24&@25 Alhmdulh Ina Godiya masoyana dan banida bakin da zan gode maku sai dai..

593 49 8
                                    

👸🏻👸🏻👸🏻👸🏻👸🏻👸🏻👸🏻👸🏻👸🏻
         *GIMBIYA HAKIMA*
👸🏻👸🏻👸🏻👸🏻👸🏻👸🏻👸🏻👸🏻👸🏻

*🌎MANAZARTA*
*WRITERS ASSOCIATION* 📚🖊️

     *M. W. A*

'''Kungiya d'aya tamkar da dubu. Masu Nazari da Aiki da Ilimi, Burin 'kungiyar a ko da yaushe shine ta fad'akar ta ta kuma Nishad'antar da masoyan ta. 🤙🏻'''
________________________________

  _STORY AND WRITING_ _BY_

    _Jameelah jameey 🖋_

   *(Yar mutan kankia👸🏻)*

*BISSIMILLAHIR RAHMANIR RAHIM DASUNAN ALLAH ME RAHMA ME JINKAI*

_Wannan labarin kagaggen ne, duk wanda yazo daidai da rayuwarshi a kasi ne._

'''NASADAUKAR DA WANNAN LITTAFIN GA FATIMA ABUBAKAR
BELLO, ALLAH YA BAR KAUNA YAR UWA RABIN JIKI😍😍'''



25&26

"Hakim gaskiya  wannan Yarinya ta cika  marar kunya, amman abun Mamaki shine baka yi mata komai ba"..

Uhmmm! "Aliyu itace wanda na gaya maka ta watsaman chivita a office"..

"Da man wannan yarinyar kake gaya man? Gaskiya batada mutunci ko daya bata san rajarar mutane ba".

"Hakima kenan, Aliyu wallahi yarinyar na tsane ta sosai, "Aa Hakim ka daina cewa ka tsane ta, domin karda tsanar ta juya soyayya"..

"What? Aliyu maikake cewa? Kana nufin ni Hakim zani so Hakima? To har abada wallahi ko bcox I hate her, baki daya behavior and character ɗunta bai yi ma ni ba, kai idan zanga wani yace yana son Hakima sai nayi iyakar koƙarina na gaya man bata da hali"..

"Haba Hakim! Ya kake yin haka ne dan baka santa sai ka hana kowa aurenta? "Eh domin ban san tayi farin ciki a rayuwarta..

"That Mean! Kaine kenan zaka zama mijin ta kenan? "Wallahi Aliyu da ba dan kai bane da bansan abun zanyi maka ba, taya zanso Hakima".? 

"Amman Hakim! "Dallah Aliyu, please! can't uh keep quite or No".? 

"Shikenan nayi shiru kamar yanda ka bukata, Allah ya bamu sa'a Hakim, amman wallahi ka rage tsanar Hakima a zuciyarka, in my advance kenan".

"ok i'll try my best ".

_____________________________

Tunda Hakima ta fito daga Join bata tsaya ko ina ba sai gidan su Maryam nan take gaya mata yanda su kayi da Hakim..

"Wai Hakima gaskiya baki da sauki, amman kiyayi prof Hakim fa, kinga gobe zamuyi test din shi, ga kuma next week exams dan haka ki ajiye makamanki Gimbiya Hakima yar sarkin Kano, ai haka naji bayinki suna cewa ko".?

"Mtssssssss!!! Wallahi keki ka damu da test dinshi nidai iyaka mutun ya kadani indai nasan nace banyi failure ba, wallahi sai na shiga na fita cikin ABU Zaria an fiddo man hakina"..

"Hakane kuma, balle ma nasan baya kadaki, saboda yanada kirki"..

"Wai ke Maryam mai yasa kullun maganarki bata wuce, Hakim yana da mutunci? "To dan yana dashi ai shiyasa na fadi, dan wallahi ya fiki mutunci da tausayi ma, nan ne kawai bakuyi marching ba wallahi Hakima"..

