   daddy bayani ya Masa yace yanzu dai ance tana fama da high fever in Abu yayi tsanani a wuce asibiti to daddy Bari na je sallama ya Masa tare da sauran mutanensa sannan  ya fice  motarsa ya hau direct anguwan ya nufa a gun masu bodyguard ya tsaya sai da sukayi checking din komai sannan ya shigo kwankwasa Bell yayi ,nihat dake had a ferfesu ganda taking ringing bell hijjabi ta ta dauka ta bude kofa tan ganinsa ta Kara farar fuskarta shigo Bismillah shiga yayi ya zauna akan kujera suka gaisa sannan ta Masa jagora zuwa dakin ta bude kofan yayi hannunsa days rike da first aid ixinsa Wanda Yake ajiyewa amoyarsa kulle kofar yayi ya iso gadon Zama yayi a gefe cikin mintuna kalilan tuni tayi duhu sannu ya Mata sannan ya tambaye a meh ke damunta bai samu amsa bah don harshen ta  nauyi  ,ruwan dumi da towel ya buga nihat ta kawo Masa ta kawo  tace 5 minute Bari naje na Duba abinci nah a kasa kasa ta koma inda take girkin porridge .

          I hope you liked the page ,
Anyone who liked the page should voice it out ya Gaya inda ya fiso a chaptern Nan
pls kar ku manta da vote &comment

MAGAJIN SARAUTAWhere stories live. Discover now