"Godema Allah a cikin gidan ku kika yi man wanann maganar, "inba cikin gidan mu nayi maki ba mai zaki yi man".? 

"Wallahi sai nasa anyi maki hukunci mai tsanani, sai kinyi wata goma gidan horo,  horon ma mai tsanani, dan naga baki d'aya baki sona, Hakim kike so ai sai kije ki gaya mashi bai sai kin dunga man haka ba".

"Hmm! Shikenan nayi shiru, wannan tsanar is too much gaskiya Hakima very much ma, taya zakiyi ma dan uwanki musulmi irin wanann tsanar".?

"Nidai!!  I tell you, dan haka No Need to touch my friend, "ok as with wish Hakima" ..

"Ni zan wuce gida mangrid tayi, sai mu hadu test tomorrow by the graces of God, "ok byee thank for visit me, "don't wrong, thank uh too"..

Nan Hakima ta wuce gida, wanka kawai tayi da sallah ta zauna ta cigaba da karatunta, dan yanzun bata da lokacin kowa sai na karatunta tayi missing din gida, amman tayi promise bata ko mawa wani weekend sai dai taje holiday..

Bayan ta gama karatu tayi alwallahr bacci da addu'a ta kwanta bacci da wuri dan eight suke da test din gobe ..

_______________________________

"Gaskiya Kilishi Ina mamakin yanda Hakim yake bata mana aikin mu, ko wane aiki mukayi mashi bai kamashi abun da Mamaki"..

"Ni abunda nace Gimbiya mai zai hana mu sake boka, "mu sake boka fa Kilishi? "Eh mana, tunda shi yanka daya aikinshi yaki yi sai mu sake wani mu gamu, ba mu san ida za'a dace ba"..

"Kin kawo shawara mai kyau kuwa Kilishi, amman wani hanzari ba gudu ba, "maikenan".? 

"Ni ina gani harta bayi wanda muke ba aiki sai mun sake wasu amman ya kika ce? "Eh to hakane mu fara chanza boka dai"..

"To zanyi ma Lanto magana sai ta chanza mana sabon boka, dan Lanto ba bakon da bata sani ba"..

"To hakan ma yayi, ni zan wuce na barki lafiya, "mun kwana lafiya"..

"Kaga Aliyu nifa na fara jin bacci, tunda muka dawo duk ka bi ka damai ni da shurutunka, har yanzun ban saurari mai amfani ba"..

"Yanzun maganar Hakimar ce bata da amfani? Wallahi serious Hakim inasan naga ka auri Hakima dan kunyi marching"..

"Kaga ai shiyasa nace maka baka da abun fadi mai amfani dan haka sai da safe, karda nasa ayi man waje da kai"..

"Mai yayi zafi Allah ya tashe mu lafiya, "Uhmmm, Hakim yace sannan ya shiga toilet yayi alwallah ya fara sallolinshi da duk abunda ya saba yi kafin ya kwanta bacci...

washe gari bayan ya dawo daga massallaci wanka yayi ya shirya cikin shampoo shadda brown ba Karamin kyau Hakim yayi ba, sannan ya dauki hanyar makaranta saboda test..

______________________________

"Gaskiya Hakima kin burgeni yau da kika shigo da wuri, "kinji ki da wata kallar magana daman can da wuri nike zuwa school, wancan marar mutuncin ne shine yake ganin bani zuwa cikin lokaci"...

"Hmmm!! Nidai Hakima kina bani Mamaki wallahi kedai Hakim bai yin dai dai a wajen ki, "Hmm"..

Nan Hakim ya shigo yayi masu test sannan ya kama gabanshi...

_Dan Allah kuyi manage da wanann har yanzun banji dadin jikinta wallahi hakuri kawai Nike nake yi maku typing 😰_


_By Jameelah Jameey✍🏻_



share and comment and vote and Like please

GIMBIYA HAKIMAWhere stories live. Discover now